Sashe 43
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyawa saitin bokan ya faruk yayi, rufe ido yayi ya tsinka mashi mari me shiga jiki kafin yace "ka haddace abinda nace ka gaya musu ko na sake maimaita maka ma
iyin Allah?"
Cikin rawar murya ta irin wanda yasha wiyar nan yace "wallahi na haddace ranka shi da
Da kanshi ya janyo wayar bokan yayi dialing no
in uncle Abbas
Tsit polon yayi, ringing
aya kamar dama suna a kan wayar uncle Abbas ya
aga,
Daga jin muryar sa zaka san a ki
ime yake, "Haba malam, haba malam, ina ka shiga tsawon kwanakin nan muna neman ka amma baka amsa wayar mu?"
Cikin
arfin hali bokan yace "Ina wani aiki ne, ba gashi na kira da kaina ba"
Kamar me
ina uncle Abbas yace "dukan mu gamu a waje
aya, rikici na neman
arkewa a tsakanin mu, in hakan ta kasance asirin mu ya gama tonuwa malam"
e mishi manyan idanuwan shi yayi, yayi mashi alama da ido
Bokan yace "Kuna jina dukan ku?" a tare su ukun suka ha
a baki wajen fa
in "eh malam"
ora da "abinda nake so da ku shine, ku tabbatar da ankai yarinyar nan komin dare
akin ta, rufe bakin kowa da kukace nayi, to nayi,
kaita
akin ta shine rufar bakin kowa, daga nan ku bar min komi babu wanda ya isa yaga bayan ku, kuma takardun campanonin da nayi muku al
awarin cewa da kanshi ze tabbatar da cewa ba mallakin sa bane shi ka
ai, akwai saka hannun jarin ku a ciki ze tabbata shima a daren gobe, amma shara
in shine ku kai yarinyar nan kafin goben"
Yana gama fa
in haka ya faruk ya gintse wayar ha
e da talla
eyar ma
iyin Allah.
arfi uncle
asim yace "HAZBINALLAHU WANI'IMAL WAKIL"!
Ya sake ka
a kai yace "Mutum da dukiyar sa halalin sa gumin sa amma suke son ganin bayan shi".
Tsuru tsuru sukayi gaba
ayan su, maganar tarewar sakina sam uncle junaid beso ba, amma jin kalaman bokan nasu na
arshe yasa yaji ranshi yayi fari
Uncle Abbas da umma
arama daman uncle junaid ne matsalar su
Suna jin yace "Na yarda ta tare
in" umma
arama ta daka wani uban tsalle kamar
aramar yarinya ta rungume uncle Abbas da shima dariyar cin nasara da suke tunanin sun samu yake (WA'IYAZUBILLAH)
A take umma
arama ta bar wajen ta nufi gida.
Uncle junaid ma ya nufi nashi gidan da yazama kamar gidan mutuwa a
an kwana biyun nan.
A yarda suka rabu dama uncle junaid ze kira Abba babba da kanshi ya sanar dashi tarewar sakinar a yau
Aikuwa hakan ta kasance, ko gidan be kai ga shiga ba ya kira Abban
A mutunce suka gaisa, yayi masa bayanin komi
Abban yaso yaja maganar amma uncle junaid ya fahimtar da shi amfanin yin hakan tuntuni
A take Abba babba ya yarda, sukayi sallama sannan ya kira Abba
arami ya sanar da shi,
tukun ya kira uncle Abbas da dama call
in yake jira,
Sannan ya kira uncle
asim suma da suke zaune suna jiran kiran
Sanda uncle
asim ya yaga kiran Abba babba kuma yaji akan maganar da ya kira, abun ya sake bashi mamaki ainun.
Murmushi ya faruk yayi jin komi na zuwan masu da sau
***TK
Sanda uncle Abbas ya kira shi ya sanar da shi tarewa sakina a yau
in nan, haka yayi ta birgima yana murna kamar wani
aramin yaro
A take uncle
asim yace "Yanzun nan zan sa azo ayi shara da goge goge tunda gidan sabo ne babu abinda yayi"
Cike da zumu
i Tk yace "To daddy"
Kankace me maganar tarewar sakina ta ba
e sasan gidan gaba
Abba
arami da kanshi ya kira mama ya sanar da ita, har da fa
in "ki shirya ki tafi can gidan junaid
Jiki a sanyaye mama tace "to, Allah yasa hakan shi yafi zama alkairi"
Mumtaz da inna hassu na gefe, har rige-rigen tambayar ta suke
Nan tace musu "yau ne sakina zata tare wai"
e baki inna hassu tayi sannan tace "shine ko junaidu ya kirani yasan da ina nan ban koma ba"
Mama tace "ai bata
aci ba, yanzun ma shiryawa zakiyi mu tafi tare"
Mumtaz tayi karaf tace "mama nima zani dan Allah"
aga hannu sama mama tayu tace "ba ruwana, ki tambayi faruk"
e baki mumtaz tayi kamar gaske tace "to ara min wayar ki na kira shi"
Da hannu ta nuna mata inda wayar take ha
e da mi
ewa zuwa ta shirya
Mumtaz na ganin mama ta shige ta maida wayar ta ajiye, ha
e da turo baki tace "wallahi ba zan kira ba kuma se naje, kullum in zakayi abu se ace se ka kira wani can"
ALLAH KASA ANNABI YA CECE
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg77-78
Da gudu ta shige
akin ta,
Bata jima da watsa ruwa ba dama,
Rasa kayan da zata saka tayi, can idon ta ya kai ga ba
ar Abaya
Da sauri ta cirota ha
e da mayafin ta
Roll on se
an body spray me da
amshi ta fesa
Sannan ta saka rigar
Gashin ta da ke a wargaje ta ha
e shi ta saka ribbom ta
aure sannan tayi rolling da mayafin
mudubi ta kalla, ganin yarda ta fito ras a kayan yasa ta wani kashe ma kanta ido
aya
Har ta juya zata fita ta dawo da saurin ta zizara kwalli a idon ta, dan tasan sarai mama se tayi magana in taga idon ta fari
wal.
Fitowar su kenan suka ga sisters
in mummy kusan su takwas sun shigo
Cike da mutuntawa aka gaisa suka wuce.
awa mumtaz key
in motar tayi sannan ta zagaya ta shiga gaba
Inna hassu kuma ta shiga baya, mumtaz na mazaunin driver.
Suna hawa titi mama ta kalle ta tace "Ba sauri muke ba mu kam, jamu a hankali wallahi"
Dariya mumtaz tayi, tace "Hajiya mama"
Daga can baya inna hassu tace "ah da gaskiyar ta wallahi, koni yarda naga kin fizgi motar seda na zabura"
Haka sukayi ta wasa da dariya har suka kai gidan uncle junaid.
Suna shiga gidan suka iske ana buga danbarwa da sakina akan shiryawa
Kallo
aya mumtaz tayi ma sakina taji mugun tausayin ta ya kama ta
gaba
aya a
an kwanakin nan da akayi ta wani ko
e ta rame kamar warda ta shekara tana jinya
Jiki a sanyaye tace "ina kayan nata?"
anwar mum
in sakinar ta mi
a wa mumtaz kayan, suka juya suka bar musu
akin.
Sakaya
ofar mumtaz tayi tukun ta matsa kusa da sakina da ko
arfin kirki bata da shi tsabar rashin cin abinci da ba tayi,
Kusa da ita ta zauna, dafa ta tayi tace "Haba sakina kina cutar kanki da yawa, jifa yarda kika koma daga last week zuwa yau,
auki
addara ki fawwala ma Allah komi, ko wannen mu yana da tashi jarabawar"
Cikin fushi sakina ta katse mumtaz tace "Kin fa
i haka ai bayan ke kin samu muradin ranki"
Murmushi mumtaz tayi sannan tace "nasan baki san khalid ya sakeni ba a ranar da aka kaini gidan su"
Duk da rashin
arfin jikin da bata ji hakan be hanata waigowa da sauri ba ha
e da fa
in "Haba dai?"
a kai mumtaz tayi
Can
asan zuciya sakina tace "Ka
an kenan kika gani"
A bayyane kuma tace "To garin yaya hakan ta kasance, me kikayi mishi to?"
e baki mumtaz tayi sannan tace "shi ya san ma kanshi sakina"
mamaki mumtaz keyi ganin yarda sakina kamar fara'a take da jin labarin sakin da akai mata
Basarwa tayi taci gaba da bata baki akan muhimmancin bin iyaye,
Haka kurum ta tsinci kanta da kasa gaya mata an maida auren ta kan yaya faruk.
Biyar da rabi na yamma aka fito da sakina da, sam ba zaka iya tantance a wani yanayi take ciki ba
Fuskar ta ba yabo ba fallasa, har cikin bedroom wajen maman ta aka kaita
Saboda yarda kuka yaciyo ta kasa cewa komi tayi, su mama suka taso ta suka fito
Motoci ne reras ba laifi, kusan guda shida, haka aka saka sakina idon nan nata
ur tana bin kowa da kallo har motocin suka
aga
Mumtaz ma na daga motar mama tana binsu a baya, wannan karon ita ka
aice a motar.
Masha Allah, gida se
amshi yake zubawa kamar gaske, haka aka wuce da sakina har cikin
aki aka zaunar da ita
Su mama suka sakata a gaba da nasiha da rarrashi tukun sukai mata sallama suka fito.
Ba su wani jima a gidan ba suka fito kowa ya kama gaban sa
Suna tafe a hanya mama tayi shiru tana ta kallon titi
Can ta nisa tace "wallahi sakina ta bani tausayi, Allah yasa dai ta sa ma kanta ha
uri da salama ta zauna har su samu su fahimci juna"
"hmm" kawai mumtaz tace, taci gaba da tu
in ta har suka je gida
Suna shiga gida taga motar ya faruk a pake
Duk a tunanin ta baya cikin motar, taje tayi parking a kusa da tashi
Yana zaune yana waya da mus'ab amma hankalin shi gaba
aya yana gareta
Mumtaz na parking mama ta fice tayi sasan mummy yi mata Allah sanya alkairin Tk
Ya faruk na ganin mama ta fice ya sallami mus'ab yayi wuf ya fito
Mumtaz bata ankare ba taji shi tsulum ya fa
o mata cikin mota, har seda ta
an firgita taja da baya
Dalalo mata ido yayi yace "wa kika tambaya da zaki fita?"
Sosa kai ta hau yi, tana inda inda tace "ai ban same ka bane, kuma naga da su mama zamu fita ai"
age duka girar shi yayi, sanna yace "Shiyasa kika
i tambaya kenan?"
Shiru tayi ta sunkuyar da kai
a hanakali tace "to kayi ha
uri"
Murmushi yayi ha
e da fa
in "Ah lallai asalin mumtaz
in da na sani ta fara dawowa tunda har ana iya fa
in nayi ha
uri"
Murmushi kawai tayi
Ya sake cewa "muje ki raka ni wani waje"
Taso yin gaddama, amma bata ga wannan fuskar ba.