Sashe 23
Jauro Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kafin ta samu abin faɗa mashi sai ji tayi ya dago habarta tare da saka bakinshi cikin nata ya shiga bata wani irin rikitaccen sumba mai tafiya da ilahirin gangan jiki,domin kuwa ya riga ya yasan duk wani tsirri na jikin diya mace lungu da saƙo inda zai taɓa ko ya sumbata jikinta ya motsa,haka kuma acikin baki yasa in da jijiyan sha'awar ɗan adam yake wanda ta hanyar sumba kawai zai kai saƙo zuwa ƙwaƙwalwa ita kuma ta harba zuwa gangan jiki,
Hannu biyu ya saka ya rungumeta ta baya yayin da ya zagayeta da hannayen shi,yana ƙara tura harshen shi a cikin bakin ta,
Tun tana dukan shi da hannun ta har taji jikinta ya mata wani irin sanyi kafafuwanta na nimar gaza daukarta,sai dai yaki bata damar zubewa ƙasan,
Sai da yaga tana shirin shede mashi sannan a hankalin ya zare harshen shi daga cikin bakinta yana haɗa goshinsu wuri ɗaya yayin da Lebanshi ke saman nata yana busa mata numfashin shi tana shaka,
Bai sake ta ba sai da ya kai ta kan kushin ya zaunar da ita,
Sai lokacin ta samu damar fashewa da kuka ta ɗauki daya daga cikin filon kushin ta wurga mashi,ta kasa bayan hannunta tana goge bakin ta dashi"Allah ya isar min mugu mai danne ya'yan mutane"
Dafe bakin shi yayi "kai_kai_kai ni ne mai danne ya'yan mutane,to bari in fara ta kanki" Ai kuwa gani tayi yayi kanta gadan_gadan da gaske kara danne ta zai yi,
Hakan ne yasa ba shiri ta mike da gudu tayi cikin ɗakin,shima kuma bai tsaya ba da yake yayi niyar yin mugunta dan haka tuni yabi bayan ta da gudu,
Tana juyowa baya ta hange shi yana binta,ai tuni ta kara gudu yana biye da ita abaya yana dariya ita kuma tana ihu,nan fa suka shiga zagayen wannan babban falon,su ne har cikin Uwar ɗaki,
Sam ba tada jimirin gudu zagaye hudu ta faɗa kan gado tana ishi,
Gadawo kanta tayi "wa na kama"
Kauda kai tayi tana nishi,
Juyo da kanta yayi suna fuskantar juna "ni kike ma Allah ya isa?.........
*🍂JAURO🍂*
(MAI ANGUWA)
Story & Writing
By
JIDDARH UMAR
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/
*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
*Ban yarda wani ko wata su saka min littafi a shafin su ko su mai da min littafi Audio ba tare da izini na ba*
*31*
*Wannan littafin nawa mai suna a sama na mai da shi na kuɗi,tare da Yar Tsanar Zinare,wanda yake son guda ɗaya dari uku 300,guda biyu 500 dari biyar, Hauwa Umar,Zenith Bank,2284905309,sai shaidar biyi ta wannan number 08141644865*
Kyaf_kyafta ido ta fara cikin tsoron abinda zai iya zuwa ya dawo,domin yau din gani take gaba ɗaya ya canja mata kamar ba shiba,"dan Allah kayi haƙuri ka ɗaga ni ba zan ƙara maka Allah ya isa ba"
"Kin tabbata"
"Eh,na tabbata"
Ɗagata yayi " Ki shiga banɗaki gashi can kiyi wanka ki canja kaya,ki duba a kwai kayan bacci a wancan ledar,karki manta kiyi brush sannan ki dauro Alwallah,bana son cin musu,idan kin kammala ki hau kan gado ki kwanta,karki bari na maimaita abinda na faɗa "
Ba ta bashi amsa ba ta tashi ta shiga bandakin domin dama fitsari take ji tun a can gidan,
Kamar yanda ya faɗa haka din tayi domin ta lura a lokacin da yaso wasa zai yi a lokacin da kuma yake baka umurni to kabi kawai sai ka zauna lafiya,
Tana cire kayan daga leda banɗaki ta kuma shiga danta canja,tana addu'ar Allah yasa ba ƴan iskar kaya ya dauko mata ba,
Ai kuwa ga mamakinta sai ganin irin kayan jikin shi tayi,sai dai nata yafi shep saboda na mata ne,riga wadatacce mai dogon hannu sai wando har kasa,kayan ruwan hanta ne,kuma yadin nada kauri sosai,sai hula da takalmin yawo a daki wanda a nan ta same shi,
Baya cikin dakin dan haka a hankali ta tako ta leka ko yana falow kila a can zai kwana,
Sai dai a zaune ta same shi yana kurban Liptop a karamin kofi yana kuma danne_danne a Laptop,
Komawa cikin dakin tayi ta haye saman gado tare da jan baro ta rufe,tana tunanin kila gobe zai mai da ma Baba da katifar ne a canja wata,in ya so sai su koman,
Tun tana tunani kar tayi barci ya shigo mata,har ba ta san sanda wani barci mai bala'in daɗi ya dauketa ba yayin da sanyin AC ke kadata.
Washegari da Asuba jin sanyi ya mata yawa ne yasa a hankali ta buɗe ido tamkar wacce bata son buɗewa,
Tozale tayi dashi a zaune saman gadon yana sakar mata murmushi"Sumi Baby tashi lokacin sallah yayi"
Da sauri ta mike zaune tana tuna in da take,
Sauka yayi bai kuma ce mata komai ba ya koma saman darduma yana cigaba da jan carbin shi,
A jiyar zuciya ta sauke kafin ta sauko daga saman gadon tayi banɗaki,tana kiran Maye a zuciyar ta,dan ba ƙaramin haushi ya bata ba,
Sai da ta kuma yin wanka sannan tayi sallah,ta zauna tana lazimi har ƙarfe shida da rabi sannan tayi addu'a,
Juyowa tayi ta kalli in da yake zaune a saman karamin kushin yana haɗa wasu takardu gabaɗaya hankalin shi na wurin,dan haka tashi tayi ta hau saman gado ta kwanta tana lunshe ido,
Bata ji takunshi ba,sai ji tayi an kwanta kusa da ita,wanda hakanne yasa da sauri ta bude ido tare da mulmulawa ƙarshen gado,tana shirin sauka,
Ji tayi ya riko hannun ta da sauri shima ya fiskota da ƙarfi,ai kuwa sai gata kwance saman kirjin shi,
Mirginawa yayi da ita sai gasu sun koma tsakiyar gado yayin da shi kuma yake kanta ita kuma tana kasa,
Kollon cikin idanunta yayi yayin da ita duma ta kauda kanta a kanshi,dan haka kawai taji bata son kallon ƙwayar idon shi,dan gani take yana mata wani irin kallo na daban wanda yake sata jin wani iri,shi yasa tun jiya bata cika son haɗa ido dashi ba,
"Nasan a gida kafin a kawo ki an sanar dake ni ne a sama dake kamar dai yanzun,me yasa baki gaishe ni ba?
Ƙoƙarin ture shi daga kanta take yi sai dai ta kasa,wai meke damun Jauro ne,gabaɗaya sai ya dinga yin abu kamar bashi ba," Ɗan Allah ka ɗagani bana son kana taɓa ni"
Hannun shi da ya mata katanga dashi ya zame,ai kuwa sai gashi kwance a jikin ta,
Jin ya sakar mata nauyi ne yasa ta saka ihu da karfi,tana kiran wayyo Allah zan mutu,
Daga ta ya kuma yi,"zan sauke maki nauyi na gabaɗaya nest time idan baki gaishe ni ba Sumi you can try it and see "ya na gama faɗar haka ya ɗaga ta,sai kuma ya juyo"ki yi kwanciyar ki dan ba abinda zan maki,kar ki manta na ce sai kin nime ni da kanki" Ya koma gefe yayi kwanciyar shi tare da jawo bargo ya rufe,(ni kuwa cewa nayi anya wanga ni ma da Jauro je kira mata bai shirya mata wani abuba)
A hankali ta sauka daga saman gadon ta koma can saman ƙaramin kushin ta takure tare da lullubewa da hijabinta,dan ga sanyi gari ga na AC da Jauro ya kunna.
Yana jinta amma bai kulataba,tun yana jin juye_juyenta har ya ji tayi shiru alamun barci ya kuma ɗaukar ta,
Sauka yayi daga saman gadon ya ɗauki karamin filo ya daga kanta ya saka mata,dan ba ya son ya tashe ta,
Shima komawa yayi kan gadon ya kwanta kafin wani barci mai daɗi ya dauke shi,dan jiya duk yanda ya so yayi barci bai samu yayi ba saboda project din shi da yake haɗawa,
Yayi barci sosai kam dana ƙaran wayar shi ne ya tashe shi,
Tunda yaga kiran Director na asibitin yasan aiki zasu saka shi bayan sun san yana kan hutun ne.
Sai da yaja tsaki kafin ya ɗauka "barka da safiya yallabai"
"Barka dai Dr, Sorry na tada kai daga dukkan alama"
"Ba damuwa"
"Nasan kana kan hutun ka ne,amma duk da haka muna bukatar tai makonka is an emergency situation"
"Ok sir ganinan zuwa" Ya faɗa yana kashe wayar tare da sauka kan gado yana miƙa,banɗaki ya shiga yayi wanka sannan ya fito ya canja kaya ya fita tare da jawo kofa,
A reception ya tsaya ya faɗa masu irin abincin da zasu kai mata nan da karfe goma dai_dai sannan ya wuce.
Ba ita ta farka ba sai kusan ƙarfe goma sha ɗaya na safe,
Miƙa tayi ta godewa Allah,lellekawa tayi ko ina sai dai baya nan,hakan yasa ta koma bayi ta wanke baki tana hamma,dan yunwa take ji,
Ji tayi an ƙwanƙwasa kofa an shigo,kallon matar tayi wanda daga dukkan alamu mai aiki ce saboda harda irin kayan da masu aiki ke sawa a jikin ta,
Da murmushi a fuskarta cikin harshen turanci take gaida ita tare da sanar da ita sau uku tana lekawa amma bata tashi ba tana barci,
Ɗan keken da ta shigo dashi mai dauke da farantaiyen ta tsayar a gefe sannan ta shiga sauke mata abinci,tana kammalawa ta ce "Madam zan iya shiga ciki in gyara dakin tare da wanke bandakin"