Sashe 5
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya faruk na shigewa suka kalli juna shi da Ahmad
Murya
asa-
asa mus'ab yace
"mu gudu wallahi"
Tsaki Ahmad yayi yace
"Ba inda zamu, mu kai mishi ya gani, nasan in yaga yaune tafiyar ze bamu kayan mu"
Shiga
akunan su suka yi suka
akko passport
in su,
Mus'ab na fitowa ya mi
a wa Ahmad na shi yace
"ka kai ni bazan shiga ba"
Ansa yayi ya ha
a da nashi, knocking
ofar
akin yayi
Seda ya bashi izini tukun ya shiga
Tsaye yayi bayan ya mi
a mishi passport
in yana jira ya gama dubawa ya bashi
Duk da ya faruk yasan me Ahmad ke jira hakan be hana shi fa
"Tsayuwar me kake yi kuma?"
Ido waje Ahmad yace
"ya faruk baka date
in bane?"
Kan gado ya wurga passports
in ya mi
e tsaye bayan ya
auki keys
in shi, da ido ya faruk ya nuna ma Ahmad
ofar fita
Ba musu ya juya sum-sum ya fice, ran shi ba
irin
Akan idon su ya faruk ya rufe
ofar shi ya wurga keys
in shi a aljihun wandon shi yayi gaba abinshi ya barsu da
amshin shi me da
in gaske.
SHARE PLS
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Rai a
ace mus'ab yace
"wannan ai mulkin kama karya ne wallahi, na gaji
arar shi zan kai wajen umma b wlh" yayi gaba a fusace ze fita
Da sauri Ahmad ya dam
o shi, murya
asa-
asa yace
"Baka da hankali mus'ab ya faruk
in ne zaka kai
arar shi?
Malam ka dawo hankali ka"
Banda huci babu abinda mus'ab keyi
Hannun shi Ahmad ya kamo suka fito harabar gidan
Suna fitowa suka yi kici
us da ya faruk zaune a kan boot
in motar shi waya kare a kunnen shi
Kallo
aya yayi musu ya kauda kanshi gefe yaci gaba da wayar shi
Har sun gota shi Ahmad ya sake yin
asa da murya yace
"Ko dai muje mu bashi ha
uri ne?"
Tsaki Mus'ab yaja yace
"wallahi ba zanje ba, sedai kai kaje"
Yana gama maganar yayi gaba fuuu kamar wanda ze tashi sama.
Murmushi kawai ya faruk yayi, dan sarai yaji me mus'ab yace.
Mus'ab ne ya fara shiga part
in su fuska a
aure yana wani ciccin magani
Sakkowar mama da Abba
kenan suka gan su a tsaye cirko-cirko kamar wasu zakaru
Rai a
ace mama tace
"Lafia kukai mani tsaye a palo?"
A fusace mus'ab yace
"Gaskiya mama an fara saka mana ido a cikin gidan nan, kuma gaskiya ba zamu
auka ba"
Ba mama ka
ai ba, hatta Abba
dake tsaye seda yaji wata mummunar fa
uwar gaba ta ziyarce shi jin furucin rashin
a'a a karo na farko daga bakin
an nasu me kunya da tsananin biyayya gare su"
Kafin Abba
ya bu
e baki yayi magana mama ta rigashi fa
"Mus'ab me kake nufi da an fara saka muku idanu?
Mu iyayen ku ne ke saka muku idanu ko kuwa me kk nufi?"
arashe maganar tana zaro mishi idanun ta da suka ka
a suka yi jajir.
Watsa hannayen shi yayi alamun oho
in nan, sannan yace
"Ai ba se na ambaci suna ba mama, kawai dai ku dena
aure ma ya faruk
ashi yana mana abunda yaga dama bayan mun kauce mun bar mishi komi da ya dace ace mune akai"
Cikin zafin nama mama ta sauke wa mus'ab wasu mahaukatan maruka a kumatun shi
Mumtaz dake zaune itama mamaki ya gama kashe ta na jin abunda mus'ab ke fa
kamar
iftawar ido taga tafiyar marin nan, muguwar zabura tayi taja baya tana dafe kuncin ta kamar ita aka zabga wa marin,
Ahmad kuya ja da baya yayi ganin yarda mus'ab ya samu tsarabar tagwayen maruka
Ido jajir mus'ab ke kallon mama, har wani huci yake
Abba
kam dafe kanshi yayi ya samu gefen kujera ya zauna.
Ganin kallon da mus'ab ke mata yasa ta matso kusa da shi,
Cikin
araji da kuma fushi tace
"Kallon nan ba ze gamshe ni ba har se naji yatsun ka guda goma a fuskata tukun dan ubanka"
ule hannu mus'ab yayi, kamar ze kai wa mama duka, ya fasa ya fice daga palon a fusace, a mugun firgice Ahmad yabi bayan shi
Mumtaz kuwa ganin yarda komi ya birkice yasa tuni ta fara kuka tana wa mama
an kira
Su mus'ab na fita mama ta juya da gudu ta koma sama
Tana shiga palon Abba
ta fashe da kuka tana dafe kanta da take ji yana juya mata
Sunan Allah kawai take ambata jin yarda numfashin ta ke neman gagarar ta gaba
aya.
A daddafe Abba
ya bi bayan ta, shima ri
e da kanshi.
A hankali altine ta koma da baya bayan ta sakayo
ofar kitchen
in tana sauke ajiyar zuciya.
Se wajen bayan la'asar mama ta sakko, da ka kalle ta kasan bata cikin nutsuwa,
arfin imaani ne kawai ke ri
e da ita
Tsabar yarda ta sha kuka yasa muryar ta bata wani fita can sosai,
akin su Mumtaz ta nufa, tana shiga ta iske ta kwance akan darduma bacci ya
auke ta
Seda mama ta gama
are ma
akin kallo tukun ta ta
a mumtaz tana kiran sunan ta
Seda tayi da gaske kafin mumtaz ta ha
ura da baccin ta tashi zaune
A muryar bacci tace
"Wallahi ina jin azumin yau mama"
Juyawa mama tayi zata fita tace
"sannu uwar raki, ki taso ki taya Altine aiki bana jin da
arashe ficewa.
Seda Mumtaz ta sake
ata lokaci kafin ta fito zuwa kitchen inda Altine ta fara aikin abincin bu
a baki.
BAYAN AN SHA RUWA
Wajajen tara da rabi na dare, ya faruk na kwance yana
ara nazarin maganar da suka yi da mama da kuma Abba
, abun na
ara
aure mishi kai matu
Waigawa yayi inda ya watsa passport
in su Ahmad yayi yaga suna nan
Daga can
asan ranshi yace
ila sunyi trying
aukar abun su fa"
A hankali ya sauka daga kan gadon shi ya nufi inda laptop
in shi ke ajiye
Seda ya koma gefen gadon ya zauna tukun ya bu
A hankali ya rin
a kallon yarda mus'ab ke wani muzurai yana magana
Shiru yayi ya kafa wa screen
in idanu yana tuna irin kunya da kuma biyayya na yaran,
Seda ya gama kallo tas, kamar ance ya duba wasu vedios
in da CCTV CAMERAr shi ta
auka
A hankali ya rin
a scrolling yana kallo,
Wata muguwar fa
uwar gaba ce ta same shi a take
Hannun shi har rawa yake wajen maida vedion baya, me idanun shi zasu gani?
Mumtaz ce a lokacin da ta shigo
akin shi ta
auki agogunan shi na diamond masu mugun tsada
Tsayar da vedion yayi ya tashi da sauri ya nufi wajen safe
in shi
Sanin ba me shigo mishi
aki ne yasa be wani damu da rufe shi ba
Ilai kuwa, yana dubawa yaga babu wa
an nan agoguna da ya gani a hannun ta
Da baya da baya ya koma ya zauna ha
e da maimaita sunan ubangiji
A hankali
walwar shi ke tuno mishi ganin ta da yayi tana abubuwa irin na marasa gaskiya
arfi ya runtse idanun shi yana hasasho kirkin Abba
da kuma maman kanta, kusan kowa inuwar arzikin su yake sha a cikin gidan nan.
A bayyane yace
"Nata yafi muni akan nasu Mus'ab
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!! ya Abba
da mama zasu ji in suka ji wannan mummunan abun?" astagafirullah!"
A wannan dare ya faruk ya jima be rintsa ba, gani yake kamar wasa kamar kuma a mafarki abunda ya gani
Alwashi kala-kala ya
auka a wannan dare, har barci mara da
i yayi awon gaba da shi.
ALLAH YA ZA
A MANA SHUWAGABANNI NA GARI.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
YAWAN COMMENTS, UPDATE AKAI-AKAI
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Kusan kwana biyu kenan ya faruk ke fakon mumtaz da duk wasu motsin ta
So yake ko ta wani hali ya ritsata amma be samu zarafin yin hakan ba
Mumtaz kam kamar ta so ta
ago ya faruk, sam ta
i yarda ta fita balle har ya ritsata, ko da yaushe tana
aki kwance
Da mama ta matsa akan zaman
akin data tsira, shine tayi
aryar ciwon kai ne ke damun ta
Shiyasa mamar ta rabu da ita ba dan ta yarda ba.
Zaune ya faruk yake a palon umma b yana dudduba tickets yana siya ma kowa
Fitowar Umma b kenan daga side
in Abba b, da yake ita ke da girki shiyasa bata yi ma ya faruk titsiyan da ta saba mishi ba
Tana fitowa yana gamawa, cikin nutsuwa ya
aga kanshi ya kalleta tukun yace
"Barka da fitowa umma"
Seda ta zauna tukun ta amsa da
"yauwa, kana nan ashe, su hafsa sun kawo maka kayan bu
a baki ko?"
Idon shi akan screen
in wayar shi ya amsa da "Nace a kai min
aki na"
e baki umma b tayi, so take tayi magana amma tana
an jin shakkar yi
Can dai ta daure tace
"Halan kayi banbancin da ka saba yi?
Da mamaki ya faruk ke kallon mahaifiyar shi, bece komi ba seda ya mi
e har ya kai
ofar fita ya
an dakata yace
"Gida uku na kasa ku umma, ko wani kashi
aya jirgi daban, be dace ace duka ahali
aya su ha
e a jirgi
aya ba, babban kuskure ne,
Tunda har Allah ya hore yarda za'a rarraba
in ai gara a rarraba, ki duba na tura miki naki a wayar ki"
Yana
arashe maganar ya fice yana jin ba da
i sam a cikin ranshi na yarda umma b ke mishi.