Sashe 50
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba can wajen da aka tana da domin parking ya nufa ba, gaban
ofar da ze sada ka da cikin gidan ya tsaya sannan ya kashe motar
kwashe wayoyin shi yayi, sannan ya fito, da kanshi ya bu
e mata
ofar itama ta fito ya ri
e hannun ta suka haura har
ofar palon sannn ya saketa ya bu
ofar tukun yace "bisimillah"
afar dama ta shiga ha
e da sallama duk da tasan babu kowa a ciki
Ko wutar palon be kunna ba yaja ta zuwa bedroom
A gaban mirrow ya aje wayoyin shi da mukulin mota sannan ya kunna heater
Waigowa yayi ya ganta tsaye bata zauna ba
A hankali yace "baki gaji ba kenan?"
ura baki tayi ta zauna a gefen gadon da tunda ta shigo idon ta ke a kanshi
A ranta tace "choice
ina"
Aircon
akin ya kunna, ya daidaita temperature
in ta sannan yace "ke zaki fara shiga ko in shiga?"
Kallon shi tayi tace "ina?"
Kai tsaye yace "wanka mana, ko haka kike kwanciya bakya wanka" yayi maganar da alamun tsokana
A fakaice ta murgu
a baki, duk da ya ganta basarwa yayi ya shige toilet
Be wuce minto sha biyar ba ya fito
aure da towel,
aya a jikin shi
aya a hannun shi yana goge sumar kanshi
Da sauri mumtaz ta kauda kai ha
e da jin bugawar zuciya da
arfi
Firt time da ta ta
a ganin ya faruk a haka, tun daga wannan kallo
ayan bata yarda ta sake na biyu ba
Yana a gaban mirriow tsaye yace "kije ki watsa kema mu samu mu kwanta kafin asuba tayi"
Gajiyar dake jikin ta yasa ba wani musu ta nufi bayin itama
Sosai tayi wanka da ruwan
umi, duk
aurewar da jikin ta keyi taji ya fara sakewa a hankali
Babban towel ta
auka ta
aura sannan ta mayar da hijabin ta tukun ta fito
Sanda ta fito shi har ya hau gado ya kashe hasken
akin
Hasken dake jikin aircon ke hasko mata shi
Matsowa tayi gaban gadon, a hankali tace "ya faruk babu kayan sawa ne"
Janyota kawai yayi, batayi aune ba taji ta fa
a gadon
A gajiye ya faruk yace "nima haka na kwanta, babu kaya anan"
Shiru tayi ta hau muzurai, can tace "bari na
akko wanda na cire na maida to"
Banza yayi da ita, sema
okarin cire mata hijabi da yayi ya rufa musu bargo.
Lamo mumtaz tayi tana jin yarda bugun zuciyoyin su suka
ara sauri akan yarda suke bugawa
Shi kanshi ya faruk da niyar baccin gajiya ya kwanta, amma tunda ya ri
e mumtaz a jikin shi yaji ya nemi baccin ya rasa.
A hankali yake shafa kanta har bacci-bacci ya fara
aukan ta,
Daga
arshe dai sabon al'amari ya kankama a wannan dare me
inbin tarihi da tsayawa a rai.
ASUBAH TA GARI YA FARUK DA AMARYA MUMTAZ
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg84
Tunda ya samu tayi bacci bayan doguwar rigimar da yasha
Ya tashi yayi wanka ya fuskanci al
ibila yana me nuna godiyar shi a wajen ubangiji.
Har aka kira sallar asuba yana nan zaune, bini bini ya le
a mumtaz da ke baccin gajiya da rashin sabo
Haka har aka kira sallar asubah ya canza kaya ya fita zuwa masallaci.
Ya faruk na dawowa sallah ya tashi mumtaz itama
Haka yayi ta fama da ita har ta samu ta kintsa ta gabatar da sallah
A duddu
e ta haye gado, ba wani
ata lokaci bacci ya sake awon gaba da ita.
Ya faruk yaso ya
an rintsa shima, amma tunowa da yayi akwai sauran
ura a
asa yasa ya fasa,
Wanka ya sake yi ya shirya, be tashi mumtaz ba ganin yarda baccin ya ke mata da
i kawai ya fice.
Kafin yaje asibitin seda ya je gida,
Direct sasan umma babba ya nufa
Kowa yana nan jigum jigum kamar anyi mutuwa a gidan
akin umma b ya shiga a nan ya iske
annen shi, jiki a sanyaye suka hau gaishe shi
Kiran ya maryam yayi gefe,
Yace "umma fa?"
"Tana wajen Abba b"
"okay" kawai yace sannan ya ya ce "Ki shiga part
in mama ki duba
akin mumtaz ki
ibo mata kayan da zata
an iya amfani da su" yana maganar yana wani basarwa ganin kallon da ya maryam ke masa
murmushi tayi tace "to ai mun kai mata kaya tun shekaran jiya da mukayi jere, suna nan mun jere mata"
A ranshi yace "kash, me yasa ban duba ba"
Basarwa yayi yace "okay tanx"
ya juya ya fice
Yana fita suka saka ihu hale da shewa gaba
ayan su
yana jin su, murmushi yayi ya gya
a kai kawai yayi gaba.
Sasan Abban ya nufa kai tsaye
Yana shiga ya iske umma
arama zaune a
asa dirshen, idon nan nata ya ka
a yai jajir
Daga can ciki kuma yana jiyo muryar Abban nasa na tashi sama-sama
Ko kallon umma
beyi ba ya
arasa
ofar ha
e da yin sallama
be wani jima a tsaye ba Abban ya fito da shirin fita a jikin shi, umma babba na biye da shi a baya
Kanshi a
asa ya gaishe da iyayen nashi, sannan yace "umma b me za'a kai hospital
in?"
Cike da annushuwa tace "tun wajen 8 aka kai musu komi, nima da na kammala abinda nake zamu je"
Tunda yaji haka yayi musu sallama ya fice.
Abba babba na fitowa ya iske umma
arama zaune
Cikin fushi yace "ohhh bakiji me nace maki ba ko?"
Murya a dishe umma
arama tace "dan girman Allah ka tsaya ka saurare ni, wallahi sharrin zuciya ne da kuma makircin Abbas da junaid"
Abba babba be bari ta
arasa ba yasa
afa ya tokareta da
arfi, zaro mata manyan idanun shi na gado yayi, ya nuna ta da yatsa yace "fita, ba zan ta
a sauraron ki ba wallahi, kuma ba zan ta
a hana hukuma aiki a kanki ba mara imani"
Da rarrafe umma
arama ta bar sasan ri
e da gefen kafa
ar ta inda Abba ya tokareta.
Ya faruk na fita be tsaya ko ina ba se wani resturant dake gaf da unguwar su
chips and liver sauce ya siya sannan ya
arasa gidan
Har lokacin mumtaz bata tashi ba,
Motsin shi ne ma ya farkar da ita, se kuma yunwar dake
ular ta
Wanke baki kawai tayi ta hau kan abincin
Seda tayi nak tukun ta ture.
Cike da tsokana ya faruk yace "yau ma babu gaisuwa amaryar faruk?"
Banza tayi da shi ta kauda kanta gefe
Bugun duniyar nan yayi dan ta tanka mashi, amma mumtaz tayi banza, banda aikin zum
ure-zum
ure babu abinda take.
Wajen sha
aya saura yace "tunda kin
i kula ni bari nazo na fita"
Da sauri mumtaz tace "indai hospital zaka koma zanje"
Shima da sauri yace "a hakan kina ciccin maganin zaki bini?"
ara
ata rai tayi, badai tace komi ba
Murmushi ya faruk yayi yace "bama inda zaki bini yarinya, nan zaki zaman ki har sena dawo"
Kafin mumtaz tayi magana kira ya shigo wayar ya faruk
Ganin mus'ab ne me kiran yasa ya
aga da sauri ha
e da cewa "hope ba wata matsala?"
Daga can ya mus'ab yace "to Abba
arami ne ke son bamu matsala, yanzu haka ma shine yasa na kira ka"
Gyara zama ya faruk yayi ha
e da janyo mumtaz ta dawo jikin shi, sannan yace "Abban ya farka ne?"
Seda mus'ab ya aje numfashin takaici kafin yace "tun cikin dare ya farka, kuma muke ta fama fa shi ba"
a kai ya faruk yayi yace "ina hanya yanzu kawai"
Ya aje wayar, gaba
aya mood
in shi na sauyawa, yasan sarai dama zasu sha fama da Abba
arami akan case
in nan
A sanyaye mumtaz tace "Abba ya farka ne?"
"ya farka, sannan yace "shirya ki same ni a mota"
Gaba
aya bata wani jin
arfi, haka dai ta daure ta shiga ta watsa ruwa.
Har ya faruk ya sauka
asa ya tuna da be gaya mata akwai kayan sawa ba ya dawo
Daidai ta fito daga wankan,
walldrop ya bu
e, se ga kayan ta jere
Kallon shi tayi bata san sanda tace "kai yaushe ka
akko kayan"?
Murmushi yayi yace "dama suna nan"
Temaka mata yayi ta za
i wanda zata saka sannan yace "ina mota kiyi dauri ko in tafi in barki".
Tunda suka doso wajen goggo safiya ke kallon yarda mumtaz ke tafiya tana yatsina fuska kamar warce ake ma dolen tafiya.
Murmushi kawai tayi ha
e da kauda kai, can
asan ranta tace "kamar dan junan su akayi su".
Umma babba, Goggo safiya da aunty ne kawai a wajen, se mama da zuwan su yasa ta fito palon ta bar wa
an mazan ciki.
Cike da ladabi mumtaz ta rissina ta gaishe da umma babba da bakin ta ya
i rufuwa saboda fara'a
Cike da kulawa tace "tashi zo ki zauna a nan"
Ba musu ta zauna a inda ta nuna matan sannan ta gaishe da aunty da goggo safiya, tukun ta gaishe da mama
an kunyace ya faruk ya gaishe su, sannan yayi ciki shima.
Yana shiga Abba
arami yace "yauwa zo nan faruk" ko gaisuwar da ya faruk ke masa be amsa ba yace "Bana so a sake tada maganar su Abbas, yanzu
asim da su mus'ab ke min maganar zaku shigar da
ara a kan su,
To ni ban yarda ba, munyi magana da zahra'u(mama) itama tace abar magana, fitar maganar ba mafita bace a garemu"
Rai
ace ya faruk yace "Haba Abba
, laifin su ya kai a hukunta su, hukunci me tsananin gaske ma kuwa, be kamata a
aga masu
afa ba sam"
Cike da
arfin hali Abba
arami yace"ku barsu da ha
i ma, ko shi ka
ai ya ishe su, amma bana son attention
an media sam"
Mus'ab da Ahmad na gefe suna ha
iyar zuciya tsabar takaici da ba
in ciki.