← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 51

Sashe 41

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yaran duka suna zaune a
an ta mata gaban su na ta fa
uwa dan sun san umm
a babba ba
aramin shiri tayi wa zaman ba
Da addu'a Abba babba ya bu
e taron, sannan ya fara da ban ha
uri ga wanda suke tunanin ba'ayi musu daidai ba
Nan Abban yayi nasiha me ratsa jiki kafin ya waiga ga umma babba yace "a matsayin ki na uwa nasan ban kyauta ba da ban baki damar ki ba, amma ina me baki ha
uri"
Ido
aya umma
arama ta kashe wa uncle Abbas da gaba
aya hope
in su itace umma babba, botsarewar ta kawai suke jiran ji
Amma ga mamakin su da Abban ya kai
arshen maganar shi, se ji sukayi umma babban tace "ai kai da kaya duk mallakar wuya ne, Allah ya bashi ikon ri
e ta da gaskiya da amana, ya tsole idon ma
iya"
JAKAR UBAN CAN
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg73-74
Tsit palon yayi, wan
anda kansu ke a
atsa duk suka
ago tsabar yarda kunnuwan u suka kasa gasgata abinda suka ji
Bama yaran ka
ai ba, kaf iyaye matan da mazan mamaki ne kwance a fuskokin su
Mama kam sakin baki tayi bilha
i da gaskiya tana kallon umma babba da tai mirsisi da idanuwan ta
an umma babba kaf idanun su ciccikowa da
walla sukayi jin irin bazatan da mahaifiyar tasu tayi musu
Abba babba shi kanshi maganar umman tayi mugun bashi mamaki, ta wani fannin kuma a take yaji
imarta na da
uwa a zuciyar shi, ko ba komai bata kunyata shi ba
A hankali mama ta maida kanta ga ya faruk dake gefe yayi folding hannayen shi ga
irji
A fakaice tayi mishi jinjina da hannun ta, dan ta san ba aikin kowa bane inba shi ba, duba da sanin kafaffen hali irin na umma babba.

Mumtaz kam banda raba ido babu abinda take, dan ita har ga Allah bata yarda da abinda umma b tace ba
Hajiya umma
arama kuwa
iri-
iri zaka hango rashin nutsuwa a tattare da ita, ga uwar zufa data ke ta fama gogewa a fakaice
Goggo safiya ta gyara zama duk da itama mamakin ne kwance a fuskar ta tace "To se muyi wa ubangiji godiya,
Nasan yarda nake cikin bazata haka kowa yake a nan" ta maida kallon ta ga umma babba da har yanzu
afarta
aya na kan
aya tace "Kin kyauta
warai da gaske hajiya Nabila haka akeson babba ya kasance kullum cikin fahimta da fawwala ma ubangiji komi, wallahi dole mu fa
a kin mana bazata, Allah yayi ri
o da hannayen ku wajen ri
e amana"
Da "Amin" kowa ya amsa, fuskar kowa da fara'a da annuri banda uncle Abbas da yayi mutuwar zaune tunda yaji furucin umma babba
Ga Tk da ya gama
ullin shi shima zaune, idanuwan nan kamar zasu fa
asa saboda muguwar hararar da yake aikawa ya faruk.

Cike da farin ciki uncle
asim yace "magana ta
are anjima se a sada ta ga
akin mijin ta"
Ba wanda ya ankare se ji sukayi Tk yace "wallahi da sake babu wanda kuma ya isa ya sake titsiye ni yace na saki matata alhalin warda ake jira aji ta botsare bata botsare ba"
A firgice umma
arama ta dafe bakin ta,
Uncle Abbas kuwa cikin zafin nama ya sauke ma Tk tagwayen maruka, cikin tsananin fushi me ha
e da tsoro yace "Baka da hankali ne Tk, iyayen ka na magana kana magana, kodai kaje kasha abinda ke maka sa
e-sa
e a cikin kai ne?"
Umma
arama na ganin hankalin kowa ya koma kan Tk ta samu ta sa
a ta bar palon ta nufi
akin ta.

Abba babba da yafi kowa zafi shima yace "Ku rabu da shi, maimaita abinda kace Tukur"
uni ya hauyi, ya kasa magana
Tsintsinkewa kawai zuciyar Uncle Abbas keyi, karon farko da tsoro me tsanani ya kamashi
Tsawar da Abba babba ya daka mishi yasa shi fa
in "Ina nufin nima a anso min tawa matar tunda kowa ana maganar shi amma anyi shiru da tawa"
A kusan tare umma
arama dake la
e suka sauke ajiyar zuciya ita da uncle Abbas da ya silale ya koma ya zauna
Sedai abinda basu sani ba shine ba
aramin yaro kaf a palon, maganar Tk ta farko abar tunanice a
walwa
Yarda umma babba ta zauna tana fasa maganar a kanta abun se ya baku mamaki
Daga haka dai iyayen maza suka sallami kowa ya rage se su ka
ai se kuma goggo safiya.
aramin mamaki umma babba ta shiga ba ganin yarda manyan
an nata ke murna, masu raguwar zuciya daga cikin su harda kuka
Nan ma zuciyarta ta sake yin sanyi
A nan palonta ta barsu su duka ta shige bedroom
Seda ta kulle
ofar tukun t zauna tana sake fasa maganar da Tk yayi
Can data gama fasata ta kuma
auko maganar da ya faruk yayi mata a
azu ta ha
a, se ta ga abun ya bata ma'ana
Ta jima sosai a zaune tana nazari har lokaci yaja bata sani ba, daga
arshe a bayyane tace "Tabbas AKWAI LAUJE CIKIN NA
I a maganar shi".

Abba
arami ne ya amshi maganar Tk da niyar gobe Ze kira aminin nashi ya sanar mishi da zasu zo su
auki amarya sakina.

Da wannan maganar ta Abba
arami aka rufe taron, bayan fa
a me zafi da Abba babba yayi masa.

Umma
arama data shiga
aki waya ta
auka ta kira uncle junaid da shima jarabar maman sakina tasa ya kulle kanshi a
aki
Jiki na rawa umma
arama tace "wallahi junaid asirin mu na gaf da tonuwa, nidai na kasa sukuni gaskiya ku kira malam kusa shi ya rufe mana bakin kowa gudun jin kunya"
Shiru uncle junaid yayi kafin yace "Baya
aukar wayata daga jiya zuwa yau, tuntuni naso ya rufe min bakin sakina da mahaifiyar ta kafin mu samo bakin zaren"
Dogon tsaki uncle junaid yaja sannan yace "duk wannan wawan ne da ya sako mana
anshi a tafiyar, wallahi ba dan ya sako sakaran
anshi ba da babu yarda za'ayi mu rin
a shiga tashin hankalin da ze sa har a farga da yanayin da mutum ke a ciki ba"
Still gaban ta na fa
uwa tace "kuyi magana da Abbas
in dai, shi ya kwatanta kiran shi, in ma be
auka ba dole aje a same shi a daren nan kar wanki hula ya kaimu inda bamuyi tsammani ba junaid"
Daga can uncle junaid yace "Bari nayi trying shi".
iri-
iri uncle Abbas na ganin call
in uncle junaid ya
agawa, haka ya
araci kiran shi har ya ha
ura.

A daren ranar bayan tashi daga zaman da akayi a palon Abba babba, ya faruk ya
auki maganin da ya amso daga wajen Alramma ya nufi sasan mama
Ta can
ofar baya ya shiga, har sama ya haura
A palo ya iske maman da goggo safiya se inna hassu da su ka
aine sukayi saura a
an biki
Zama yayi suka gaisa da inna hassu, itace dama basu gaisa ba tukun ya matsa kusa da mama yayi
asa da murya yace
"Mama na kar
o maganin tun
azu, ya kamata ta sha kar tayi wasa dashi kamar wancan"
Hankali kwance mama tace "shiga tana
akin ta"
an jimm yayi ka
an kafin ya mi
e ya nufi
ofar da zata sada shi da
akin nata.

Mumtaz na kwance ta kifa cikinta akan gado,
daga ita se
aramin ba
in wando da be wuce tsakiyar cinyar ta ba se vest fara
al da bata
arasa rufe mata cibiya ba
Ga gashin ta da yasha gyaran biki ta baje shi, yarda take kwance haka gashin yabi lafiyar pilon shima, kusan rabi ya rufe mata gefen fuska,
Wayar goggo safiya ce a hannunta, ta
e se typing msg take
Gaba
aya hankalin ta da nutsuwar ta yana kan wayar, baka jin
arar komi a
akin se na madannan wayar
Ya faruk ya turo
ofar ya shigo bakin shi
auke da sallamar da bata kai ga fitowa ba ta koma inda take
Tunda ya shigo ya
ame a wajen kamar wanda aka dasa
Gaba
aya bugun zuciyar shi ya sauya daga yarda take, ta koma bugawa da sauri-sauri
Yarda yake a tsayen nan babu wani abu dake motsi a jikin shi se idanuwan shi dake bin ko ina da ina na jikin ta da kallo.
Chapter 41 · 0% Book details