← Book details Jauro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 49

Sashe 45

Jauro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Ban yarda wani ko wata su saka min littafi a shafin su ko su mai da min littafi Audio ba tare da izini na ba*

*53*

*Wannan littafin nawa mai suna a sama na mai da shi na kuɗi,tare da Yar Tsanar Zinare,wanda yake son guda ɗaya dari uku 300,guda biyu 500 dari biyar, Hauwa Umar,Zenith Bank,2284905309,sai shaidar biyi ta wannan number 08141644865*

Alwallah ya dauro, yayi nafila raka'a biyu ɗan godewa Allah,ya jima yana Addu'a sosai kafin ya shafa ya nannaɗe Darduma ya ajiye inda ake ajiyewa,sannan ya hau kan gadon ya ja bargo ya shige,
Kallon ta yake yanda take barci cikin kwanciyar hankali tamkar wacce ba tada wani matsala,
Murmushi yayi a hankali yakai hannun shi ya gyara mata sumanta daya sauko ya rufe mata fuska,
Gabaɗaya idan yana kallon ta ji yake yana shagala,bakin shi ya kai dai-dai nata ya bata light kiss,
Ji yayi ta sake ajiyar zuciya sannan ta juya mai baya,
Matsowa yayi ya rungume ta,yana turo hannun shi ta cikin rigarta yana sauke ajiyar zuciya,ganin hakan bazai mai bane yasa ya zame mata rigar gaba ɗaya yayi wulli dashi,

Cikin barci taji gabaɗaya tana shiga cikin wani yanayi tun daga sama har kasa,wani iri take ji,kamar dai irin wanda take jin daɗin abinda ake mata,wanda hakan ne ya tilasta mata buɗe ido,

Ji tayi kamar an manne a jikin ta,sannan ga hannun mutum yana yawo a jikin ra da babu rigar da ta san ta saka,

tsoro ya kamata,cikin rawar murya ta kira sunan shi dan ta tabbatar ko shi ɗin ne"Jauro"

"Umm" Ya amsa mata,
"Kaine"
"Umm"
"I'm scare what ar you doing?
Ta faɗa tana juyowa gabaɗaya tana fuskantar shi tare jawo bargo da sauri ta na ƙoƙarin rufe jikin ta,

Riƙe bargon yayi" Please karki rufe mun abinda yake halal na,nasan is will not be easy for you saboda baki sona ki bani dama ta,amma ina rokon ki Albarkacin halalta mana ta hanyar aure da Allah yayi,da kuma Alƙawarin da yama macen da duk ta faranta ma mijinta rai,karki hana ni,wannan shine aure,kuma shine rayuwar aure,ki bani damar da zan rayu dake har a bada akan sunnah "

Ya faɗa yana yin rau_rau da ido cikin niman amincewa,

Jikinta yayi sanyi,domin kamar yanda ya faɗa Alkawarin da Allah ya ma maccen data farantawa mijinta haka kuma ta san wanda Allah yama duk wacce bata amincewa mijin ta ba"but I'm not ready"

Haɗe goshinsu yayi wuri ɗaya "ki bani dama I will make you ready now,ba zaki ji zafi ba I promise"

Shiru kawai tayi tana kallon shi,tama rasa ne zata yi,ita Allah ya gani sam bata shirya ma wannan lamarin ba, kuma a yanda take ganinsa gabaɗaya shi a shirye yake"na amince,amma ɗan Allah Jauro kayi a hankali ni dai duk da bansan iya karfinka ba,duk da kwanaki na nimeka amma baka bani dama ba, i wonder what change your mind,and m......

Haɗe bakinsu yayi wuri ɗaya ba tare daya bata damar yin magana ba,
Cikin ƙanƙanin lokaci ya saka ta tahau layi,domin kuwa youghot din da suka sha dazu shi ya haɗa masu,Ayaba,da madaran ruwa na gwangwani,sai kanun fari da zuma,shi ya haɗa ya niƙa masu,ya san aikin da zai masu a jiki idan ka dauki amfanin ko wani daya acikin su,to balle an haɗa,
Kafin zuwa wani lokaci har ta fita hanyacinta,dan gabaɗaya ta gama jikewa,saboda irin romancing din ta da yake yi,
Ya dauki kusan mituna arba'in yana tsuma su ta yanda saida dukkannin su suka jigata suka matsu da juna kafin ya fara gudanar da harka,
Saboda yanayin da suke ciki na muradin juna hakan ne tasa bata wani ji zafi ba,saima bada haɗin kai da tayi suka mori junan su,
Sai da komai ya lafa sannan ya dauke ta ya kaita banɗaki,
Tare suka yi wanka,duk irin nunnokewar da take yi,dago kanta yayi suna fuskantar juna"me yasa kike kauda kanki?ba na son haka,domin daga yau ba kiɗa abin kallo daya wuce jiki na,kamar yanda nima haka,zan kalle ki a duk lokacin dana ga dama,zan nime ki aduk lokacin dana ji ina son haka,kema kuma ina son a duk lokacin da kika ji kina buƙata na ki nime ni,jiki na naki ne,kamar yanda zuciyata take naki,dan haka karki kara dukar da kai a duk lokacin da muke tare"ya faɗa yana zame towel din dake daure a jikin ta ya ajiye gefe,
Kokarin lumshe ido take,da sauri ya busa mata iskar bakin shi,wanda haka yasa dole ta buɗe idon,

Sumbatar goshinta yayi sannan yaja hannun ta suka shiga cikin bahon wanka wanda ya cika da ruwan zafi,ya zaunar da ita,sannan shima ya zauna,
Lumshe ido take tana ɗan cije leben ta,jin yanda dumin ruwan zafin ke ratsa ta,

"Wash_wash" Yake faɗa yana dan yarfe hannu,

Kallon shi tayi yanda yayi wani day_daya cikin ruwan zafin,wanda ko ita bata baje haka ba"me kake yi? Ta tambaye shi cikin mamaki,

"Ina taya ki gasa jiki ne,"
"Kamar ya?
" Muma maza muna da bukatar gasa namu jikin idan anyi Dis_virgin din mu,nima saurayi ne ke kika fara farke ni a leda,kamar yanda na buɗe ki,kinga dukkan mu muna bukatar ruwan zafi"

Ita dai tunda take bata taba jin inda aka gasa namiji ba dan yayi dis Virgin kanshi,sai akan Jauro,

Mikewa yayi"bari na canja maki ruwa idan kin gama sai ki yi wankan tsarki,bari naje na gyara wurin kwanciya "

Gyada mashi kai kawai tayi,
Canja mata ruwa yayi sannan yayi wankan tsarki ya fita.
Ajiyar zuciya ta sauke tana lumshe ido jin daɗin yanda ruwan ke ratsa ta.

Koda ta fito har ya kammala kyara masu wurin kwanciya,lokacin ƙarfe sha biyu tayi,

Ji taji ya dauke ta cak,ya zaunar abakin gado,ya tsugunna a gabanta yana ƙoƙarin tattare towel din dake jikin ta,

Da sauri ta hade ƙafa "me zaka yi? Ta tambaya a tsorace,

Dago kai yayi ya kalle ta,gani yayi duk sai wani zaro ido take yi" Zan duba ne"

"Me zaka duba" Tana ƙara matse kafa,

"Ko nayi ɓarna," Ganin yanda duk ta fara tsoracewa ne yasa yace"kinga dubawa kawai zan yi in banji maki ciyo ba,ba wani abu bane ki kwantar da hankalin ki,karki manta mijinki likita ne,so Trust me ok"

Jinjina kai tayi sannan ta fara buɗe kafar a hankali,
Da tocilan wayar shi yayi amfani ya haska,
Babu laifi bata ji ciyo ba,sai dai ja da wurin yayi saboda baƙon daya kawo mai ziyara,
Yatsa yasa ya shafa kofar wurin kamar zai tura,
Zabura tayi tana dake kafadarsa,
Murmushi yayi ya mai da mata towel dinta,mikewa yayi tsaye"babu komai a wurin,you ar fine "

Buɗe dirowa yayi da dauko mata wani rigan bacci mai dan kauri ya saka mata sannan yaja masu bargo ya rungume ta,sumbatar goshinta yayi"good Night Baby "

Lumshe ido tayi,tun tana jin motsin shi har taji shiru alamun yayi barci,
Bude idanun ta tayi tana kallon fuskar shi,ajiyar zuciya ta sauke,lallai wani haɗin sai Ubangiji,in ba haka ba kamar yanda take da kyau wa zai kalli Jauro ya ce ita matar shi ce,in ba yanzu da take kokarin saka shi ya canja ba da dubara,sai dai in ya dauki wanka yanda kasan matashin yaro dan sha takwas haka yake komawa,a yanda yake ɗin nan wa zai ɗauka ya mallaki makudan kuɗaɗe,kadarori,da kuma,dabbobi,a shekarun shi,ita kanta bata fahimci wani irin mutum bane shi sai yanzun da suke rayuwa tare,ƙoƙari yake kawai ya samu farin ciki ta bangaren ta,
Murmushi tayi,tuna wai yana gasa kanshi shima,hannu takai ta shafa fuskarshi a hankali,yau ya jiyar da ita daɗin da batasan dashi ba,irin wanda bata taba sammani ana samu ta wannan fannin ba,ƙila ma dazu tayi kukan daɗi dan wallahi gabaɗaya yasa ta fita haiyacinta,,ko ba komai ta gode ma Allah daya bata shi a masayin miji,domin bata taba tsammanin yanada wayewa da sauƙin kai ba irin haka,
Haka taci gaba da tunani har barci ya dauki.

Washegari da safe tare suka yi sallah Asuba sannan suka koma suka kwanta,
Ƙarfe takwas da rabi ya tashi,share gidan yayi, sannan yayi morping,
Arish da kwai ya soya sannan ya dafa ruwan shayi ya zuba a fulas,abincin kuma ya zuba a kula,ya ajiye mata a inda suke cin abinci,ya koma yayi wanke-wanke,
Ganin ƙarfe goma saura ne yasa ya koma daki yayi wanka har ya shirya tana barci,
Lekawa yayi saman gadon ya taba jikin ta dan ya tabbatar lafiyar ta kalau,kuma babu zafi komai daidai,
Takarda ya yanka ƙarami ya rubuta mata dan short note sannan ya ajiye kusa da wayar ta ya fita.

Koda ta tashi kusan ƙarfe sha ɗaya na safe,
Dubawa tayi gefen ta sai dai baya nan,tashi tay ta buba banɗaki baya ciki,dan haka haɗa ruwan ɗumi tayi sannan tayi wanka,tana fitowa ta shirya cikin daya daga cikin Atamfar data gani acikin kayanta dinkin doguwar riga ya fito ya mata kyau,sai wani ƙyalli Amarci da take yi,

Ganin har ta kammala shiryawa bai shigo ba yasa ta dauki wayar ta danta koma falo ƙila yana can,
Tana jawo wayar wani karamin takarda ya faɗo,ɗauka tayi ta buɗe,
Komawa tayi kan gado ta zauna bayan ta karanta abinda ke cikin takardar.....

*🍂JAURO🍂*
(MAI ANGUWA)

Story & Writing
By
JIDDARH UMAR

🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~

*Ban yarda wani ko wata su saka min littafi a shafin su ko su mai da min littafi Audio ba tare da izini na ba*

*54*

*Wannan littafin nawa mai suna a sama na mai da shi na kuɗi,tare da Yar Tsanar Zinare,wanda yake son guda ɗaya dari uku 300,guda biyu 500 dari biyar, Hauwa Umar,Zenith Bank,2284905309,sai shaidar biyi ta wannan number 08141644865*

Kara kallon takardar tayi tana turo baki,tare da maida takardar ta ajiye,
Ko wata Amarya a washegarin daren ta na farko tana farkawa zata ganta rungume a jikin mijinta suna shan dumin juna,wata kuma yana gefen ta yana kallon ta yana jira ta tashi,ya tarbeta dalallausar murmushi,amma ita sai wasika daya ajiye mata akan:Good Morning Hayati,idan kin tashi kiyi wanka da ruwan dumi,akwai abinci a falo ki ci,ina da uziri amma bai kaiki muhimmanci ba,i Love you;

"To idan be kai ni muhimmanci ba why going out" Ta fada tana wucewa falo dan ta karya,
Chapter 45 · 0% Book details