← Book details Jauro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 49

Sashe 47

Jauro Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*Wannan littafin nawa mai suna a sama na mai da shi na kuɗi,tare da Yar Tsanar Zinare,wanda yake son guda ɗaya dari uku 300,guda biyu 500 dari biyar, Hauwa Umar,Zenith Bank,2284905309,sai shaidar biyi ta wannan number 08141644865*

Yana barin Limawa komawa gida yayi zuciyar shi cike da tunanin gimbiyar,
Ganin bata falo ne yasa kai tsaye ya shiga dakin ta,tana zaune kan darduma tana faman danna waya,
Rungumeta yayi ta baya yana sumbatar kumatunta,"barka da rana Baby"

Kin kulashi tayi,sai ma kauda kai da tayi"sai dai kace barka da yamma"

"Allah ya huce zuciyar Baby Sumy,nasan nayi laifi a tausaya Amin haƙuri,kin san wani abu kuwa?duk in da nake ina ta tunanin ki,ina ta missing din ki"

Ƙara bata rai tayi tana juyowa"ba wani,amma shine ko dan test Massage bata turo minba,ka barni ni kaɗai a gida inata jiran ka"duka ta kai mai kaɗan a kafaɗa cikin shagwaba tace"you're not romantic Jauro"

Dariya yayi yana rike hannun nata tare da sumbatar shi,"worry not,i will try my positive best to be a romantic husband"ya faɗa yana jawo ta jikin shi,ya haɗe bakinsu wuri ɗaya,cikin kwanciyar hankali da dubara ya fara tafiyar da ita,dan baya son ta tsorata,
Cikin sanin lagon mace ya gama riki ta mata lissafi,ya mantar da ita duk wani fushi da ɓacin rai da take yi,
Ɗaukarta yayi ya kwanta da ita kan gado,yana hayewa kanta,
Kamin wani lokaci bakajin sautin komai adakin sai saukar nimfashin su,
Bayan wani ɗan lokaci na kuma lekawa ɗakin,dan ni kan basu wuri nayi,
Lullube suke a cikin zanin gado,tana wance a jikin shi,idanun ta a lumshe,
Shafa fuskarta yayi"kar kiyi bacci,tashi muyi wanka"

Ƙara runguneshi tayi,cikin kasala tace"ba zan iya tashi ba,ka riga ka kararmin da ruwan jiki na"

Shafa suman kanta yake"da badan kin nime dana ƙyale ki haka ba,da sai na saka kin releasing sau huɗu,amma gashi tun kan aje ko ina kinyi biyu kina fadin ruwan jikin ki ya kare a romance kawai,to ina ga in na shiga asalin maji daɗi"

"Ina ne kuma Maji daɗi?
Cinyarta ya fara shafawa yana yin sama da hannun shi" Bari na nuna maki hanyar"

Da sauri ta rike hannun nashi tana buɗe idanun ta,"na lura kasan salon yanda zaka saka sha'awar mutum ya tashi badan ya shirya ba,ni dai karka karamin da ruwan jiki,tun kan aje ko ina"

"Umm Baby Sumy don't be a Cry Baby,in dai kina tare da ni ruwan jikin ki ba zai taba karewa ba,sai dai ma ya ƙaru"

"Kace kai Vigin ne ta yaya kasan irin waɗannan abubuwan," Ta faɗa tana tsare shi da ido,
Dariyama ta bashi,wato tuhumar shi take yi,
"Ina fata baka taba Practical da wata ba ko?

Dan kanne ido yayi" I wonder why mu maza idan muka ce mu Vigin ne ba'a yarda,ina ga zamu fara zuwa awo a asibiti domin a dunga tabbatar wa"

"To me yasa baka fada min da wuri ba?
" Me kenan"ya tambaya,
"Batun zuwa awo,ai dana kai ka an duba min kai,dan irin wannan abun da kake yi kamar wanda ya gama sanin komai"

Dariya yayi yana ɗaukar ta gaba ɗaya suka shige bayi"karki manta Mijinki likita ne,in dai akan macce ce zan iya maki cikakken discribing ɗin ta,na kuma haɗa maki da Anatomy and Physiology,naku na mata,kin ga duk wani kafa,ko lungu ko jijiyar da zai tada maki sha'awa na sani,shi yasa nace ki kwantar da hankalin ki"ya faɗa yana saka ta cikin ruwan dumin daya haɗa masu,

"Amma this is not fear,kai kasan nawa,ni bansan naka ba,ni ma ka koyamin na maza,'

" Saboda ne"
"Saboda kaima kasan na mata,kaga idan kamin sai na rama,in ba haka ba cutata kawai zaka rinyi"

Dariya ya fara saboda a irin yanayin data kare maganar harda murguda mai baki,
"Sai dai ki koya sanin na mijinki da kanki"

Zaro ido tayi"ta yaya zan sani"
"Zaki sani amma a hankali"
Zata ƙara magana ne ya daura ɗan yatsarshi saman lebenta "babu kyau magana acikin banɗaki,ya faɗa yana jawo ta jikin shi bayan shima ya zauna cikin ruwan.

*BAYAN SATI ƊAYA*

A zaman da tayi tare dashi ne ta fahimci asalin waye shi,
Mutum mai sauƙin kai,iya soyayya,tarairaiya,kula,haƙuri,girmamawa, tausayi,gabaɗaya acikin abunda ta lissafo babu wanda bata gani ba a cikin sati daya,domin hutu ya ɗauka na sati ɗaya a wurin aiki,
Acikin satin daya da sukayi tare,bai wuce sau biyar daya kusance taba,bawai kuma dan bashi da lafiya ba,ko yana dauke da wata matsalar,A'a kawai dai ta lura komai shi yana yinshi ne a cikin tsari da taka-tsantsan,domin cewa yayi yawan kusantar mace yana sakawa ta ji abun ya fita ranta,ko kuma tai ta jin haushin ka,ko kuma ka gundireta,yana kuma saurin tsufar da mace,
Sai yasa yawancin lokuta yafi bada ƙarfi wurin romancing ɗin ta,
Ta bangaren abinci kuwa,baya bari taci abincin banza,ina nufin ba mai kara ni'ima da kuzari ba,ya Daura ta akan Balance Diet,dan yace baya son nan da shekaru tana yarinya karama,ta buɗe ta zama uwar mata,
Shi mutum ne mai saurin sake jiki,har balle idan ka fahimce shi,
Yawancin aikin gida tare suke yi,wani lokaci ma tana barci kafin ta tashi har yayi shara yayi wanke-wanke,ya haɗa masu abin kari,
Haka girkin rana ko na dare,zai ce ta zauna bari shi yayi,baya jin kyashin yi mata komai,
Wani lokaci idan suna zaune suna kallo ko suna hira,zai tashi da kanshi ya shiga kicin ya yanka fruit a plete ya kawo masu,ko kuma in yana buƙatar abu sai ya tashi ya dauko ya dawo,
Takan ce "Jauro me yasa baka cewa na ɗauko maka,ko na maka kamar yanda sauran mazaje ke yi"
Sai dai yayi dariya yace"lokacin da ban aure ki ba wake min?duk ni nake yi da kai na,to me yasa yanzun don na same ki sai na sakar maki komai nawa nace ke zaki yi,harda abinda bai taka kara ya karye ba?kin ga ni ba haka nake ba,na aure ki ne kawai ɗan ina son ki bawai dan in mai da ke ƴar aiki na ba,kyanki da kyan jikin ki yana daya daga cikin abinda ke ƙara min ƙaunar ki,yake saka ni nishaɗi,to me yasa ba zan yi tattalin su ba,zan bari ya lalace,,shi yasa kika ga ina mentening ɗinki,ta yanda ba zaki lalace ba,ta yanda zaki dinga samun isasshen hutu,so ki kwantar da hankalin ki,hakan ra'ayi na ne"

Tasowa tayi daga in da take tazo ta rungume ta,tare da bashi light Kiss "you're so romantic Hayati"

Dariya yayi "kin tabbata"

"Sosai ma"

"To karki damu I will always be romantic husband for you my dear"

"Thank you"

To haka rayuwar su ke tafiya cikin farin ciki,sai dai matsalarta daya dashi,shine yaki yarda ya kaita ta kara dubo jikin Aunty Amina,sai dai su yi waya,
Su kuma har yanzun ba wanda ya faɗa mata cewa Jauro ya basu gida,dan daga baya ma ya dauki takardar gidan gaba ɗaya ya danƙa ma Mama wanda aka mai da shi da sunan ta,
Kullum sai yaje gidan sun sha hira da Mama,amma bai taba faɗa mata ba.

_______ta bangare Baba kuwa al'amura ne suka dagule mashi tsakanin shi da Maman momy,domin kiri_kiri bai isa ya taɓata ba,saboda irin zafin da dukkan su suke fuskanta,ko kusa da ita bai son matsawa,saboda hucin dake tunkaro shi,
Matsalar da aka samu kuma shine bawai iya shi bane idan ya taɓa ta take jin zafi,a'a haka kawai za ta ji jikinta kamar ana hura mata wuta saboda zafi,idan kuma tace a taba jikin ta aji,sai dai aji sanyi har wani zufa take,amma a ciki ita tasan abinda take fuskanta,

Da Azaba yayi Azaba,zafin duniya ya ishe ta ne,yasa da kanta ta fara faɗin abinda ta aikata mai,lokacin yana wurin aiki Momy ta kirashi tana kuka tace yazo gida jikin maman su ya riki ce,sai wasu maganganu take faɗa wanda bata gane ba,dan Allah yazo,

Cikin gaggawa kuwa sai gashi ya dawo,
Tana kwance kan gado sai mulmula take kan gado tana ihun a taimaka a cire mata kayan jikinta zafi zai hallakata,ita zafi take ji,zata mutu,
Dan Momy ne da wata kawar Maman su data kira wato Aminiyar mamanta,Aunty Abigirl, suka danne ta suka hana ta cure kaya.

Kiran sunan ta yayi "Maman Momy" Ya faɗa yana tsaye a bakin kofar dakin,dan bai iya shiga,
Chapter 47 · 0% Book details