← Book details Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 51

Sashe 1

Lauje Cikin Naɗi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
LAUJE CIKIN NA
ZAINAB FALALU
(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
ADDARAR MU
Page 1
Cikin san
a ta tura
ofar
akin, ganin
ofar ta bu
e yasa ta sauke ajiyar zuciya me nauyi
Seda ta waiwaiga taga ba motsin kowa tukun ta saka kanta kai tsaye cikin
akin
Seda ta gama
are ma
akin kallo ta lumshe ido tana sha
ar mayen
amshin turaren da ko a bacci taji shi ta san na waye, tukun ta
arasa inda taga agogunan shi a jere
Tas ta gama
are musu kallo,
seda ta darje tukun ta
auki wanda suka fi ko wanne tsada a ciki, ta
aga rigar ta sa
a ta
oye su
Motsin data ji ne ya sa bata kai ga ta
a sauran abubuwan ba ta fice da sauri
Tana fitowa daga
akin ta hango shigowar shi gidan
Da sassarfa ta kwasa tayi hanyar part
in su tana tallafe da agogunan data
akko tana jin yarda gaban ta ke dukan uku-uku a duk sanda tayi dafe
La haula wala
uwata illa billah! yanzu inda ban ankare dake ba da shikenan kin min illa kin sa na yanke,
ki sabauta ni haka kurum mumtaz
Mumtaz da ake maganar domin ta tuni ta
ule can cikin bedroom dan ko waiwayowa bata yi ba, ballanta na tasan me tayi
Tana shiga ta banko
ofar da
arfi sannan ta mur
a key
Ta window taci gaba da le
en ya Faru
dake tafe hankalin shin na ga wayar da yake,
Kamar wal
iya yaga giftawar mutum da gudu amma hankalin shi be kai ga kowaye ba, waya ce me muhimmanci yake amsawa shiyasa be wani damu da ya san waye
in ba.

Seda taga shigewar sa tukun ta sauke ajiyar zuciya tana komawa da baya ta zauna
aga rigarta tayi ta ciro agogon,
are mishi kallo tayi sosai sannan tace
"Daga gani zasuyi mugun tsada, Komi na ya Faruq me kyau ne wallahi,
Jakar islamiyar ta tajanyo ta saka agogon tukun ta rufe ta maida sannan ta fito palon inda mama take
Zama kusa da Mama tayi ta zabga tagumi ta kafe ta da ido
Maman tana kallon ta tayi fuska kamar bata san da zaman ta a wajen ba taci gaba da yanke farcen ta tana magana da atine dake kitchen tana ha
a kayan shan ruwa, da yake yamma ta gabato ana gab da a kira sallar magriba.

Murya a sanyaye Mumtaz tace
"mama yau ba aikin da zan yi ne ni?"
ko kallon ta bata yi ba ballanta na ta saka ran amsa mata
Ganin ba amsa mata maman zatayi ba yasa ta mi
e jiki a sanyaye ta koma
aki tayi kwanciyar ta dama ba
aramin jin azumin yau take ba,
ko gudun data yi
azu shima dan ya zama dole ne dan in har ta kuskura ta shiga hannun yaya faru
to tabbas se dai buzun ta dan tsaf se ya sauke mata wa
an nan yatsun nashi kamar itace bama biyar
in ba goman duka ze sauke mata
Juyi tayi ta gyara kwanciyar ta, tayi shiru tana tunanin wannan muguwar halayyar ta
auke-
auke datake yi
kan kice me hawaye suka cika idanun ta kamar zasu zubo,
Da iyakacin
arfin ta tahanasu sauka ta maye gurbin su da murmushi, cikin zazza
ar muryar ta me da
in sauraro tace
"Komi yana da lokaci, Allah ka yaye min wannan
auke-
auken da nake yi na ba gaira ba dalili'
kiran sallar magriba ne ya fito da ita palon inda aka jera komi da komi na bu
a baki
Dabino uku ta
auka ta taci tukun ta wuce toilet
in palon ta
auro alwala
Seda ta gabatar da sallar magrib kafin ta
araso ta zauna kamar yarda kowa da kowa ke zaune ana shan ruwa.

Sama-sama ta tsakuri abincin, ita she
arshe zama kuma itace ta fara tashi
Ba wanda ya kula ta, kusan haka
abi'ar ta take, bata fiya son cin abinci ba, tafi auki a kayan
walama, shiyasa gata nan bata da wani auki na azo a gani.

Gaba
aya gidan suka hallara a babbar harabar gidan inda anan yaya faru
yake jan su sallar asham in har yana gari
Manyan su da yaran su, kowa na wajen amma banda mumtaz, sakina ce dake zaune kusa da mama kawai ta lura da rashin ta a wajen,
A hankali tace
"Mumtaz bata fito ba mama"
Kafin maman ta bu
e baki suka ga tawowar ta da sauri
Bawanda mumtaz ta kalla ta samu gefe ta shimfi
a dardumar ta tabi sahu
Tunda suka
ago daga sujjada ta
ella ido akan carbin dake aje a gaban umma babba ta rasa sukunin ta gaba
aya,
Salla ake amma ita tunanin gaba
aya ya tafi ta inda zata
auke carbin
Har aka sake komawa sujjada mumtaz bata ankare ba
Can
asan zuciyar ta tace
"bari a tafi sujjadar
arshe, ai nasan ya faru
jimawa yake, har in
auke shi ma ba lale ne a
ago ba"
Haka tayi ta fakon wannan carbi har aka kai sujjadar
arshe
Cikin san
a ta janye jikin ta, ta matsa kusa da umma babba, cikin
warewa a harkar ta saka yatsar ta
ar manuniya ta janyo carbin, seda taji shi gaba
aya a hannun ta tukun ta juya a hankali bayan ta cusa shi a cikin rigarta tkun ta koma kan dardumar ta tayi sujjada kamar yarda taga kan kowa a
asa.

Sosai Umma babba tayi mamakin rashin ganin carbin ta, har Aunty dake gefen ta take tambayar ta da "lafia umma babba?"
Da mamaki tace
"na rasa ina na wurga carbi na wlh, abun mamakin da shi na fito ba"
e baki aunty tayi, bata sake cewa komi ba taci gaba da tasbihin ta tana
an dudduba wayar hannun ta sama-sama
Itama umma babban shiru tayi, taci gaba da mamakin ta ita ka
ai a cikin ranta
aya bayan
aya ahalin gidan suka rin
a watsewa kowa na kama gaban shi, kowa ya kama hanyar part
in su
Ya faru
na zaune be kai ga tashi ba, mumtaz na
ago kai taga ya rage daga ita se ya faru
se kuma ya Tk dake waya tayi saurin mi
ewa da sauri zata bar wajen
Tsautsayi wannan carbin na umma babba data
auka ya fa
Caraf akan idon ya faru
da ya kafe ta da kallon tuhuma yana kallon carbin yana kuma kallon ta at thesame time
Wuri-wuri mumtaz tayi da idon ta tana kallon shi, gaba
aya rashin gaskiya ya bayyana a tattare da ita
A hankali ta saka hannun ta
auke carbin sannan ta kwasa da gudu tayi hanyar part
in su, tana yi tana waiwayen shi ganin har lokacin be
auke idon shi a kanta ba.

Seda ta
ule ma ganin shi tukun ya kauda kan shi yana mamakin rashin nutsuwa sam na mumtaz kusan so biyu kenan yana kama ta da makamancin abubuwa shigen wannan
wata ya ja tukun yace
"zan saka miki ido kuwa"
Tashi ya faru
yayi ya wuce
akin shi waya kare a kunnen shi yana sauraron sa
on da Abba babba ke bashi akan rabon kayan masarufi da za'ayi ma bayin Allah saboda alfarmar watan ramadana da ake ciki.

Mumtaz na shiga part
in su ta wuce palon mama,
Tana shiga ta iske yayun ta da suke uwa
aya uba
aya zaune a palon suna fira mama na daga gefe tana duba list
in sunayen
an'uwa da abokan arzi
i masu
aramin
arfi tana fidda list
in wanda ya kamata ayi ma kayan salah
ago kai mama tayi ta kalli mumtaz da alamun rashin gaskiya ya bayyana a gare ta
Cike da kulawa mama tace
"zo nan mumtaz"
A tsorace tace
"ina zuwa mama, futsari nake ji" ta yi hanyar
akin su da sauri tana
ara damtse carbin hannun ta.

Seda ta adana shi tukun ta fito ta zauna kusa da mama tace "gani"
Kafe ta da kallo mama tayi tace
"Anya akwai alamun gaskiya kuwa a tattare dake mumtaz,
an watannin nan sam na kasa gane ki, kwata-kwata baki da nutsuwa kullum in aka ganki a zabure kike, kodai basir
inki ya tashi ne mumtaz?"
Shiru mumtaz tayi tana kallon, ya Ahmad da yake dariyar basir da mama tace
Jiki a sanyaye ta girgiza kanta, sannn tace
"be tashi ba mama"
Sosai mama ta hauta da nasihar ita
a mace da nutsuwa aka santa, ba wai komi ta rin
a yin shi a hauka-hauka ba
Abinda mama bata sani ba shine duk maganar nan data ke ma mumtaz yana shiga ta kunnen dama ne ta fice ta kunnen hagu, hankalin ta gaba
aya na kan
ayar wayar ya Ahmad da ya aje a hannun kujera
Lissafin ta kawai yarda zata
auki wayar ba tare da an samu matsala ba,
Ganin yarda mumtaz tayi shiru kamar tana sauraron abunda maman ke cewa yasa mama taci gaba da kawo mata misalai da sauran
ammatan gidan da suke sa'annin ta
Nuna mata take saboda tsabar rashin nutsuwar ta yasa ko saurayi yazo wajen ta baya sati uku ze kama gaban shi, tun suna zuwa har sun dena zuwa
Murmushin ta me kyau mumtaz tayi, kallon mama tayi tace
"Saboda haka kenan suka dena zuwa waje na mama?"
Sosai mama ta bu
e ido akan ta, sannan tace
"ai duk
a namiji yana sonbya samu mace nutsatstsiya me nutsuwa sosai, amma a yarda kike yin abubuwa haka ai dole saurayi ya gudu"
Murmushi mumtaz tayi, bata sake cewa komi ba, sema kishingi
a data yi tana jiran sa'ar ya Ahmad akan wayar data
wallafa rai akan ta.
Chapter 1 · 0% Book details