Sashe 36
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan da nan uncle Abbas ya sauya fuska zuwa ta tausayi yace "Hannun ka ba ze ta
a ru
ewa ka yanke ka yar ba, dole babu yarda zamuyi haka zamu ha
u mu rufa ma junan mu asiri Abubakar, tunda dai babu wata idda akanta ni ina nemar wa TK auren mumtaz"
A firgice mama ta
ago kanta, tana kallon uncle Abbas
Haka zalika ya faruk da beyi expecting jin maganar a yanzu ba
Karaf uncle
asim yace "Gaskiya be kamata ayi hakan ba Baba, karfa ku manta Tk na auren sakina
ar gidan yayan zahra'u(mama kenan)
Be kamata a ha
a mishi mata biyu ba a lokaci
aya kuma da
in da
awa
an'uwan juna, kunga anyi ba'ayi ba kenan, nan mun gyara zumuncin mu can kuma mun ha
a tsiya"
Cikin hargowa uncle Abbas yace "to ai ba haramun bane ko malam"
aga musu hannu alhj sule yayi yace "Duk ya isa akira min Tukur
in muji ta bakin shi
Se asannan ya faruk ya sauke ajiyar zuciya, dan yasan ba yarda za'ayi a samu no
in Tk kuwa
Kafin ma ayi dialing no
in mama tace
"Baba ayi mun afuwa abani dama nayi magana"
Tacan uncle Abbas na ta aiko mata da harara ta
angare
aya kuma yana ta danna wa Tk kira amma shiru bata shiga
Alhj sule yace "ina jin ki zahra'u"
Seda ta kalli Abba
da ya zabga tagumi kanshi a
asa kafin tace
"ina neman alfarmar ta farko kar ayi mana wannan ha
in ko dan saboda girman zumunci, duk da nasan ba haramun bane,
Sannan alfarma ta biyu kuma, INA NEMAN WA YARONA FARUK AUREN MUMTAZ
IYAR ALHJ ABUBAKAR BISA WAKILCIN UNCLE
IN SA
ASIM"
Da sauri Abba
ya
aga kanshi ya kalli mama, idanun shi na ciccikowa da hawaye
Alhaj sule kam dariya yanayin yada mama tasa maganar ya bashi, banda ka
a kai babu abinda yake
Uncle
asim ma murnar shi na gaf da bayyana, a ranshi yake jinjinawa jarumta irin ta mama
Mumtaz kam daskarewa tayi a wajen gaban ta na dukan tara-tara
Yayin da goggo safiya ta kasa ri
e kukan ta sam
Oga ya faruk kam lumshe ido yayi yana sauraren amsar da Alhj sule ze ba mama
Haka Abba babba ma jira yake yaji me baban nasu zece
Jin shurun da yayi yasa Abba babba fa
"Ni ALIYU SULE NA BAMA
ANKI FARUK AUREN
ATA MUMTAZ
Dariya me ha
e da kuka mama ta saka
Da sauri ta janyo wayar ta tace "zan biya sadakin
ana yanzu"
Sosai taba wasu
ariya
Uncle
asim yace "zaki iya bayarwa"
A take ta saka dubu
ari biyu cif a asusun bankin uncle
asim
Uncle
asim na fa
in "ku
i sun shiga" uncle Abbas yayi fuuuu yafice daga palon
Alhaji sule dake kallon iyalan nashi cike da jin da
i yace
"Tun da akwai shedu har sama da mutum shida a
aura shi a yanzu kawai"
Abu kamar wasa ya zama gaske a take!!!
arfi ya Ahmad yace "Allahu akbar"
Mama da ya faruk kusan a tare suka yi sujudushshukur, banada mumtaz data kasa
auke idonta ga kowa dake palon.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg65-66
af-sa
af Abba
arami ya tashi daga palon yayi sama,
Tsabar sauri bema san a bibbiyu yake taka matakalar benen ba
Yana shiga
aki ya kalli gabas ya kabbara sallah
Nafila yayi ta godiya ga Allah,
Acikin addu'o'in da yayi yake fa
"ya Allah ban ta
a tsammanin wannan abu ba, ada munso hakan amma ganin wa
anda mukeyin dan su basu da ra'ayi, haka muka danne zuciyoyin mu muka ha
ura, ashe akwai shirin da kayi mana Allah, Allah na gode maka, kacika mana burin mu nida nagartacciyar matata alokacin da muke tunanin an mana tozarci mafi muni a rayuwar mu,
Allah ikon ka ne kuma yardar kane ya rabbi, kai kayi mana kuma mun gani, Allah ka
ara tsira da aminci ga shugabanmu kuma masoyin ka annabi Muhammad"
Haka Abba
yayi ta wa ubangiji godiya da wannan sauyi da yayi musu a lokaci
ani.
Mama na
agowa daga sujjadar datayi ta rungume ya faruk da shima
agowar shi kenan
Jin yarda jikin shi ke rawa yasa tayi
asa da murya tace
"Bi a hankali yarona, kar ka kunna kanka fa"
Dariya yayi, a karo na farko da kunyar mama ta kamashi a kaf rayuwar shi
eyar shi ta mangara sannan ta yun
ura ta tashi, har gaban Alhj sule taje ta tsugunna
Gwiwowinta a
asa haka zalika kanta a
asa tace "Nagode Baba, Allah ya
ara girma, arziki da wadata"
Murmushi yayi yace "Amin, Allah kuma yasa ace gara da akayi, ya ka
e sharri da fitina"
Da "amin" ta amsa, sannan ta tashi.
Uncle Abbas na fita dama uncle
asim yabi bayan shi da sauri ganin abinda yayi be kyauta ba, dan kamar raini ne ace mahaifin su na zaune dan ba'ai mishi abunda yake so ba se ya tashi ya fice
Yana fita ya iske shi zaune a mota yana waya cike da tashin hankali a fuskar shi
Uncle
asim na
arasawa wajen yayi saurin datse wayar yaci gaba da muzurai yana wani
ata rai
Jinjina kai kawai uncle
asim yayi sannan yace "Yanzu ka kyauta abinda kayi Abbas?,
Ai ko baka
aga ma kowa
afa ba ka
aga wa Baba da shine silar zuwan ka duniya"
Cikin hargowa uncle Abbas ya fara magana daidai kuma Abba babba da ya faruk sun sako Alhj sule a tsakiya zasu maida shi masaukin shi suka ji yana fa
"Ai
aya bayan
aya zan same ku, banda toshewar basira irin taku ai wani kusancin yafi wani, kuma komin lalacewa kusanci na da Abubakar yafi kusanci shi da Aliyu"
Cak Alhj sule ya tsaya jin wannan furuci da uncle Abbas yayi
Kafin Alhj sule ya magantu, Abba
arami dake bayan su yace "ka tafka babban kuskure Abbas, akan abinda be taka kara ya karya ba kake wani tada jijiyoyin wuya haka?
To bari kaji abinda baka sani ba, wanda kake cewa kafi kusanci dani akan shi, shi ya fara shan nonon mahaifiyar mu kafin mu musha, haihuwar shi ce kawai inna batayi ba, amma tundaga shayarwa zuwa raino, cin kashi da fitsarin shi duk itace
Sannan kuma abinda yayi mahaifiyar Aliyu shi yayi inna in baka sani ba na sanar da kai
Kuma wallahi inda inna zataji wannan furucin daga bakin ka tabbas da zaka ga mummunan fushin ta"
Waigowa Alhj sule yayi yace "wannan bayanin ma ya ishe shi haka Abubakar, kuma har gobe ina alfahari da jinin Bilkisu da Zainab(Bilkisu itace mahaifiyar Abba babba, zainab kuma mahaifiyar su Abba
arami)"
Shiru uncle Abbas yayi yana muzurai har su Abba suka bar waj
en shi yana nan tsaye.
Cike da fargaba mumtaz tace "mama haka ake
aurin auren wai?"
Daga mama har goggo safiya kwashewa da dariya sukayi
Goggo safiya tace "Kinga yardar ubangiji ko?"
a kai mumtaz tayi hawaye na sakko mata tace "wallahi kashi na ya bushe in dai da gaske an
aura min aure da ya faruk"
Sakin baki suka yi suna kallon ta, goggo safiya tayi
arfin halin cewa "Kamar ya mumtaz, mudai kiyi shiru kar ki janyo mana wata lukutar masifar bamu jima da fita a wata ba"
Mama kan kafe mumtaz tayi da ido tana nazartar ta.
Tsaki Ahmad yaja kafin yace "yo ya faruk befi wancan sakaran ba so ba adadi?"
Cikin kuka mumtaz tace "To wallahi baku san halin ya faruk ba, ku rubuta ku aje kullum se ya narkeni tunda ba dena
auke-
auken nayi ba"
Gaba
aya jikin kowa yayi sanyi, harda shi kanshi ya faruk
in da dawowar shi kenan daga kai Alhj sule masauki yaji ma kunnen shi.
Jiki a sa
ule goggo safiya tace "Allah ze rabaki da ita in sha Allah, kema ki daure ki rin
a kai zuciyar ki nesa dan Allah mumtaz"
Shiru mumtaz tayi tana share hawayen fuskar ta,
Amma tsoro na nan dan
are a zuciyar ta, bayan tsoro ga tsananin mamakin wai an
aura mata aure da ya faruk.
Murya
asa-
asa goggo safia tace "Ni ba kowa nake ji ba se tijararriyar uwar faruk wallahi"
Tagumi mama tayi kafin tace "babban damuwa ta da kikace a gaban ta akayi komi a can gidan" can ta nisa tace "mu bar ma Allah kawai, kuma ina fatan zuciyarta tayi sanyi ta kar
i abun da hannu bibbiyu".
an komawa da baya ya faruk yayi, kamar zuwan shi kenan yayi sallama
Da sauri mumtaz ta juya baya tana dafe
irji jin yarda gaban ta ya yanke ya fa
Yana lura da actuons
inta, basarwa yayi yace "mama ku taso na maida ku gida"
Kallon shi mama tayi cike da fara'a tace "su Abban naku fa?"
Yace "Alhj ya tsaida su duka"
Tashi tayi tace "ku muje to"
Ita ta fara fita sannan goggo safiya, se Ahmad dasu fadil
Mumtaz kuma ta tsaya neman warin takalimin ta da ya shige
ashin kujera
Duk tabi ta ru
e jin kowa ya fita se ya faruk da ya rage
Daga inda yake tsaye yana hango takalmin, Daburcewar datayi ne ya bashi mamaki
Dan ya sake tabbatar da ta ru
en ne ya matso kusa da ita ya tsaya ta bayanta
Da hannu ya zungureta, aikuwa a firgice ta juyo jikin ta na
an rawa
Da baki ya nuna mata inda takalmin ya shige
Da sauri ta janyo shi tayi hanyar fita har tana cin tuntu
e da
afarshi
Karka
a kai kawai yayi tukun ya bi ya kashe wutar gidan sannan yaja
ofar ya rufe ya
arasa motar
Ganin mama zaune a gaba yasa ya
ab waiwaya baya, can ya hango mumtaz ma
ure a gefe
Be san sanda murmushi ya su
uce mishi ba,
Duk abinda yake ta gefen ido mama ke kallon shi,
Farin cikin da take ji be misaltuwa dan rabon dataji irin haka ta mance.