Sashe 33
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ido jajiri goggo safiya ke kallon videon da mami ke nuna mata
Umma babba ta gama yarda da sada
arwa, tunda har ga Allah bata yarda ba daga farko seda taga videon tukun
Mumtaz na nan zaune idon ta a
asa tana kallon abun hannun da goggo safiya ta wurgar
Jiki a sanyaye ta du
a ta
auki abin hannun ta matsa har gaban mami ta tsugunna
Se a sannan idanun ta suka kawo ruwa, murya na rawa tace "ki gafarce ni mami, kuma ki yafe min, sannan dan Allah ku bani dama ta biyu karki yanke hukunci cikin
acin rai, wallahi sata ba halina bane, haka nan na tsinci kaina da kwa
aituwa da abun mutum in na gani"
Wani mari me ra
i goggo safiya ta yarfa mata da ya hanata
arasa maganar data faro
Cikin tsananin fushi tace "Da gaske bayan wannan ma kin ta
aukar abun wasu mumtaz?"
Kafin tace komi khalid shima cikin tsananin
acin rai yace
"Munafuka halinta ne wallahi, ni kaina tamin sata amma na kasa yarda cewa itace saboda yardar dana mata, sannan banyi mamakin satar da kike ba tunda dama duk me bin maza bazaka ta
a rasa shi da
auke -
auke ba"
Ido a waje kowa ke kallon khalid jin abinda yace
Ita kanta mumtaz jin maganar khalid ba
aramin
araa saka ta wani mawuyacin halin yayi ba
Amma kalmar bin maza da yace yasata saurin fa
in "Kar kayi min sharri khalid, eh tabbas nasan ni na
auki agogon ka a airport, amma kar ka
ara da abinda baka da tabbas akai"
Kamar ze maketa ya matso, da sauri mami ta ri
e shi, yace "Tunda baki da kunya ai zaki fa
i hakan, kuma in kowa yayi maki
arya ina jin jinin ki SAKINA bazata munafurce ki ba"!
Mumtaz tace "SAKINA"!
Fashewa da kuka khalid yayi ya rungume mami da itama gata nan dai
Cikin kuka yace "wallahi mami bayan sata har maza take bi,
a'uwar ta musamman takirani ta sanar dani amma ban yarda ba se yanzu, wallahi mami ba zan yarda da rufa-rufar da akayi min ba se na bi kadi na"
Goggo safiya da umma babba kam basu da bakin magana tunda har mumtaz ta amsa da bakin ta
Kunya kam ta gama saka su a cikin ta, dan ji suke ina
asa take su shige
Jiki a mace umma babba tayi hanyar
ofa ta fice, goggo safiya bata da wata mafita itama tabi bayan ta
Suka bar mumtaz a
akin a tsugunne ri
e da
irji.
Waigowar da khalid zeyi ya ganta durkushe, a mugun fusace yace
"Ki tashi ki bisu kafin su bar gidan nan, dan wallahi bazaki kwana a gidan nan ba"
Da sauri mami tace "kull kalid, bana son ka sake furta komi"
yar mumtaz ta lalla
a ta mi
e itama ta fice
Umma babba cikin
arfin hali tace ma sauran mutanen da suka zo tare su taso su tafi
Goggo safiya kan waje tayi tana kuka kashir
Ya faruk na hangota ya sakko ganin yarda ta fito a firgice ga kuma kuka
Gaban mota ya bu
e mata ta shiga, kafin yace "Halan haka kika barota itama tana ta kukan ko?"
Bawan Allah besan abinda ke faruwa ba
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg61-62
Kukan goggo safiya yaso ba ya faruk dariya,
Yarda ta aza hannuwan ta duka biyu a kanta ka rantse da Allah wata gagarumar mutuwa akayi mata
Ganin bata da niyar magana ga kukan dake
ara yawa yasa shi ficewa a motar, ha
i da hango su umma babba da fitowar su kenan.
Ganin jikin umma b a sanyaye itama kamar warce ta yi kuka yace "lafiya dai ko umma"
Murmushin takaici tayi tace "da sauki dai"
Bata gama rufe baki ba suka ga fitowar mumtaz da gudu tayi hanyar titi
Daga cikin mota goggo safiya ta hangota, a guje ta fito itama
A ru
e goggo safiya ke fa
" ku bita kar tayi wani wajen, faruk ku bita, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! ku bita bata cikin hayyacin ta"
Shima a ki
ime yace "wacece me akayi mata"
Kwata kwata beyi tunanin mumtaz bace tayi wannan fecewar
Umma babba ma a
an ru
e tace "mun shiga uku, muntaz ce fa"
Umma b bata kai ga rufe baki ba ya faruk ya kwasa da gudu yabi bayan ta.
Kamal abokin khalid dake jiran shi a mota, jin ana a bita mumtaz ce, yayi saurin fitowa ya mara ma ya faruk baya a guje shima.
Sauran matan da suka zo tare
aya daga cikin su ta kalli
aya tace "anya lafia kuwa, akwai dai wani abun a
asa nake ji, wannan baza'a ce kukan rabuwa da gida bane gaskiya.
yar ya faruk ya dafe mumtaz da saura
iris mota tabi ta kanta
Da wani irin speed ya dam
o ta gam ya fincikota baya
Allah yasa me motar ya ankare da yarda ta shiga titin ya taka birki da sauri
Ganin fizge-fizgen da take ne yasa ya ha
eta da jikin shi,
Shi kanshi jikin shi rawa yake dan ya sada
ar da me motar nan ya take ta
an fushi-fushi ya fara mata fa
a yace "Da hankalin ki da komi zaki je ki kashe kanki, inace ke kika kawo mijin kika ce kina so ba dole akayi maki ba? to shine dan ankawo ki kuma bazaki zauna ba se kiyi ta wa mutane hauka?"
ame shi tayi ta fashe da wani irin kuka me ta
a zuciya
Shuru ya faruk yayi, shi be tafi ba shi kuma be sake ta ba
Yarda ta
oye kanta a jikin shi yake jin yarda hawayen ta ke ta
a jikin shi yasa jikin shi sake yin sanyi ga matsanaiciyar fa
uwar gaban dake damun shi
Tunda kamal ya hango ya faruk rungume da ita ya tsaya,
Wayar shi ya ciro ya danna wa kalid kira
Wayar tayi ta ringing be
aga ba,
Shima jikin shi yayi la'asar be ma yarda ya
arasa wajen ba ya juya.
Hangowa da ya faruk yayi
Ganin kowa jiran su yake yasa ya cireta daga jikin shi ya kama hannun ta ya fara janta
Tirjewa ta hau yi, ta
i yarda ta sake koda taku
aya ne
Da mmaki ya faruk ke kallon ta, beyi niyar cewa komi ba jin yarda kanshi ke mugun sara mishi, duk saboda firgicin daya shiga
Amma ganin tirjiyar da take yasa ya tsaya yace "Talk to me menene mumtaz?"
Cikin kuka tace" na shiga uku ya faruk, wallahi ba da son raina nake sata ba, nima bana so, kuma wallahi bana bin maza"
Kalmar farko ta sata data ce ba
aramin dukan zuciyar shi tayi ba
Ya tsorata ainun, duk da besan me ya faru ba
Dan ya kawar da kokwanton shi yace
"Nasan ba da son ranki bane ai, nutsu kiyi min bayani yarda zan fahimce ki"
Kasa cewa komi tayi taci gaba da kuka kamar ranta ze fita
Jin taci gaba da kukan kuma ta
i cewa komi yasa ya jata zuwa inda su goggo safiya da kuma sauran mutanen suke
Amma deep down him yasan akwai matsala, ko daga ganin yanayin fitowar umman shi da kuma goggo safiya da kukan ta yayi kala dana mumtaz.
Yana
arasawa inda ya aje motar shi yace "nan gidan za'a barta ko kuma gidanta zamu?"
Murya a dishe goggo safiya tace "ba wannan maganar ai, muje gida kawai kafin mu tara wa kanmu jama'a"
Baki sake yace "kamar ya goggo, ban gane ba, kina nufin mu koma da ita gida wai?"
Muryar ta bata fita sosai tace "eh muje" kafin ma ta gama rufe baki mumtaz tayi wuf ta shige mota
in shiga mota ya faruk yayi, kusa da umma da ke
okarin bude front seat ta zauna ya matsa, da dan tsoro a fuskar shi yace "umma wai menene ke faruwa dan Allah"
e baki umma b tayi sannan tace "ai yau kunya da
anci babu kalar wanda bamu gani ba, ni wallahi ko ma
iyi na ba zanso ace an mishi kalar tozartar da
arnan tasa akayi mana ba"
Tsabar fa
uwar gaban da yake ji sam ta hana shi magana,
Kamar wanda beda lakka ya zagaya ya shiga motar
A cikin zuciyar shi yake jin sautin kukan ta, be waiga ba, murya na rawa yace "Seda kika bari asirin ki ya tonu ko mumtaz"?
Daga umma b har goggo safiya sakin baki sukayi suna raba kallon su a tsakanin su.