← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 51

Sashe 22

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

BAYAN SATI
Sosai jikin mumtaz yayi sau
i dan suna saka ran sallama a yau ko gobe
an zaman asibitin da tayi wata soyayya suke zubawa ita da khalid da tuni yayi watsi da maganar sakina
ari bisa
ari goggo safiya na goyon bayan hakan, itama ba
aramin son ha
in nasu take ba
Zuwan aunties
in shi biyu ha
e da shatara na arziki suna zuwa dubata
Wasa wasa, wani lokacin kafin khalid ya wuce asibitin se ya fara zuwa gaishe da mama har gida tukun yake wucewa can
Mama tayi murna, ko ba komi ta yaba da hankalin shi, balle ma maganar da sukayi da Abba
akan aurar da su na nan ma
ale a ranta, dan ma wannan tsautsayin da ya faru ne akayi shiru da maganar, yanzu kam ta fara samun kwanciyar hankali.

Tafiyar khalid kenan ya faruk ya tura
ofar
akin ya shiga
Da fara'a sosai goggo safiya ta tarbe shi, ha
e da fa
"Oh kana nan faruk? tunda aka sallami iyayen ka mu kuma ka
auke mana
afa"
an murmushi ya saki kafin yace "nima banji da
i bane goggo, amma Alhamdulillah"
Ta gefen ido mumtaz ke kallon shi, tabbas ko be ce baya jin da
i ba zaka hango hakan, ramar da yayi ta nuna
arara a fuskar shi
Jajanta mishi goggo safiya tayi kafin tace "To ga kayan marmari a mi
o maka?"
Kallon tulin ledojin gaban su yayi yace "wannan shirgin fa"?

Cike da jin da
i goggo safiya tace
"Hmm kaima dai ka fa
a, yarone mara
yashi wallahi, kullum in zezo baya zuwa hannu bibbiyu se kaga ya ri
o wani abun yazo da shi, Allah dai yasa hat cikin gida ba ma
e bane ba"
Idon ya faruk na kan wayar shi yace "wa kenan goggo?"
Baki bu
e, tace "khalid sunan shi, kuma wallahi baka ga yarda yake kula da mumtaz ba, abin har birgeni yake"
A hankali ya faruk ke furta sunan khalid, be sake cewa komi ba yaci gaba da danne dannen shi
jin yayi shiru yasa goggo safiya tashi ta
auki komi bibbiyu ta aza akan plate ta tafi wanko mishi
Tana fita ya kalli mumtaz data juya baya yace
"Tunda har kin samu damar yin soyayya kina jinya kin warke kenan?, duk da na lura bayan halayyar ki har rashin gaisuwa ma kin iya"
Bata ce komi ba, bakuma ta gaishe shin ba
Suna a haka goggo safiya ta dawo, kusa da shi ta aje plate
in sannan ta kabbara sallar isha'i
Ko kallon plate
in beyi ba ya fice daga
akin
Direct office
in dr jamal ya nufa, ba wani
ata lokaci ya kar
i takardar sallamar da yasa akayi ta dole.

Ya jima a cikin mota yana amsa wayar mus'ab kafin ya koma
akin
Goggo safiya na ganin shi tace "au nasha ka wuce ne ba ko sallama"
Kujera ya ja ya zauna tukun yace "a'a, nayi waya ne, ku ha
a kaya ku same ni a mota an sallame ku"
Sakato goggo safiya tayi tana kallon shi bako
iftawa, can tace "yo haka ake sallama da dare tsaka mutum ya gama sada
arwa kwana zeyi?"
Murmushi ya faruk yayi kafin yace "To mene abun
ata rai goggo, ai komin da
in asibiti gida yafi shi ko? tunda naga kamar da
in zama kuke ji" ya
arashe maganar yana kallon mumtaz ta gefen ido
Be jira amsarta ba ya juya ya fice
Aikuwa suna ha
a kaya goggo safiya na mita, wai khalid zezo yaga basa nan
Mumtaz da se yanzu tayi magana tace "Rabu da shi goggo, zan kira shi a waya yanzu ma"
Saboda yawan kayan su seda goggo safiya ta kira masu goge goge suka taya su
auka
Suna zuwa wajen da yayi parking ya fito,
aya bayan
aya yake kallon kayan da suka jido
Beyi wata-wata ba yace wa warda ta tayasu
akko kayan "kwashi wannan da wannan ki tafi dasu"
Nan tayi ta zabga godiya, goggo safiya na gefe tana zuba
orafi.
ofar baya ya bu
e mata ta shiga, sannan ya zagaya shima ya shiga
Mumtaz na tsaye ita bata shiga ba, sanin waye ya faruk yasa ya zagaya ta shiga gaba
Suna tafe yana ayyana abubuwa da yawa a ranshi, bin diddigin uncle Abbas da yake har yanzu ya kasa gane komi, gani yake kamar ma incle Abbas
in ya gane yana bin diddigin shi
Dai dai wajen shagon da ake seda fura ya tsaya, sanin goggo safiya ta sha
a da yawa yasa yace "Bari na kar
o miki fura goggo"
be jira cewar ta ba ya fice a motar ya barsu a cikin ra
Tunda mumtaz ta shiga motar idon ta ya sauka ga zoben azurfar da ya faruk ya aje domin ya gwadata ya gani se kuma bandir
an dubu dubu guda uku dake gefen zoben
Ba wani dogon tunani mumtaz ta saka hannu ta
auke zoben nan, sannan duk a bandir
aya ta zari goma goma a ciki ta sa
e a hijabin ta
Be da
e ba ya dawo, kallo
aya yayi ma wajen ya ga babu, abunda bata sani ba saboda ya gwada yaga ko ta dena halin ne yasa ya ajiye
Bece komi ba yashiga yaja suka tafi.

Goggo safiya na sauka ya waiga side
in mumtaz dake saurin sauka itama, fuska a
aure yace "bani abinda kika
auka a nan"!

Duru duru tayi tana wani kauce-kauce, kunya da tsananin nadama na baibayeta
Gani kawai yayi ta sauke kai
asa ta fashe da kuka ha
e da ciro zoben da kuma ku
Duk da yarda ranshi ke tafasa ganin yarda tayi yayi mugun
aga mishi hankali da kuma mamaki,
Kasa ce mata komi yyi, da yaga bata da shirin sauka a motar yace "you can go, Allah ya shirye ki ya kuma rufa miki asiri"
Jin yarda yayi maganar cikin sanyin rai da batayi zato ba yasa ta
ago fuska da sauri tana kallon shi
Kashe motar yayi, ya fice ya barta.

Seda ya
ace wa ganin ta tukun ta fito bayan ta share hawayen ta tas, tayi cikin sasan su inda take jin hayaniyar mutane sosai.
****Da asuba bayan sun dawo daga massallaci duk suna tsaye a harabar gidan Abba babba yace
"Inajin zuwa gobe duka yaran su aiko da samarin nasu se asan abun yi ko?"
Amsawa sukayi da "hakane" Tukun suka
ora da firarrakin su na
an'uwa
Sun
an jima sosai kafin kowa ya nufi sasan shi.

Uncle Abbas na shiga nashi part
in ya iske duka nashi ahalin a dinning suna breakfast
Amir ne ya fara gaishe shi kafin Najwa da Tk
Shima kujera ya ja ya zauna,
Mummy da kanta ta tashi ta fara ha
a mishi tea, tana ha
awa take fa
"Yaudai firar nan ta jima"
Seda ya kai mug
in bakin shi kafin yace
"Aikam" yana tsaka da cin abincin ya kirayi sunan najwa da ke gaf da barin dining
Kanta a
asa tace "na'am daddy"
Kai tsaye yace "ki sanar ma wanda ke zuwa wajen ki yazo gobe muna son ganin shi"
Duk da tasan da zancen amma hakan be hanata jin fa
uwar gaba ba, jiki a mace tace "to daddy" ha
e da barin wajen.

Cike da jin da
i mummy tace
"abun ya taso kenan"
Yace "ya taso fa, in sunyi daidai da ra'ayin mu ba za''a
auki wani dogon lokaci ba, kin san bama saka biki da nisa"
Cike da jin da
i mummy tace "hakane, Allah ya tabbatar mana da alkairi"
Uncle Abbas na gama cin abinci ya tashi ya nufi palon shi, kasancewar asabar ce ba ranar aiki bace
Tsum ya Tk ya mi
e shima yabi bayan sa
Uncle Abbas na zama Tk ya shigo ya zauna kusa da uban nashi
Fuska ba alamun rahma Ya Tk yace "Daddy, na kasa gane me kake nufi gaskiya, na gaya maka nifa ina son yarinyar nan, nace zanyi magana ka hanani da niyar kai zaka nemar min auren ta, kuma ga
ishin-
ishin
in da nake ji na daban, nifa gaskiya an saka ni a duhu"
Murmushi uncle Abbas yayi tukun yace "Da
i na da kai gajen ha
uri, akwai damar da nake jira ne TK, kuma nafika sanin muhimmancin mumtaz a gareka, just trust ur dad, ha
ata ta kusan cimma ruwa soon!!!

Kamar wasu sa'anni haka suka tafa suna kwashewa da dariya.

Mus'ab na gama recording maganar yayi saving, har yayi niyar tura ma ya faruk ya fasa, ya koma yayi kwanciyar shi ha
e da rufe fuskar shi.

Sorry for the late update, kunsan jiki da jini
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
SHARE PLS.
Chapter 22 · 0% Book details