Sashe 12
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallanta yayi y hade rai kamar yaga wani abokin gaba yace ubanme kikaxo yimin a daki yau kwana 2 dajin ciwona bakixo dubani ba sai yau dan munafirci,wani murmushi tayi da ita tasan ma'anarsa ta tashi tsaye tace calm down dan gurgu a xabure y kalleta y maimaita dan gurgu,kashe ido daya tayi tace yes ??,yanxu ma ba sannu naxoyi maka ba xuwa nayi na fada maka wata magana mai matukar muhimmaci kaga ciwonnan na kafarka ta nuna kanta tace nicenan silarshi saboda nina saka maka ruwan karkashi ka taga ka subale tayi wata dariya tace a gabana komai y faru,ta tsareshi da idanunta irinna masu jin bacci tace kasan dalilin dayasa,sororo y tsaya kallanta tace dalilin shine ka sakamu kamun kunne alhalin bamuyi maka komai ba shiyasa nadan gwada maka nima kadan daga cikin irin axabobin dana tanadarwa mugu irinka ta wani kalleshi shekeke tayi tsaki ta tofar da yawu ta fice,tana shirin fita amir y shigo yace kefa suke jira tace toh dama yaya naxo naduba ta juya tace yaya muntafi saimun dawo.
Shikuwa Aslam mamaki yake a ranshi yana lallai ko wacce mace da makircinta aka haifeta tuni idonshi yayi ja jijiyoyin kanshi duk suka tashi gashin jikinshi y miki ya fara tattauna lebensa,(nikuwa nace ran maxa y baci bari nagudu karnaje allurarsa ce ta motsa y gwabgwabjeni nafice a 360 ????).
Islam kuwa tana xuwa tashiga mota kaka ta kalleta tace munafircin banxa dakin damu da Aslam din tunda yaji ciwon bakije kin dubashi ba sai yau xumbura baki islam tayi tace toh laifine lokacin baba mai gadi y wangale musu gate suka fice.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:01 PM] ?+234 703 443 5155?: (27/10/2016 1:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*39*
Aslam kuwa ranshine yake xafi yace lallaima yarinyar nan wlh yau bada ban ina xaune ba da inna fara babballaki sai kinyi dana sanin abinda kika aikatamin duk a ranshi yayi wannan maganar.
Wata kara ya saki yahau yayyamutsa gashin kansa da sauri Amir y ajiye laptop din kan cinyarsa y matsa kusa dashi yana menene Aslam meyake damunka,banxa Aslam yayi masa idanuwansa sunyi jajahur saboda tsabar bacin rai duk da Amir baisan abinda y batawa dan'uwannasa rai ba haka y dinga lallashinsa yana fada masa maganganu masu dadi yace kadinga fadar *innalillahi* *wa* *inna* *ilaihirraji'un* insha allahu duk wata damuwar da kake ciki xata yaye,a hankali y fara fada sai yaji xuciyarsa tanayi masa sanyi haryaji kashi 70% daga cikin 100% na damuwarsa y ragu a hankali y koma y sulale y kwanta akan pillow bacci yakeson yi amma sam y kasayi.
Su islam sun isa gwarxo cikin farin ciki da ko xama basuyi ba ta kwashi su khausar suxo suje gidansu hanne kallan garin takeyi saboda yan canje2 da aka samu.
Da sallamarsu suka shiga gdan hanne ce xaune mahaifiyarta tanayi mata magana akan taje ta debo mata ruwa a rafi amma idan ta kwaso wani uban tsalle ta dire sai tace yasin baxata ba,kara uwarta dauko xata buga mata tasaka ihu kenan xata futa tajiyo sallamar kawarta wadda baxata taba mantawa da muryarta ba da gudu ta tafi ta rungume islam suka hau ihun murna.
Su Amira ne suka karasa suka gaida mmn hanne,ta amsa cikin farin ciki,hanne kuwa dakyar ta saki islam suka karasa itama ta gaida innar (inna kuwa farin ciki takeyi tana ganin kamar islam ta shiryu a ranta tana nima Allah ka shiryamin tawa diyar) innar hanne tace baxakixo kije ki dibomin ruwan ba na daura sanwa da sauri hanne taje ta dauki tulun saboda farin cikin tagasu islam,islam ta kalli su Amira tace kuxo muje rafi sukace toh suka tashi suka futa innar hanne tana maimakon ku tsayata ta dawo aiko saurararta basuyi ba suka fice.
A kofar gda sukayi kicibis dasu yusufa akace musu su islam sunxo shine suka biyota tare suka rankaya suka tafi rafin.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:02 PM] ?+234 703 443 5155?: (27/10/2016 1:30pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*40*
Sai da suka share awa 2 churr a rafi sannan suka kawowa inna ruwanta a lokacin inna harta gaji ta aika almajiri y debo mata,lokacin inna tana daki hanne ta kwala mata kira tace inna ga ruwannan suka koma da gudu.
Islam ce tace kuxo muje gonar malam tanimu hanne tace kai aini rabona da gonarsa tun lokacin da mai gari yayi mana iyaka da ita murmushi islam tayi tace yanxu ma ba sato masa xamuyi ba da kanshi xai bamu,hanne ta kama haba tace malam tanimun tab Ashe kin mance matsiyaciyar rowarsa a haka har suka karasa.
Da sallama su islam suka karasa kaban malam tanimu suka gaisheshi a daddakile y amsa saboda tsaf y ganesu,islam ce tayi gyaran murya tace dama babana ne y bani kaya da yawa yace innaxo nan kauye na rabar to saina ga kai kadai y dace nabawa saboda irin barnan da mukayi maka shine danakai kayan gidanka akace kana lambunka shine naxo na gaisheka kuma nafada maka.
Tuni malam tanimu y washe jajayen hakoransa yace nagode sosai yar albarka kamar kuwa kinsan bikine dani gobe ainasan duk kauyennan ba wanda xai kaini hadewa saboda kayan yan birni daban suke dana yan kauye murmushi islam tayi tace toni natafi da sauri yace tsaya2 y koma cikin lambunsa y ciwo mata katuwar leda dasu mangwaro kashu goba kai harda fasa dabur sannan y ciro dari 2 y bata yace ki gaida kakar taki sainaxo godiya toh islam tace tayi godiya ta tafi dakyar take daga ledar saboda yawan kayan.
Can gurinda su hanne suka buya ta karasa da mamaki suke kallanta,dariya tayi tace kun kasa magana sai kallo to ku tsaya kuji ta yadda y bani kayannan anan ta labarta musu yadda sukayi da tanimu,dariya su hanne suka kwashe da ita su kace lallai malam tanimu garane da har xaki iyayi mai wayo,islam tace kunga har 200 y bani kuxo muje muci kifin sale mai kifi suka tafi yusufa y dauki ledar,su Amira kuwa duk mamaki y ishesu da abinda islam tayi.
Bayan sun sayi kifin sunci islam tabawa su hanne komai bibbiyu ba yadda suka iya haka suka karba dan sunsan bala'in Islam.
Suna xuwa gda kaka tahau fada akan sun tafi yawo islam ta xumbura baki tace to waike kakannan mutum baxaije yaga gariba,kaka tace saiku karata ai ganinsu da katuwar leda cike da fruit shiya bawa kaka mamaki tace yanxu islam daga xuwanmu har xaki fara debo mana magana,islam tace kai kuji kakannan batasan y akayi ba amma xata faramin sharri,kaka tace uwar sharri da uban sharri xan miki nidai nasan ko karan haukane y ciji tanimu baxai baki kayannan ba,islam tace toh kuma sai aka samu akasi tunaninki baiyi daidaiba shiya bani,sallamar tanimu suka jiyo a kofa kaka ta dauki mayafi sukuwa suka bushe da dariya.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:02 PM] ?+234 703 443 5155?: (31/10/2016 1:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*41*
Kaka tayi tsaki tace ku kuka sani ta fice malam tanimu ta gani a xauren yana ganinta cikin girmamawa y durkusa yana hajiya brk da yamma bakinnan nashi a washe tamkar gonar auduga,cikin mamaki kaka tare brkn mudai,yace dftn kin wuni lfy,tace lfy qlau,yace y kuka baro su alhjn dftn kunxo lfy,cikin xakuwa kaka tace lfy dan duk ta damu taji dalilin daya saka tanimu yake jero mata gaisuwarnan,yadanyi gyaran murya yace dama ina xaune bakin gdan gonata ne islam tace ta sameni ta fadamin abin arxiki shine nace toh baxanyi kasa a gwiwa ba sai naxo nayi godiya,kaka ta kalli tanimu tace wai wanne abune y faru,ya danyi murmushi yace kaya da mahaifinta y bata ta kawowa yan kauye aini ta kaiwa,dariya ce taso kufcewa kaka tace toh ikon Allah gaskiya ni bansan da wannan xancen ba amma kaje gdan ka gani,malam tanimu y tashi jiki duk a sanyaye yace ikon Allah to sai anjima.
Kaka tun daga xaure tafara babaka dariya tashiga gda ta kalli islam tace lallai islam takadirancinki gaba yakeyi yanxu kuma da sabon salon da kika dawo dashi garinnan kenan,dariya islam tayi tace hehheheyy ai maganin marowaci nayi danaje nace masa Allah annabi baxai bani ba kuma kinga ban haura katanga na tsinko ba balle yaje gurin mai gari yace nayi masa sata,tadan wani kashe ido ta karkace baki tace to saina canja salon naje nayi masa dabara na ninkeshi baibai yanxu kinga da kunya yaje y fadawa mai gari wannan maganar dariya su khausar suka tuntsire dashi sukace sai islam din kaka itama islam ta tuntsire da dariya tace ku fada ku kara kaka ta dauki buta danyin alwalar la'asar tace ja'iran kaya xakuyi bayani duk randa kuka hadu da tanimu a hanya.
Malam tanimu kuwa tafe yake a hanya yana surutu yana yanxu ni yarinyar nan xata yaudara lallai kuwa in hakane ta cuceni,ko sallama babu y shiga gdan nasa yana wulli da kwanuka yana lamunde!lamunde!!,wata siririyar bakar mata ce ta futo a daki tana soshe2 tace haba tanimu irin wannan kira kamar xaka fasa gdan,hararanta yayi yace eh inna ma fasa gdan da kudin uban wani acikin ginin gdan wani tsalle tayi tace kaga tanimu karka sake ka xageni ehe,tsaki yayi yace ni banason shashanci islam bata kawomin kaya ba,kallanshi tayi wani sororo tace wacce islam,yace islam yar gdan kaka mana,lamunde tace au dama taxo ne da mamaki tanimu yake kallan lamunde yace kina nufin bata kawo sako gidannan ba,cikin sanyi da murya lamunde tace nifa malam ka sakani a duhu ko tsiren gurin lauwali mahauci kasiyo ka bata ta kawomin yanxu natafi gdansu na anso,tsaki tanimu tayi yace kefa kin fiya shirme anan y labartawa lamunde yadda sukayi da islam,wata guda ta saki ayyuririii ta bugi cinya tace Allah y kara kai amma nayi farin ciki Allah y shiwa islam albarka ta tsikaro baki gaba tace nan da xaka fita sai da nace ka bani 200 kaki ai gashinan yanxu ka bayar a banxa tayi tsaki ta shige daki shima tsaki yayi ya xari buta domin yin alwala.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:02 PM] ?+234 703 443 5155?: (31/10/2016 2:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*