Sashe 15
Jauro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da ta Harare ta kafin tace"nifa Maman Momy ba faɗa na zo ba,kawai dai nazo ne na rokeki akan kisa Baba ya fasa wannan auren domin nasan maganar ki kaɗai yake ji"
"Eye,eye,lallai,wato ma kinsan magana ta kadai yake ji,to me zai hana ki ce Uwar taki ta kwada nata sa'ar akan shi"
"Ni dai na fada maki ba faɗa ya kawo ni ba"
"Eh dole ki ce haka tunda laluran gaban ki ne ya kawo ki ba,to bari ki ji ba zan faɗa mashi ba,domin kuwa aure ke da wannan bakin baƙauyen babu fashi,ai na faɗa maki,sai na lalata rayuwar ki,sai na mai dake abin tausayi fiye da Uwar ki,ke bari ma na fada maki abinda baki sani ba,ni na haɗa babanki da Jauro,na kuma zuga shi akan ya aura mashi ke,na ce ya faɗa mashi kuna idan ya aure ki kar ya kuskura ya bari ki yi aiki,ba dai takamarki kinyi karatu zaki nime aiki ki taimata ma Uwar ki ba,to babu batun aiki a rayuwar ki,sai dai ki zauna a ƙauye tare da fitinannun ƴan uwan shi waɗanda ko tashin hankalin su ya ishe rayuwar ki"
Ji tayi ranta ya baci,hankalin ta ya ƙara tashi "wato ke kika zuga Baba akan haka ba? Lallai ke muguwar ce Lami,me yasa baki ba shi Jauro auren yarki Momy ba sai ni,me na tsare maki,me muka miki?
Dariya ta kuma sawa" Ai cewa kika yi yata,ta ya za'a yi na zaɓa ma yata irin wannan mutumin da bai san Me yake yi ba,ki bari kiga irin mijin da Momy zata aura,sai kun koma kuma masa maula ke da Uwar ki harma dashi mijin naki,kuma bancin haka me amfanin ɗan kishiya"
Mikewa tsaye tayi"in Allah ya yarda burin ki ba zai taba cika akan mu ba"tana faɗar haka ta bar gidan tare da bugo Get,
Juyowa tayi ta kalle Get din hawaye na zuba a idonta,a zahirin tace"Baba baka da adalci"ta faɗa tana juyawa tana tafiya a hankali tana ɗan goge hawayen idon ta,wannan matar Baban nasu makira ce,muguwa,kuma Azzaluma,dubi gidan da Baba ya gina mata ita da yaranta biyu,amma su ya bar su a tsohon gida da ko ƙofa babu,
Juya baban su take kamar waina sai yanda tayi dashi,Mamar su ba tada katabus,
Wlh wata rana suna sati ɗaya ma basu ganshi ba,alhalin suna unguwa daya,
Wato ita ke kara zuga Baba yana masu hauka,, ko ina kuma ta san Jauro oho,in Allah ya yarda sai ta ga abin ta.
*Last free page*
*🍂JAURO🍂*
(MAI ANGUWA)
Story & Writing
By
JIDDARH UMAR
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/
*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
*Ban yarda wani ko wata su saka min littafi a shafin su ko su mai da min littafi Audio ba tare da izini na ba*
*20*
*Wannan littafin nawa mai suna a sama na mai da shi na kuɗi,tare da Yar Tsanar Zinare,wanda yake son guda ɗaya dari uku 300,guda biyu 500 dari biyar, Hauwa Umar,Zenith Bank,2284905309,sai shaidar biyi ta wannan number 08141644865*
A hankali take tafiya kamar wacce kwai ya fashema a jiki,tsabar yanda jikinn ta yayi sanyi,bata damu data hau mashin ba wannan karon da kafa ta taka har gida,
Bata ma nime Mama ba ɗakinta ta shige,dan ta san ba tada wani hujjar da zai saka ta nime ta tunda ta hanata zuwa,
Ganin in ta zauna tunani yana iya sakawa zuciyarta ya buga ne yasa kawai ta tashi ta kwaso kayan da aka ci abinci ta shiga wankewa,
A takaice ko mintina goma sha biyar bata gama haɗawa ba da dawowa sai ga Baba ya shigo cikin bacin rai wanda ko sallamar bai yi ba,
Sai ma kwala kiran sunan Mama da yake kamar zai tada gidan,
A razane ta fito daga ɗaki dan barci take yi,
Tsayawa tayi a gefen shi "Baban Aisha gani"
Nuna ta yayi da ɗan yatsar"wato baki da mutunci ko Hajara,yanzun har yakai kina koyawa ya'yan ki rashin tarbiya,abun ya tashi daga kaina ya koma kan matata kuma"
Jin ya ambaci sunan matar shi ce yasa ta juya ta kalli inda Sumayya ke zaune,wacce ko juyowa in da suke bata yi ba,asalima kamar bata jinsu sai cigaba da wanke-wanken ta da take yi,
"Baban Aisha wallahi ban aika kowa gidan ba"
"Ai dama haka zaki ce mara mutunci,ita kuma Sumayya da kika aika taje ta zageta tas,har da kiran min mata munafuka,da zagar mata iyaye,yanzun ke Hajara ba abin Alfahari bane ace kishiyar ki ta zabarma ƴar ki miji,amma da yake baku gode Allah shi yasa"
"Kayi haƙuri Baban Aisha,kaima kasan tunda na rokeka ka ki,shi kenan na fita batun wannan maganar,ni dai addu'a ta shine inda Alkhairi a wannan aure Allah ya tabbatar,in kuma baba Allah ya zaɓa mata wanda yafi shi"
"Ai gara ki daina wahalar da kanki,domin aure kamar anyi an gama ko da kuwa babu Alkhairi"
Tama rasa mai zata ce mashe tsabar takaici,wanda kuma bana kowa bane face na Sumayya,duk ita taja mata,inda ace bata je gidan ba ai da bai zo ya mata wulaƙanci ba,
Juyowa tayi ta kalle shi"to Baba mai zai hana ka dauki Momy ka bashi ya aura tunda ni bana so,ai naga ita ma ta isa aure,amma tsabar san kai sai ace ni za'a ma dole sai kace zamanin da"
Cab,lallai Sumayya ta taro march,Bokitin dake gaban shi yayi ƙwallo dashi"ni kike faɗa ma haka,Sumayya ni mahaifin ki kike ma rashin tarbiya,na tabbatar da Momy ne daga bata min haka ba,shi yasa ko yaushe kuke a tambade kuda Uwar ku,"
"Baba ni fa ban faɗa wani abu ba kawai dai auren ne bana so,na amince kai ka zaɓar min wani mijin da kanka amma ba wannan matar ba"
"Ina magana kina magana,Sumayya Allah ya tsine maki Albarka daga ke har uwarki dake daure maki gindi,kuma in dai ina zaye zabin Maman Momy shine zaɓi na,shi zaki aura koda a ce ana kaiki zaisa wuƙa ya daddatsaki yayi gunduwa gunduwa dake,to bari ki ji ni zan tsaya mashi a ƙoto dan kar a daure shi domin annoba ya kashe ya ragimemin mugun iri a zuri'a ta"
Wadannan maganganun da yake faɗa su suka tunzura Mama suka kona mata zuciya har ta shiga mai da masa da martani ita ma cikin zafin rai "Sumayya! Sumayya! Sumayya! Yanda na kira sunan ki sau uku Allah ya miki Albarka,ya aibarkaci rayuwar ki,in Allah ya yarda ba zaki taɓa tabewa ba,sai kin zama abin Alfahari a gidan nan" Juyowa tayi kanshi "bakinka ba zai taba kama yata ba tunda dai bata hakkin ka,me ta maka da zaka tsine mata,duk bakin cikin da kake kuntsa min mai ishe ka ba sai ka koma tsine ma ya'ya na,to bari kaji tsinuwarka ba zai taba kama su ba sai dai ya sauka akan waɗancan ƴan gold din ba baka ganin laifin su,kuma sai Allah ya saka mana,munafiki"
Ganin yanda ita ma ta taso masa ne yasa cikin bacin rai ya juya ya bar gidan yana faɗin "ko kunki ko kunso aure babu fashi,na ma maida shi cikin wannan wata,sai dai tasha fiya_fiya ta mutu"
Daga inda take zaune ta fashe da kuka tana haɗa kai da guiwa "shi kenan na shiga uku rayuwata tazo karshe tunda mahaifina yamin baki ya tsine min"
"Kul na kuma jin kiyi kuka akan haka,ba abinda tsinuwarshi zai maki,yanzun zan je wurin yayanshi duk yanda za'ayi dole ayita ta kare,domin na gaji da wulakanci da matar nan ke ja min"
Ku yi haƙuri ba yawa

*21*

Sai da tayi sallan la'asar sannan ta shirya ta tafi gidan Yayanshi wanda yake zaune a Sabon Anguwa,
Sai dai cikin rashin sa'a koda ta je ta iske bayanan,dan haka ta samu uwar gidan shi ta faɗa mata komai tunda suna shiri ta kuma roƙeta akan dan Allah idan mijin ta ya dawo ta sanar dashi abinda ke faruwa,sannan tai mataa sallamah ta koma gida,
Koda ya dawo matar sanar dashi tayi abinda ke faruwa,dan haka ɗaukar waya yayi ya kira kanin nashi akan ya zo tare da matanshi,
Shi kuwa Baba daya tashi zuwa sai ya dauko Maman Momy kaɗai ya taho da ita a mashin din shi,
A dakin da yake ganin baƙi suka same shi, bayan sun gaisa ne suka samu wuri suka zauna,
Kallon shi yayan shi yayi"me gaskiyar maganar da matarka ta fada,sannan kuma me yasa ita Maman momy zata zaɓa ma Sumayya miji,"
Cikin sanin makamar kissa ta fashe da kuka"yaya tsakani da Allah nake zaune da mijina da kuma ya'yanshi, ban taɓa yin wani abu domin na cutar dasu ba koda matar shi,amma ita ko yaushe cikin bina da sharri take yi,bana bi ta nata domin duk abinda nasan zai amfanar ita da ya'yan ta shi nake yi,
Jauro mutumin kirki ne,yaro ne mai hankali Yaya,domin idan bana kwarai bane bazan taba zaɓar ma Sumayya shi ba,ka yarda da ni,kuma shi kanshi mahaifin nata yayi bincike akan shi,na tabbatar da ace yaga da cutarwa ai ba zai yarda ba Yaya"
Ajiyar zuciya ya sauke "da gaske kayi bincike a kan mutumin? Ya faɗa yana kallon Baba
" Na yi bincike akan yaron sosai,kamar yanda ta faɗa "
"Yaya ina da magana kuma,ɗan Allah ka taimake ni ka shiga wannan lamarin" Ta faɗa tana kara ƙarfin kukanta harda gudun hawayenta,
Shi kuma Baba sai wani lallashinta yake yi,
"Ina jinki,"