Sashe 49
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Nan ma waje ya sake ki
emewa
Basu ankare ba sedai ganin Abba
arami suka yi yana sassan
amewa idanun shi na kakkafewa
gaba
aya kowa yayo kanshi banda umma
arama data fece, uncle junaid ma na ganin haka ya fece, uncle Abbas na zaune ba um ba un un se idanu
A ru
e uncle
asim yace Ahma
akko mota bari mu sakko da shi
Mama kam fa
i take "shikenan sun
arasa min shi, sun kashe min shi, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"
Ihun da mumtaz take ne ya raba hankalin ya faruk biyu, daga
arshe dai barin su Abba babba yayi da
aukar Abba
arami, shi kuma ya rungume mumtaz da itama ke neman fita daga hayyacin ta
Hankali a tashe umma babba ke fa
in "ri
eta da kyau faruk kar ta illata kanta ayi biyu"
arfi ita da goggo safiya suka kama mama itama suka ri
Cike da tausayi umma babba ke fa
in "Sannu hajiya zahra'u(mama) nutsu kar kema kiji wa kanki ciwo,
Akwai ba
in ciki amma kar ki bari hankalin ki ya gushe ya bar jikin ki"
Tana magana tana maimaita kalamar "hazbinallahu wani'imal wakil" da kusan kowa ke ambata a palon.
Da mus'ab da uncle
asim ne suka
auki Abba
arami da gaba
aya baya numfashi
Abba babba da kanshi ya kar
i key
in motar daga hannun Ahmad ganin yarda jikin shi shima yake rawa
Seat
in baya aka bu
e, uncle
asim ya fara shiga se aka saka abba
arami aka mi
ar da shi, kanshi na kan cinyar uncle
asim,
Mus'ab da Ahmad suka shiga gidan gaba a matse, Abba babba ya figi motar da gudu suka fice.
Cikin kuka mama ke fa
in "wannn wani iirin cin amana ne da yankar
auna,
an'uwan ka na jini su rin
a maka ma
ashiya saboda abin duniya da duk barin shi zamuyi a nan mu tafi"
Tana rungume jikin umma babba take wannan maganganun,
Umma b fa
i take " ya isa haka, kiyi addu'a ne, surutun kar ya jawo miki wata matsala"
Zabura mama tayi ta mi
e, gaban Tv stand taje ta
auki wayar ta,
Sam bata yi la'akari da cewa dare ne ba ta danna wa inna hassu kira dake gidan uncle junaid
Bugu biyu ta
aga, fashewa da kuka tayi tace "kizo inna hassu su ya junaid sub kasaarani sun kashe man miji bayan mugayen manufofin su da basuyi tasiri ba se a yau"
Hankali a tashe inna hassu ta mi
e zaune tace "me kike nufi?
Abubakar
inne ya mutu?"
Sam hankalin mama baya jikin ta, "eh" kawai tace kafin ta aje wayar
A ki
ime inna hassu ta fito palo ta nufi
akin mum Asiya da shigar ta kenan
A firgice tace "yanzu aka kirani Abubakar(Abba
arami) ya rasu
Salati mum asiya ta buga ha
e da dafa
irji
Hankali a tashe tace "mun shiga uku, wannan wani irin masifa ne daga wannan se wancan"
Da sauri ta rarumi hijabi ta
ora akan kayan baccin ta tace "muje inna hassu, ai bamu ga ta zama ba"
A tsohon daren nan suka nufi gidan Abba
arami.
Da suka zo kuma suka ji sa
anin abinda mama tace, nan hankali yafi na
azu tashi
Banda kuka babu abinda mum asiya keyi,
Cikin tashin hankali take fa
in "shine yasa min
a a cikin masifa, wallahi tallahi ba zan yarda ba, sedai koma meye ya
are a kanshi shi ka
Inna hassu kam ba baka se kunne, dan abin ya wuce da tunanin ta sam.
Tuburewa mama tayi tace "se ta tafi hospital
in itama"
Umma babba tace "ai dole ko mu hankalin mu ai ba kwanciya zeyi ba muna a nan".
Goggo safiya, mama, umma babba, aunty(matar uncle
asim), inna hassu, su biyar umma babba ta kwashe su a mota bayan ya faruk ya gaya mata asibitin dr jamal aka kaishi
Su umma babba na fita ya waiga inda su ya maryam sukayi cirko-cirko kowa hankalin shi a tashe yace "ku kula da gidan, bari na bi bayan su"
Mumtaz na a jikin shi, seda ya zagaya ya saka ta a seat
in gaba sannan ya zagaya shima ya shiga yaja suka tafi
Suna tafe tana ci gaba da kukan,
arfi ya taka burki yace "wallahi zan fasa zuwa dake in bakiyi shiru ba, haka zamu shiga cikin hospital
in kina rusa kuka?"
Da sauri ta ka
a kai dan taji tsoro da birkin da ya taka
"To share hawayen ki, babu abinda ya same shi, shock ne kawai"
Da bayan hannu ta shiga share hawayen ta, ta hau sauke ajiyar zuciya.
Sanda su Abba suka isa har an tanaji streacher a wajen parking lot
Suna isa ba awani
ata time ba aka shiga da shi ciki.
Nan suka tsaya cirko-cirko, basu kai minti talatin da isa ba motar umma babba ta iso
Ita da kanta ta ri
e mama har suka
arasa wajen da su Abban ke tsaye duk sun kasa zama
Cikin kuka mama tace "ya mutu ko?"
Cike da tausayawa Abba babba yace "be mutu ba zahra'u, addu'a zamuyi masa Allah ya tashi kafa
un sa"
Kamata umma babba tayi tace "zauna a nan karki fa
Ba musu mama ta zauna ha
e da aza kanta a kafa
ar umma babba.
Su ya faruk na isowa mumtaz ta
wace hannun ta daga cikin nashi ta nufi inda mama ke zaune, kusa da ita ta zauna itama ta
ora kanta a jikin maman
Daga can gefe ya faruk na tsaye yana kallon su
Kan maman shi a kafa
ar umman shi, sannan kan mafi soyuwar matar shi a kafa
ar maman shi
Besan lokacin da ya hau furta "Alhamdulillah" ba, ha
e da sake jin
aunar ta na ratsa jini da jijiyoyin jikin shi.
Suna a nan zaune har wajen hu
u saura na asuba dr jamal ya fito,
Cike da girmamawa ya gaishe da iyayen aminin nashi sannan yace "zaku iya tafia gida Abba, zuwa da safe se ku dawo, mun samu numfashin shi Alhamdulillah ya samu bacci kuma"
Kai tsaye mama tace "zan tsaya ni kam, bazan iya komawa ba gaskiya"
Jinjina kai Abba babba yayi sannn yace "ku muje gidan, ita seta tsaya"
Hakan akayi kuwa kowa ya tafi, umma babba har ta mi
e ta dawo saitin mama tace "Me za'a tawo maki da shi da safen?"
Murya a dishe tace "kaya marasa nauyi kawai"
Umma babba ta sake cewa "abinci fa?"
Shiru mama tayi can tace "anything"
Snnan umma b ta mi
e ha
e da fa
in Allah ya bamu alkairi yasa kuma muji shi, tabi sahun sauran.
Ya faruk da mumtaz suka saka mama a tsakiya
Ahmad da mus'ab na tsaye suma
Ya faruk yace "ki kwantar da hankalin ki mama, ki dena kukan in sha Allah komi yazo
arshe"
Sake fashewa da kukan tayi tace "ya junaid fa faruk?
an'uwana ne fa in kowa zemin haka ban ta
a tsammanin hakan daga wajen shi ba, wai harda hajiya sumayya da nafi kusanci da ita akan kowa a cikin gidan nan"
ora da "kai innalillahi wainna ilaihirraji'un, Allah ya sani sub cutar dani da alhalina, sub cutar da zukatan da basu san komi ba se alkairi" kuka yaci
arfin ta takasa cigaba da maganar
Nan dai suka ha
a baki dukan su suka rarrashe ta
Kafin su rakata har
ifar
akin da Abba
arami ke ciki
Kallon ya faruk mus'ab yayi yace "ka
auke ta kawai kuje, ni da Ahmad muna nan"
Murmushi ya faruk yayi, dafa kafa
ar su yayi yace "I trust u guys, nasan ba wani shege"
Dariya Ahmad da mus'ab sukayi gane me ya faruk ke nufi da ba wani shege.
daga nan ya wuce wajen dr jamal sukayi magana, kafin ya dawo yaja hannu mumtaz suka wuce.
Titi tsit babu kowa saboda dare, haka ya faruk ya saki mota hankali kwance
Memakon mumtaz taga sunyi hanyar gida se taga sun
auke wata hanyar daban
har taso tayi magana ta fasa ta dai ci gaba da kallon hanya
Nasarawa taga sun nufa, a take gaban ta ya fa
i tunowa anan ne gidan ya faruk
in yake
Ta gefen ido yake kallon actions
inta, ganin ta dake itama ta basar yasa shima basarwa har kai makeken gate
in gidan nashi sannan ya danna horn
Seda ya danna kusan sau uku tukun gate man
in yaji
owa yayi, ya faruk ya sauke glass ya le
o da kanshi ya ganshi, sannan ya koma da sauri ya tura gate
in ya shiga.