← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 51

Sashe 4

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A jejjere Abba
arami ke sauke ajiyar zuciya, sun
an jima a haka kafin ya
ago idanun shi da suka yi jajir
Kafin yace komi mama ta rigashi fa
"Dukkan tsanani yana tare da sau
i yalla
ai, tunda har warcan shawarar da na baka ba zatayi aiki ba, dole mu rungumi ha
uri sannan mu
ara
aimi wajen kaima Allah kukan mu, shine yasan abunda muka sani da wanda bamu sani ba"
Murya a sanyaye Abbah
arami yace
"Maganar ki haka take, amma can
asan raina ina jin wani mugun yanayin da ke
arin ta
a min zuciya, fa
uwar gaban da nake ji sam bata barina na aiwatar da komi cikin salama, amma ba komi
ila dalilin hawan jinin nan ne yasa nake jin hakan" ya
arasa maganar yana
irar murmushi.

A hankali mama tace
"shima ze iya sawa"
Flask
in shayin ta janyo ta zuba mishi.

Suna a haka Ahmad da mus'ab suka shigo a tare bakin su
auke da sallama
Akan la
a Abba
arami ya amsa musu yana jiran yaji me kuma suka zo da shi.

"Mus'ab ne ya fara magana cikin inda inda
"Abbah, dama akan maganar tafiya umarar ne, mun gama shiryawa ni da Ahmad gobe da yamma zamu wuce"
Mama na gefe ta zuba musu idanu da mamaki sosai a fuskar ta
Abba kuwa murmushin da yafi kuka ciwo yayi, yasan ze iya jin abunda yafi wannan ba daga bakin su, wannan zuwan ma da suka yi yasan ba da son ransu suka zo ba
Duk da haka a matsayin shi na uba be kamata yayi musu shiru ba akan muguwar
abi'ar rashin shawarar da sam basayi da shi ko da mahaifiyar su ba
Gyaran murya Abba
arami yayi yana ajiye mug
in hannun shi a kan table
in gaban shi
aya bayan
aya yake kallon Ahmad da mus'ab da ke zaune kansu a
acin ranshi keson fitowa fili, amma ya danne ya kalle su ya ce
"Yanzu kun kyauta akan wannn halin naku?" be jira cewar su ba ya
ora da
"A matsayina na mahaifin ku ai naci arizikin a sanar dani kafin ku aiwatar da komi zakuyi, dukkan ku ina lura da sabbin halayen da kuka tsiro da su,
So har kunyi arzikin da zaku iya biyan ummara, kuma har kk biya se zaku tafi muke da arzikin ji ko?"
Kansu a
asa suka ha
a baki wajen fa
"a'a Abbah"
Murmushi ya sake yi sannan yace
"Yanzu nayi asarar ku
in da na biya harda ku kenan?"
caraf mus'ab yace
"zaka iya sawa ayi refunding maka ai Abbah, mu mun riga da mun gama shiri"
Shiru yayi ganin mama na gaf da fashewa da kuka a gaban su yasa Abbah
arami saurin fa
"ku tashi kuje, Allah ya kaiku lafia"
Kamar wa
anda suke kan
aya haka suka tashi har suna gwaren fita.

Aikuwa suna fita hawayen mama suka
alle, sam ta kasa ri
e su tsabar yarda zuciyar ta ke mata zafi
Abba bece komi ba, ya kamota ya rungume ta tsam a jikin shi yana shafa bayan ta alamar rarrashi.

SHARE PLS
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
WALLAHI YAWAN SHARHIN KU YAWAN SAMUN UPDATE AKAI-AKAI
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Seda yaji mama na sauke ajiyar zuciya akai-akai tukun ya bu
e baki a hankali kuma cike da rarrashi yace
"Kiyi ha
uri ina a kan umarnin hajiya ne, abu
aya na sani shine komi yana da lokaci"
Kasa cewa komi mama tayi, sema
an zamewa data yi anan kan kujerar ta kwanta ha
e da lumshe idanun ta.
shayin da Abba
be
arashe sha ba kenan, shiru yayi yana ci gaba da tunane tunanen da suka aure shi tun shekarun baya.

WASHE GARI
Abba
na zaune a
an madedecin palon shi na sama inda ba kowa ke shigar shi ba
Hankalin shi da na mama ya tafi ga tafsirin da akeyi a sunnah tv,
Baka jin motsin komi sena tv, se kuma air con da take aiki
Kusan 1hr suna sauraron tafsirin kafin a gama
Sama-sama suke
an ta
a hira, can Abba
yace
o min warcan yawar"
Tashi mama tayi ta
akko mishi duka wayoyin a inda ya aje ta kawo mishi
Yana kar
a kai tsaye dialing no
in ya faruk yayi.

Fitowar ya faruk daga wanka kenan yaji ringing
in wayar shi
Ganin sunan Abba
a kan screen
in wayar yana yawo yasa yayi saurin
agawa ya kara a kunne ha
e da sallama
Abba
najin ya
aga yace
"In baka komi kazo ka same ni a palona"
Cike da girmamawa ya faruk yace
"To Abba"
Yanayin zafin da ake tsugawa yasa ko mai be shafa ba,
roll on kawai ya shafa se body spray, tukun ya saka kayan shi ya fice zuwa kiran da Abba
yayi mishi
Tunda ya fito daga
angaren su na samarin gidan Hafsata ta hangoshi ta windown
akin mama
Kamar zata kifa wajen saurin juya tace
"Umma, zo ki gani"
Fuska a
aure Umma babba tace
"me zan gani?"
Da sauri hafsat ta sake cewa "ze shige wallahi"
an sauri umma babba ta
araso jikin windown itama, akan idon ta ya faruk ya
arashe shigewa part
in Abba
wata tayi ta koma ta zauna, fuskar ta ba yabo ba fallasa tace
"Bani waya ta hafsat"
Juyawa hafsat tayi ta
akko mata wayar, har ta mi
a mata ta tsaya tace
"karki kira shi umma"
Kallon ta umma Babba tayi tukun tace
"wa kenan?

Dariya Hafsat tayi, wani lokacin halin umma babba mamaki yake bata, wani lokacin kuma dariya
Kafe tan da ido da umma b tayi yasa tace
"na sha ya faruk zaki kira ai"
Tsaki umma b tayi taci gaba da danna wayar hannun ta.

Mumtaz na kwance ta
i tashi tayi komi wai azumin yau na bata wahala taji sallamar ya faruk
A guje Mumtaz ta mi
e tayi hanyar
akin su, sam ta mance da yunwar data ce tana ji
Tana shiga ta banko
ofar da
arfi ta mur
a key tana maida numfashi da
Gaba
aya seda hankalin su sakina ya dawo kanta, har altine dake kitchen seda ta le
o jin
arar
ofar da aka buga
Karka
a kai ya faruk yayi, can
asan zuciyar shi yace
"Zanyi maganin ki, da gangan kenan kika
i zuwa kiran da nayi miki"
Sama-sama ya amsa gaisuwar su sakina, tukun ya nufi stairs
in da ze sada shi da palon Abba
Ya jima sosai a wajen Abba
kafin ya sakko, da ka ganshi kasan ranshi a mugun
ace yake, amma in bakai mishi farin saniba ba lale ka fahimci hakan ba.
yana shiga
aki ko zama beyi ba, wayar shi ya
ka da niyar kiran Ahmad
Missed calls
in Umma b ya gani kusan biyar,
Saka wayar yayi a aljihu ya juya ya sake fita zuwa part
in Umma b.

Har bedroom
inta ya same ta, tana zaune ri
e da carbi a hannun ta tana ja yayi sallama ya shiga
Zama yayi kan kujerar dake kallon gadon ta, Hafsat na zaune akan 1 seater dake kusa da window tana duba handout
inta, kai kace gaba
aya hankalin ta na ga handout
in, da yake ya faruk yasan halinta sarai, kuma yasan umma b babu ruwan ta duk maganar data ga damar fa
a zata fa
eta koda kuwa a gaban
annen shi ne
Fuska a
aure yace
"Tashi kiba mutane waje"
Tasan sarai da ita yake,
Da sauri ta hau tattare takardun ta tanayi tana zum
ure-zum
ure ta fice a
akin
Seda yaga ta fita tukun yace
"Umma gani"
Juyawa tayi ta ajiye carbin hannunta ta fuskance shi da kyau,
Seda tayi gyaran murya tukun tace
"Tun last week nake jiran naga sa
on da kace amma shiru, banji daga gare ka ba"
Murmushi ya faruk yayi, a ranshi yana fa
"Taga shiga ta part
in Abba
kenan"
Kafin yayi magana ta
ora da
"Ni ba shiru na kira ka kayi min ba faruk, ko manzon Allah (SAW) yace uwa tana gaba da kowa"
Cike da kulawa ya faruk yace
"Haka maganar ki take umma, ban mnta da sa
on ba, zuwa anjima nake sa ran za'a kawo se a fitar ma da kowa na shi dana mutanen shi"
e baki umma b tayi, kamar ba zata ce
ara cewa komi ba, can dai tace
"In dai kana son ganin farin ciki na, to tabbas a fara girmama ni kafin wa
an da ke wahalar da kai da sunan nuna kulawa"
Shiru ya faruk yayi ya sunkuyar da kan shi
asa, yana jin maganar da umma b keyi wani iri
Seda ta kai
arshen maganar ta tukun yace
"Toh, mu kasance masu yawan kyautata zato umma"
Da mamaki umma b tace
"Fassara abinda kk nufi faruk"
Murmushi ya sake yi, sannan yace
"Umma kenan, bari inje kar in rasa jam'i"
Kafin ta sake magana ya fice daga
akin ranshi a jagule.

Aljihun shi ya laluba yaji ko da key
in motar shi a jiki
Tsaki yaja jin be jishi
in ba, part
in su ya koma domin ya
akko, yana shiga su mus'ab na
arin fita,
Kauda kai gefe mus'ab yayi yace
"barka da rana ya faruk"
Ko kallon shi beyi ba, har ya tura
ofar
akin shi ze shiga ya waiwayo yace
"Ku kawo min passport
inku kai da Ahmad yanzun nan".
arashe shigewa
akin.
Chapter 4 · 0% Book details