Sashe 13
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ya faruk na ganin ta sauka yayi saurin ciro wayar shi ya danna mata kira
Yana kallon sanda ta kalli wayar, memakon ta
auka sema murgu
a baki datayi, yana kallo tana motsa baki alamun magana take, maganar ma yasan be wuce rashin kunya ce
Seda yayi mata kira uku bata
aga ba, kuma ta kasa shiga kasuwar sam
Sosai zuciyar ta ke ingiza ta, amma wani sashi na zuciyar yana dakatar da ita
Kome ta tuna oho, jikin ta har yana rawa ta tsaida wani me keken ta hau
Ya faruk na ganin haka ya juya yabi bayan ta again
Mugun mamaki ne ya sake kamashi ganin sun
auki hanyar gida
A fili ya furta
"bata da gaskiya, wani abun tayi niyar shukawa"
Kafin a kai gate
in gidan ya sauke ta ta
arasa da
afa.
Seda ya faruk ya bada tazara sosai kafin ya shiga gidan shima
Direct side
in mamar ya nufa, seda ya duba ta da jiki tukun ya fito
Sakina na zaune ana mata kitso yace
"ina mumtaz"
fuska a
aure tace
ila tana
aki"
Kai tsaye
akin ya nufa, seda ya
wasa kafin ya shiga
Zaune ya iske ta gaban mudubi comb a hannun ta ga gashin nan buzu-buzu kamar mahukaciya sabon kamu, ido shar
e da hawaye
Jin shigowar mutum yasa ta waiga da sauri tana tashi tsaye, ita duk a tunanin ta mamar ce ta dawo kamar yarda tace
Ganin ya faruk ne yasa ta ja baya ta
auki hijabin ta zata saka
Yasan sarai me take wa kuka, sam bata
aunar kitso tun tana
arama,
e baki yayi sannan yayi
asa da murya yace
"wajen ubanwa kika je
azu, me ya fitar dake?"
Firgicin jin tambayar da yayi mata ne yasa ta saki comb
in hannun ta, ido a waje tace
"wallahi ba inda naje fa"
Cable
in wayar ta da ya gani a kan mudubi ya
auka, shima zaro mata nashi manyan idanun yayi yace
"kin iya rantuwa akan
arya ko?, me kika je yi a kasuwa?" ya sake maimaita tambayar yana
aga cable
in kamar ze tsula mata
Bata mance da ha
uwar su ta rannan ba, jiki na rawa tace
"wallahi abu naje siya, kuma ban shiga kasuwar ba na dawo"
ara matsowa kusa da ita yayi, kamar ze sha
eta yace
arya kike, abun wani kika sata halan zaki je ki
atar da shi?"
kasa magana tayi, se girgiza kai kawai tana sake ja da baya, murya na rawa tace wallahi ban
auki abun kowa ba"
Jin muryar mama na kwala kiran sunan ta yasa ya shige toilet
akin da sauri, yana shiga tana turo
ofar
Tsaye tayi tana
are mata kallo ganin yarda take sharar hawaye wani na korar wani
A mugun fusace tayi kanta da fa
"Kitson kike ma wannan kukan mumtaz, saboda baki san darajar mutum be shine kika shanyata tun
azu tana jiran ki?
To wallahi ko kukan jini zakiyi bazamu tafi dake a haka ba kai kamar na mahaukata, ni wlh dama gashin ze kakka
e uban kowa ma ya huta ni kaina na huta da ciwon kan da kike sakani duk sanda za'ayi miki kitso"
Tsaye mumtaz tayi bata ko motsa ba, ganin mamar tayo kanta ta fice da gudu hada
an ha
awa da ihu
Haka mama tayi ta sababi kamar zata ari maki saboda takaici.
Ya faruk najin fitar su ya fito, ba komai ya sakashi
oyewa ba se sanin halin mama da yayi
Tsab zata zargi da wani a bu a
asa, shi kuma be shiryawa tambayoyin ta ba
Wayar mumtaz da ya gani akan mirrow ya
auka
tas ya bincike wayar ko da zega wani abun, amma bega komi ba, haka ya maida ya ajiye
Can ta
ofar baya yabi ya fice ba tare da kowa ya lura da shi ba.
Seda mumtaz tasha faska a wajen mama kafin me kitson nan ta gama.
Ya faruk tunda ya shiga
aki yake sa
a da warwara,
tun lokacin da ya kama mumtaz da fara
auke-
auke yake shawara da zuciyar shi, se yau yaji kwarin zuciya inda yayi al
awarin zuwa bayan sallah in sun dawo daga umara ze fa
a ma iyayen nashi dan a tunanin shi shine babban mafita, gwara duk a aurar da su kowa ma ya huta.
SHARE PLS
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
IN SHA ALLAH SE ZUWA BAYAN SALLAH ZAMU
ARASA
ALLAH YASA MU FARA AZUMIN MU GAMA A SA'A, UBANGIJI YASA MUNA DAGA CIKIN
ANTATTUN BAYIN DA ZA'A
ANTA
YA RABBI YA ZA
A MAMU SHUWAGABANNI NA
WARAI
ALLAH YASA MU CIKA DA KYAU DA IMANI.
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg-26-27
Ko second goma beyi ba ya
auke kanshi yaci gaba da wayar shi kamar be ganta ba.
Mumtaz kam tunda ta ja ta tsaya bata sake motsi ba seda taji maganar khalid daf da ita tukun ta dawo hayyacin ta
Da mamaki khalid yake tambayar ta
"Are u okay?"
Ko kallon khalid bata tsaya yi ba ta
iba tayi ciki,
iris ya hana ta kwasa da gudu, tana kaiwa
ofar
akin su jikin ta na
an rawa ta ciro katin
akin ta kara a jiki, yana bu
ewa tayi wuf ta shige dan har seda ta ba Amal dake zaune tsoro
Ido a waje Amal tace "Mumtaz ina kika je?"
Banza da ita tayi, cire hijabin jikin ta tayi ta wuce toilet
Gaf da zata shige toilet
in Amal ta sake cewa
"Tunda bani da matsayin da zan tambaya ki bani amsa se ki tanaji amsar da zaki ba ya faruk da su Abba
Tana gama fa
in haka ta juya tayi kwanciyar ta mamakin mugayen halin mumtaz na da
a cin ta a ciki
Duk da mumtaz ta
anji tsoro da Amal ta ambaci su Abba, amma ji tayi zuciyar ta dake sam tsoron babu shi,
aramin tsaki taja bayan ta watsar da komi hankalin ta gaba
aya ya
ugunzuma ga agogon hannun khalid, tunani take na yarda zata raba shi da shi har ta shiga toilet tana sa
e-sa
en ta.
Cikin farin ciki da zumu
i khalid ya koma masauki, sedai murnar shi ta koma ciki, inda yayi ta kiran layin Mumtaz amma shiru bata shiga
angaren mumtaz kuwa kashe wayar tayi, dan kar Abba
ko ya faruk su nemeta.