← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 51

Sashe 30

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba abinda mama ke maimaitawa se kalmar "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"
Da damuwa a fuskar tace "An dena irin wannan auren fa Abban mus'ab, ni a iya zuwa gidan nan da sakina keyi ban ta
a ganin wani abu ya ha
a ta da TK ba in ba gaisuwa ba, amma rana tsaka ace an
aura aure"
Abba
da shima haryanzu be fita daga mamakin al'amarin ba yace "To tunda mahaifin yarinya yaji ya gani ai mu bamu data cewa zahra'u, in kika ga yarda junaid ya amsa ma Tkn ma zaki sha mamaki wallahi, nasha Abbas zeyi magana shima naga yayi shiru daga baya ma ya bar masallacin gaba
Shi kuma junaid kafin na gama gaigaisawa da mutane na nemesa na rasa, kuma ya tashi ya kashe wayoyi gaba
aya"
Ajiyar zuciya mama ta sauke sannan tace "Dan
ari, tabbas akwai wani abu a
asa wallahi"
Goge zufar goshin shi yayi kafin yace "Yanzu abinda nake so dake shine, ki san yarda za'ayi ita hajiya Asiyan kiyi mata magana ta fahinta kafin taji daga sama, daga nan se asan yarda za'a
ullo wa sakinar itama"
Jiki a mace mama tace "toh, bari naje"
Ta hauro sama, shi kuma ya fice ta
ofar sirrin sa.

Mama na fitowa sukayi kici
us da hajiya Asiya data shigo a ru
Da sauri mama ta tarbeta, bata jira komi ba gudun jan hankalin mutane garesu taja ta zuwa bedroom
inta da ba kowa
Suna shiga ta danna key a
ofa, kafin mama tace komi hajiya asiya tace "Ga dukkan alamu kinji abinda na jiyo ko hajiya zahra?"
Jiki a sanyaye mama ta kamata ta zaunar da ita a gefen gado tace "Ki nutsu muyi magana haj Asiya"
Da sauri maman sakina tace "Da gaske ne kenan?"
Cike da hikima mama tafara magana "Karki
aga hankalin ki akan abinda kika ji pls, Ya junaid ba ze ta
a cutar da
arshi ba, ki ri
e zuciyar ki har sanda zakiji daga bakin mijin ki, nasan zaki fi fahimtar zancen"
Fashewa da kuka tayi tace "wannan wani irin
addara ne, aure ba shiri ba sanin uwa balle
ar, yanzu ya zanyi da sakina in taji wannan maganar bayan tana da wanda take so yake sonta, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!"
ewa da sauri mama tayi tace "ki zauna a nan kuma ki share hawayen nan, bari inje in tawo da sakinar"
Ta fice da sauri har tana
an cin tuntu
Tun bayan shigowar Amal a gujen nan sakina taja can gefe tana amsa call
in saurayin ta dake hanyar zuwa
Matsawa kusa da ita Amal tayi, seda tayi
asa da murya tace "wayar nan da kikeyi fa ta sa
awa addini malama"
Ta ja gefe kamar ba ita tayi maganar ba
Seda sakina ta gama masa kwatancen gidan ta aje wayar kafin ta waiga inda Amal ke zaune tace "Me kikace uwar
an shishshigi?"
Banza Amal tayi da ita, duk da taji me tace, amma tayi pretending kamar bata ji ba taci gaba da firar ta
wata sakina tayi ta mi
e da niyar jan mumtaz zuwa sauya kaya mama ta fa
akin itama
Sama-sama ta amsa gaisuwar su kafin ta wurga idon ta can inda sakina ke tsaye tana wa mumtaz magana
Da hanzari mama ta
arasa can, hannun sakina kawai ta kamo ta janyota suka fito daga palon zuwa can sasan maman.

Suna fita Amal ta saki gu
a ha
e da karka
a jiki tana juyi
Kallon ta mumtaz tayi ta yafitota da hannu
Amal na dariya ta matso kusa da mumtaz
Kafin mumtaz tayi magana Amal tace "muje mu sauya kaya"
Mumtaz ta gane me take nufi, ba musu suka fice daga palon
Tacan bayan
akin ya faruk Amal taja mumtaz,
ido cikin ido Amal ta kalle ta tace "kin san wa ya Tk ya aura?"
Tsaki mumtaz taja kafin tace "wai wani ya Tkn kk magana akai?"
Cike da gulma Amal tace "Ya Tk na nan gidan, to wallahi na shiga
akin umma babba naji tana waya da Abba b yana fa
a mata an
aura aure harda na ya Tk da sakinar uncle junaid"
Ido waje mumtaz ta dafe
irji tace "jakar ubancan kayyasa!!

Sakina fa kikace?"
Rai fess Amal tace "Rass sakinar da kika sani, kuma daga majiya me
arfin gaske naji"
Ai mumtaz bata gama tsayawa jin ta ba tayi hanyar sasan su da sauri kamar zata kifa
Direct bedroom
in mama ta nufa,
ofar tayi tajita gam a rufe
wasa tayi, daga ciki mama tace "waye?"
"nice mama"
Sakina ce ta bu
ofar duk tabi ta firgice
Mumtaz na shigowa tace "mama wai da gaske ya Tk an
aura mishi aure da sakina"
Dakatar da ita mama take, saboda sun kasa gaya ma sakinar, amma ina seda ta kai
arshen tambayar ta kafin ta tsaya
A mugun firgice sakina tace "wai wace sakinar kike nufi?"
Shiru mumtaz tayi, ta nemi waje ta zauna ganin
allo ruwan datayi.

A tsorace sakina ta kalli maman ta dake kuka sannan ta waiga ta kalli mama itama tayi zuru-zuru tace
"Dan Allah da gaske ni sakinar ake nufi wai?"
Yarda tayi magaanar mama taji wani mugun tausayi ya kamata,
Kamota tayi ta zaunar da ita tukun ta runguneta sannan tace "ki kwantar da hankalin ki sakina, Dad
in ki kawai muke saurara muji tabbaci amma ba wani abun da zaki
aga hankalin ki bane akai"
arfi ta ture mama ta mi
e tsaye, cikin hargowa da rawar jiki tace "ku fa
a min gaskiya kafin zuciyata ta buga, da gaske ni sakinar ake nufi ko wata ce daban?"
a kai mama tayi sannan tace "ki nutsu abi komi a hankali sakina"
Wage baki tayi ta kurma ihun da seda ya janyo hankulan mutanen dake zaune a palo.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg57-58
A guje mama da mamar ta suka tare ta ganin zata buga kanta a
Kafin ta kai
asa suka tare ta
Cikin kuka maman ta ke jijjiga ta tana kiran sunan ta
Mumtaz dake tsaye jiki na ta kerma mama tace "kawo ruwa da sauri suma tayi"
Gaba
aya mumtaz ta ru
e ta manta sam akwai toilet a
akin ta bu
ofa ta fice a ru
e zuwa neman ruwa
ofar data yi ne ya ba wasu daga cikin
an'uwan maman shigowa
akin
anwar mahaifiyar su maman ce tace "me ya same ta ne ni hassu, ina yanzun nan naga gilmawar ta?"
Cike da kuka sa kuma
acin rai da ya fara bayyana a fuskar mum
in sakina ta waiga ta kalli matar tace "inna hassu wallahi in dai junaid yayi sanadiyar rayuwar
ata sena maka shi a kotu, na san ba wanda ya isa ya gaya mishi yaji, amma ke tunda
anwar uwace a wajen shi
ila yaji taki maganar"
Bata
arasa ba inna hassu ta dakatar da ita cikin sauri tace "Kiyi ki kaini inda nake son zuwa kin tsaya kina ta mana jaye jayen lukutar masifa"
Mama tayi caraf tace "ayi a hankali dan Allah, kunga akwai ba
in kunya a gidan"
Inna hassu tace "ku fa
a min me junaidun yayi?

Mama tace "aure ya
aura mata da
an gidan
anin megidana"
Kusan gaba
aya
akin aka hau salati da tafa hannuwa
e baki inna hassu tayi tace "shine wai abin
aga hankali harda suma?"
Sakatoo mum
in sakina da mama sukayi suna kallon ta da mamaki
mum
in sakina tace "aure fa ba shiri, babu jituwa ko wata sanayya tsakanin ta da yaro fa inna hassu"
aya bayan
aya inna hassu tace kowa ya fita
Kowa ya fita ya rage daga ita se mama se mum
in sakina,
Se sakinar dake kwance ido rufe bayan ta farfa
o daga suman wucin gadin data yi
Inna hassu ta kalle su duka tace "waye ke da ha
in aurar da
arsa?"
Ba wanda yace komi, da kanta ta ba kanta amsa tace "ina ubane ke da wannan ha
in"?
ora da "mujira shi muji hujjar shi ta yanke wannan hukuncin da yayi ba wai ku zauna ku
aga hankalin ku ba itama yarinyar ku
aga mata nata.

Yanzu abunda za'ayi shine, ke Asiya kamo
arki mu tafi can gidan naku ayi komi a can gudun surutun mutane"
Ba yarda suka iya haka mum
in ta kamo sakina da banda kuka babu abinda takeyi, duk uban kwalliyar da aka
auka ta cacca
e da hawaye da majina, suka yi waje.

Kun san gidan biki, nan aka koma maganar da yarda abun ya kasance.

Mummy kam data ji batayi mamaki ba, dan ta san a halin mijin ta ze iya aikata komi ba tare da sanin ta ba
Da Tkn ya shigo gidan ma rungume ta yayi yana murnar shima ya zama ango
Zaunar da shi tayi ta tambaye shi ra'ayin shi ne ko kuwa na iyayen shi ne
Da bakin shi yace mata ra'ayin shi ne, harda
arin cewa, daga tambayar baban ta yace kawai a
aura yanzu.
a haka ya barta, ko ajikin ta taci gaba da sabgar jama'ar data gayyata.

Tsegumi na can sasan umma babba tunda ita ta fara jin maganar auren
Tayi-tayi taji wani abu game da auren a bakin ya faruk, amma yace mata be san komi ba akan lamarin.

Inna hassu suna isa gidan suka iske uncle junaid baje yana bacci
Da mamaki sakina da mum
inta suke kallob shi,
Cikin kuka sakina tace "Gaskiya ba lafia ba mum, kalli a yarda dad ke bacci fa"
Ita kanta hajiya Asiyan jiki a sanyaye ta matsa kusa da mijin ta,
afar shi ta kama ta jire mishi takalmi sannan ta cire mai hular kanshi, da
yar suka ha
u su ukun suka cire mishi malum malum
Inna hassu ta kalli haj Asiya tace "anya lafiar shi
alau kuwa?"
Shiru hajiya asiya tayi, tama rasa wani kalar tunani zatayi.
Chapter 30 · 0% Book details