Sashe 42
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Seda ya gama
are mata kallo ya sa
a a hankali yakai hannu ya fizge wayar dake hannun ta
A firgice tace "wayyo Allah na" tana waigowa da sauri
Tana ganin waye a tsaye ta mi
e a guje ta sauka daka kan gadon ta
oye a bayan abun sa
ale jakunkuna ta tsaya
Fat-fat haka
irjin ta ke duka
o da kanta tayi taga ita yake kallo ko me, ga mamakin ta gaba
aya hankalin shi na kan screen
in wayar da ya fizge daga hannun ta
Da sauri ta dafe
irji tunowa da tayi khalid fa take rubuta ma sa
Aiko mancewa tayi da kayan data saka ta fito da sauri tayi wuf zata
e wayar
Cikin zafin nama ya dam
eta da hannun shi
aya sannan yaci gaba da karanta dogon sa
on data rubuta ma khalid
Wutsil wutsil ta hau yi tana son
wacewa daga ri
on da yayi mata
Seda ya gama karancewa tsaf tukun ya maido da idon shi kanta
Jinjina kai yayi ha
e da
aga gira
aya yace "ohhh ashe har haddace number guntun can kikayi"?
ura baki tayi sannan tace "Akwai no
in ai a wayar"
alle mata maki yayi da
ayan hannun sannan yace "dan akwai number a wayar shine ya baki damar yin magana da shi?"
Banza tayi da shi
Jin tayi shiru yasa ya sake matseta sannan yaja kumatun ta da
arfi yace "kin mance akwai auren wani a kanki ko?"
Nan ma shiru tayi, tayi
wal da ido kamar me shirin yin kuka sannan tace "Ha
uri na bashi, kuma na gaya mishi ni ba fasi
a bace, bayan sata babu wani abu danake wanda be dace ba"
Nan da nan maganar datayi yasa yaji wani iri ha
e da tausayin ta na da
a kamashi
A hankali ya samu gefen gadonta ya zauna, sannan ya janyota ta zauna akan cinyar shi
Seda ya
auki mintoci kafin yace "daga yau daga rana irin ta yau bana so na kuma jin kince kina sata
Kuma kar na sake ganin ko da wasa kin sake
aukar waya da sunan zaki ma wani wawa da be cancanci sanin ki ba sam msg, ki rabu da kowa"
Robar maganin da ya shigo da ita ya
akko, da kanshi ya bu
e murfin ya kai maganin bakin ta
Gintse baki tayi ta
i bu
ewa,
Ware mata manyan idanun shi na gado yayi sannan yace "bu
e bakin ki kisha"
Duk da
ata ran da take haka ta bu
e ya tuttula mata shi, seda ya tabbatar da tasha ya kai adadin daya dace tukun yacire ya kulle
Jiki a sanyaye yace "da izinin ubangiji kin bar
ara sha'awar kayan kowa daga yau"
Gaba
aya kunya ta rufeta
Hannayen shi nata zagaye a bayan ta kusan mintoci kafin ya sake cewa "gaya min abun wa da wa kika
auka, kuma in kin
auka me kike yi da shi?"
Shiru tayi kanta a
asa, duk a takure take jin kanta
Seda ya sake maimaita tambayar tukun tace
"Tsaya in saka kaya to"
e idanun shi yayi sosai a kanta kafin yace "wannn su ba kaya bane?"
Banza tayi da shi, ta mi
e daga jikin shi
Shi kam be ma da energyn da ze iya hanata tashi, yana kallo ta
auki zumbu
en hijabi ta saka sannan ta koma kan stool
in gaban mudubi ta zauna
Gyara zama yayi ya
an kishin gi
a a gefen gadon sannan yace "ina jin ki gaya min"
Kanta a
asa tace "agogunan Abbana nafi
auka, se na wani malamin mu guda
aya, se agogon khalid da abun hannun mamanshi, se carbin umma babba, se kuma naka agogon"
Tana gaba fa
a ta sadda kanta
Tashi zaune yayi yace "meyasa abun maza kawai kika fi
auka?"
Jiki a sanyaye tace "nima ban sani ba"
a kai yayi, a
asan ranshi yace "shima wannan akwai lauje cikin na
i kenan"
Bayan
an shirun da yayi, can yace "to me kike da su in kin
auka?"
Still kanta a
asa tana wasa da yatsun hannun ta tace "Ba abinda nake da su, ajiyewa kawai nake"
Bata gama maganar ba ta tashi daga inda take zaune ta bu
e wata jaka madedeciya ta mi
a mishi
Ba musu ya kar
a, ya duba, a hankali tace "na baka naka, yanzu agogon khalid dana malamin mu se kuma na Abbana ne kawai a cikin nan"
Hannu ya saka ya ciro carbin umma, kafin yace komi tayi sauri tace "se kuma carbin umma babba"
Kallon carbin yayi yana tuna sanda ya ganshi ya fa
o daga jikin ta
a kai yayi ya mi
a mata jakar "ungo ajie, zuwa gobe in nazo kawo maki maganin ki se in tafi da su"
a kai tayi
aukan maganin yayi ya nufi
ofa,
Jiki a sanyaye ta bi bayan shi da kallo,
Kallo ne me ma'anoni da dama
Gaf da ze fita ya waigo karaf suka ha
a ido, da sauri ta sunkuyar da kanta
Murmushi yayi yace "Nafi wancan guntun kyau ko?".
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg75-76
Seda ya faruk ya jera kwana hu
u cif se bayan isha zezo da kanshi yabama mumtaz maganin ta
A kwana hu
un nan sha
uwar da ita kanta bata san ta yaya hakan ya faru ba ta shiga tsakanin su.
****BAYAN SATI
Tsaf an gama gyaran gidan ya faruk inda mumtaz zata zauna
u kuma tsadaddun kayan
aki Abba
arami ya zuba wa mumtaz tunda yaji labarin abinda dangin khalid suka ce game da kayan
Dan kanshi yace a rabu da su kar wanda ya sake binsu.
an tsirarun dangin mama da kuma su ya sabiha ne suka je akayi jeren sabbin kayan da aka siya
Duk wanda ka gani a gidan kasan
an'uwa ne duk wasu bare sun jima da tafiya.
Da yamma wajen
arfe biyar saura ya faruk ya nufi gidan da a yanzu can mus'ab ke zama
Da keys
in shi ya bu
e gidan ya shiga
Seda ya
are wa dattijon dake
aure a tsakiyar palon kallo sannan ya zauna a kujerar dake kallon shi
yar dattijon ya
ago kai ya kalli ya faruk sannan ya maida kanshi
Ya faruk bece mishi komi ba, sema wayar shi da kara a kunne, shirun da be wucw seconda yayi ba kafin yace "uncle
asim ka shigo layin ne?"
Daga can yace "ina daidai gidan"
Fitowar mus'ab daga cikin bedroom kenan ya faruk yace "bari na shigo da uncle
asim"
zama mus'ab yayi yace "to"
Anan waje uncle
asim yayi parking, tukun ya biyo bayan ya faruk tambayoyi fal bakin shi.
Yana saka
afar shi a palon ya tsaya cak yana kallon mus'ab da ya tara
asumba a fuska
Raba kallon shi yayi,
ya kalli mus'ab da murmushi ya
i barin fuskar shi, sannan ya kalli dattijon da yake a
aure a
asa tukun maida kallon shi ga ya faruk da yasha ba
in gilashi fuskar nan a murtuke.
arasowa yayi a hankali idon shi a kan mus'ab yace
"Mus'ab yaushe ka dawo?"
Kai tsaye ya faruk yace "Ba inda yaje uncle, yana nan"
Da mamaki uncle
asim ya maimaita "yana nan fa kace?"
Be jira amsar su ba ya sake nuna mutumin dake
aure yace "shi kuma waye wannan kuka
aure shi haka?"
ya faruk yace "calm down uncle
asim, dalilin zuwan ka nan kenan ai"
Be sake cewa komi ba se waje da ya samu ya
osana ya zauna, dan ya faruk da mus'ab sun fara bashi tsoro.
Gyaran murya ya faruk yayi ya fara bashi labarin komi A-Z, sannan ya nuna mutumin nan yace "shine tun shekarnjiya muka je na
akko bokan nasu na kawo shi nan.
Duk yarda zuciyar uncle
asim take da dakiya se gashi zaune dirshen yana kuka da idanuwan shi
Kuka harda majina jin kalar cin amanar da
an'uwan shi da kuma matar
an'uwan shi suka
ulla
Cikin su babu wanda ya lallashe shi, dan abin ayi kukane ga duk wanda yaji labarin cin amanar nan
Uncle
asim yafi awa
aya kafin ya dawo normal, yayi shiru ya zabga tagumi yana kallon mutumin da ya shirya dukka tuggun
Murya a dishe yace "all this while me yasa kuka bar abun a tsakanin ku baku fallasa ma
iyan Allah ba?"
iye miyau me
aci ya faruk yayi sannan yace "Uncle
asim, in baka iya kama
arawo ba, to shi se ya kamaka"
Ya faruk be gama rufe bakin shi ba wayar bokan tayi ringing a karo na ba adadi
Kallon wayar sukayi dukkan su, sannan ya faruk yace "calls
in su ya fi
ari uku daga shekaran jiya zuwa yanzu"
Cike da
acin rai uncle
asim yace "ba amfanin hakan, so nake kawai yanzu ku tashi muje gidan ayi wacce za'ayi kawai"
Karka
a kai ya faruk yayi sannan yace, "akwai abinda ban
arasa ba, kuma yanzu zan kammala shi kafin mu dangane da gidan"
Shiru kawai uncle
asim yayi, dan abun yafi
arfin kanshi gaba
aya.