Sashe 46
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya fara matsawa inda ya aje wayar shi
Amma da yayi motsi ka
an zeji kamar wu
ar na sokar wani abu a cikin shi
urin da ya rin
a yi wajen janyo wayar sa yasa jinin
ara yawan fita
Duhu duhu ya fara mamaye idon shi, amma duk da haka besa ya fasa yun
urin kaiwa ga inda wayar shi ke ajiye ba
Cikin yardar Allah ya samu ya
auki wayar amma sam baya iya kallon meke ciki saboda yarda duhu ya mamaye shi
Shafa wayar yayi, ganin ba iya kiran ze ba, ya saketa a wajen
a hankali
akin ya fara juya mishi.
A inda ya yasar da wayar yaji kira ya shigo
Duk da ba gani yake ba, kuma hankalin shi na gaf da gushewa ya janyo wayar
Janyowar da yayi ya
auka ba tare da ya sani ba
Muryar abokin shi yaji
Cikin fitar numfashi Tk ya ce "Ta caka min wu
a, kazo, kayi sauri kazo zan mutu"
Daga can abokin Tk ke jin shi cikin mawiyacin hali
A ki
ime yace "Guy me kake fa
a ne wai, ina waje fa, waye ya caka maka wu
a, kana ina"?
Duk a ru
e yake zubo mishi tambayoyin ha
e da
arin fitowa daga motar
Daidai nan sakina ta fito a ki
ime tayi hanyar titi bako suturar arziki a jikin ta
Juyawa yayi da niyar binta, ya fasa ya shiga gidan da ta barshi a bu
e da gudu ha
e da
wala kiran sunan "TK."
akin sakina ya fara shiga, began shi ba, sannan ya le
ayan
akin da Tk ke kwance cikin jini baya numfashi
A ki
ime yayi kan TK da be san a inda kan shi yake ba
Sam be lura da jinin dake fitowaa ta cikin sa ba yayi kanshi ya rarime shi ha
e da jijjiga shi yana ambaton sunan shi
Maida shi yayi ya aje da niyar kiran uncle Abbas a waya
Se a sannan idon shi yakai ga wu
ar dake cikin shi
A tsorace yaja da baya yana bin jinin dake a
asa da kallo
arfi yace 'inaaa, wallahi bazan taka sahun
arawo ba" yayi waje da gudu ya fa
a motar shi ya jaa.
*****waje yayi waje fa,
Fuskar kowa ka kalla kasan yana cikin annushuwa da farin ciki
an damuwa mummy ke kallon kowa, taga kowa da kowa harda amaren wancan satin da mazajen su amma bata ga TK da iyalin shi ba
Waya ta ciro tayi dialing no
in shi, amma har ta katse be
aga ba
A ranta tace "maybe suna hanya, ko wani abun ne ta tsaida su"
Anyi bajinta a wannan taron ba
arya, duk da ba'awani shirya mishi ba,
amma kai da ka gani zaka ce an jima ana shirin taron tsabar yarda komi ke tafiya akan tsari da tsaruwa.
Bayan an gwangwaje, anci an sha, sannan akazo akayi cinikin fuskar amarya a tsakanin dangin mama da dangin umma babba
warai da gaske abun ya
awatar, dan an ta zabga ciniki cike da barkwanci har aka daidaita a ku
i adadi masu nauyin gaske kafin aka bu
e fuskar amarya kowa ya ganta
Tunda ya sabiha ta
aga net
in fuskar mumtaz bakin kowa be huta ba wajen fa
in "ma sha Allah, tubarakallah", shi kan shi ya faruk seda ya furta "Tsarki ya tabbata ga ubangijina me kashewa da kuma rayawa, tabbas wannan shi ake kira da sakin wawa"!
Hakanan ya tsinci kanshi da murmusawa game da maganar da yayi ta "sakin wawa"
Waigawa ya faruk yayi ta inda su ya sabiha ke zaune, yafito ta yayi da hannu
Da sauri ta taso taje
ya faruk yace "na gaji da hayaniyar nan fa, akwai kuma abinda zanyi kisa ya ta
aita abin pls"
a kai tayi tukun ta sauka zuwa wajen MC dake ta
atu yana kwasar nera.
Biyar da kusan kwata abokan shi suka fara mishi sallama suna tafiya ha
e da mishi fatan alkairi da zama lafia.
A ta
aice aka rufe komi duk da can na hango fuskokin LAUJE FANS ba haka suka so ba, dan basu gaji da gwangwajewa ba aka katse su LOL
Su o'o da o'o kam kamar su fashe saboda haushi.
Lalubo hannu mumtaz ya faruk yayi ya mi
ar da ita tsaye tukun ya ja ta suka fice ta can bata hanyar da kowa ke fita ba
Seda ya dangane ta da sasan mama tukun yace "zanje na dawo, ki shirya komin dare in sha Allah yau zamu wuce gidan mu"
Sunkuyar da kai
asa tayi tana wasa da stones
in jikin kayan ta
Murmushi ya faruk yayi, yatsar shi
ar manuniya ya saka ya tallafo gemun ta ya
ago da fuskar ta sama
ayan hannun yasa ya zunguri hancin ta sannan yace "ko baki shirya hakan ba?"
Da sauri ta
wace fuskar ta ta sake yin
asa da kai, kunya duk tabi ta cika ta
Daga can ta hango Amal nata nunosu tana kwasar dariya, tana nuna mata irin meye haka take yi
Murgu
a mata baki mumtaz tayi, shi kuma ya faruk se yayi tunanin da shi take
Folding hannayen shi yayi, still murmushi a fuskar shi yace "eyee harda murgu
a min baki ma kike?"
Da sauri mumtaz ta dafe baki ha
e da zaro ido tace "Amal ce fa" ta nuna wajen da Amal ke tsaye
Waigawa yayi daidainan Amal ta juya kamar ba ita ba
Murmushi kawai yayi ya ka
a kai, sannan yace "Ki taya ni addu'a akwai abinda zan aiwatar a cikin daren nan in sha Allah"
Kafe shi da ido tayi can tace "me zakayi ya faruk?"
Kallon ta kawai yake yama kasa ce mata komi
Ta sake fa
in "gaba na yana fa
uwa tun
azu, bana son yarda nake ji
in nan"
Kafe ta da kallo yayi, can ya basar yayi murmushi yace "kazar amarci zan je siyowa fa, wasa nake maki"
Yana fa
in haka ta rufe fuska ta juya da gudu tayi ciki
Murmushi kawai ya sake yi sannan yace "i have to do this for Abba
arami's sake, barin bara gurbi a cikin zuri'a shi kesa wasu ta
uwa" ya juya ya fice.
Duk sha'anin nan da akayi umma
arama bata cikin gidan nan sam,
Har abun ya ba
an ta haushi, ganin kowa na nan amma ita bata nan, kuma bata ce ma kowa ga inda taje ba
A wannan lokacin su suna can suna jiran lokacin da bokan su ya basu ya cika yarda zasu sami Abba
arami su titsiye shi akan maganar hannun jarin da suke da shi a cikin dukiyar sa.
***Tunda abokin Tk ya fice daga gidan saboda firgita da yayi ganin halin da Tkn ke ciki
Beyi nisa ba ya dawo, ya sake komawa ciki
yar ya iya saka shi cikin mota yayi rushing zuwa asibiti
Ganin halin da yake a ciki ne yasa suka ce ba zasu kar
e shi ba seda
ansanda
Hankalin abokin Tk a tashe ya hau kiran uncle Abbas a waya
Haka wayar nan tayi ta ringing amma shiru be
aga ba
A ru
e ya maida akalar kiran ga ya faruk
Ya faruk na zaune a cikin mota yana waya da mus'ab kiran abokin Tk ya shigo
Seda ya faruk ya gama wayar shi, sannan ya amsa kiran
A ki
ime yace "na kawo TK hospital sun
i kar
ar shi"
Hankali kwance ya faruk yace "nutsu kayi min magana mana, me ya samu TKn? sannan meyasa basu kar
e shi ba?"
A ru
e yake mishi bayani
Ido waje ya faruk yace "
auke shi maza bari na tura maka address na hospital
in dr jamal, zan kira shi a waya yanzu"
Seda ya faruk ya tura mishi sannan ya kira dr jamal,
Daga nan shiru yayi da bakin shi be gaya ma kowa ba yaja motar shi ya fice.
Sanda sakina ta fice daga gidan bayan aika-aikar da tayi
Gida ta wuce direct
A firgice ta afka ciki, babu kowa a palon se me aiki da ke kitchen
Sakina bata tsaya ko ina ba ta ware
akin ta ha
e da rufo
ofa harda mur
a key
Jin motsin
ofa da me aikin ta jiyo yasa ta le
o, ganin bata ga kowa ba ta koma taci gaba da aikin ta.
Se can wajen magrib mom
in sakina ta fito dan taga ko me aikin ta kammala tana son aikenta
Da mamaki tabi palon da kallo ganin jini a
arfi mom
in sakina ta
wala wa me aikin kira
Jiki na rawa ta fito, rissinawa
Idon ta akan jinin tace tace "meye wannan daga ina?"
Matswa me aikin tayi, seda ta kalla da kyau sannan tace "jini ne hajiya"
Kafin ta sake magana me aikin tace
"kamar da
afa aka tako shi, naga har ta can wajen ma gashi can" ta nuna hanyar da tabi zuwa
akin sakina"
Da mamaki mom
in sakina tabi takun jinin, har seda ya dangane ta ga
akin sakina
Da sauri ta ta
ofar
Jin
ofar a kulle kuma ta san bata rufe
akin ba yasa tace "waye a ciki?"
Shiru ba amsa
Juyawa tayi da sauri ta koma palon tace "waye ya shigo gidan nan?"
"ina ciki ina aiki banji shigowar kowa ba hajiya"
Fita mom
in sakina tayi waje har wajen gate ta
wala wa megadi kira ta tambaye shi, nan yake gaya mata yaga shigowar sakina a firgice
afarta duk jini.
Da gudu ta koma ciki,
ofar
akin sakina ta tsaya a tsorace take
wasa
ofar ha
e da kira sunan sakina
Sakina najin ta amma tayi banza da ita
Seda ta gaji da bugawa tukun sakinar tazo ta bu
A ki
ime tace "me yasame ki?" ta hau dudduba jikin ta
Ba wani wata wata ko
ata lokaci sakina tace "Druging
ina yayi sannan yayi amfani da ni ba a cikin hayyaci na ba" ta tsaya a nan
Ido waje mom
inta tace "se akayi yaya?"
"tsautsayi ya
ebe ni na caka masa wu
Da mugun
arfi uwar ta aza hannu bisa kai tace "na shiga uku na lalace ni asiya!!! wu
a fa kika ce sakina?