Sashe 16
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg30
A mugun sukwane ya nufi mumtaz ganin tana neman fita daga hayyacin ta
am ya ri
eta a jikin shi, muryar shi ta irin wanda ya jima da fara bacci yace
"Relax mumtaz, kar kisa a san da zamana a cikin gidan nan mana"
Sam ta kasa ri
e kukan dake cinta, cikin kukan tace
"Dama ya mus'ab kana nan?, ina kaje ina ka shige dan Allah, mama har kwanciya a asibiti tayi saboda tafiyar ka, hankalin duk wani masoyin ka ya tashi"
Nan da nan idanun shi suka ka
a sukayi jaajir tsabar fushi da yarda yake jin ra
i a cikin ziciyar shi
Kasa furta ko kalma
aya yayi, sema janta da yayi zuwa kan kujera ya zaunar da ita
Ya kai kusan minti biyar yana ha
iyar zuciya kafin yace
"Na sani mumtaz, ina tare da ku a koda yaushe, zamana a cikin ku babbar illace a gareki, Ahmad, mama da kuma Abba, na gano abinda be kamata na gano ba sam, naji abinda ya hanani zama a cikin jini na mumtaz, banso kika ganni ba a halin yanzu gudun kar kema kishiga matsala makamanciyar tawa"
Shiru yayi yana sadda kanshi
Cike da mamaki da kuma kokwanto mumtaz ke kallon shi, ji take kamar bata gane yaren da yake, duk da yaren hausa ne
Cike da tsoro tace
"Ya mus'ab me kake nufi ne wai, nifa sam ban fahimce ka ba"
Murya
asa-
asa yace
"Bana so ki fahimta ne ai, abu
aya nake so dake shine, ki zama very vigilant a gidan nan, karki yarda da kowa sannan karki yarda da kowa a kusa da mama,
Sannan ban san ko yaushe ne za'a tattara ku ba a kan maganar fitar da mazan aure, amma ko yaushe ne ki tabbatar da kin tsaya a kan ra'ayin ki, kada ki kuskura ki yarda da ra'ayin kowa, kuma duk yarda za'ayi kisa mama ta kori Altine daga gidan nan koda kuwa ta hanyar
ulla mata sharri ne"
Da sauri mus'ab yayi shiru yayi kasa
e da kunnen shi, ko second goma beyi ba ya mi
e zumbur
Mumtaz na ta binshi da kallon tsoro da tuhuma
Har ya kai
ofar kitchen ya dawo, be yarda yaci gaba da magana kamar
azu ba, saitin kunnen ta ya ran
wafo yace
"zan tafi badan naso ba, kar ki kuskura ki nuna ma koda mama ne in sun dawo cewa mun ha
u, amma kisa a ranki ina nan a tare da ku ako wani irin hali"
Har ta bu
e baki zatayi magana yayi saurin rufe mata baki da hannun shi, sannn ya sake
asa da muryar shi yace
"Kome kika furta a yanzu ze iya zama ajalina ko naki ko kuma na iyayen mu da sukai saura basu dawo ba, ki adana maganar ki har sanda muka sake ha
uwa, shima se Allah ya nufa"
Kitchen ya nufa da saurin gaske,
Shiru-shiru mumtaz na zaune tana jiran taga ya fito, tun tana kallon agogo har ta gaji ta yun
ura da
yar ta shiga kitchen
in, amma ga mamakin ta ba mus'ab ba dalilin shi, bakuma taga wata
warar hanya da za'a ce mutum ya wuce ba
Nan ma tsananin tsoro ya kamata, jikin ta har karkarwa yake wajen kunna wayar ta
Allah-Allah take ta gama booting, tana gamawa tayi dialing numbar sakina(
iyar yayan mama) seda ta kusa tsinkewa tukun sakina ta amsa da
"Barka da sauka mumtaz"
Bata tsaya jin komi ba tace
"Sakina dan Allah kizo yanzu ki
auke ni a gida, ba se kin shigo da motar ba, kawai ki kirani in kin
araso"
Tambayoyi ta fara jero mata, cikin za
uwa mumtaz tace
"kedai ki zo zakiji komi pls" kit ta kashe wayar ta koma ta dun
ule waje
aya, tana jin wani mugun zazza
i na kamata.
20mins drive ne ya kawota shara
a phase2, dialing no
inta tayi
Mumtaz na ganin call
in sakina ta tashi da sauri, akwatin data zo dashi shi ta sake ja ta fice, sam ta mance bata da rufe
ofa, seda ta kusa gate ta tuna ta dawo da gudu ta rufe
Gaf da da zata fita gate taga ya TK da wani friend
in shi sun shigo gidan
Sama-sama ta gaishe su tayi gaba
Haka abokin nan ya kafeta da ido kamar wani tsohon maye, dan seda ya Tk ya zungure shi da
afa kafin ya dawo daga lulawar da yayi
Warda akeyi domin ita bama tasan yana yi ba, tayi waje abinta.
Sakina na zaune cikin mota taga fitowar ta,
fitowa tayi ta taya suka saka kayan
Kafin sakina ta gama saka zakar hannun ta har mumtaz ya shiga motar
Sanna itama ta zagayo ta shiga mazaunin driver taja suka tafi.
Jin mumtaz ta mata shiru batace komi ba yasa tace
"kin tsira ma waje
aya idanu bayan kin san jiran jin ki nake"
Mumtaz tayi niyar suyi maganar, amma haka nan taji ranta be aminta da tayi zancen da sakina ba,
Busashshen murmushi ta yi sannan tace
"Dan kizo ki
auke ni fa kawai, amma bakomaai"
Murmushi sakina tayi kafin tace "in tayi wari maji, yaushe kuka dawo?"
azu" tace ta maida idanuwanta ta lumshe.
****
Biyu da rabi na rana umma babba ta sakko zuwa
akin
ammatan ta dake ta baccin gajiya tun da suka dawo
Tura
ofar
akin tayi ta iskesu sunyi
ai, taso tashin su kome ta tuna? oho, ta juya ta fita zuwa kitchen inda masu aiki ke ta soye-soyen kayan flour
Nan ta gama bada umarni umarnin yarda za'a shirya komi kafin ta koma bedroom
in ta.
Kamar yarda ake ta hada-hada a sasan umma babba haka sauran sasan aunty da mummy ma, wasu daga cikin su ma har sun fara kar
an ba
an'uwansu da zasuyi sallah a nan.
***MAMA
Tun da ta tashi take neman layin mumtaz amma shiru bata
auka, farko tayi tunanin ko baccin gajiya take, amma har bayan la'asar data sake neman ta shima shuru ba amsa
Sauya akalar kiran tayi ga layin umma
arama, bugu biyu umma
ta
aga, cike da fara'a da mutunta juna suka gaisa
Can mama tace "Ehn, dan Allah hajiya sumayya mumtaz nike so ki
an ha
ani da ita, ina ta kiranta bata picking"
Da mamaki umma
tace "Ah, wai mumtaz ta dawo ne itama?"
Mama tace "tare suka dawo duka ai, nasha tana nan wajen ku"
Umma
tace "to ban
i ta taki ba, bari na dubota ko tana wajen su Amal, ri
e wayar"
Da "to"maama ta amsa
A kunnen ta taji umma
na tambayar Amal inda mumtaz take
Daga can ta jiyo Amal tace "ban sani ba umma
Umma
tace "kamar ya baki sani ba?"
osawa tace "da muka dawo a waje muka barta, nace tazo muje tayi banza dani, daga nan ban san inda tayi ba"
Umma
na tsaye a
akin su Amal, umma b ta shigo jin maganar su,
Ba yabo ba fallasa tace "hajiya sumayya lafia?"
Mama na jiyo su daga can, kafin umma
tabawa umma b amsa mama tace
"ko tana part
ina ne?"
Umma
tace "bari inje can to"
e baki umma babba tayi ta juya tana fa
"Gulmamammu kawai, shishshigi babu kwarjini" ta
arashe ficewa.
Can ma wayam bata, nan ne fa hankalin mama ya fara tashi, farat
aya tafiyar mus'ab ta dawo mata kai
Cike da zullumi tace
"ko dai tana gidan Abbas ko
asim?"
Kafin umma
tayi magana, mama taga call
in mumtaz na shigowa, da sauri tace "gashi tana kirana bari naji".
Seda taji daga wajen ta tukun hankalin ta ya kwanta, duk da tayi mata fa
an rashin gaya mata datayi.
Da suka gama wayar ta kira umma
ta gaya mata taje gidan ya junaid ne ashe.
*****KHALID
Daga yinin jiya zuwa na yau duk yabi ya susuce rashin ji daga wajen ta, m
sgs kam ya tura mata su kamar me
Bashi da aiki se duba waya akai akai,
Bayan sallar isha haka ya sake wankar
afa ya koma hotel
in da suka sauka, haka yasha zama kamar jiya amma bata da dalilin ta.
Zuwan shi na jiya dana yau duk akan idon ya faruk, yasan khalid farin sani tunda a
ashin su yake aiki,
Yasan yana da kirki, amma ba ze iya cewa ga hallayyar shi ba, a fili yace
"Zanci gaba da sa maka ido naga dame kazo".