← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 51

Sashe 27

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin dukiyar da aka narka ma mumtaz a
an madedecin gidan ta hankalin umma babba yayi masifar tashi tunawa data yi bayan saitin da Abba
arami yayi musu, Abba babbar
ananun saiti ya
ara musu da shi
Duk da tana basarwa, amma indai kayi mata farin sani zaka san bata cikin nutsuwar ta
Gefe taja bayan ta fakaici idon mutane ta
aga waya ta kira ya sabiha tace "Duk yarda za'ayi kar ajera saitin da Abba babba yayi musu, a samo mota a kwashe su a maida store
in da aka siya zatayi ciko a za
o musu wa
an da suka fi wannan tsada"
Cike da mamaki ya sabiha tace "saboda me umma?, har fa mun gama da gidan hafsat mun wuce na Amal"
Cikin fushi umma b tace "haka nake so ayi sabiha, nan da awa
aya zan kira"
Ba ta jira jin komi ba ta tsinka wayar.

Haka suka ha
u aka
alle gadon aka loda su a mota
sannan suka wuce gidan hafsa aka ciro nata suka kama hanyar store
in da aka siya kayan
Tsabar gasa da umma ta saka a cikin ranta seda ta siya musu wanda yayi shige dana mumtaz tukun hankalin ta ya kwanta, amma fa aljihun ta ya girgiza.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg51-52
Gadan gadan shieye shirye sun fara kankama,
angaren mumtaz ta
i yarda da duk wani gyaran jiki da mama Asiya tasa azo ayi mata
Abu
aya ta yarda da shi shine turaren jiki da ake mata, shima dan tana son
amshi ne, irin ha
in nan ne mesaka jiki yayi laushi kamar fatar jariri
Wannan bata fashin shi, ko ba'ace tayi ba takan
auka tayin
Ana sauran kwana goma sakina ta ha
o yanata yanata ta dawo nan gidan, duk da ka kalle ta zaka san akwai abu a ranta
Ganin vatayi nasara akan khalid ba yasa tun da ta iso da zaran sun ke
e se ta fara kusar kalid
Jinta kawai mumtaz take, abinda bata sani ba khalid
in da bakin shi ya gaya mata tayi hankali da ita.

Fitowar su daga
aki kenan suka iske ya faruk zaune kusa da mama
Cike da damuwa mama ke fa
in "Memakon ka bari se bayan biki se ka tafi faruk? ko dai wani abunne baka sanar dani ba?"
Murmushi yayi yace "ko
aya mama, nema ne kawai ze fitar dani"
Shiru mama tayi, haka kurin take jin wani yanayi mara da
i a tattare da ita.

Sakina har ta kai
ofa amma mumtaz bata tawo ba
juyowata tayi tace "ko mun fasa ne?"
Bata san me yasa jin wani iri ba jin ya faruk zeyi tafiya
Jiki a sanyaye tace "bamu fasa ba ina zuwa"
Da sauri ta haura sama,
akin da aka loda layan lefen ta tashiga
Bubbu
e akwatunan tayi ta rasa me zata
auka ma a ciki
Shiru tayi ta zuba wa kayan ido kafin idanun ta sukai ga akwatin turaruka
Bata yi la'akari da cewa turaren mata bane, haka ta
akko wata
ar madedeciyar jaka ta kwashi kusan guda hu
u ta saka a ciki, se lip balm guda biyu
Tusa jakar tayi a hijabi bayan ta rurrufe komi tukun ta sakko
Bata iske kowa a palon ba se sakina data gama cika
Da sauri mumtaz tace "sakina su ya faruk fa?"
Seda tayi mata kallo
aya tukun tace "gashi a baya na"
Tsaki mumtaz taja tayi waje da sauri
Tana fita ta iske bala driver na saka jakar shi a mota
arasawa tayi tace "Bala ya faruk fa?"
Yanzun nan umma babba tayi kiran shi
Jakar hannunta ta mi
a mishi tace "in ya fito ka bashi kace nace Allah ya tsare"
a yayi ya aje a kujerar gaba sannan ya shiga ya kunna motar
Sakina na
arasowa suka fice zuwa neman head
in da ze hau kayan da zata saka ranar kamu.

Seda suka isa cikin airpot sannan bala ya mi
a ma ya faruk ledar da mumtaz ta bayar
Da alamun tambaya a fuskar shi yace "na mene wannan?"
Kai tsaye yace "Mumtaz tace a baka, kuma tace nace Allah ya tsare"
Akaro na ba'adadi da yaji fa
uwar gaba, kar
a yayi be tsaya ya bu
e ba ya saka a jakar hannub shi yayi sallama da bala ya shige.

Ta duka
angarorin kowa shiri yake ba ji ba gani
Yau ya kama saura kwana biyar
aurin aure, yayin da zasu fara biki daga jibi
Duka
ammatan da suka tafi gidan ya sabiha sun dawo, ko wacce ka kalla zaka ga tana she
i da
amshin amarci
Randa suka dawo da goggo safiya taga yarda suke she
i gunin ban sha'awa, aikuwa ta tasa mumtaz tayi ta caccakar ta tana dungure mata kai
aya daga cikin dangin mahaifiyar mama tace "banda abinki ba wanda ze ganta yace ba tare akai musu gyaran ba"
Da sauri ta gya
a kai tace "
arya haram, hasken fata daban she
in ta daban, in kika ga yarda suke she
i ba zaki ma fara ha
a su da wannan ba"
Matan dake palon suna ta kakkare mumtaz, anayi ana dariya
Gida sosai ya
au harama malam, saura kwana uku
aurin aure amma zakayi tunanin ranar
aurin auren ce.

WASHE GARI
Tunda safe wajen goma masu decoration
in wajen da za'ayi kamu suka iso
angare
aya na gidan aka shirya, kayan gargajiya da ake kamu dasu aka danka gunun ban sha'awa
angaren amaren kuwa akan gama sallar azzahar aka fara musu kwalliya
Masu kwalliya mutum biyu aka kira dan asamu yin sauri
Hafsat aka fara ma, se najwa, se bilkisu se Amal sannan akai ma mumtaz da seda aka kai ruwa rana kamar wacce za'aiwa auren
angaren gidajen angwayen kuwa sun shirya tsab domin halartar taron kamun, wanda a al'ada suke zuwa su kama amarya.

Mutum shida mami ta wakilta daga
angaren khalid
Bayan la'asar kamal da wani abokin khalid suka je
akko su, mota biyu sukayo
Sosai sukayi shiga ta alfarma ta kuma kece raini
wajen biyar saura duka dangin angwayen suka iso, an jima da nisa wajen farawa
Masu ki
warya da aka gayyata sun baje kolin su, mata na ta rausayawa
Su kansu iyayen amaren ba daga baya ba, karma ku hango shigar da mama tayi, tuni wasu da dama suka fara raina tasu shigar alhalin suma
in ba daga baya ba
Dangin angwayen ma zuwa suka gabatar da al'ada na feshe feshen turaruka da kuma sauran abubuwa
Ana gab da kiran magariba aka tashi, na tafiya suka tafi, wanda kuma dama sunzo se bayan biki kowa ta kama inda ya dace ta zauna.

Wajen sha biyu saura na dare da yake gidan biki ne, bama zaka ta
a cewa dare yayi haka ba, shewace shewace da gu
a da kuma hirarra ki ke tashi ta ko wani lungu da sa
o na gidan, uwa uba ga hasken fitulu ta ko'ina
mumtaz ta
wasa
ofar
akin Abba
inda take kyautata zaton maman na nan tunda bata a
akin ta
Fitowar mama daga wanka kenan taji bugun
ofar
Zuwa tayi ta bu
e, ganin mumtaz a tsaya yasa ta matsa ta bata hanya ta shigo, sannan ta maida
ofar ta rufe
Kan kujera ta wuce ta kwanta bata ce wa maman komi ba
Maman ma bata ce ba taci gaba da abinda take
Seda ta gama tas tukun ta mayar da hankalin ta ga mumtaz da har ta fara bacci anan kan kujerar
Kafe ta da kallo mama tayi, ta jima tana kallon ta kafin ta tashi ta fito
kitchen ta nufa, shayi ta ha
a sannan ta
auki cake gudu uku da su Altine keta parckaging rabon da za'ayi a gobe wajen walima
Saman ta koma, a gefe ta aje shayin tukun ta fara tashin mumtaz
"Tashi mumtaz daga ganin ki na san bakici komi ba, tashi kisha tea"
yar mama ta samu ta tashin, ko rabin kofin bata sha ba tace "mama ya ishe ni"
Cike da lallami maman tace "daure ki shanye dai, ko
aya ne kici cake
in shima"
Tusa mata shi tayi tayi har seda ta kusa shanye shi tukun ta rabu da ita, kafin daga baya tace "anan zaki kwana ne?"
a kai tayi tace "Mutane sun cika
akin ba wajen kwanciya"
Bata sake cewa komi ba ta juya tayi kwanciyar ta bacci yayi awon gaba da ita.

Mama kam tun ranar da aka fara taruwa ta
arasa rasa sukuni gaba
aya,
Maman sakina tasha ta titsiye ta tana tanbayar ta "lafiyar ta kalau kuwa"
Amsa
aya ce kodayashe itace "lau" ko kuma tayi murmushi kawai
Dan ko an titsiyeta ta fa
i meke damunta ba zata iya kwatantawa ba.

Daga baya kawai take al
anta abin ga kewar mumtaz da zata yi.

Daga wannan sa
e-sa
en bata san sanda bacci itama yayi awon gaba da ita ba.

WASHE GARI
Biyar saura na yamma harabar gidannan a sha
are take da
an'uwa da abokan arziki, wasu sun sha Abayoyi, wasu sun sha jalbab
insu wasu kuma normal hijabai ne a jikin su,
Wasun su da ni
ab wasun su kuma haka nan
SHAIKA ZAINAB MAHMUD ADAM na tsaka da fara mu
addima amare suka fara shigowa, dukkannin su sunsha tsadaddun Abayoyin su, banda mumtaz da ta na
e kanta da jar laffaya me tsa
ar gaske
aya bayan
aya suka samu waje suka zauna a kujerun gaba-gaba
Sosai shaika zainab mahmud Adam tayi shikekken wa'azi game da ha
in mace akan mijin ta
sosai wa'azin ke shiga dukkan mahalukin dake wajen, bama amaren ka
ai ba, harda wa
an da sun jima a cikin auren dama wanda basu kai ga shiga ba
Shaika zainab mahmud ta
au lokaci me tsayi kafin ta rufe
aya daga cikin malaman da suka zo tare ta fara rero wa
a cikin harshen larabci,
Tana tafi tana wa
en,
wasu a ciki da suka iya suka hauyi suma
Anata tafi ana wa
en gunin ban sha'awa.
Chapter 27 · 0% Book details