← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 51

Sashe 18

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg 31-32
BAYAN SALLAH DA KWANA BIYU
Tun safe da umma b ta fito daga wajen Abba b ta samu su Amal a
aki, duk da sun tashi amma suna zazzaune
Wayace a kunnen hafsa, while Amal kuma handouts ne a gaban ta tana dubawa
Da sallama umma b ta shiga
akin,
Stool
in gaban mudubi taja ta zauna,
Sallama hafsa tayi da wanda suke wayar ta maido da hankalin ga umma b dake binsu da kallo
Amal ma juyowa tayi gaba
aya sukai shiru suna kallon ta.

Seda ta mula da kallon su tukun tace
"Dake zan fara Amal, Amir da faisal wanne yafi gwa
i a cikin su?"
Bin ta da kallo Amal tayi, dan har ga Allah bata fahimci kalmar "gwa
i" da umma tace ba
an shirun da Amal tayi tana nazarin kalmar, umma ta sake maimaita tambayar tana kafe ta da idanu itama
Da gaske Amal tace "wallahi ban gane me kike nufi ba umma
afa
aya kan
aya umma ta
ora sannan tace
"Bari nayi maki dalla dalla, ina nufin Amir da faisal wanne yafi wani a cikin su?"
Murmushi Amal tayi kafin tace "Amir
in dai umma"
Karaf hafsat tace "billahillazi
arya take, ko motar da faisal ke zuwa gidannan zata siya ta Amir sau biyar umma"
Murtike fuska Amal tayi, cike da tsiwa tace "ba ruwanki a cikin maganar nan wallahi"
Da sauri Umma ta
aga masu hannu ha
e da fa
in "Ku dakata min" duka sukayi shiru suna kallon ta, idonta ta maida ga Amal sannan tace "na san kece zaki fi bani matsala, daga yau zuwa jibin da Abban ku yace zasu tara ku suji za
in ku na wanda kuke so, ina so ki fitar da wanda yafi rigar arzi
i a cikin su, kuma kar naga ba abinda nake so ba"
Sadda kai
atsa Amal tayi jin abinda umman ke fa
Cike da zumu
i hafsat tace
"umma wai maganar ta taso ne?"
Seda ta
an ta
e baki tukun tace
"Tunda me
umbar susa ya bada umarni ai dole a bi,"
Zaro ido Hafsat tayi ta
an sake matsowa kusa tayi
asa da murya tace
"Umma, to harda
ar gaban goshin nashi ko mu ka
ai?"
Dariya umma b tayi sannan tace "hmmm, harda ita fa, da Bilkisu da Najwa ma"
Baki bu
e hafsat tace "jakar uba, to da wa za'ayi kenan?"
Wannan karon dariyar da umma b tayi tafi na
Seda ta dara sosai tukun tace
"Ayi dai mu gani in tusa zata hura wuta"
Da ga nan tayi gaba ta ja musu
ofar.

Umma na fita Amal ta kalli hafsat tace
"Mugunta fitsarin fa
o ce dai ya hafsa, har wani murna kike saboda wani dalilin ku mara tushe"
Kafin Amal ta rufe baki hafsat tayo kanta a mugun sukwane, dayake Amal ta san hali, dama tayi readyn fita, aikuwa tana yun
urowa ta kwasa tayi waje da gudu
Aikuwa hafsat kamar ta ari baki saboda masifa da take zazzagawa, seda ya fauza da basu jima da zuwa gidan ba ita da khairi suka shiga tsakanin su tukunna.

Ya fauza da yake tana da fa
a sosai ta hau surfa musu bala'i, tace "kuna girma kuna cin
asa shirmen banza"
A fakaice hafsat ta murgu
a mata baki ta juya tana gunaguni.

Kamar yarda umma b ta zaunar da yaran ta tasanar da su sa
on Abba b, haka ma mummy, duk da Najwa ba
ar cikin ta bace ri
onta take, hasali ma saboda son da take ma
a mace ne kuma Allah be bata ba yasa yayan ta ya bata Najwa halak malak tun daga yaye
Najwa na kwance a kan doguwar kujera mummy ta sanar mata da umarnin su Abba
jin Najwa bata ce komi yasa mummyn cewa
"ya dai? ko akwai wani abunne?"
Can
asan zuciyar ta na zigata ta ce ya faruk take so, amma wani sashi na zuciyar yana
ar ta, murmushin dole ta
ulo tukun tace
"nothing mummy, kawai naji maganar ne daga sama"
Shafa kanta tayi tace "mutuncin duka
a mace
akin mijin ta, tun da Allah yasa sadik na son ki kema kuma kina son shi ba shikenan ba?"
a kai tayi, tana
ara cire ya faruk daga cikin ranta dan har ga Allah bata son tayi auren da ita ka
ai ke so.
******MUMTAZ
Kicin-kicin mumtaz tayi da fuska, jin me sakina ke gaya mata, bayan sun gama shirin tafia airport tarban Abba
da mama
"Gaskiya guy
innan be iya zuwa ba, wai fisabilillahi baki gaya mishi fita zamuyi ba?"
Sakina da ke
aura
ankwali a gaban mudubi tace "shap na mance ban gaya mishi ba, ko muje ya sauke mu ne?"
Da sauri mumtaz tace "no, bari nayi wa drivern ku magana, in kuma yana da abinda zeyi zan hau taxi"
Sakina batace komi ba, looks like kamar da gangan ma tayi hakan.

Mumtaz na fita ta iske an aiki drivern,
Dama ba kowa a gidan, mama asiya taje unguwa, daga su se masu aik.

Agogo ta kalla taga befi awa
aya ba su sauka,
Wayarta ta
auka ta kira bolt, minti biyar da kiran shi ya
araso, "na wuce" kawai tace wa sakina ta fice.

Saboda traffic
in hanyar, seda suka kai kusan minti talatin kafin suka kai
Daidai da zata shiga ciki call
in khalid ya shigo wayar ta
Jin cewa tana airport ne yace ta jira shi yana ta wajen ze
araso, taso ta hana shi zuwa amma ya kafe se yazo, rabuwa tayi da shi ya zo
Bata jima a tsaye ba yayi parking a gaban ta,
Ganin da sauran time
in saukar su mama yasa ta bu
e gaba ta shiga
Fuska cike da annuri khalid yace
"Da za ki min bu
ulun gaisar da su Abba ko?"
Murmushi kawai tayi, can tace
"yanzun ma ba ganin su zaka yi ba malam, suna sauka zan sauka kai kuma ka kama gaban ka"
Gyara parking yayi da kyau, sannan ya waigo ya fuskance ta,
asa da murya yayi kafin yace
"Gani nake kamar bakya so na mumtaz"
ago manyan idanuwan ta tayi ta kalle shi sau
aya ta kauda kai, sannan tace
"mene dalilin ka?"
"gashi kuwa bakya so na ga su Abba, ko gidan su sakina da
yar fa kika yarda naje"
Kallon agogon wayar ta tayi taga time
in ya cika,
Cike da nutsuwa tace
"gobe ina gayyatar ka gidan mu to, Amma yau kam zanji kunya Abba ya ganmu tare, in ma da babban wanmu suka dawo wata maganar ce ta daban"
Marairaice fuska yayi, ba yarda ya iya dole ya ha
ura,
Fita yayi da niyar ya bu
e mata
ofa, yana fita idonta na kaiwa ga agogon shi dake ajiye, wuf mumtaz tayi sama da shi, daidai ya bu
e mata
ofar
Cikin
warewa a harkar ta sa
e agogon nan,
Sallama suka yi sannan tayi ciki wajen tarban matafiya,
shi kuma ya shiga motar shi ya tafi.

Mumtaz na shiga ta ga bala driver da sani driver zaune suna jiran
arasowar su Abban,
Tacan gefen su ta zauna, sam basu lura da ita ba
Bata jima da zama ba su mama suka fito
Da gudu taje wajen iyayen nata, Abba
se murmushi yake haka maman ma
aya bayan
aya ta rungume iyayen nata tana musu sannu da zuwa
Gasu bala a gefe suna ta aika gaisuwar su suma cike da girmamawa .

Ganin mumtaz tare da su bala ne mama tayi tunanin tare suka zo.

Abba ya mi
a wa bala no
in dake jikin tag
insu na kaya yace
"bala kai ka tawo mana da kayan, kai kuma sani muje"
A yarda suka zo bala ne ya
akko motar da ze
auki su Abba, amma jin Abban yace balan ya tsaya ya
akko kayan su yasa sukayi sanjen mukulin motocin
Hakan kuwa akayi, bala ya tsaya shi kuma sani ya jasu zuwa gida
Abba da mama baya suka shiga, mumtaz ta shiga seat
in gaba,
Gaba
aya murnar ganin iyayen nata ya
oyuwa akan fuskar ta.

Jingina da kujera mama tayi idon ta a rufe tanajin yarda Abba ke amsa calls akai-akai na gaisuwar sallah
Mumtaz kam shiru tayi tana sauraron wani
angare na zuciyar ta for the first time yana ayyana mata tayi daidai kuwa
aukan agogon nan da tayi?

Sosai bala ya shararo motar ganin yarda titin ba cinkoso, unexpected wani me keke napep ya gifta musu
Da hanzari ya kai
afarshi kan burki, amma inaaa sam burki ya saki ya shafe gaba
A firgice suka ha
a baki shi da mumtaz wajen fa
in "INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN"
Wajen
arin kauce wa me keken, motar ta
wace tayi kan shagunan mutane dake gefen hanyar gadan gadan
A firgice Abba ke fa
in " ka taka burki mana,"
Shima sanin a firgice yake kokawa da sitiyari ha
e da fa
in "wallahi ba burki yalla
mama kam salati kawai take, mumtaz tana ihu tana ha
awa da salati,
Abba kam bakin shi ya
i dena fa
in "Kamar ya ba burki, kamar ya ba burki" can kuma se ya hau salati, ha
e da rungume mama
am a jikin shi ganin tsananin tashin hankalin da ta shiga
Mutane dake waje suna kallon mugun tashin hankalin nan wasu na salati wasu na ihu, wanda motar ke tunkarar su kuma suna ta neman ceton kawunan su.

ALLAH YA TSARKAKE MANA ZUCIYAR MU, YA RABAMU DA HASSADA DA KUMA AIKATA AIKIN DANASANI.

KUYI HA
URI DA WANNAN PLS, JIKI DA JINI.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
SHARE PLS.
Chapter 18 · 0% Book details