Sashe 25
Jauro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan ranshi yayi dubu to ya baci,sai dai shi ba akan dariyar ta bane dan ko akai baya kawo ta,haushin shi daya shine kuɗin shi da aka tafi dashi,tsaki yaja yana dusar Get ɗin,cikin jin haushi ya shiga dukan Get din da ƙarfi,
Ai kuwa sai gashi wasu maza su biyu sun fito da sanda,daga ganin su Fulani ne,
"Ai kin banza ni banga amfanin zaman ku a wurinan ba dan har a kashe mutum baku sani ba"
Kallon ta yayi da tayi shiru tana kallon su,dan bata ɗauka ma wurin a kwai mutane ba, "zo mu shiga in kin gama kafin na fara nawa"
A hankali ta tashi sannan tabi bayan shi suka shiga ciki tare,
Ya na gaba tana biye dashi a baya tana kalle_kallen katon filin da suke ciki,sai da sukayi tafiya mai dan nisa kafin su iso wasu irin manyan dakuna masu faɗi da tsayi,wasu suna da raga kamar dai dakin kiyon kaji,sai dai kukan Talo_talo take ji wanda daga dukkan alamu rukakku ne,ta inda take tsaye ta ɗan leka,ai kuwa sune manya manya sukai guda Hamsin a ciki,
Ji tayi yana ce ma wasu mutane su biyu da suke gai dashi"ina waɗanda zasu share ɗakin kaji?
"Yallabai suna ciki yanzun zasu fara"
"To kace su bar shi,yau su huta,mu zamu share"
Kallon shi mutumin yayi ya kalli Sumayya da take ƴar gayu kuma dai yaji ance jiya mai gidan nasu yayi aure ba dai Amaryar ɓace wannan "ranka ya daɗe ka bari sun yi"ɗayan ya faɗa.
Cikin jin haushin abinda Sumayya ta mai ya ce" Na ce ka bari zamu yi,dan Allah je ka sallame su"Da sauri suka juya suka tafi,
"Muje ko" Ya fada yana sakar mata murmushi,
Bata kawo komai a ranta ba ta bi shi
Ire-iren wadannan gine-ginen sukai guda takwas a jere,biyu Talotalo ne a ciki,biyu kuma farafen kajin Agric ne,biyu kuma na masu ƙwai ne,biyu kuma na kosassun kajin gida ne,sai dai daya babu komai a ciki,shine wanda ya bude kofar ya shiga tana biye dashi,
Da sauri tayi baya tana matsawa tare toshe hanci "wai wurin nan na wari gaskiya sosai,"
Kallon wanda ke biye dasu yayi"kawo mana kayan aiki,"
Da sauri mutumin ya juya,ita ma fita tayi ta tsaya ɗan nisa da ƙofar,
Can kuma sai gashi rike da wani leda,mika mata yayi "ga kayan da zaki saka akwai Facemarks aciki saboda wari,
Kallon rashin fahimta ta mai" Me kake nufi?
"Motsa jiki"
Kara maimaitawa tayi"motsa jiki kuma?
"Eh"
"A ina,me kuma sai na saka kaya in shiga wannan dakin mai wari,ta ina zan motsa jikin a ciki?
" Oh kar dai ki ce har kin manta irin abinda kika ci,to wannan abincin da kika ci abincin dubu takwas kenan,to ni kuwa me zai sa na kashe maki dubu takwas da safe ba tare da kin min aikin komai ba,ni ma fa aiki na yi na samu kuɗin,dan haka dole na fanshe kudi na,kin ga wannan ɗakin na kaji,shi zaki shiga ki share tas,sannan za'a kawo maki ruwa da Omo sai ki wanke,yauwa sai kin yi da kyau dan sai kin saka faka kin ta kankaro kasa saboda kashin daya daskare,kwana biyu ba'a share ba,"
Wani irin kallo ta bishi dashi,"lallai ma Jauro,yanzun kai ko kunya baka ji ba,ina matsayin matarka kuma Amarya wacce aka kawo maka ita a daren jiya shine zaka kawo ni irin wannan wurin kawai dan na ci abincin dubu takwas "
"To me aciki,kin ga kina ma bata ma kanki lokaci ne"
Gyara tsuwarta tayi"idan na ce ba zan yi ba fa?
Dafe Kwankwaso yayi"da na nuna maki kwanjina,dan wallahi idan na riƙe ki sai kin kasa tafiya"
"Ba sai ka rike ni in gani ba"tana faɗar haka ta juya ta shiga zuba gudu tana dosar Get din da ko hangar shi ba tayi,
Bin bayanta shima yayi aikuwa nan suka shiga tsere ita dashi a wannan babban filin,duk ma'aikatan da suka leko in dai sun ga shine tuni suke komawa bakin aikin su,
Kawai dai baiyi niyar kamata bane yafi son sai ta gama ƙarar da Energy ta,ta yanda zai ji daɗin nuna mata kwanjin shi......
*🍂JAURO🍂*
(MAI ANGUWA)
Story & Writing
By
JIDDARH UMAR
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/
*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
*Ban yarda wani ko wata su saka min littafi a shafin su ko su mai da min littafi Audio ba tare da izini na ba*
*33*
*Wannan littafin nawa mai suna a sama na mai da shi na kuɗi,tare da Yar Tsanar Zinare,wanda yake son guda ɗaya dari uku 300,guda biyu 500 dari biyar, Hauwa Umar,Zenith Bank,2284905309,sai shaidar biyi ta wannan number 08141644865*
Tun tana gudu da ƙarfin har ta koma ji kamar mai da ita baya ake yi,
Hakan ne yasa take ƙoƙarin tsayawa,sai ji tayi yayi sama da ita ya Daura ta saman kafadarsa yana tafiya da ita,wulle_walle ta fara yi da ƙafa tana dukan shi ta baya "ka sauke ni,ba in da zanje ni ba zan yi wani sharan kashin kaji ba,waiyo Allah ka sauke ni na ce"
Ji tayi ya dire ta a saman wasu busassun ciyayi,wadanda aka tara da yawa aka jingine dami_dami,
Ƙoƙarin mikewa take yi,da hannun shi ya mai da ita,
Buɗe baki tayi tana shirin yi mashi wata tsiwar taji bakin shi a cikin nata,wannan karon ba irin Kiss din da ya mata jiya bane,na yau wani iri ne daban wanda ita sam bata fahimtar komai ba sai zafin da taji yana ziyartar lip ɗinta,
Ƙoƙarin ture shi take yi amma sai ma ƙara manne mata da yayi,yana mata wani irin kiss kamar zai cire bakin ta gabaɗaya,
Hannun shi taji yana turawa cikin rigar ta yana tafiya dashi sama a hankali kamar baya son zuwa,
Sai zaro ido waje take ta rasa yanda zatayi domin ko motsi ya ki bata damar yi,
Hannun ya tura a tsakanin bireziyarta kamar zai taɓa kirjinta,wani irin dauke numfashi tayi,kafin taji ya sauya akalar tafiyar ya gangaro da hannun ya tsayar akan ɗan ƙaramin ramin Cibiyar ta yana shafa wurin a hankali yana zagaya hannun shi a gabaɗaya Kwankwason ta,wani irin ajiyar zuciya mai sanyi ta sake jin bai kai in da bata son ya je ba,
Cikin salon mugunta ya ɗan ja lip din kaɗan sannan ya saki ta yanda dole ta ɗan ji zafi,
Ihu ta sake wanda ko fita bayayi,dan ji take makar ya haɗa ne da muryarta ya tsotse,
Maida fuskar shi yayi saitin kunnen ta,yana sake mata nunfashe tare da bata light Kiss a wurin,"zaki yi aikin ko na ci gaba,please ki ce ba zaki yi,wallahi gida zamu tayi dan nan banga in da zai ishe mu ba"
Numfashi ta har ji take kamar zai dauke wurin faɗin "zan yi aikin,sake ni zan yi,koma menene"
Shafa wuyanta yayi"haba mana Sumi Baby,ki ce A'a"
"Wallahi zan yi muje ka gani"
Ajiyar zuciya ya sauke yana daga ta,
Dan yamutse fuska yayi yana shafa mara"muguwa kawai,sai da kika wahalar dani sannan zaki ce zaki yi sharan,ai so nayi ki ce baki yi dana samu na rage abinda ke damuna"ya faɗa yana bata hanya,
"Ai kaine babban mugu mara mutunci mai son kuɗi tsiya,in sha Allahu ba dai a kaina zaka rage abinda ke damuka ba,sai dai ta kashe ka" Ta fada a zuciyar ta tana tafiya tana shafa bakinta da taji kamar an shafa mata rop saboda yanda yake sulili,kai wallahi Jauro mugu ne.
Tana tafiya yana biye da ita har suka iso kofar ɗakin,daukar ledan dazu tayi ta saka hand gloves da face marks ɗin sai dogon takalmi wanda da kyar ma take iya tafiya dashi,
Tana kallon aka kawo mashi kujera ya zauna yana kallonta ta dauki tsintsiya ta fara sharan kashin kajin,
Waiyo Allah wuri ne ba ɗan ƙaramin,gashi wani wuri ya daskare,
Ko da tayi rabi ji tayi hannun ta da Kwankwason ta kamar zai ɓalle,gashi har ƙarfe daya saura,
Kallon in da yake zaune tayi,yana kurban abu a kofi,
Ajiye tsintsiyar tayi ta zo In da yake zaune ta tsaya tana kallon shi,
Jin warin kaji na damun shine yasa ya dago ya kalle ta,
"Ke lafiya"
Turo baki tayi tana yin raurau da ido "na gaji"
Ajiye kofin hannun shi yayi"kin gama ne"ya faɗa yana leka dakin daga in da yake zaune,
"Na yi rabi"
"Ai wallahi sai kin gama,yau kaɗai asaran nawa kika saka ni,ba zan biya wani kuɗi ba domin wasu su share min,kwanciyar hankalin ki shine ki share min ki zauna lafiya,shikenan"
Bata San sanda ta fara hawaye ba,ɗan Allah ya gani ta kai makura wurin gajiya,in dai bata sauke girman kai ba ta bashi haƙuri tana iya yanke jiki ta faɗi,
Da sauri ta karaso in da yake ta tsunguwa a gabanshi "dan Allah jauro kayi haƙuri,wallahi na gaji bazan iya ba"
"Me suna na?
Kai tsaye tace " Jauro "
"Ni waye a wurin ki?
Shiru tayi kamar mai tunanin amsar da zata bashi,yanda kasan mai ciyon baki haka tace" Kai miji na ne "
Murmushi ya sake "good,to me yasa baki girmama ni,naga idan za'a kai ku gidan miji iyaye na maku fada akan ku girmama mazajen ku,duk abinda suka ce ku yi,wanda ba su so ku bari,
An ya kuwa Sumi an maki irin wannan faɗar?
Shiru kawai tayi tana kallon shi,
" Fadamin gaskiya?
Cikin sanyi murya tace"A'a "
Dan zaro ido yayi harda dan buga cinya"yauwa,haba ai na sani,shi yasa biri yayi kama da mutum,kai amma gaskiya su mama basu min adalci ba tunda basu faɗa maki ba,shi yasa kika rai na ni "
Ita dai burinta kawai ya mai da ita gida ta huta,dan haka ƙara marairaicewa tayi "dan Allah kayi haƙuri,ba zan sake ba"
"No karki damu,Amma kin San abinda za'ayi?
Da sauri ta girgiza kai tana murmushi,
" Yanzun ki tashi ki fara ƙarasa sharan ki wanke wurin sai mu tafi,dan nima na fara gajiya"ya faɗa yana mika,
Tuni ta nime murmushin ta rasa"please Jauro dan Allah,kaga ko gobe ne sai muzo na ƙarasa "
Ɗan zaro ido yayi"ni!in salon ki sa ɗan Adaidaita ya sare ni,kinga i ki gama mu tafi malama "