← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 51

Sashe 14

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sam kasa rintsawa ya faruk yayi a cikin wannan dare, da ya tuno fuskar khalid se gaban shi yayi mummunar fa
Sam kwanciyar ma gagarar shi tayi ya tashi zaune, duk da sanyi air con dake
akin hakan be hanashi zufa ba
Zazzafan huci ya fesar, cike da kokwanto ya furta
"Allah yasa yarinyar nan bayan
auke
auke bata bin maza!"
Shi kanshi seda ya runtse ido da ya fa
i kalmar "neman maza" da yace
da sauri kuma ya koma fa
in "a'uzubillahi minashshai
anirrajim"
A haka har dare ya raba yana sa
e sa
en abubuwa a ranshi.
******
Hafsa ce
aure da towel zaune a gefen gado tana shafa mai, kunnuwan ta gaba
aya ta mi
a wa najwa dake ta fama fallasa mata sirrin dake cikin zuciyar ta akan ya faruk
Seda hafsa tagama jin komi daga bakin najwa tukun tace
"Dan
ari, lallai najwa zuciyar ki batai miki adalci ba wallahi, tunda muke dake kin ta
a ji ance ga budurwar ya faruk?"
Bata jira cewar hafsa ba ta
ora da
"To wallahi na ta
a jin ance aljanar dare ta aure shi da da
ewa, dan haka ki shafa ma kanki lafia ki lalla
a da
an sadik
in ki, in kuma baki ji ba kyaji da wula
ancin shi ba ruwana"
Murmushi Najwa tayi ta matso kusa da hafsa da har a fuskar ta zaga gane batayi na'am da maganar ba tace
"Haba hafsa, ke da zaki bani shawarar yarda zan fara tunkarar shi amma ke ce ma sage ni, koma dai menene zaki fini sanin abinda yafi so tunda ciki
aya kuka fito dashi"
e baki hafsa tayi kafin tace
"To ko umma data haife shi ba zata iya tantance abinda ya faruk ya fi so ba wallahi, dama dai mamace ko kuma warcan data
akko ma kanta dala ba gammo(tana nufin mumtaz)
ila ki samu wani abu da ze amfane ki"
Shiru Najwa tayi tana sauraran hafsa, can Najwa tace
"zan san yarda zanyi dai"
Sake ta
e baki hafsa tayi, taci gaba da shafe+shafen ta
Seda ta gama shiryawa tsaf tukun ta sake cewa
"Yanzu ya zakiyi da sadik da ya mutu a kanki najwa?"
Kai tsaye Najwa tace "ha
uri zeyi"
Bilha
i da gaskiya hafsat ta fuskanci najwa tace
"Ki bi a hankali najwa, karki fara da bawa sadik ha
uri baki dam
i dahir ba, wallahi tallahi zakizo kiyi danasani nan gaba"
Tana gama fa
in haka ta
auki wayar ta da
aramar jakar hannun tace "mu wuce kar mu makara sallah".
******
Kamar kullum yauma mumtaz wajen ta daban ta zauna, gaba
aya ta rasa sukuni ta rasa me ke mata da
i a cikin zuciya
Hand bag
inta ta bu
e ta zaro wayar ta da tun jiya take a kashe ta kunna
Few seconds ta gama booting, seda ta kalli wayar taga ashe data a kunne ne ma ta kashe wayar jiya
Kamar jira khalid yake ta kunna wayar, nan calls
in shi sukai ta sintiri, mumtaz na kallon kiran tana ignoring
Sam ta kasa samun courage
in amsa shi
Sauka tayi da niyar kashe data, kafin ta kashe message
in shi ya fito a saman notification,
"Dan Allah ki amsa mumtaz"
Hakanan ta samu kanta da replying shi "muyi chat, i cn't answer ur call now"
Cikin damuwa khalid ya ce
"kina ina yanzu, ina so in ganki pls".
yar da ji
in goshi mumtaz ta tura mishi live location
inta, ko minti shabiyar beyi ba ya
araso,
Abu na farko da mumtaz ta fara kai idonta kai shine hannun shi,
Ganin babu agogon data
wallafa rai akai taji ranta ya
aci,
an sakin data yi wa fuskar ta ma ta koma ta
aure tamau
yar mumtaz ta
an fara sakin jiki da shi, suka fara fira sama-sama
Cike da
warewa khalid ya fara kafa gwamnatin soyayyar shi a zuciyar ta.

Sosai khalid ya saki jiki ya fara bata labarin shi
"Ni haifaffen
an kano ne,
aya tilo a wajen iyayen shi, babana tun ina secondry aji biyu ya rasu, ya barmu daga ni se mamina taci gaba da kula dani
a yanzu haka ina aiki da A.S.K textile company"
Da sauri Mumtaz tace "A S.K company fa kace"?
a kanshi yayi kafin yace
"kin san wani a wajen ne?"
Murmushi kawai tayi, bata ce komi ba
A.S.K, textile company na Abba
ne, shine kampani na farko kuma mafi girma a dukkan sauran kampanonin shi guda takwas, shiyasa tayi mamaki jin a can yake aiki
Jin bata ce komi ba shi ya
ora da
"Saura ke ranki shi da
e" ya
arashe maganar yana murmshi
kan mumtaz a
asa tace
"nima
ar kano ce, a shara
a phase 2, ina a 200lv a jami'ar bayaro ina karantar mass com"
Daga nan tayi shiru taci gaba da wasa da yatsun ta.

Girar shi biyu ya
aga ha
e da kallon yatsun ta datake wasa da su yace
"ma sha Allah, sauran abu
aya ne banji na"
agowa tayi ka
an, tana sauraren shi
yace "Ni na gaya miki nine tilo, nine
an fari nine kuma auta"
The way ya
arashe maganar se ya baka dariya
Ilai kuwa seda mumtaz ta
an dara, tukun tace
"muna da yawa sosai a gidan mu, but a wajen Abba da mama nice ta uku, ina da yayu maza guda biyu, se
anwa mace
aya, mama tace bata wuce 6month ba ta rasu"
Dariya khalid yayi yace 'kawai malama kice min kema autace"
Murmushi kawai mumtaz tayi, tana
an waigawa gefe, akwai wani feeling datake ji a jikin ta in har ana kallon ta
ayan gefen ta sake waigawa caraf suka sake yin ido hu
u da ya faruk dake kallon ta ko
yaftawa babu, fuskar nan tashi a murtuke ba wani alamar sassauci
Da sauri ta waiga ta dena kallon side
in da yake
an tsorace, bama lale ka gane a tsoracen take ba tace
"ehnmm, tun da mun gaisa ka tafi, nima zan tafi ne yanzu"
Da kyau khalid ya kalleta, kafin yace
"ke dawa kukazo ne nake ganin ki ke ka
ai?"
Seda ta mi
e tsaye ta gyara hijabinta tukun tace
"muna da yawa sosai, kusan duka gidan mu"
Ganin tayi gaba da sauri ya sashi bin bayanta,
age ta juyo tace
"Kar ka biyoni pls, zamuyi waya kawai"
Sototo khalid ya tsaya ganin yarda mood
in ta ya sauya gaba
Har ta
ace wa ganin shi be motsa daga wajen ba.
***Ran ya faruk a
ace ya
aga waya ya kira guy
in da yake sawa yana siyen mishi tickets duk sanda tafiya haka me yawa ta taso
Sallamar shi kawai ya faruk ya amsa, ko ta kan gaisuwar da yake mishi be bi ba ya
ora da
"sagir dan Allah date
in komawa gida nake so a sauya ma wasu daga cikin yaran gida"
Daga can
angaren wanda aka kira da sagir yace "to yalla
ai, yaushe za'a maida kuma da wa da wa?"
Ya faruk yace "in har za'a samu jirgin zuwa anjima ma yayi, zan tura maka sunayen su yanzu"
"okay sir".
*****Mamace ka
ai zaune a masaukin su tana waya da yayan ta(baban sakina) mumtaz tayi knocking
ofar
Still wayar na a kunnen mama ta tashi ta bu
e mata
ofar,
Da sallama mumtaz ta
araso ciki, tana shigowa ta cire hijabi ta ha
a da hular kanta tacire, agogon
akin ta kalla taga shida saura,
an tsaki taja ta zame a wajen ta kwanta, dai dai nan mama ta gama wayar, kallon mumtaz tayi ganin yarda tayi
ai kamar wata mara lafia tace
"Ya dai? garin ko jikin?"
Turo baki gaba tayi kafin tace
"wallahi muguwar
ishirwa nake ji mama, gashi yau lokacin baya gudu sam"
Kallon agogo mama tayi, tukun tace
"saura ka
an ai"
Kamar an zunguri mumtaz ta mi
e zaune tace
"Mama Abayar dana
wallafa rai zan saka ranar idi
azu ina gyaran kayana ina bu
eta naga ta gefen ta a
one"
mama tace "subhanallah, ko dai wajen guga ne aka
ona?"
e baki mumtaz tayi tukun tace "Abba nake jira yazo ya ban ku
i na siya wata kawai"
Cike da kulawa mama tace "ki duba acikin sauran mana ba zaki rasa wacce zaki saka ba ai"
Kafin Mumtaz ta sake magana wayar mama dake gefe ta fara ringing
Kallon screen
in wayar mumtaz tayi taga waye, sunan "YARONA" ta gani
e baki tayi ta waiga sanin ya faruk ne me kiran, ita duk a tunanin ta ze fa
a wa mama ganin ta da yayi
azu tare da khalid
Jin mama tace "To, yau kuma?" da
arfi yasa hankalin ta komawa ga mamar
Can ta sake jin tace "Yau da jibin ai duk
aya ne, Allah yasa hakan shi yafi zama alkairi, bari inyi sauri in gaya musu kuwa"
Daga nan mama ta aje wayar, ta maida kallon ta ga mumtaz datayi sa
e tanajiran jin me mamar zata ce
unexpected cikin
ar dariya mamar tace
"Yau me tafiya gida ce yarinya"
Da sauri mumtaz ta sake zama da kyau, ido a
an waje tace
"Ban gane ba mama?"
Sanin yarda Mumtaz ke
aunar yin sallah a garin makka yasa mama ke danne dariyar ta, dan ta san sarai za'a kwasota da ita
an ta
e baki mama tayi tukun tace
"Tashi zakiyi ki samu su Amal da sauran ki fa
a musu yau zaku wuce gida, ku ha
a yanaku yanaku"
Wani shegen ihu mumtaz ta buga wanda seda mama ta toshe kunnen ta da sauri
Duka hannaye mumtaz ta aza ga
irjin ta, ido waje tace
"Na shiga uku mama, waye yayi mana wannan muguwar muguntar dan Allah?"
Bata gama rufe baki ba hawaye suka wanke mata fuska
Kankace me mumtaz ta rushe da kuka me
arfi tun daga
asan zuciyar ta.
Chapter 14 · 0% Book details