← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 51

Sashe 35

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kasa tada motar yayi yaja seat
in baya ya kwanta, yana ta farfasa maganar uncle Abbas dalla dalla.
a kai yayi kafin yayi dialing no
in khalid, haka tayi ta ringing be
aga ba har ta katse
Ya faruk be gaji ba ya sake danna mishi kira a karo na biyu
Khalid na kwance a
akin mamin shi, abun duniya yayi mishi cak ya rasa meke damun shi
Cike da tausayi mami tace "dole zaka je gobe ka
akko ta, amma tabbas zaka auri macen kirki wanda zata haifa mata nagartattun
Tana gama fa
in haka kiran ya faruk ya sake shigowa
Mamin tace "ka daure ka amsa khalid, ko wani bawa fa da kalar tashi jarabawar"
Idon shi a rufen yana daga kwance ya janyo wayar, ko number be duba ba ya
auka ya bu
e speaker,
Daga can ya faruk yayi mishi sallama
yar kalid ya amsa jin muryar waye
Ya faruk beyi fushi ba yace "Naji duk abinda ya faruk khalid, amma yanke hukunci a cikin fushi ba halin mumini na
warai bane, komi yana bu
atar bincike kafin hukunci"
Tsaki da
arfi khalid yaja sannan yace "malam ka fa
i abinda kayi niya ina da abunyi"
Shiru faruk yayi, yana danne zuciyar shi sannan yace "okay, abinda yasa na kira ina so inji shin da wata manufa mumtaz ke zaune a gida? in ba wata manufa to zan dawo maka da ita yanzu dan munfi bu
atar sulhu akan wani abu daban"
Da sauri khalid ya mi
e zaune yace "Dalla malam dakata, karma ka kuskura ka dawo da ita ku rubuta ku ajiye se Allah yayi mani sakayya akan ha'intata da akayi, kuma har abada bazan ta
a iya zama da mumtaz ba, NA SAKE TA, NA SAKE TA, NA SAKE TA!!!!!"
Salati me
arfi mami ta saki ha
e da fa
in "Baka da hankali ne dan ubanka!

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg63-64
Cikin zafin nama ta kashe wayar, ta hau zazzaga mishi bala'i, cikin fushi tace "Maza-maza ka janye sakin nan nace maka"
Ido jajir yace "mami wallahi ko na zauna da ita cutar ta zanyi, kuma bana so Allah ya kamani da laifin cutar da wani"
Cikin kuka mami tace "su Baffan ka in suka ji abin zeyi muni, dama suna cewa na sangarta ka kalid, yanzu kuma suji labarin ko tarewa da yarinyar baka yi ba kayi mata sakin wula
anci, babu wanda zeyi la'akari da
an halinta"
ayar yake iya bu
e idon shi tsabar nauyin da kanshi yayi mishi, ya fice a
akin
Dafata aunty hajara tayi tace "Karki tilasta mishi, addu'ar ki yafi bu
ata a yanzu, kuma tunda yace ko sub zauna ze iya cutar da
ar mutane kinga ba zamu sa ya kai kanshi ga halaka ba,
Da kaina zan kira su Baffan nayi musu bayani, gara
acin ran lokaci
aya akan na har abada"
Da kalar wannan kalaman aunty hajara ta kwantar wa da mami hankali
Gidan biki kam basu san me ke faruwa ba banda
an tsirari.

YA FARUK
Tunda khalid ya
aga wayar shi ya danna record saboda sheda
Har ga Allah da ya faruk yaji kalmar kalid ta
arshe baze iya fasalta yarda yaji ba
Daga sama kawai yaji kalmar beta tunanin hakan cikin sau
i ba
Ta wani
angaren kuma beji da
i ba sam ko dan saboda bakin duniya
Ya faruk na tsaka da wannan tunanin kiran Abba babba ya shigo mishi
ata lokaci ya
Kan yace komi Abba b yace " Kana ina?"
Har yayi niyar cewa yana cikin gida ya fasa,yace "ina wajen dr jamal Abba"
Jim ka
an yayi yace " kaje gida ka
akko min Hajiya zahra'u da yaya safiya ku tawo da mumtaz ma"
Da mamaki ya faruk yace "ina zan kawo su Abba?"
Kai tsaye yace "guest house
in Abubakar, kayi maza karka
ata min lokaci kaima"
Huci me zafin gaske ya fesar daga bakin shi
Number dr jamal ya kira, yana
agawa yace "Be farka ba?"
Daga can dr jamal yayi dariya yace "ai na gaya maka se gobe kuma shi da ya bu
e idon shi"
"good" ya faruk yace, sannan ya
ora da "kar ka bari ya gane kaine pls, in da hali ka barshi a motar ya kwana da safen masan yarda zamuyi daga nan"
Dr jamal yace "no baza'a barshi a mota ba, tun
azu nasa aka shigar da shi ciki, kawai sanda kake da bu
atar shi kayi min magana"
Daga haka sukayi sallama.

Seda ya sake
ata time kafin ya fita ya shiga sasan mama, inda ya barsu anan ya iske su
Suna ganin shi suka zubo mai ido
Goggo safiya tace "Yace a maidata ko?"
Basar da tambayar yayi yace "Abba b yace ku shirya na kaiku yana son ganin ku"
Tafa hannu goggo safiya ta hau yi ha
e da fa
in "nasan dama tunda akayi komi a gaban uwarka bazata rufa ba se ta fesar ni safiya, nasha zamuyi rufa rufar mu a mayar da ita ba tare da kowa yaji ba"
Murya a dishe mama tace "Ba magana bace da zata
oyu ba ya safiya, muje kawai komi ze faru da sanin ubangiji"
wale mumtaz tayi kamar me shirin hawa bori
Cike da tausayawa ya faruk yace "Tashi mana"
Hawayen da take ma
alewa suka sakko murya na rawa tace "tsoro nake ji ya faruk"
Da sauri ya runtse idon shi, be yarda ta gane halin dayake a ciki ba,
Seda ya juya yace "keep on praying, nothing will happen kinji ko?"
Taji shi ne amma bata yarda ba, har ji take a ranta inama tana da layar
ata, ta
ace kowa ma ya huta
Mama ce ka
ai ta shiga ta
auki lullu
Tukun ta fito.
i suna ta harkokin gaban su, dukda da ka kalli kowa zaka san akwai tambaya a bakin shi.

Mumtaz na gaba mama da goggo safiya baya,
Motar tayi tsit baka jin komi
Mintuna ba su fi sha biyar ba suka isa guest house
in Abba
Mumtaz na fitowa daga motar gaban ta ya hau lugude ganin motar Abban ta data Abba b, uncle
asim, ga kuma motar Ahmad a gefe
ayar motar da bata san ko ta waye ba
Da sauri ta koma bayan goggo safiya, murya na rawa tace "Na shiga uku, nan ma mutanen aka
ara tara min"
Gam goggo safiya ta ri
eta, ya faruk na gaba mama na biye da shi se su daga baya suka kutsa har cikin palon
Dukan su ciki-ciki suka yi sallama inma bakaji da kyau ba balale ka gane sunyi ba
kusan palon a cike yake,
Abba b, uncle
asim, Amir(me bima TK) Ahmad, Fadil se kuma ALHAJI SULE(Mahaifin su)
kowa yayi zugu
i ran kowa babu da
Kan mama a
asa ta gaishe da sirikin nata, goggo safiya ma ta gaishe shi
Mumtaz bamata da courage
in gaisar da kowa, tunda ta lafe kusa da goggo safiya ko
aga kanta bata sake ba
Waigawa Abba b yayi gaba ba Abba
arami a wajen
Ya ciro waya ya danna mishi kiraz gab da zata tsinke ya
Abba babba yace "jiran ka muke"
Ko minti
aya ba'ayi ba suka jiyo takun saukowar shi daga sama
A fakaice mumtaz ta saci kallon Abban nata, sosai gaban ta ya fa
i ganin yarda idanun shi suka yi jajir, sun
an kuma tasa alamun wanda yayi kuka dai
Yana sakkowa amma idanun shi na kan mumtaz
Yana shigowa palon yayi kan mumtaz da bugu, duka yake kaimata tako ina
Banda ihu da neman agaji babu abinda take
Da sauri ya faruk yayi kan Abba
yana ri
e shi, shima ya samu tsarabar nashi dukan
Abba babba na daga zaune yake fa
in "ya isa Abubakar mana"
Alhj sule fa
i yake "Abubakar kar ka sake ta
a ta, baka ji ina maka magana"
Maganar mahaifin shi ce kawai ta dakatar da shi, yaso yayi mata lilis yarda bazata moru ba sam.

Yana huci ya koma ya zauna.

Gyaran murya Alhj sule yayi kafin ya bu
e taron da addu'a
Nasiha ya fara yiwa mama da Abba
akan muhimmancin ha
uri da kuma
aukar
addara, seda ya tabbatar da nasihar ta shigesu kafin yace
"Ba wani sauran dawo da maganar data wuce tunda munji komi, Faruku" ya nuno ya faruk da hannu "kace min ka kira shi mijin mumtaz
in ko?"
Jinjina kai ya faruk yayi ya ciro wayar shi daga aljihu
Kunna maganar da sukayi da khalid yayi,
Tsit wajen ya sakeyi kowa najin abinda yake fa
arshe da ya ce NA SAKETA, har sau uku
Alhj sule yace, "Sake kiran shi ya tantance mana, saki nawa yake nufi"
Da sauri uncle Abbas yace "Baba ai bama bu
atar
arin bayani, sau uku ya furta"
Alhj sule yace "a kira shi dai, ta iya yuwuwa
aya yayi"
Badan ya faruk yaso ba ya sake dialing no
in khalid
Duk ringing
in data yi tana yi ne da fa
uwar gaban shi, bama shi ka
ai ba har uncle Abbas dake ganin ta le
o ta koma mishi
Gab da zata tsinke khalid ya
Murya
asa-
asa yace "ehen, inaji?"
Seda ya faruk yayi gyaran murya kafin yace "na kira ne naji tabbacin saki nawa kayi wa mumtaz?"
Shiru khalid yayi kamar baya kan layi, seda ya faruk yace "kana jina kuwa?"
Kai tsaye khalid yace "uku gaba
aya"
if ya tsinka wayar.

Seda wajen ya
au shirun mintoci kafin Abba
yace "Good tunda haka kika za
ar ma kanki, Allah shine shedata ban rageki da komi ba amma kika tashi kika saka kanki a abu mafi
anci da har wanda be isa ba yake tozarta mana ahali, to wallahi ba zan zauna inuwa
aya dake ba,"
Da sauri mama ta
ago kanta ta kalli Abba
da mmaki da kuma tsoro, tasan mutum ne me ha
uri amma in yyi fushi a abu yakan kafe akai.
Chapter 35 · 0% Book details