Sashe 19
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg 35-36
Ya faruk suna tafiya Abba b yace
"Wasu a cikin ku su ragu aje wajen jana'izar sani, wasu se su tsaya"
Uncle
asim yace "Tunda Drn yace suna bu
atar hutu sosai kamata yayi ace matan duka su koma gida, mu kuma har munje mu dawo basu farka ba nake tunani"
Ta gefen ido Abba b ya saci kallon kusan kowa kafin yace
"Hakan yayi" dukan su matan Abba ya ce su tashi su tafi,
Cike da nutsuwa da sanin yakamata umma
arama ta matsa kusa da Abba b, seda tayi
asa da murya tukun tace
"Ya kamata ace ko ni ko hajiya nabila(umma babba) wani ya tsaya a cikin mu fa"
Kallon ta shima yayi kafin yace "ba'a bu
atar kowa inji likitan, gara ma kuje gida a shirya abinci dan nasan zuwa anjima hospital
in nan ze cika da jama'a,"
Umma babba nadaga gefe tana cika tana batsewa ganin yarda umma
ke wani shishahigewa kamar itace babba.
Ya maryam dake kusa da umma b tace "kalli mutuniyar umma, ita ala dole so take ta
waci matsayin ki a idon kowa fa"
e baki umma b tayi kafin tace "ai bata birgeni ba, kamata yayi ace itama ta kwanta se asan taji ciwon nasu sosai, amma wannan kwa
ifirin ba birgeni yake ba, shishshigi ba kwarjini"
Amal dake tsaye a gefe tana jin abinda mahaifiyar su da kuma
an'uwan ta keyi, sosai takaici ya tokareta a wiya, ba'abin tayi magana ba su hayayya
o mata,
Rai a
ace tace "Ya sabrina tafiyar ko kuma zaman?"
Dukan su suka kalle ta, cike da takaici umma b tace "ai fa, sabrina kin ta
o wa
anda tafi gani da mutunci akan mu, bari muyi kaffa-kaffa kar muji duka daga sama"
Gefe Amal ta sake yi, bata ce komi ba sema
ara
yamar irin halayar su datayi.
Dukan ahalin sun mimmi
e da niyar tafiya, wasu zasuyi gida wasu kuma zasu wuce janaizar sani kenan khalid ya iso wajen shi da wani abokin shi kamal
Ganin manyan shi na wajen aiki tsaye a ta gefen emergency yasa shi fasa wucewa ciki ya nufi wajen su
Cike da girmamawa ya mimmi
a musu hannu
Duk cikin su ba wanda ya sheda fuskar khalid se uncle Abbas
Khalid yace "Halan kun kawo wani ne sir?"
Uncle Abbas yace "megida da iyalan shi ne suka samu accident"
Cike da jimami yayi Allah kyauta, suna nan tsaye ya hango sakina dake nufo inda suke
Tana zuwa tace" sannun ku, ba'a bari a shiga wajen su fa"
Da mamaki khalid yace " its seems kamar yalla
ai Abbas na da ala
a da su mumtaz ko?"
Murmushi sakina tayi kafin tace
"Halan bata gaya maka
anin ubanta bane uwa
aya uba
aya?"
Rungume hannun shi yaya a
irjin shi, idon shi a kanta yace "waye mahaifin ta a cikin su?"
Jin kamar ana kallon ta yasa ta juya, ido hu
u suka ha
a da Amal dake musu kallon
urilla,
e baki tayi tukun ta jiyo tace "Abubakar sule
araye, shine mahaifin ta"
Shiru khalid yayi yana tuna ha
uwar su a makka da kuma sanda yake gabatar mata da kanshi,
Da kuma kallon data mishi da yace a ASK TXTL COMP, yake aiki
Murmushi me
ayatarwa ya saki kafin a ranshi yace "shine ta
i sanar dani".
ora da "Allah ya tashi kafa
un su gaba
aya"
Da "Amin sakina da kamal suka amsa"
Sun
an jima, dan suna a nan kowa da kowa ya tafi, ya rage daga sakina se mama Asiya ne kawai zaune a wajen
Suma basu
ara da
ewa ba suka yi musu sallama da niyar zasu dawo zuwa jimawa.
****YA FARUK
leda
aya kawai aka
iba bayan gwaje-gwajen da ya dace ayi ma wanda ze bada jini
Cike da kulawa nurse
in tace "zaka iya kwanciya ka huta sir"
"Thanks" kawai yace
rufe idon shi yayi yama rasa wani kalar tunani zeyi a wannan marrar.
Gado uku ne a
akin, amma ko wanne
angaren gado akwai labulen da ya sakaya gadon
Gadon farko Abba
ne akai, na tsakiya mumtaz, na can lungu kuma mama
Dukan su bacci suke, a fuskokin su zaka ga tabbacin baccin ba na da
i bane
Abba
an na
e hannun shi na dama da bandeji, sannan ga drip an saka mishi
While mama drip kawai aka saka mata
Se mumtaz da ake wa
arin jini, saboda jinin data zubar,
Zamu iyacewa tafi kowa jigata tunda ta side
inta komi ya faru
Ga tsananin firgice da dukkan su suka shiga, in mukayi duba ga sani da ya riga mu gidan gaskiya, shi bako
warzane a jikin shi, zuciyar shi ce ta buga farat
aya, ya zama sanadi da kuma lokaci.
Bayan nurse
in ta gama saka wa mumtaz jinin ta fice ha
e da sakayo musu
ofar.
Ya faruk seda ya huta na kusan minti talatin kafin ya taso ya fito, sanda ya dawo bakin emergencyn ya iske ba kowa da ya sani
Ciki ya shiga, cikin sa'a sega nurse
in data kaishi aka
iba jinin shi, da azama yace
"excuse me"
Waigowa tayi, fuskar ta da fara'a tace
"laa, anya ka huta
in kuwa?"
Shima fuskar shi ba yabo ba fallasa yace
"Zan iya ganin su kuwa?"
Da sauri tace "why not, duk da dai an sauya musu
aki, kuma bacci suke, amma zaka iya shiga"
a kai yayi tukun yace "room number?"
Kai tsaye tace "muje na kaika sir" ta
arashe maganar tana wani far-far da idanu
A cikin zuciuyar shi yace "sakarya!"
Tana gaba yana biye da ita a baya har suka kai bakin
ofar tukun ta tsaya, tace "shine
akin sir"
"nagode" ya sake cewa,
Ganin bashi da niyar
yasata yasa ta juya gwiwa a sace tayi gaba.
Ya faruk ya jima a bakin
ofar tsaye, ya kasa samun
warin gwiwar bu
ewa ya shiga
Tsananin tausayin ahalin ya gama mishi rugu-rugu a zuciya
Fargabar shi
aya shine besan a wani yanayi ze shiga ya iske su ba
Yana nan a tsayen, hannu
aya a jikin handle
ofar hannu
aya kuma a aljihin rigar shaddar jikin shi
asa-
asa ya fara jin kakarin Abba
na tashi, har yayi kamar ya juya ya kira likitan ya fasa, da sauri ya mur
ofar ya shiga a ki
Ga mamakin ya faruk, Mutum ne tsaye da rigar likitoci a jikin shi, gaba
aya ya aza nauyin shi a kan pilon da ya
ora akan fuskar Abba
Ga karaya a hannu
aya, ga rashin
arfi gaba
aya, duk da haka Abba
na neman
watar rayuwar shi a hannun wannan mutumin.
Lukutar masifar da ya faruk yayi tozali da ita ba
aramin gigitashi tayi ba
A firgice hankali a tashe ya faruk yayi kan wannan mutumi da gaba
aya fuskar shi da kuma hannayen shi dik a rufe suke
Wata muguwar sha
a da wawura ya kaimishi, duk da sha
ar da ya faruk yayi ma wannan mutumin besa ya
aga Abba
Seda yaji azaba kamar ya faruk ze
ule mishi ma
ogoro tukun ya
aga Abba ya fara neman ceton kanshi
Sosai tari ya sar
e Abba
bayan mugun ya sake shi
Akan idon shi ya faruk ke kokawa da mutumin yana son ya cire mishi mask
in fuskar shi,
Duk
war shi na son ganin waye wannan mutumi haka ya ha
ura, saboda mugun tokarin da ya kai mishi ta gefen cikin shi
Akan idon Abba
da mama da
arar kokawar su ya farkar da ita mutumin ya fece a guje
Ya faruk na du
e ri
e da gefen cikin shi na dama.
Karkarwa kawai jikin Abba keyi, a ru
e cikin tsananin tashin hankali yake furta "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, menayi musu ni Abubakar meyasa suke farautar rayuwata dana ahalina, suwaye wa
an nan, inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un"
Yarda Abba
ke magana ze tabbatar maka da ba a hankalin shi yake ba sam
Yarda jikin shi ke rawa haka jikin mama ke rawa, ko motsin kirki ta kasa yi
Ya faruk da zafin bugun da mutumin yayi mishi ya sauka ya mi
e, gaba
aya shima ru
ewa yayi, ya rasa kan wa zashi, kan mama ko kan Abba fa ya gama girgicewa da tsananin azabar da aka gana mishi
Ganin mamar ta sakko da
yar tayo kansu yasa shima ya faruk
in ya nufi Abba fa ke neman cizge ruwan da aka sa mishi
Da sauri ya faruk ya dafe Abba
, kasa cewa komi yayi
Abba
kamar
aramin yaro haka ya
ume ya faruk da shima
iris yake jira ya fasa kuka
Dukda jarumtar Abba se gashi yana kuka kashir
an a jikin
an'uwan sa
Mama ma rashin madafar dafawa yasa ta matso, zama tayi kusa da Abban ta kutsa kanta kusa da inda Abba
ya saka na shi a jikin ya faruk, itama ta fashe da kuka
Haka ya faruk ya rungume su kamar shi ke sama da su
Suke kukan amma yafi su jin ra
in abun a cikin zuciya
Ganin kukan nasu ya wuce
ima yasa da
arfi yarda zasuji ya hau maimaita kalmar "HAZBIYALLAHU WA NI'IMAL WAKIL!!!
LA'ILA HA'ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZZALIMIN!!"
ALLAHUMMA LA SAHLA ILLA MA JA'ALTAHU SAHLAN, WA'ANTA TAJ'ALUL HAZNA IZA SHI'ITA SAHLAN!!!"
Haka yayi ta jero musu wa
annan addu'oin, yakai ya dawo, har mama ta fara yi itama, can Abban ya
auka shima
Cikin hukuncin ubangijin bayi jikin su ya dena rawa, zuciyoyin su suka yi sanyi hankulan su suka fara kwanciya
Abba
ya fara sakin faruk ya koma ya kwanta, sannan mama itama ta kifa kanta a jikin bango
Ya faruk na ganin haka ya juya ya saka key a
ofar sannan ya bu
e toilet ya shige ya kullo kan shi a ciki
Yana shiga shima ya ha
e kanshi da bango ya fashe da kuka me ta
a zuciyar me sauraro.