Sashe 7
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aslam bayan ya sauka a photercourt taxi y tara ta kaishi gdan wani abokin daddy bayan y huta yayi wanka yaci abinci yaje suka gaisa da matar alhjn shi yayi musu jagora shida safwan dansa xuwa makarantar sai daya gama musu cuku-cukun komai sannan y koma gda makarantar da yake akwai hostel to a hostel sukace xasu xauna.
Ya kira daddy Abba mommy da aunty amarya y fada musu y sauka lafiya har yaje makarantar sunji dadi sosai.
Yau islam ta fara xuwa islamiyya kamar yarinyar kirki haka ta nutsu malamai sukaxo sukayi musu karatu wata yarinya ce ta takata islam tace ke kin takani cikin masifa yarinyar tace nataka din idan kuma xaki iya ramawa bismilla har xatayi magana Amira ta hanata tace wlh kausar masifaffiya ce kowa a ajinnan tsoronta yakeyi saboda karfi ne da ita mai kashi dayafa akece mata islam tace toh ina ruwana wlh saina rama da sauri Amira ta riketa tace dan Allah ki rufa mana asiri murmushi islam tayi tace to shikenan(nikuwa nace anya kuwa yafiyar takai har xuci mudaije xuwa??).
??????
*daga* *sisin* *mama*
??????
[11/12, 8:57 PM] ?+234 703 443 5155?: (12/10/2016 2:00pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*21*
Ana tashinsu daga makaranta kausar har xata futa a aji taji an janyo hijabinta kii tayo baya a masifance ta juyo tace wanne dan rainin hankalinne xai jamin hijab,kallanta islam tayi sama da kasa tace nicenan ba kince daxu in rama takani da kikayi ba to yanxu xan rama,murmushi kausar tayi tace dani xakiyi fada islam a tsiwace tace eh ke wacece daya wuce banxa,Amira dake gefe jikinta sai rawa yakeyi yara kuwa da sukeji haushin kausar addu'a sukeyi Allah yasa islam tafi kausar karfi ta casa musu ita a xafafe kausar ta kaiwa islam duka da sauri islam ta matsa yanayin yadda kausar takai dukan shi yaja ta fadi kasa da sauri islam ta danneta tahau dukanta ta ko ina duk yadda kausar taso ta kwace kanta taki (nikuwa nace karfin kauye da karfin birni ba daya ba??) tuni kausar tahau ihu tana neman taimako yara kuwa me zasuyi inba dariya ba nan suka hau ihu suna sai Islam! Islam!! Islam!!!.
Malami ne yaji ajin anata ihu da sauri y karasa ganin abinda ke faruwa shiya saka shi hanxarin xuwa dakyar y dage islam daga kan kausar islam tana ta maida numfashi kausar kuwa kuka takeyi sosai islam tace wlh hmmm ai na fada miki hmmm ni ba sa'ar yarinya bace yadda take magana tana muxurai shine yasaka malam murmushi yace meya hadaku duk yaran ajin sukace kausar ce da tsokana ta taka islam kuma taki bata hakuri,dayake malam yasan halin kausar kusan kullum sai an kawo masa kararta shiyasa bai dauki wani mataki ba y bawa kausar hakuri yace islam ta bata hakuri cikin kumbura dakyar tace kiyi hakuri,malam yace kausar ma tabawa islam hakuri itama ta bata sannan kowa y futa dayake daukar yara ake xuwa sai 8:00pm ake tashi a skul din.
A mota Amira tace wlh islam banxaci xaki iya dukan kausar ba saboda kowa tsoronta yakeyi kuma har ajinmu na boko daya,murmushi islam tayi tace toh an fada miki kowa ma matsoraci ne kamarku ai wlh ni baxan kyaleta ba indai tamin casata xanyi.
??????
*daga* *sisin* *mama*
??????
(12/10/2016 2:30pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*23*
Washe gari da islam taje makaranta sai wani shan kanshi takeyi yan ajinsu kuwa sai nan2 da ita sukeyi,ganin da kausar tayi kowa y koma gurin islam shiya dada bakanta mata rai a haka dai har aka tashi.
Yau islam murna takeyi xataje makaranta mai lilo tun asba yau ta tashi ba yadda kaka batayi da ita akan takoma bacci ba amma taki sam.
7:00am ta gama shiryawa cikin unifoam dinta maron colour doguwar riga iya gwiwa cikin rigar kuma white shirt ce mai gajeren hannu sai farar socks data saka har gwiwa kaka tayi mata packing din gashin ta da riboms inda y sauka har bayanta ta saka white hijab karami mai hula amma duk da haka sai da gashin nata y futo,xungurin Amira tayi tace wai baxaki tashi ki shirya ba firgigit Amira ta tashi wanka ta shiga itama data futo ta shirya irin shirin islam itama gashin ta da akayi mata packing har wuyanta y sauka futa sukayi suka gaida kaka sukayi break past black shoe duk sukasa yasha punish sannan suka rayaya skl bag dinsu sallama suka yiwa kaka suka futa.
Part din mommy sukaje sika gaida daddy da mommy,mommy sai tsokanar islam takeyi wai unifoam din yayi mata kyau kamar dan ita akayi shi,islam kuwa sai yashe baki takeyi tanajin dadi daddy y bawa kowa 50 naira.
Part din aunty amarya sukaje suka gaidata da Abba anan suka dauki launching box dinsu saboda ita take yiwa yara abincin makaranta dukkansu sukaje suka futa suka shiga mota bus saboda suna da yawa islam da Amira kuma suka shiga ta Abba saboda shi xai kai islam.
Sunje Abba yakai islam principal din yace to shikenan a kira uncle hasheem shine malamin class dinsu Amira ce ta kirashi principal yace ga sabuwar daliba an kawo maka uncle hasheem cikin girmamawa yace OK sir assembly suka futa akayi musu nasu nayan primary section bayan an gama musu ayi na yan secondary section.
Class islam suka tafi a seat din Amira ta xauna saboda su biyu ne a seat din itada kausar,lokacin da kausar ta shigo arba idanunta yayi da islam dam kirjinta y buga kuma gashi a seat dinta ta xauna xuwa tayi tasamu guri ta xauna.
Uncle hasheen ne yaxo ya kira suna yayi introducing din Islam ga sauran student y kalleta yace what is ur name dakyat ta tattaro nutsuwarta cikin barin baki tace my name is Aysha Aliyu Umar uncle hasheem yace nice name how old are u tace I'm 8 year old yace OK go back to ur seat dam kijinta y buga saboda bata gane meyake nufi ba Amira ce ta yafito ta da hannu cikin sanyin jiki ta tafi ta xauna.
??????
*daga* *sisin* *mama*
??????
[11/12, 8:58 PM] ?+234 703 443 5155?: (14/10/2016 12:00pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*24*
Da misalin 4:00pm tafi makarantar islamiyya a hanya suka hadu da kausar suka tafi gaba daya,suna tafe suna wasa da tsokana dan duk yaron da suka hadu dashi sai sun dan dakeshi sannan su sheka da gudu,Amira tace Allah yau malam dalha ne yake tsaron makara,kuma dukanshi da xafi islam ceta hayayyako mata tace ita ta taki haka kuwa ta kama hanya ta tafi da taga basu da niyyar tafiya su kuwa basu sai wajen 4:30pm suka karasa nan suka tarar ana dukan latti yara sai kuka sukeyi haka suka shiga suna raba idanu aka tsutstsula musu bulala suka shiga aji suna kuka Amira data gansu tace me xatayi inba dariya ba ta dinga dariya tace hakkin yaran da suka daka a hanya ce sukuwa haushi duk y ishesu,yan class kuwa manaki sukeyi yadda islam da khausar suka xama kawaye amma ba halin magana dansun gane a kule suke karsu sauke kwandon bala'insu a Kansu.
Bangaren Aslam kuwa karatunshi yakeyi sosai dan babban burinshi dama y xama soja,ga training kullum sai sunyi tuni jikin shi y fara murmurdewa dama gashi mai kirar karfi,koda yaushe suna waya da yan gida wani lokacin harda yaran gran amma basu tabayi da islam ba,a ranshi yana mamakin taurin ran yarinyar yasha bawa safwan lbrnta shikuwa safwan sai yayi dariya yace gaskiya yarinyar nan ta dace dakai kyawunta ayi yar gda a xuciye Aslam xaice god forbid mexanyi da ita ai tamin yarinya babban yaro kamata na bige a tatsitsiyar yarinyarnan baran2 suke rabuwa da safwan amma duk randa xancen y tashi saiya masa maganar Islam.
Su islam kuwa rashin ji sai abinda y karu dan yanxu a makarantu 2 su babu wanda baisan islam da khausar ba dan basa barin ta kwana dan a boko basu kyale kowa ban dan ko yan secondary section ne sukayi musu rashin kunya sukeyi musu.
Abinda yake taimakarsu 1 yan matan suna shakkar uncle hasheem dan matashi ne dan kwalisa ya iya daukar wanka rububinsa sukeyi yan samarin kuwa suna shakkar yayyin su islam din maxa dan duk yan gdan su islam makarantar sukeyi inka dauke Aslam da Ameer da sukayi candy sai tasleem davata isa makaranta ba.
A aji kuwa uncle hasheem y gaji da yadda ake kawo masa karar su islam kullum cikin alkalanci yace amma su islam basu canja haliba har sai daya fara dukansu.
*assalamu* *alaikum* *masoyan* *goyon* *kaka* *kuyi* *hakuri* *da* *jina* *jiya* *shiru* *wlh* *matsalar* *network* *na* *samu* *dftn* *xakuci* *gaba* *da* *biyoni* *danjin* *yadda* *xata* *kasance* *ngd*??.
??????
*daga* *mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 8:58 PM] ?+234 703 443 5155?: (16/10/2016 1:00pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*25*
Haka rayuwa tayi gaba da kasancewa daga islamiyya har boko su islam sun gagari kowa inda Allah y taimakesu ma suna da kokari,sannan sai da tasan yadda tayi aka daina kaisu makaranta a mota,dawowa ne kawai ake daukosu.
Dan akwai wani lokaci da suke tahowa suka tare wani yaro dan class dinsu islam da khausar sukayi masa duk wai yayi musu dariya a class lokacin da uncle hasheem yake dukansu,duka sukayi masa sosai harda fasa masa baki da yaga masa unifoam washe gari iyayen yaron sukaje makaranta suji dalilin dukan yaransu da su islam sukayi.
Lokacin da aka kirasu sukayi tsilli 2 da ido displin master akasa y xanesu,aikuwa suka dinga kuka wiwi harda majina da yawu sannan akayiwa iyayensu waya sukaxo aka fada musu irin ta'asar dasu islam sukayi hakuri suka dinga bayarwa to tun daga lokacin yan ajinnasu suka dan samu sauki.
Lokacin da Abba y koma gda yake fadawa kaka abin da islam da kawarta sukayi a makaranta cewa tayi to ai haka shine dai 2 dan dana kai karar islam gwanda akawomin dan ko a kauye bata daukar raini shiyasa nake alfahari da ita saboda bata daukar raini dukkuwa da karancin shekarunta,Abba yace Allah y kyauta,kaka tace ameen y futa.