← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 51

Sashe 32

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

BA LALE KU JINI GOBE BA, SHIYASA NAYI PAGES BIYU
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg59-60
Aunty hajara na bu
e fuskar mumtaz ta waiga ta kalli mami dake tsaye a bakin
ofar palon hannayen ta har
e a
irji
Da ido tayi mata alamar itace
a kai mami tayi ta juya ta fice
Gaba
aya ranta a mugun
ace,
Fuska ba yabo ba fallasa aunty hajara tace
"kuyi sallah se ku ci abinci muna zuwa"
Goggo safiya tayi caraf tace "a'a tafiya mu kam zamuyi, anan zamu bar muku ita ko kuwa zamu dangane ta ga
akin ta?"
an ta
e baki aunty hajara tayi kafin tace "ku jira ku wuce da ita muna zuwa"
Gaba
ayan su jikin su yayi sanyi ganin yarda fara'ar su ta
auke lokaci
ani ta koma ya
Farat
aya umma babba ta fara hasashen akwai matsala tsabar
warewarta asa ido
Suna nan a zaune babu wanda a cikin su yayi yun
urin yin sallar balle har su ta
a kayan ciye-ciyen da aka jera musu
Mumtaz kam kanta na a cikin hijabi, gaba
aya ta nemi nutsuwarta ta rasa, tsananin fa
uwar gaban datake ji ya zarce na ko wani lokaci gaba
aya ra kasa sukuni.

Aunty hajara da wata
anwar su suka iske mami a a
aki ta ha
a goshin ta da bango
Idon nan nata ya ka
a yayi jajir
Kallon su kawai tayi tama kasa cewa komi
Amma kallo
aya zakai mata ka gane tana cikin tsananin
acin rai
Dafa kafa
ar ta aunty hajara tayi tace "Meye mafita?"
Cikin karayar zuciya tace "ban sani ba aunty hajara, gaba
aya tsanar yarinyar ta gama rufe ni, banji ko ta zauna da khalid zanso ta ba, kuma ba zan ta
a sakin jiki da ita a cikin zuri'ata ba"
a kai aunty hajara tayi, tana
ara jinjina wannan al"amari a cikin ranta
Can mami ta sake fa
in "
aya tilo da Allah ya bani nake saka ran samun zuriya me yawa daga tsatson shi kuma ya jarbce shi da auren
arauniya, wasu kalar
a zata haifa mishi kenan ni
asu?"
Ta fashe da kuka tana sake hango yarda mumtaz ta
auki abin hannun nan
Cike da jimami aunty hajara tace "dole khalid ya san wa ya aura gaskia, kuma tun farko inda ansan haka halin ta yake bazamu tama yarda ya aure ta ba, kuma in kika kalli yarinyar bazaki ta
a cewa zata aikata ba"
Zama mami tayi ha
e da dialing no
in khalid
Ringing biyu ya
aga,
Kafin yayi magana tace "kazo yanzun nan ka same ni"
Har ya bu
e vaki yace "lafia mami?" yaji ta tsinka
an mamaki a fuskar shi ya kalli kamal yace
"Muje, mami na kira na"
Suna a mota dama, daga inda suke zuwa gidan ba wani tazara, cikin minti biyar suka
arasa
ofar gidan
Gab da ze shiga gidan ya faruk yayi mishi fitila
Dawowa khalid yayi, saitin
ofar ya tsaya,
A hankali ya faruk ya sauke glass
Cike da fara'a khalid ya mi
a mishi hannu suka gaisa, sannan ya faruk yace "In ka shiga kace musu muna jira fa suyi sauri"
Still da fara'ar shi yace "yanzu kuwa, ai yakamata ace sun gama komi zuwa yanzu, ina zuwa" ya juya zuwa cikin gidan.

Direct
akin mami ya nufa, yana shiga yagan su wani iri
Da fara'ar shi ya shiga, amma ganin yanayin da mamin shi ke a ciki yasa jikin shi yin sanyi
Jiki a mace ya samu waje ya zauna ha
e da fa
in "me ya faru mami?"
Ganin shi da mami tayi yasa idanun ta sake cikowa da
walla dan bata so yaji kalar
acin ran da take ji a yanzu, kuma abu ne da bazata ta
a iya
oye mishi ba sam
Cikin
agara sa kuma tsoro da yafara kama shi yace "Dan Allah ku fa
a min meke faruwa, na fara jin tsoro wallahi"
Kasa magana kowa yayi, se can mami tace "Ina zuwa" ta tashi ta fice
Palon da aka aje su mumtaz ta nufa
Ciki-ciki tayi sallama, tukun tace "zaku
an bani aron yarinyar ku pls"
Rassa, haka mumtaz taji a
irjin ta, bama ita ka
ai ba har su goggo safiya seda suka ji maganar mami wani banbara
wai da ita, ba kara sam a maganar ta
Jin kowa yayi shiru ne yasa umma babba tace "Tashi mana mumtaz" ta yun
ura ra kamota kamar da gaske
Ganin umma babban zata taso mumtaz yasa mami tace "Da kin zauna hajiya, ita ka
ai muke son gani"
Baki sake kowa ke bin mami da kallo, gaba
aya ta sauya ba kamar da suka shigo ba, yanzu har wani hare-hare take da kuma maganganu na gadara
Cak mumtaz ta tsaya ta
i yarda ta bi mami, gaba
aya tsoro ya gama rufar mata
Ba ganin fuskar ta take ba, amma ji take kamar ta san muryar kuma ta rasa a inda tasan muryar.

Mami har ta kai
ofa ta waigo jin mumtaz bata biyo ta ba
Ganin haka yasa ta dawo da baya tace "wanda suka fi kusanci da ita mutum biyu suzo muje
A fili umma babba tace "yau ko mun kawo kanmu gidan iko"
Goggo safiya da itama zuciyar ta na gaf, kawai tana basarwa ne ta mi
e tace "muje to"
Umma babba tayi tsalan tace "ai ba kyaje ke ka
ai ba yaya safiya, muje na rakaku nima"
Suka saka mumtaz a tsakiya suka bi bayan mami da tayi gaba
Har cikin bedroom
inta taja su
Khalid na ganin mumtaz a tsakiyar su goggo safia ya mi
e tsaye, da fara'a yace " sannun ku gaggo, bisimillah ga waje"
Ya tashi daga kujerar da yake umma b da goggo safiya suka zauna
Ganin an bar mumtaz a tsaye yasa ya janyo mata kujerar gaban mudubi
Ganin ta
i zaman, kuma a cikin iyayen nashi ba wanda yayi yun
urin cewa ta zauna yasa ya rufe idon shi ya kama hannunta ya zaunar da ita,
Sannan ya tsaya ta
an saitin ta, da gangan ya rin
a taka mata
afa yana mata waiwayi.

Jin shuru kowa ya kasa magana yasa goggo safiya fa
in "To mu kin
ira mu bakuce komi ba ga lokaci na tafiya dare na da
a yi"
juyawa mami tayi ta kalli aunty hajara tayi mata signal da ido ta fara magana
Gyaran murya aunty hajara tayi kafin tace " faruk da kai zan fara"
Gyara tsayuwa yayi ya fuskance ta da kyau, dan wannan
abun sabo ne a idon shi shikam
Shiru ta
anyi sannan tace "ku gafarce ni akan abinda zan fa
i hajiya, amma gaskiya an ha'inci
anmu da ba'a sanar da shi cikekken halin
arku ba!"
Duuuuuum, haka
irjin mumtaz dana khalid da goggo safiya kai harma dana umma babba ya bada wannan sautin a kusan tare
Da sauri khalid ya kalli yayar baban nashi yace "Wannan wace irin magana ce aunty"?

Goggo safiya ta
ance idanun ra tace "Me kike nufi da an ha'inci
anku??"
Gyara zama sosai ta sake yi sannan tace "eh hakan dai nake nufi, an ha'inci
anmu, kun san sarai
arku na
an hali,baku fa
a mana ba, da akazo neman auren ta ai se ku fa
i ba wai ku
oye ba, daga baya se anyi abu ta yi halin a inda ze tonu azo ana kai ruwa rana, ana wallahi tallahi"
Bama ta kai
arshe ba mumtaz ta bu
e fuskar ta tana bin kowa dake palon da kallo har idonta ya sauka akan mami da se a yanzu ta tuna da inda ta santa
Goggo safiya da umma babba kuwa a kusan tare suka mi
e tsaye,
salati suka hauyi ha
e da kallon aunty hajara da mugun mamaki da al'ajabi
Rai a
ace goggo safiya tace "wannan wani kalar sharri ne daga kawo yarinya?

Umma babba tayi caraf tace "bayan sharri harda cin fuska ma wannan ai"
Khalid kam jin mugun kalamin bakin auntyn nashi yasa shi
amewa a wajen, ido jajir yake kallon mamin shi da sauran, sam ya kasa cewa komi banda rawar le
e dayake faman yi
Jiki a mace mami ta kalli mumtaz da gaba
aya bata san a wani kalar yanayi take a ciki ba tace
"Ya kike da suna, muga abun hannun ki"
Gaba
aya kallo ya koma kan mumtaz datake ta mu
u da hannuwa a cikin hijabi
Da sauri
ayar
anwar mamin tace "zata cire ne fa"
Tsabar zuciya yasa goggo safiya matsowa gaba mumtaz ta yaye hihabin ta,
Aikuwa se gashi tana
arin cire abun hannun
Khalid na tozali dashi yayi baya baya kamar ze fa
i, Allah ya temakeshi bango yayi mishi waigi da ya sha
Finciko abin hannun goggo safiya tayi kafin tace "wannan abun kike nufi ko me?"
a kai mami tayi, hannu ta mi
a da niyar kar
a ta fasa, can tace
"Kaf
asar nan ciki da kewayen ta wannan abun hannun ne kawai, ba zaki ta
a samun kalar shi ba,
kai ko irin shi banjin zaki samu ba
on shi naci daga wajen mahaifiya ta, itama daga wajen tata mahaifiyar ta gajeshi,
Bama wannan ba,
har sanda
arku ta saci abin nan ina da videon ta,
maganar gaskiya inda na san wannan ce yarinyar da
ana ze aura bazan ta
a bari ba,
ba wai dan yana da muhimmanci a waje na ba,
se dan ba zan ta
a bari na ha
a jini da jinin sata ba"
Dafe
irji umma babba tayi
A yayin da goggo safiya kuma ta saki abin hannun a
asa tana wa mami kallon tuhuma da kuma tsantsar rashin mutunci
Idon mumtaz kam ya gama soyewa, bakin nan ya bushe tsabar rashin isheshshen miyau a bakinta
Khalid kam gaba
aya ya lula tunanin maganar da sakina ta fa
a mishi akan mumtaz kwanakin baya.
Chapter 32 · 0% Book details