Sashe 29
Jauro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kin ga mu tafi kafin mu rasa jirgi dan ban shirya ƙara kwana a garin nan ba"
Bin bayanshi tayi tana mamakin shi,
Abin bai ƙara bata mamaki sai da taga a irin duniyar ƙanƙaran da take,dan fari ne mai azabar sanyi,
Duk da hiter na zafi dake cikin motar da zai kai su Airport hakan bai hana su jin sanyi ba,
Ganin yanda take yi ne yasa ya dan jawota jikin shi da shirin rungume ta ko zata samu dumi,
Amma sai ture mai hannu tayi cikin jin haushi abinda ya mata Dazu bayan ya san ba lahira suke ba,
Babban filin jirgin garin aka kai su wanda bai da wani nisa da inda suke,
Tana biye dashi har aka kammala komai kafin a basu izinin shiga jirgi,
Sai lokacin ta sake baki tana kallon yanda tsarin jirgin yake,yanzun ta yaya za'ayi wannan abun ya iya tashi yashi gashi ƙato sannan duk suna ciki,
Rike mai hannu tayi tana shagwabe fuska "Jauro"
"Umm"
"Ni dai ba zan shiga wannan jingin ba,kar yazo ya yarda mu,ta yaya zai iya tashi"
Kallon ta yayi,shi bai ga kauyancinta ba tunda shima irin haka ta taba faruwa dashi,
Dafa hannun nata yayi da ɗayan hannun shi"karki damu akwai wadanda ke kula da shi a ciki da kuwa can,kin ga wancan ginin"ya nuna mata wani babban bene mai tsayi"to anan Controler jirgin suke "
Kara rike shi tayi"ni dai tsoro nake ji"
Jinjina kai yayi,sai kace ba dazu ta gama ture mai hannu ba,
Saka hannun shi yayi cikin nata ya rike gam "idan muna shiga ki dinga yin Addu'a"
Miyau ta hadiye tana jinjina mashi kai, sannan suka shiga jirgin yayin da addu'a ke bakin ko wannen su,
Shi ya saka mata belet na kujera,
Tana rungume da hannun shi a jinjnta har jingin ya daga sama dasu,.
Tafiyar Awa biyu da rabi ne ya kawo su England,in da anan ma wani ne yazo ya dauke su a mota zuwa wani gida,a maimakon Hotel,
Gidan madaidaici ne mai dauke da babban falo da daki biyu sai kicin da wurin shan iska,
Yana rike da ƙaramin jakkan su har cikin dakin kafin ya ajiye ya juyo ya kalle ta"ni zan fita ba zan samu dawowa da wuri ba,za'a kawo maki abinci ki ci,sannan ki kwanta kin ga dare yayi anan,sannan ki rufe da bargo sosai "
Da sauri ta juyo tana girgiza kai "A'a ni dai ba zan zauna ba,sai dai kaje dani,ni tsoro nake ji"
Jawo ta gaban shi yayi ya subaceta a goshi,"babu abinda zai same ki saboda nan akwai tsaro sosai,"wayar shi ya ciro a Aljihu ya danna wata number "karɓi wannan wayar zamu yi waya dake idan na tafi,kuma kina iya kiran gida ku gaisa da su mama"
Amsa tayi ta koma bakin gado tana zama"ƙarfe nawa zaka dawo?
Kallon Agogo yayi wanda ke nuna ƙarfe takwas na dare,ƙila zuwa goma"
Shikenan sai ka dawo"
Ba karamin dadi yaji ba da wannan addu'ar nata,domin shine addu'a na farko da ta fara mashi tunda yake da ita,"Amin"ya ce fuskar shi dauke da murmushi, sannan ya fita,
Bai jima da fita ba aka kawo mata abinci kamar yanda ya faɗa,abinda ya mata matukar daɗi shine ganin soyayyar dankalin turawa da kuma kyau ba laifi abincin da ɗan yawa sai fruit salad wanda yaji ya'yan itatuwa,
Sai da ta ci ta ƙoshin kafin ta kwanta,
Kafin ma ya dawo ta yi barci,
Dan haka shima kwanciya yayi a gefen ta yayi barci shi hankali kwance ba tare da ya matsa ko kusa da ita ba,
Washegari da safe ma koda ta tashi tuni har ya fita,sai dai ya rubuta mata wasika dan karamin ya ajiye mata,ko da ta tashi ta ganshi,duk da ba wata jituwa ɓace a tsakanin su amma bata ji daɗi ba dan ko ba komai dashi ta saba,
A ranar haka dai tayini daga kallo sai Games da take ta bugawa a wayar daya bar mata,
Ranar ma bai dawo ba sai kusan takwas na dare lokacin ma bata jima da cin abinci ba,
Zama yayi kusa da ita,amma bata ce mashi komai ba,sai ci gaba da game dinta da tayi,
"Wai Sumi Baby baki ga na dawo bane"
Kallon shi tayi"naga ka dawo"
"To shi ne ko dan zuwa ki rungume ni baki yi ba,na dai san kina kallon fina-finan turawa yanda suke tarban mazajen su in sun dawo aiki,sufa har kiss za'a maka,dan Allah ki dinga koyi dasu"
Wani irin kallo take mai tana ya mutse fuska"Allah kiyaye na maka kiss "
Zaro ido yayi"yanzun har kin manta irin sambatun da kike tayi jiya a Aljanna,"
Bata fuska tayi,
"Bari na tuna maki,haka kike yi,Jauro I don't wannan die young,sannan kika hau tonde min baki kamar zaki cinye min baƙi,kinsan ni ma dana fara sake maki zafafa,sai kika shiga nishi kina faɗin wash,waiyo daɗi,kina wani bankaromin kirji kina cewa in taba nan"
Ganin yanda ta sake baki tana kallon shi cikin mamaki ne yasa yace"Umm karki damu ai ni da yake ba ɗan iska bane shi yasa ban taba ba,duk da naso na taba tunda sunata tsole min ido,sai dai da ki sani nan gaba kina cewa taɓa taɓawa zan yi "
Wani irin ihu tayi tare da tashi zata Hai kanshi,ai kuwa da gudu ya tashi yana dariyar mugunta,nan da suka shiga zagayen falon tana binshi tana kuka"ni yaushe nayi haka,ni sharri kake min"
Juyowa yayi yana mata gwalo tare da turo mata kirjin shi yana nuna mata irin yanda take yi "haka fa kike turo shi,kin ga dama dai na ɓoye maki ne amma har da cewa kike Jauro kami"
Tsayawa tana zaro ido da buɗe baki"kamin me?
"Abun"
"Abun? Me abun?
Kafaɗa ya daga " To ni ma shine nake son na tambaye ki,me abun,ko dai kina nufin,laaaaaa,wallahi ni ba dan iska bane"
"Kanen nice yar iska? Ta faɗa tana takowa inda yake yayin dashi kuma yake matsawa baya yana mata dariya,
" Kaji tsoron Allah Jauro,ka tuna me karya ɗan wuta ne"
"Ai naga alama ke kina tsoron Allah"
Da gudu ta ƙara binshi cikin tsananin jin haushin sharrin da yake mata,ita duk yaushe tace mashi haka,
Ai kuwa a maimakon taga ya juya yana gudu,sai gani tayi ya nufi to shima da gudu,kokafin ta tsaya tayi tunanin juyawa har taji yayi sama da ita ya rungume ta tare da haɗe bakinsu wuri guda yana juyi da ita yana kissing ɗinta,yanda kasan zai ciye mata bakin,kafin kuma taji ya direta kan kushin duk da haka bakin su na manne,
Kokarin ture shi take yi sai dai ya manne mata yanda kasan wanda aka haɗa magnet,
Tunda take dashi bata taba kai tsaye ya kai hannun shi kan kirjin ta ba sai yanzun data tsince hannun shi saman nipple ɗin ta yana murza,
Ture shi tayi da karfi tana tashi zaune,"ai kai ne ɗan iskan"
Shima matsawa gefe yayi yana sauke numfashi"ai dai da matata nayi iskanci ba da matar wani ba"
Kin bashi amsa tayi sai ma goge bakinta data shiga yi tana hararanshi,
Mikewa tsaye yayi "duk ki gama da kanki zaki ni ne ni"
Nan ma shiru ta mai dan ba karamin haushi yake bata ba,ta lura ko zasu kwana a haka shi ba gajiya da magana zai yi ba,
Har ya fara tafiya sai kuma ya juyo"akwai kankana a kicin dan Allah ki nika min shi sai ki kawomin ruwan"ya faɗa yana shigewar ɗaki
Tashi tayi ta shiga kicin din ta buɗe firig ta dauko,sai da ta cire yayan sannan ta hau nikawa,
Minti biyu ta kashe injin,tana shirin juyewa a kofin ne ya shigo,
Kallon yayan kankanan dake gefe yayi,bai ce mata komai ba ya amsa wanda ta zuba mai a kofi ya kasa kai ya shanye,
"Ke ba zaki sha bane?
" Yanzun zan nika"
Kokarin cire yayan kankanan tayi"A'a karki cire yayan,ki nika da shi sai ki saka madaran ruwa yana wanke mara sosai,duk wani dattin dake mara sai ya fita"
Kallon shi tayi "da gaske?
" Sosai ma"ya faɗa yana barin kicin din,
Ai kuwa juye kankanan tayi ta dibo yayan nashi data cire ta haɗa ta nika duka,tana gamawa ta dauko madaran ruwa gwangwani daya ta juye ta ƙafa kai ta shanye,
Daga inda yake labe yana kallon ta wani dariya ya saka a zuciyar shi a fili kuwa har da ɗan tsallen murna,domin ya san irin muguntar daya mata wanda yau dai dole ta nime shi da kanta,
Domin ya'yan kankana ba karamin ta da sha'awa suke yi ba,ba ma ɗan kaɗan ba,balle aje ga kan madara wanda shi kanshi kadai idan mutum ya sha yana tada sha'awa,to balle ita data haɗa duka biyu,
Ganin tana kokarin fitowa ne yasa da sauri ya koma kan kushin ya zauna tamkar dama kallo yake yi,
Ita ko bata ce mashi komai ba ta shige ɗaki domin tayi shirin kwanciya ta kwanta..........
*🍂JAURO🍂*
(MAI ANGUWA)
Story & Writing
By
JIDDARH UMAR
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/
*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
*Ban yarda wani ko wata su saka min littafi a shafin su ko su mai da min littafi Audio ba tare da izini na ba*
*38*
*Wannan littafin nawa mai suna a sama na mai da shi na kuɗi,tare da Yar Tsanar Zinare,wanda yake son guda ɗaya dari uku 300,guda biyu 500 dari biyar, Hauwa Umar,Zenith Bank,2284905309,sai shaidar biyi ta wannan number 08141644865*
Tana gama canja kaya ta kwanta tare da jawo bargo ta rufe gabaɗaya jikinta dashi,bata wani jima ba barci mai daɗi ya dauke ta,
Shima tashi yayi ya shigo dakin fuskanshi dauke da murmushi yana kallon ta,
Hawa kan gadon yayi ya kwanta,yana fuskantar ta,ta yanda zata iya shakar numfashin shi,
A haka barcin ya dauke shi shima,