Sashe 44
Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Motar shi suka koma daidai fitowar mama daga sasan mummy ta hango fitar su, murmushi tayi kawai ta wuce nata sasan.
Suna tafe yana mata hira, tun tana basarwa har ta dawo tana bashi amsa
Daidai
ofar wani
an madedecin guda me kyau yayi parking
Kallon shi tayi sannan tace "gidan wa ne nan?"
e baki yayi yace "cewa akayi na kawo ki dan Allah, ki shiga minti goma na baki ki fito"
in fita tayi dan bata san ina ne ba,
Shima basarwa yayi yaja seat
in kujera baya yayi kwanciyar shi
Can ya waigo yaga itama idonta a rufe, zungurin ta yayi da hannu
Sannn yace "yarinya duk a cikin mintocin ki ne, ba ruwa na"
Yana gama fa
in haka ya janyo wayar shi yayi dialing no
in Amal, bugu biyu ta
aga, cewa kawai yayi "Le
o" ya aje wayar
Mumtaz na zaune taga fitowar Amal da gudu tayo kan motar
Da mugun mamaki mumtaz ta kalli ya faruk da ya basar tace "Innalillahi, wallahi ban yarda ai fa
a min ya kamata kayi"
Bama ta jira me zece ba ta bu
e motar
Wani ihu suka saka seda ya faruk yayi saurin toshe kunnuwan shi
Cike da farin ciki suka rungume juna, ko ta kan ya faruk basu sake biba sukayi ciki rungume da juna.
Karka
a kai kawai yayi yace "Bazasu ta
a girma ba yaran nan".
****Ango TK
Ana idar da sallar isha'i ya nufi gidan amarya sakina
Tana nan zaune inda aka barta, ba sallah ba salati, banda sa
a da warwarar mugun abu babu abinda take tun tafiyar wa
anda suka kawo ta
A hankali ta tashi ta
arasa gaban mudubi ta tsaya,
are ma kanta kallo tayi daga sama har
asa, a fili tace
"wallahi ba ajin ka bace ni Tk, ko ta halin
a se na bar gidan nan ba tare da igiyar ka a kaina ba wannan al
awari ne na
aukar ma kaina! ta dafa
irjin ta ha
e da gya
a kanta.
KUYI HA
URI NA JINA SHIRU, JIKI DA JINI
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
WANNAN PAGE
IN SADAUKAR WANE GA DUK WANI MAKARANCIN "LAUJE CIKIN NA
AUNAR KU TA DABAN CE A CIKIN RAINA
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NA
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg79-80
Tana nan a tsaye taji shigowar shi cikin gidan,
Rufe ko ina yayi sannan ya
araso cikin
akin da take
Tk na tura
ofar ya tsaya cak yana bin sakina dake tsaye a gaban mudubi da ido
Kamar maye haka ya hau lashe baki yana wani marmar da idanu.
Ta cikin mudubin take hango shi, wani tsana da
yamar shi kawai ke taso mata bilha
Ba sallama ba komi haka ya wuntsulo ciki,
Cike da zumu
i yace "a
arshe dai kin yarda an kawo min ke amaryata"
Yana
arin kai hannu jikin ta
A fusace sakina ta jiyo ta bige hannun shi, cikin fusata tace "Kar ka kuskura ka sake kai hannun ka jiki na malam"
Dariya Tk ya saka ha
e da shafa
eyar shi, koma da baya yayi ya zauna a gefen gado sannan yace "Halan iyayen ki basu ce maki gidan aure suka kawo ki ba?"
Banza tayi da shi ta buga tsaki ta shige toilet
a kai yayi ha
e da fa
in "gama ki fito, zaki gayan wanda kikayi ma tsaki yar gidan mugu"
Tun yana saka ido yaga fitowar sakina daga toilet har ya koma ya fara kallon agogo
Da dai yaga abin ya wuce gonabda iri ya mi
e ha
e da fa
in "ko kashin dan
o kike yi ai yaci ace kin gama shi"
Tura
ofar bayin yayi,
Da mamaki yake kallon sakina da tayi zaman dirshen a
wafowa yayi ya ta
ata, da sauri ta bu
e ido ha
e da ja baya tace "miye haka?"
aure fuska TK yayi yace "baki da hankali ne zaki fara bacci a cikin toilet? nan wajen bacci ne akace maki?"
Banza tayi da shi ta juyar dankanta can
a kai kawai yayi ya juya ya fice
ayan
akin ya shiga ya gama duk uzirorin sa sannan ya shiga kitchen ya
akko cups da kuma juice ya fito
a palo ya tsaya ya saka sleeping pills a cup
aya sannan ya tsiyaya juice
in a ciki ya nufi
akin
Daidai sakina ta gaji da zaman bayin ta fito
Kallo
aya tayi masa ta watsar,
Gefen gadon ta zauna ha
e da cire lullu
in jikin ta
Kamar wani mutumin kirki Tk ya matsa kusa da sakina,
Cikin dabara ya fara magana,"ki fahimce ni mu nema wa kanmu mafita sakina, kin san nima ba son ki nake ba, kamar yarda akayi maki dole to nima dolen akayi mani,
Abinda nake so dake shine, ki kwantar da hankalin ki muyi musu lam
o kamar mun ha
ura, daga nan zuwa sati
aya nasan sun gama sakin jiki da mun ha
ura da juna, ni kuma daga wannan lokacin se in sake ki kije ki auri wanda kike so nima na auri wacce nake so"
Kafe ta da kallo yayi yaga a wani yanayi ta tarbi maganar tasa
Murmushi sakina tayi, tana jin sanyin nutsuwa na kama ta
Cike da jin da
i da fara'a tace "Da gaske kake Tk?"
a kai yayi shima murmushi
auke da fuskar shi ganin yarda tayi saurin fa
awa tarkon shi
Gyara zama tayi ta fuskance shi da kyau tace "To muyi ma juna al
awari"
Kai tsaye yace "al
awarin me?"
A ido ta kalle shi tace "babu wani abu da ze ta
a shiga tsakanin mu har mu rabu"
Da sauri Tk yace "da me kike tunani?, ai ki saka a ranki yarda kike zaune a gidan ku haka zaki zauna a nan, ba wannan maganar ma"
A take sakina ta
auki yarda ta aza wa maganar ta da Tk,
Shiru tayi tana ta sa
e sa
en abubuwan da ya dace tayi bayan rabuwar ta da TK.
Tashi yayi ya nufi
ofa sannan ya waigo yace "nan
akin yayi maki ko can kike so?
e baki tayi tace "it's okay nan"
Har ya fice ya dawo ya
auki juice
in da ya watsa ma pills a ciki
Fuska ba yabo ba fallasa tace "nasha ni ka aje ma ai?"
A fakaice yayi murnushi ya yace "bari na kawo maki naki dai"
"to" kawai tace ta gyara kwanciyar ta
Tk na fitowa palo, ya nufi kitchen ya zubar da rabin wannan sannan ya sake
aukar me sanyi ya cikasa cup
in tukun ya koma
akin
Ko kallon shi bata yi ba ta kar
Kofin ta kai baki, har wani lumshe ido take tsabar yarda sanyin juice
in ya ratsa ta
Tk na tsaye, seda ya ga ta kusa shan rabi tukun yace "mu kwana lafia"
Ko tanka shi batayi ba ta ci gaba da sipping juice
in ta.
*****Ya faruk
Wasa-wasa sedai ya bar mumtaz a gidan Amal yace zuwa bayan magrib ze dawo
Sam Amal kasa
auke ido tayi daga kallon mumtaz, saboda tsananin mamaki da kuma al'ajabin komi da ya
i barin ta
Faska mata duka a cinya mumtaz tayi tace "kar ki cinye ni malama, kallon ya isa haka"
Amal na sosa cinyarta tace "wallahi ganin abun nan nake kamar a mafarki mumtaz, wai ya faruk ya zama mijin ki har kike masa yarda kika dama"
Kai tsaye mumtaz tace "To Allah ya kashe ya bani, ya son ranki?"
Ihu Amal ta saka tsabar
walwar ta takasa ri
e jin da
in da take a ciki
Cike da azar
i tace "wallahi kunyi mugun dacewa mumtaz, se yanzu na tabbatar da baku wani dace da khalid ba sam,
nifa na jima da zargin dama ya faruk na son ki wallahi"
e baki mumtaz tayi tuno mata da sunan kalid da amal tayi, can tace
"Haka Allah ke abin shi, dama kana naka ne Allah na nasa, kuma na Allah shine daidai akan namu"
Ko sallar basu tashi sun yi ba, mijin Amal ya shigo palon ha
e da kiran sunan Amal
Tashi Amal tayi ta fito zuwa palon, ya faruk ta gani zaune
Sam kasa
oye murnar ta tayi, cike da
oki tace "oyoyo ya faruk"
Murmushi ya faruk yayi yace "kuna lafia?"
Da sauri ta juya ta nufi kitchen ta ha
o mishi abun motsa baki sannan ta dawo
Ruwa kawai ya sha yace "kice ta fito mu tafi, akwai inda zani"
ata rai Amal tayi sannan tace "Dan Allah yaya"
Be ma bari ta gama fa
in me zatace ba yace "no Amal, wani lokacin dai"
Jiki a sa
ule ta koma
akin da mumtaz ke zaune, tace "ki fito zaku wuce"
Daga zaunen da take tace "ya dawo wai?"
"eh" tace sannan ta
auki hijabin ta dake aje a gefe.
Kan mumtaz a
asa ta gaishe da mijin Amal, ya faruk na ta satar kallon ta a fakaice har suka fita.
**** Uku da rabi saura na dare Tk ya turo
akin da sakina ke ciki,
wata muguwar dariya Tk ya saka
Matsawa yayi ya
aga hannuwan ta
anyi mata cakulkuli yaga ko motsawa batayi ba
Sake
aka wata dariyar yayi sannan yace "an gaya maki kowa sakarai ne irin ki, ai ko zan sake ki bazan bari ki tafi hakanan ba ya mori sadaki na ba"
Hmmmm!! daga nana labari ya sauya,
Tk dai ya sa
a al
awarin da suka yi shi da sakina
A daren ranar ya hakke ma sakina da sam bata cikin hankalin ta.
Abun da Tk yayi ya wuce hankali sam,
Kusan zamu kira abun da fya
e kai tsaye
Tunda ya gama hankalin shi ya dawo jikin shi yabar
akin ya koma nashi
akin yayi kwanciyar shi nan da nan bacci yayi awon gaba da shi.