Sashe 20
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk suna jih shi, banda mumtaz da har yanzu bata san inda kanta yake ba
Jin kukan ya faruk ba
aramin sake ta
a su yayi ba, amma
arfin kiran da suke ma ubangiji ya nasu hope da juriya
Ya faruk seda ya kusa minti talatin a cikin toilet kafin ya fito
Be yarda ya ha
a ido dasu Abba ba yayi hanyar fita daga
akin
Da sauri mama tace "ina zaka ka barmu faruk?"
Be waigo ba yace "yanzu zan dawo mama"
Key
ofar ya zare ya fita tukun ya rufo su ta waje
Seda ya
arewa wajen da yake tsit kallo tukun ya nufi office
in likitan
Shima ya
ata lokaci sosai a wajen kafin ya fito,
Ta can baya ya zagaya, wayar shi ya ciro yayi
an danne dannen shi tukun ya kara a kunnen, shima ya
ata time yana waya kafin ya juyo ya dawo
akin
Shigar shi kenan mumtaz ta farka a firgice tana sambatun kiran sunan Abba na mamana!
Mamace a kanta duk da irin jirin da ke
ibar ta,
Abba kam ya kasa koda motsi daga inda yake
Da sauri ya sake kulle
akin ya nufesu ganin mumtaz na neman dirowa daga kan gadon cikin gushewar hankali har tana neman hanka
e mama da ba
arfi sam a jikin ta
Da azama ya tallafe ta ya
aga ta cak ya mayar kan gadon
Tukun yace
"mama lalla
a ki koma ki kwanta, bari na tare ta"
Ba yarda ta iya haka ta daddafa ta koma nata gadon ta kwanta.
Sosai mumtaz ke fizge-fizge tana sambatu
Ganin tana neman fin
arfin shi ne yasa ya rungume ta a
irjin shi ya hau tofa mata ayatul kirsiyu da fala
i da nasi.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
SHARE PLS
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg39-40
Sauke hannun Abba babba kenan daga kuncin ya faruk, goggo safiya na
arasowa baki sake hannu a sa
Da mugun mamaki goggo safiya tace
"me zan gani haka Ali?, me yayi zafi ka sauke mishi wannn marukan kamar wanda akaiwa turaren tsiya?"
Cikin fushi Abba babba yace
"ya safiya yaron nan yayi mana
iban albarka, banda bamu isa da shi ba ya za'ayi ace yaje ya aiwatar da abu ba tare da masaniyar mu ba? banda ya raina ma mutane hankali"
Itama a
an fusace gaggo safiya tace "
iban albarkar me yayi?, ko me yayi be kamata ace da girman sa mutum ya zama magidanci ace kayi mishi haka ba sam ga yara ta ko'ina"
Shiru Abba babba yayi yana maida numfashi, mutum ne shi me zuciyar tsiya, be raina abun fushi sam
Uncle Abbas yayi saurin fa
in "Tunda haihuwar shi akayi ai befi
arfin hukunci ba"
Tunda Abba ya sauke ma ya faruk marin be yarda ya
aga kanshi ba se yanzu da uncle Abbas yayi magana,
Da jajayen idanuwa ya faruk ke kallon uncle Abbas wanda daga ganin yarda yake magana kasan harda zigar shi Abba b ya
auka
Be yarda yace komi ba ya juya da niyar barin wajen,
Taku
aya yayi ya jiyo muryar Abban ya sake fa
"Au tafiya zakayi baka sanar wa mutane inda ka kaisu ba?"
Murya a cunkushe ya faruk yace "Na kira wayoyin ku dukan ku a kashe, uncle Abbas kawai na samu kuma be
aga ba, shine nayi dropping muku hospital
in da na sauya musu"
Be jira cewar su ba ya juya ya nufii
akin shi.
Tunda akai marin hafsat ta kwasa da gudu tayi ciki, cike da kwaratsi hafsat ke
wala wa umma babba kira, fa
i take "umma, umma, fito kiji!"
Cike da tsoro umma b ta fito daga
aki jin yarda take
wala mata kira
Ido a waje umma b tace "lafia hafsa?"
Cike da gulma hasfat tace "yanzun nan Abba ya wanke ya faruk da zafafan maruka yasin"
Duk da taji kalmar marin banbara
wai, amma ga tunanin ta tasha
aya daga cikin wan
a ke hospital ne ya margaya
Fuska a
aure umma babba tace "mari fa kika ce, se kace faruk
in wani
aramin yaro ne?"
e baki hafsat tayi kafin tace "aikuwa yasha su da zafin su kam, dama yarda naga Abba ya shigo gidan nan kamar da fushin kowa ya shigo".
Juyawa cikin
aki umma b tayi, wayar ta da ke kan mudubi ta
auka tayi dialing nombar ya faruk
Wayar nata ringing be
aga ba,
Seda tayi mishi kira uku be
auka ba tukun ta aje wayar ha
e da fa
in "zuciyar gadon ta motsa kenan".
angaren ya faruk kuwa yana shiga
akin shi ya shige wanka, yana wankan ne yaji kira nata shigowa, sauri-sauri yayi ya gama wanka duk a tunanin shi calls
in daga asibiti ne
Yana fitowa yaga missed calls
in ummar har uku
Be kira ta ba seda ya gama shiryawa tsaf tukun ya maida mata da kiran
Umma b kamar daman jiran kiran nashi take ta
aga, kafin yace wani abu ta riga shi fa
in "meke faruwa ne faruk?"
Cike da basarwa yace, "a ina umma?"
Sakatoo umma b tayi da baki tana sauraron rainin hankalin
annata, cikin ko in kula ta maida mishi da "ohhh, hakane fa ba kai nayi niyar kira ba fa"
Murmushi ya faruk yayi jin yarda ta
ule nan da nan, kafin ta aje wayar ta sake fa
in "ayi jinyar kumatu lafia"
Wannan karon he can't hold it seda ya dara, duk da ra
in da zuciyar shi ke mishi kuwa
Sosai ya faruk yayi nutsu cikin tunanin shi, gaba
aya ya rasa inda ze kama, ya kuma rasa da wa ze tattauna akan wannan matsalar
on da'aka tura mishi a jiya ya bu
e ya sake karantawa "ya faruk kar ka bar su mama su ka
A bayyane yace "waye wannan?"
Can kuma
walwar shi ta koma ga likitan
azu da ya danne Abba da pilo
Gaba
aya kanshine ya hau hautsinawa yana juya mishi, alamar in mutum ya cika tunani.
Zumbur ya faruk ya mi
e, still a bayyane yace "wallahi AKWAI LAUJE CIKIN NA
I, dole ma"
Sanda ya fito harabar gidan ba mutane kamar
azu, dan har su Abba b da uncles
in shi duk basa wajen
Ahmad ua hango can wani lungu zaune shi ka
ai ya ha
a kai da gwiwa
Tsayawa sosai ya faruk yayi yana kallon shi, duk a tunanin shi wayace a hannun shi
Ya kai kusan min biyu yana kallon shi kafin ya
arasa kusa da shi
Sam Ahmad beji zuwan shi ba har seda ya faruk ya dafa kafa
ar shi tukun ya
ago da sauri
Zazzaro ido ya faruk yayi ganin yarda fuskar Ahmad tayi ru
u-tu
u tsabar kukan da ya sha
Cike da fargaba ya faruk yace "me ya same ka Ahmad?"
Murya na rawa Ahmad yace "ina son zuwa inga su Abba, amma sam na kasa ya faruk, zuciya ta na min
una da zafi duk sanda na kusance su"
sunkuyar da kai ya faruk yayi yana fa
in "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un" yana tunowa da abinda mus'ab ya rubuta sak da da abinda Ahmad yace a takardar shi lokacin da ze bar gida
Gaba
aya jikin shi yayi mugun sanyi,
Bayan kalmar innalillahi da ya furta be sake cewa komi ba,
ewa yayi tukun ya kamo hannun shi ya mi
ar da shi shima
Janshi ya hau yi har bakin motar shi, se a sannan yace "shiga ka jirani"
Ya juya yana amsa call
in dr jamal
Yana cikin amsa call
in dr jamal ya fauza(babbar
ar umma
arama) ta fito
auke da manyan kuloli
Yana a inda yake tsaye ya bu
e mata booth ta saka na hannun ta, sannan fadil ma ya saka nashi.
Kaf a gidan babu warda suke zama suyi magana ta fahimta kamar fauza, tasu tazo
aya tun suna yara
Ya faruk na gama wayar ya dawo jikin motar inda ya fauza ke tsaye tana jiran shi
an damuwa a fuskar ta tace "ya faruk me yayi zafi wai
azu har Abba b ya mareka"?
Hannu ya saka ya shafi kumatun shi kafin yace
"nima dai nayi mamaki, daga na sauya ma su Abba
hospital shikenan fa" har yayi niyar sanar da ita abinda ya faru,
angaren zuciyar shi ya garga
e shi, waskewa yayi da maganar yace
"bari in dawo dai mayi magana"
Da "to" ta amsa, ta shige ciki, shi kuma ya shige mota.
Daga shi har Ahmad ba mece ma wani komi har suka isa asibitin
Har yayi parking ya fito bega Ahmad nada niyar fitowa ba
Kallon shi ya faruk yayi yace "fito"
Jimm ya
anyi tukun ya fito jiki sam ba
wari
Booth ya bu
e ya
auki kulolin da ya fauza ta saka
Yana gaba Ahmad na binshi a baya
Jiyake kamar yayi ta zunduma ihu tsabar zugin da ranshi ke mishi
Amir dake zaune a
an harabar wajen ya hango su, da sauri ya taso yazo ya kar
i kular hannun shi yayi ciki da su
Amir na shigewa Ahmad yayi saurin fa
in "ya faruk
an ri
e min, fitsari nake ji"
a yayi tukun yaci gaba da tafiya zuwa ciki.
Ba wani fitsari da Ahmad keji, kawai yakasa ri
e kanshi ne sam shiyasa yayi haka
Ya faruk na shigewa, Ahmad ya zagaya ta bayan windows
akin,
ewa yayi ya rin
a le
en iyayen nashi dake zaune bama zaka ta
a cewa sunyi accident
azu ba, bama kamar mama ita ko
warzane babu a jikin ta, Abban ma
ar buguwace kawai a kafa
Cike da so da
auna yake kallon iyayen nashi,
Abinda be sani ba tun da ya le
o na farko mama taji ajikin ta ana kallon ta
A wayence ta kalli windon, ganin Ahmad ne ke le
en su hakan ba
aramin karyar mata da zuciya yayi ba.