Sashe 17
Jauro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda ta juyo ta haɗa ido dashi,sai ihu za saka tana sake ledan manja dake hannun ta na Hamsin wanda Mama ta aike ta,ta shige gida da gudu ta kiran a taimaketa ga mai yankan kai a kofar gida zai gudu da ita,
Mama ce ta fito da sauri da ga banɗaki jin yanda yarinyar ta shigo a gigice,
Tambayarta tayi lafiya meke faruwa,
Sumayya ce ta faɗa mata wacce ke rike da Aisha a jikin ta,
"Je ki wurin Mama bari in duba ko waye"
"Duba,kinsan halin Aisha da tsoro"...
*🍂JAURO🍂*
(MAI ANGUWA)
Story & Writing
By
JIDDARH UMAR
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/
*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
*Ban yarda wani ko wata su saka min littafi a shafin su ko su mai da min littafi Audio ba tare da izini na ba*
*23*
*Wannan littafin nawa mai suna a sama na mai da shi na kuɗi,tare da Yar Tsanar Zinare,wanda yake son guda ɗaya dari uku 300,guda biyu 500 dari biyar, Hauwa Umar,Zenith Bank,2284905309,sai shaidar biyi ta wannan number 08141644865*
Tana fita ƙofar gida ta gan shi tsaye da wata mata wacce makociyar suce basu daɗe da dawowa unguwar ba,
Kallon shi take tun daga sama har ƙasa,sannan ta kalli kanta,
Riga da zani ne a jikin ta na atamfa duk da ya dan fara kodewa amma fes yake,yaya Amina ce ta bata,
Sai hijabi iya gwiwa wanda yake ruwan madara,
Ji tayi wani abu kololo ya tsaya mata a makoshi,
Yanzun wannan mutumin ne zata aura a matsayin miji,bata so ta tuna hakan,domin hakan ba karamin sosa mata rai yake yi ba,
Jin matar na mashi magana ne yasa ta maida hankalin ta wurin su,
"Almajiri,ko zaka dunga min tallan Pure water ina baka abinci?
Dan ita tsakanin ta da Allah ta dauka Almajiri ne,saboda yanayin shi,kai ko wasu Almajiran sun fishi kyau gani.
Kallon matar yayi daga sama har katsa,yama rasa ne zai ce mata,
Ganin yana ƙoƙarin juyawa ne yasa ta kuma cewa"kai Almajiri da kai nake magana "
Ranshi ne ya ɓaci,domin ya riga yaga Sumayya dake tsaye,ta yaya matar nan zata disgashi a gaban budurwar shi,
Cikin jin haushi ya kalle ta yace"ki lalli miliyoniya kamata kice na maki tallah,to ko mijinki bai yi matsayin da zai zama dan aiki na balle ke kice zaki saka ni tallan ruwa,Idiot"nuna mata Sumayya yayi wacce ke tsaye tana kallon su"kalli matar da zan aura ko kyau ta fiki da wayewa,shine har zaki raina ni"ya karasa faɗa yana isowa inda take tsaye tana ji kamar ta haɗiye zuciyar ta,dan har wani kwanbo yake yi,wato shi a dole yana taƙama,
Matar ce ta zo gabansu ta tsaya itama,sai da ta ƙare ma kowannensu kallo sannan ta kwashe da dariya tana nuna Sumayya da hannun,
"Sumayya ko,eh in banyi karya ba kece Sumayya,wacce nake jin labarin ta anan layin,mace mai kyau da ji da kai," Dariya tayi tana nuna ta ta nuna Jauro"a gaskiya banyi tsammanin haɗewarki har yakai kina tsayawa da irin wadannan kananun yaran ba,ashema abinda ake faɗi akanki karya ne,gaskiya kin yi asara idan har kika auri wannan abun an ci baya"ta faɗa tana dariya tare da barin wurin tana jinjina lamarin.
A cikin su an rasa wanda zai ce ma matar ko uffan,yanda kasan waɗanda aka rufe ma baki har ta bar wurin,
Juyo da kallon shi yayi kanta suka haɗa ido,
Kauda kanta gefe tayi tana haɗiye wani abu mai ɗaci da ya tsaya mata a makoshi,
Shima shiru yayi yana kallon kanshi tun daga kan takalmin shi har kayan shi,
Shi kanshi sai yanzun yake tunanin tabbas bai kyauta mata ba daya zo a haka,gashi har an fara gulman ta a kanshi,ko yace cin fuska,
"Kiyi haƙuri"
Cikin mamaki ta juyo tana kallon shi,domin tabbatar da cewa shin da gaske daga bakin shi maganar ya fito,
"Kiyi haƙuri bai kamata na zo wurinki a haka ba,gashi na ja maki raini"
Ita dai bata ce mashi komai ba,
Ajiyar zuciya ya sauke "ni ba ɗan karya bane,ni ɗan ƙauye ne,ban iya dressing irin na samarin zamani ba,ban maki Alkawarin ba zan ƙara zuwa wurin ki a haka ba,amma dai zan kiyaye,"
Shiru yayi na wasu daƙiƙai yana kallonta yanda ta kauda kai,
"Ki sani idan ina da ra'ayin canja tsarin rayuwata ya koma irin na ƴan karya ina iya canjawa a cikin Awa Ishirin da huɗu,sai dai ki sani ni ba zan yi haka ba,dan banda ra'ayin yin haka,saboda ke kuma ba zan canja ba,duk da ina sonki,na kuma yi Alƙawarin idan har na aure ki zan kula dake sosai,zaki samu jin daɗin da duk wani abu da kike mafarkin samu,
Ni ban damu ba idan har baki sona,na maki alkawarin da zaran kin haifarmin yara guda biyu ko uku zan sallameki ki je ki auri wanda kike,ni kuma na kula da yara na,i promise you,kinga da anyi aure sai kiyi sauri ki zazzago min Ya'yana ni kuma na sallame ki,a yanda na yi lissafi acikin shekara huɗu idan Allah ya bani sa'a muna iya samun yara uku,shi yasa nake son ki kwantar da hankalin ki"
Wannan karon daga kallon mamaki ta koma mashi kallon tsoro "anya kuwa wannan bai da matsalar kwakwalwa,in ba haka ba shi harya tsara mata yanda zata haihu,kuma tsabar rashin hankali wato har yana faɗa mata cewar zai rabu da ita da zaran ta haihu,to ita mahaukaciya ce da zata yarda ta haihu dashi"
"Ba kada hankali" Tana faɗin haka ta juya ta shige cikin gida,idonta na kawo hawaye,waiyo ita kan Allah ya jarabceta,yanzun dama Jauro banda matsalar ƙauyanci da kazanta,harda matsalar hauka gare shi,kai Allah ya tsine ma Maman Momy.
MaMa ce tace"waye ne awajen,naga kuma kin daɗe har ina shirin lekawa"
"Jauro ne Mama amma ya wuce ko"
"Me ya kawo shi kuma?
" Mama nima ban sani ba,dan ban gane me yake faɗa ba"
Shuru kawai Mamar ta yi dan ta lura kamar bata son yin magana kuma ranta a ɓace yake,
Cire hijabinta tayi ta mika ma Aisha ta ajiye mata a daki sannan ta koma kicin tana duba wutar icen data hura,"in Allah ya yarda koda na aure ka babu wani abu da zan yarda ya shiga tsakani na dakai balle in haihu har ka mai dani bazawara,sai dai mu tabbata a haka "wannan shine abinda take rayawa a ranta.
Jin sallamar Baba da tayi ne yasa taji gabanta ya faɗi,shi yasa bata juya ba taci gaba da aikin dake gabanta,
Mama kuwa a inda take ma Aisha kitso ko kallon shi bata yi ba,
Zuwa yayi ya ajiye babban ledan dake hannun shi a gefen ta,ya ja kujera ya zauna
Ba tare data kalle shi ba tace"barka da zuwa"
"Yauwa ya gida?
" Lafiya "
Bai damu da yanayin ta ba ya jawo ledan gabanta,"kiramin Sumayya "
Kallon kofar kicin tayi"Sumayya,"
Amsawa tayi tana fitowa,
Tana zuwa a gabansu ta tsungunna "Baba ina wuni"
"Lafiya qlau yar Albarka,Sumayya Allah ya Albarkaci rayuwar ki,kuma maganar dana fada jiya na yafe maki harga Allah," Turo mata ledar gaban shi yayi"kinga dauki wannan ledar ki kaima mamarki daki ta raba ma ƴan uwa ta,domin goron saka ranar auren ki ne"
Daga ita har Mama dago kai suka yi suna kallon shi cikin mamaki.
Cikin masifa Mama take ƙoƙarin faɗin magana,
Da sauri ta tari numfashinta"to Baba Allah ya kaimu"
Daga shi har Mama kallon mamaki suke mata da jin abinda ya fito bakinta,
Ta gefe ɗaya kuwa Baba cizan lebe yake yi domin yaso Mama tayi wata magana da babu abinda zai hana bai sake ta ba,kamar yanda Mama Mumy ta faɗa mai,da zaran ta mai maganar banza ya sallame ta ya huta kawai,
Sai gashi ƴarta ta cece ta,
Ƙoƙarin magana take ta kuma katse ta"Mama babu komai fa,karki manta mun riga munyi magana,so is ok"ta faɗa tana jinjina mata kai alamun tabbatar wa.
Tare da daukar ledar ta shige daki,
Cikin jin haushi ya ce"maganar me kuka yi?
Cikin kauda zancen nashi tace"wani wata ne aka saka saka auren?
Kauda kai yayi kamar bazai yi magana ba yace"nanda sati biyu,sannan in kin kaima ƴan uwanki Goro ki nima taimako a wurin su,domin ni ko kudin gado ba nida shi,nama godema Maman Momy tace zata ara min dubu hamsin sai a siyo mata gado wurin Dillaliya na hannu tare da katifa,idan yaso in an kawo sadaki sai a bata kuɗin ta,
Sannan dama ina son in faɗa maki kardai kije ki gaiyata waɗannan ƴan uwan naki masu yawa,dan ko sunzo banda kudin da zan siyo abincin da za'a ci,sauran kayan daga baya idan anyi aure a hankali nata siya ana kai mata"yana gama fadar haka ya tashi ya fita ba tare daya bari ma ta samu dawowa daga shock ɗin data shiga ba.
*idan kece Uwar Sumayya wani mataki zaki ɗauka*

*24*