Sashe 30
Jauro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko barcin awa daya bata yi ba ta farka saboda wani irin kullewa da maranta yayi,ga kuma tsigan jikinta da taji yana tashi,
Shiru ta yi tayi likimo tana kallon shi yanda yake barcin shi hankali kwance,
Ita gata ma ko numfashin shi da take shaka ji take jikinta na mata wani irin zir_zir haka take ji,gabaɗaya tama rasa me ke mata daɗi,
Wani irin sha'awa ce taji ya taso mata nashi wanda ta rasa ta menene,
Abu ɗaya kawai ta sani shine haka kawai taji tana son ta taɓa shi,
Hannun ta takai a hankali kan fuskar shi ta shafa,
Sai kuma ta ɗaga hannun da sauri tamkar wacce akaiwa Shock,
Ajiyar zuciya ta sauke tana duya mashi baya,dan sam bata son ta taba shi kamar yanda zuciyar ta ke raya mata,
Ji tayi numfashi mai matukar dumi yana sauka a dokin wuyar ta,wanda hakan ne yasa ta maida ido ta lumshe da ƙarfi,dan zuwa lokacin ji take yi maranta kamar ana kirtan ta,saboda yanda wani abu yazo ya dunƙule a wurin,ga kuma jikinta dake mata wani irin kaikayi da mugum muradin wani abu wanda bata San ko me bane,
Ƙara juyowa tayi,tana zuba masa idanun ta da suka fara sauya kala saboda azaba,
Ji take kamar ta jawo shi jikin ta,ko ta sumbace shi,
Abinda take jin tana son yi kenen,
Numfashi kawai take saki yayin da gaban ta ce sananta faɗuwa a lokacin data dukar da kai tana ƙoƙarin daura bakin ta saman nashj,
Wata zuciya ce ta kwabeta akan kar ta aikata kuskure,dan idan ya motsa me zata ce mai,kai ina ba girmanta bane,
Shi kuma ganin tana ƙoƙarin ɗaga kanta ne yasa ya shiga addu'a a zuciyar shi akan Allah yasa karta fasa,domin tun shafar farko data ma fuskarshi ya farka,
Ganin da gaske dai janye fuskar nata zata yi yasa da sauri ya riƙo fuskarta da hannayen shi biyu ya haɗe bakinsu wuri ɗaya,
Cikin natsuwa ya shiga sumbatarta ta yanda zata ji daɗi kuma abin ya kara taso mata,
Ƙoƙarin cire bakinta cikin nashi take yi,sai dai ji take tamkar wacce ake tunzurawa dan haka bata masan sanda ta zagaye hannayenta a wuyan shi ba ta shiga mai da mai da martani cikin nata kwarewar,
Tofa su Jauro an samu yanda ake so,dan haka kara rungume ta yayi sosai a jikin shi,
Ji yayi ta kai hannun ta tana ɓalle botiran rigarshi na barci,wanda hakan ne yasa ya dakata da abinda yake mata,
Ya gado kai yana kallon ta,
Ita ma jin ya tsaya ne yasa ta dago kai tana kallon shi da shanyayyun idanun ta,
Lumshe idanun ta tayi tana ƙara buɗe su a kanshi,kafin ta buɗe baki da kyar ta iya cewa"mara ta na ciyo,mutuwa zan yi"
Ta faɗa tana kwantar da kanta a kan kirjin shi,
Yayin da ya tsinci hannun ta daya yana wayo a saman kirjin shi tana zagaye kan kirjin shi dashi,
Jin tana kokarin daurashi akan layi ne yasa ya damki hannun ta,yana mirgina ta gefen shi ya zama na tayi filo da hannun shi,
"Faɗa min me kike so,"
Girgiza kai tayi tana jin hawaye na taruwa a idanun ta"ban sani ba"
Shiru yayi yana nazarin ta,shi da sam bai ɗauka cewa haɗin da yasa tayi zai mata reacting haka ba,daga dukkan alamu to tana da karfin sha'awa,
Yanzun ya san kome zai mata baza ta musa mashi ba,
*🍂JAURO🍂*
(MAI ANGUWA)
Story & Writing
By
JIDDARH UMAR
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/
*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
*Ban yarda wani ko wata su saka min littafi a shafin su ko su mai da min littafi Audio ba tare da izini na ba*
*39*
*Wannan littafin nawa mai suna a sama na mai da shi na kuɗi,tare da Yar Tsanar Zinare,wanda yake son guda ɗaya dari uku 300,guda biyu 500 dari biyar, Hauwa Umar,Zenith Bank,2284905309,sai shaidar biyi ta wannan number 08141644865*
Jawo ta jikin shi yayi ya rungume ta,ya shiga shafa bayanta a hankali tamkar mai lallashin yaro,
Ita baisan wannan shafar bayan da yake mata ji take tamkar yana ƙara taso mata da wata fitinar ɓace,
Hannunta tashiga turawa cikin rigar shi,sai dai da mamakinta sai gani tayi yana zame mata hannu,alamun dai baya son taɓa shi da take yi,
Haushi ya bata dan haka mirginawa tayi gefe ta juya mashi baya,yayin data shiga sharan hawaye cikin jin haushin abinda ya mata,domin zuwa yanzun kam ta fahinci abinda take ji,
Tun tana yi a hankali har shesshekar kukanta ya fara fitowa,ji take kamar zata mutu,
Gaskiya ba zata iya ba,juyowa tayi suna fuskantar juna ita dashi,
Gani tayi idanun shi sun yi ja sosai sun canja kala,duk da irin halin da take ciki hakan bai hana ta tsura mashi ido ba,tamkar yanda shima bai cire idanun shi a nata ba,
Idan dai har ba rashin fahimta tayi ba,tamkar tsananin damuwa da ɓacin rai ta hango a idanun shi,sai kuma wani maiko da idanun ke yi,tamkar wanda hawaye ya kwantawa,kai anya ma ba hawaye bane,
Jin yanda maranta ya kara tsikaran ta ne yasa ta lumshe ido tana cizan labbanta,
Hannun shi ta danko da ƙarfi "Jauro please!
Lumshe ido yayi sai kuma ya kara buɗesu a kanta.
Wasu hawayen ne suka zubo mata"please Jauro help me,ba zan iya ba,mara na!,dama kace ni zan nime ka,to gashi na nime ka,dan Allah ka taimaka min Jauro" Ta faɗa tama rungume shi jiminta tare da hada bakin ta da nashi tana tsotso.
Rungume ta yayi shima yana cigaba da sunbatar ta kafin ya gangaro ya shiga sumbatar wuyanta,
Hannu tasa tana shirin cire mashi riga,
Sai ji tayi ya tureta gefe da sauri yana mikewa tsaye,jikin shi har rawa yake,gashi kuma fuskar shi tayi jawur,
Hannu yasa ya dafe kanshi,jin yanda ta fashe da kuka,
Da sauri ya juya ya shige ban daki tare da bugo kofa da ƙarfi,
Kunna ma kanshi shawa yayi,da karfi ruwan ya shiga sauko mashi,jin gina yayi da bango ya lumshe ido,yana jin yanda zuciyar shi ke tafasa jikin shi na fitar da wani irin tururi tamkar wanda ruwan zafi ya zubar ba,
A kai akai ya shiga sauke nunfashi yana jin yanda kukanta ke tashi,
Ya dau sayin lokaci a ban dakin kafin ya fito daure da towel a kugunshi,
Kallon inda take kwance yayi,ta dunkule wuri ɗaya ta juya ma kofa baya,
Inda ya ajiye kayansa ya nufa ya canja wasu kayan barcin,sannan ya fita,
Bai wani jima ba sai gashi ya kara shigowa hannun shi rike da kofi madaidaici,
Tsayawa yayi a gefenta,"tashi kisha wannan zaki samu sauki"
Ya maimaita kusan sau uku amma yaji shiru ba amsa,
Kiran sunan ta yayi,nan ma shiru ba amsa,
Hannu yakai zai taɓa ta,sai kuma ya janye hannun shi da sauri,
Gabaɗaya ya rasa yanda zai yi da ita"ba dan ni ba,ba dan na isa ba,sai dan darajan aure dake tsakani na dake,dan Allah ki tashi"
Sai da ta ƙara ɗiban wasu mintuna kafin kuma ta tashi ta zauna,
Idanun ta sunyi jawur sun kunbura,
Miƙa mata kofin yayi,yana tsugunnawa a gaban ta,"kisha wannan zai taimaka maki"
"Bazan sha ba,"
"Ba dan ni ba sai dan Allah" Ya faɗa yana kallon yanda take lumshe ido alamun har yanzun tana cikin wannan yanayin.
Karba tayi ta rike a hannun ta tana jin yanda dumin kofin ke ratsa ta,
Kallon shi tayi,har yanzun fuskar shi a dame yake tamkar yanda jan da fatar tayi bai washe ba,
Duk yabi ya wani marairaice,
A hankali ta shiga kurɓa tana dan ya mutse fuska,ga dai shi a ido kamar Coffee sai dai dandanun ba na coffe bane,
Baida yawa dan kurba huɗu ta mai ya kare,
Ƙoƙarin komawa tayi kan gado ta kwanta da sauri ya dakatar da ita"karki kwanta"
Ko kallon shi bata yi ba,ta haye kan gado tayi kwanciyar ta,
Hmm ji tayi cikinta gaba ɗaya ya hautsine yanda kasan wacce ta ci mai ko,kafin kace me,taji amai na ƙoƙarin zubo mata,da mugun sauri tayi banɗaki wanda kafin ma ta karasa shiga cikin bayin har ya kucce mata,
Dan haka nan ta tsugunna ta shiga kwara amai kamar zata amayar da hanjin cikinta,
Yana tsaye a gefen ta da ruwa a buta yana jera mata sannu,
Sai dai har ta gama bai taɓa ta ba,sai ruwa daya zuba mata a hannun ta wanke baki sannan ta tashi ta koma kan gado ta kwanta tana maida nunfashi,
Yayin da take jin wani irin haushin shi a zuciyar ta,na abinda ya mata,
Wani tunani ne ya faɗo mata a zuciyar ta wanda yasa da sauri ta juya bakin kofar bayin tana kallon shi yanda yake wanke aman da tayi,ɗan waro idanun ta tayi"ba dai mata maza bane,a'a ba mata maza ba,yama ake kiran irin su,uhhhh,oh God,irin mazan da ba su da karfin mazan taka,,duk yanda akayi haka yake,Ashe dama duk abinda yake mata burga ne babu abinda zai iya,ai kuwa ya shiga uku,shine harda sakata wanke kashin kaji"ganin yana ƙoƙari fitowa ne yasa da sauri ta kara juyawa tana lumshe ido.
Tana jin ya jawo bargo a durowa ya daura saman kushin,kafin ya dawo in da take kwance ya leka yana kiran sunan ta"Sumy Baby kin yi barci ne"jin shiru yasa ya juya ya koma kan kushin ya kwanta,
Ya jima idanun shi biyu ya zurfafa cikin tunani har bai san sanda barci barawo ya wuce dashi ba,
Tamkar yanda ya kasance a ta bangaren ta.
Washegari da asuba yana tashi ya tada ita,shi ya fara yin Alwallah kafin ta shiga tayi wanka ta dauro Alwallah ita ma,tana jin jikin ta sayau babu nauyi,
Koda ta fito yana zaune yana jiran ta,
"Kiyi sauri ki shirya lokacin sallah na tafiya"
Juyowa tayi gabaɗaya tana kallon shi"ni kake jira"
"Umm"
Murmushi ta sake"bazanbi sallah wanda bai amsa sunan shi namiji ba,"
Kallon mamaki yake mata "me kike nufu"?
" Kawai kayi sallar ka nima zan yi nawa"
Bai ce mata komai ba ya tashi yayi sallah shi dan ya lura sawa zata yi ya makara,
Ko da ya idar ya daɗe yana jan carbi har gari yayi haske sosai sannan ya tashi ya shiga wanka ya shirya ya fita.