← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 51

Sashe 40

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tsinkayar muryar mama yayi tana fa
in "faruk ya akayi?"
Barin wajen hayaniyar tayi tana sauraron shi, da mamaki mama tace "Banjin ta sha ba gaskiya, me yasa baka bani a hannu na ba?

Ri
e wayar ina zuwa"
Da sauri mama ta haura sama zuwa
akin ta inda mumtaz ke zaune
Ya faruk naji tana tambayar ta "mumtaz ina maganin da faruk ya baki tun last month?"
Kai tsaye tace "akan mirrow na ajiye shi, da nazo zan sha kuma bangan shi ba"
Ajiyar zuciya mama ta sauke, jiki a sanyaye tace "bata sha ba faruk"
Daga can ya faruk yace "ba abin damuwa bane mama, yanzu zan koma wajen Alaramman dama nayi waya da shi tun last week akan ya sake yin wani, nasan
ila ya gama zuwa yanzu"
Mama tace "rubutu ne ko me?"
"Ba rubutu bane, ayoyin karya sihiri ne wanda ake yin shi da ganyen magarya, daga bayanin da nayi mashi ne ya gane abun akwai sihiri a ciki"
Jiki a sanyaye mama tace "Allah yayi maka albarka faruk yasa ka gama da iyayen ka lafia, ya albarkaci auren ku da zuri'a managarciya me albarka"
A hankali ya amsa da "amin" kafin ya
ora da "ki kira Abba
aramin akan maganar kayan nasu, dan be dace ace su sake kwana anan ba"
Murmushi mama tayi, tace "baka da matsala yaro na"
Da haka su kayi sallama ta aje wayar.

Kafin ya faruk ya tafi seda ya kira ya maryam ya sabiha da ya fa'iza yace "Ku lalla
a ku sa
ar wa umma babba ku tafi can gidana dake nasarawa,
Ku cire komi da komi ayo waje dasu, nasa azo a kwashe su, za'ayi ma gidan sabon penti"
an baya ta maryam taja ta ranga
a guda ha
e da tafa hannaye
Ganin zata jawo masu hankular jama'a yasa yayi saurin mi
a wa sabiha keys yaja motar ya fice.

Yana a hanya call
in Abba babba ya shigo masa, da sauri ya
aga ha
e da sallama
Abba babba yace "kasa an fara aikin ko kuwa shiririta kasa?"
Seda ya
an rissinar da kai yace "yanzun nan muka gama waya da su har sun iso masu gyaran"
Abban yace "yauwa to, ka kyauta" ya aje wayar.

Seda mama ta je kiran da ake mata kafin ta dawo
akin ita da goggo safiya
Zaunar da ita mama tayi ta mata tace "kayan da can suka kawo ya kamata a maida masu kar su sake kwana, nima a kwaso man furnitures
ina"
Goggo safiya tace "hnn na ta
aki da alkairi, ai ni tsabar farin ciki yasa na mance da wasu kayan su, gaskiya gara a maida musu, kira man
asim a wayar ki muji ya za'ayi"
ata lokaci mama ta danno wa uncle
asim kira
Yana
auka ta mi
a mata.

A take suka gama arranging mayar da komi dan acewar su babu abinda zasuyi da kayan su.

Gaf da la'asar goggo safiya da matar uncle
asim se inna hassu da wata
ar'uwar mamar suka kwashi akwatunan aka loda su a mota
aya, su kuma suka shiga mota
aya suka nufi gidan su khalid da su.

Babu kowa a gidan se
an tsirarun mutane, ba zaka ta
a cewa anyi biki jiya a gidan ba
Goggo safiya ce kan gaba, kwa
a sallama tayi, sauran kuma suna ta shigo da akwatunan
Aunty hajara ce ta amsa musu ha
e da fitowa, cak ta tsaya tana binsu da kallo
aya bayan
Da sauri ta juya ta koma ciki, se gasu sun fito da
ayar sister mamin
Suna tsaye har aka gama shigo da akwatunan sannan goggo safiya tace "sannun ku bayin Allah, uwar kalid
in na ciki ne?"
Sister mamin tayi saurin fa
in "ku
araso daga ciki mana kuka tsaya a nan"
Palon da aka tarbesu jiya a nan aka sake saukar su
Sun kai kusan minti goma a zaune kafin mamin ta shigo fuskar nan tata a
aure
Waje ta samu ta zauna, sama sama aka gaisa kafin goggo safiya tace "To bayin Allah, ga kaya nan dai mun dawo dasu, tunda aure beje ko ina ba akayi saki, shine muka yanke shawarar dawo muku da su
Kunga an
an rage mashi asara ko yaya ne"
Wani wawan kallo mami ta jefi goggo safiya da shi, bata yi magana ba har goggo safiya takai aya tukun aunty hajara tace
"ai da kun bar mata kayan tunda har kun riga da kunyi jere, mu dama a al'adar mu in akayi sakin aure kayan
aki ya zama na miji, kuma kunga yarda wannan auren ya kasance, se ku koma da kayan kunga an raba asarar duka"
Matar uncle
asim tace "tohh, wannan wace irin al'ada ce ta son banza da yawa haka?"
Sister mami tayi wuf tace "kalar warce kuka ji yanzu"
Da sauri inna hassu tace "ku tashi muje, naga kamar abin ze zama da cin mutunci"
ewar su kenan khalid ya shigo palon, kallo
aya zakayi mashi ka san ya zabge daga jiya zuwa yau
in nan
Kanshi a sama yace "mami bani mukullin gidan, babu abinda zanyi da kayan nan, gara abari su kwashe"
Sudai basu tsaya ba, ficewa sukayi gaba
ayan su bama su tsaya jin amsar da mamin ke bashi ba.

Aunty hajara da sistern mamin suka hau shi da fa
a, "sakarai in ba haka akayi musu ba kaike da aasara, duk uban ku
in da aka kashe wajen hidimar bikin, ba se ka fanshe da kayan ba"
Juyawa yayi ya fice ha
e da fa
in "nidai bana so".

Ganin sun bar akwatunan yasa suka shigar da su palo suka hau bubbu
Mami na daga gefe ta zabga uban tagumi tana kallon kayan
a cikin ranta tace "basu ta
a komi ba ma ashe".

Bayan sun koma gida mama taji abinda gidan su kalid
in suka ce, murmushi tayi tace "ku rabu da su, Allah ya rufa mana asiri kawai".
***Umma babba tunda ya faruk ya barmata assignment take tufka da warwara, har ma bata san time ya tafi haka ba
Duk in ta
ulla se taga warwarar daga
arshe ba aibu bace ba kuma abar
yama bace sannan kuma alamar tambaya ce me girman gaske.

Da dai tayi tayi ta gaji, ha
ura tayi ta mi
e ha
e da fa
in "Allah ka warware mana komi cikin sau
i da salama, ka hanamu cutar da
an kowa albarka annabi muhammad"
Kai jama'a tun kafin lauje ya warware daga cikin na
i umma babba tayi la'asar fa
Haka kawai take ji acikin jikin ta akwai wani
ulli me girman gaske a lamarin.

Sanda labari ya iske Amal cewa aure ya koma kan ya faruk tayi matu
ar shiga ru
bama ita ka
ai ba, harda sauran amaren da suma al'ajabi be barsu ba
Duk wanda suka tambaya kanun zancen sedai yace "haka kawai khalid
in ya sake ta aka mayar da auren akan ya faruk"
Abun mamaki sanda hafsat ta kira umma babba dan taji dalilin hakan,
umma babba ta tsinci kanta da kasa fa
in komi game da mumtaz, abu
aya tace "Sauyin ubangiji ne kawai hafsa".

Kusan hakan maganar take a kunnen kowa, takamaimai ka titsiye mutum kace meye dalilin da yasa aka mayar da auren mumtaz kan ya faruk,?

Sedai suce "Ikon ubangiji ne".

TO HAKA UBANGIJI YAKE ABUN SHI, IN YA RUFA MAKA ASIRI TO BABU WANI MAHALUKI DA YA ISA YA TONA SHI
SHIYASA AKO DA YAUSHE MUKE RO
ON UBANGIJI DA YA RUFA MANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA, YA HANE MU AIKATA AIKIN DANASANI.

Goma saura na dare su Abba babba suka tara matan su da kuma
an su kaf dake ma'aura, da kuma wanda kenan cikin gidan banda wanda aka kai jiya,
Mumtaz na ra
e jikin mama ta
i yarda ta bu
e ido sam tsabar tsoro da kuma abinda take tunanin ze kai ya kawo
afa
aya kan
aya umma babba ta
ora tana zaune a gefen Abban ta dama, umma
arama kuma na gefen shi ta hagu
Mama na kusa da Abba
arami da shima zaka ga annurin fuskar shi ya da
Uncle
asim ma aunty na kusa da shi.

Unccle Abbas da shima da
yar ya yarda ayi zaman yana zaune kuaa da mummy
Goggo safiya na daga gefe.
Chapter 40 · 0% Book details