Sashe 33
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna cikin gyaran kitchen Aslam y dawo,tunda y shigo palon yakejin kauri da sauri yayi kitchen ganin sana aiki yasaka shi tambayar su mesukeyi,islam ce tayi magana tace girki mukayi,murmushi yayi yace kun kyauta y tafi palo y xauna,sai da suka gama gyaran kitchen din sannan suka futo,direct dining area suka tafi,islam ce tace yaya aslam kai baxaka ciba,tasowa yayi yace ina tsoro cin jagwalgwalo ne murmushi islam tayi hade dayin farr da ido tace aikuwa yayi dadi,don in kaci abincinnan kunnanka sai y Mora,murmushi y karayi lokacin yayi dai2 da karasawar Aslam dining area islam da kanta taja masa kujera,saboda yau jinta takeyi a farin ciki ta sauke hakkin Aslam dayake kanta,dakanta tayi serving dinshi shidai kallan abincin kawai yakeyi saboda yadda yake wani kanshi mara dadi,shahada kawai yayi yayi bismillah ya debo abincin a spoon yakai bakin shi,lokaci daya yaji wani dandano mara dadi hade da karni y gauraye masa baki furxo da abincin daga bakinsa cikin tsoro su islam suka dago kai suna kallansa.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:51 AM: ?+49?174?6076805?: (5/12/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*91*
Hannu yakai y dauko phone dinnashi,har lokacin islam tana rike a hannunsa tana raba idanuwa tamkar bera a tarko,sunan general yusuf safana y gani da sauri y hankada ta,kujera ta fada ta buga kai kara ta saki saboda ta bugu sosai da sauri yasa hannu y toshe mata baki yayi picking call din,cikin girmamawa yace yallabai brk da dare dftn kana lfy,dagacan bangaren general yace lfy qlau ango y amarya,dan murmushi Aslam yayi y kalli islam y harareta saboda kokarin cire hannunsa datake a bakinta ta kasa,yace tananan lfy,general yace masha Allah,dama wani training ne akace anason sojoji masu matsayin captain xa'a turasu singapore suyo wani training har tsawon 2 years to bansani ba ko xaka iya xuwa naga kanada sabon aure,cikin jin dadi Aslam yace mai xai hana yallabai yaushe ne tafiyar,general yace nan da 7 days Aslam yace ngd Allah yabar girma insha Allah xanshigo nan da 5 days,ameen general yusuf yace daganan sukayi hiding call din,sai a lokacin Aslam yake shirin budewa islam baki ganin haka da sauri islam ta rike hannunsa ta gantsara masa cixo mai xafi,har sai da Aslam yayi yar kara da sauri ta sakar masa hannun ta kwasa a kuje sai da tahau step sannan ta tsaya,ganin Aslam yana yarfe hannu alamar cixon y shigeshi shine yasa ka islam kyalkyalewa da dariya,dagacan inda take tace hey hero karka manta nasha fada maka islam bata yafiya duk laifin da akayi mata sai ta rama gwargwadon yadda aka yi mata saboda islam bata xalinci saita kara kyalkyalewa da dariya,ganin Aslam ya mike shine yasa kata arta a nakare,murmushi Aslam yayi ya koma y xauna yace yarinya sai fitina ga kuma tsoro kamar farar kura,islam kuwa sai data shiga daki tasa key ajikin kofar ta tsaya tana mai da numfashi a haka dai ta karasa kan bed dinta daganan bacci yayi awon gaba da ita.
Washe gari da misalin 11:00 o'clock islam ce sanye cikin riga da wando rigar light pink wandon kuma sky blue pencil powder ce kawai a puskarta sai kwalli da lipstick amma tayi kyau after dress tasaka mai flowers pink da stones pink bakaramin kyau tayi mata ba veil ta nada pink sai ta saka wani takalmi mai shegen tsini pink mai igiya,Aslam ne yake knocking kofar dakinnata yana wlh xan tafi ko an fada miki ni driver dinkine xaki shanyani,murguda baki tayi kamar yana kallanta tace da kai din menene in ba driver naba turare ta fesa sannan ta futo tana tura baki.
Kallan ta yayi a ranshi yace lallai islam bakaramar kyakykyawa bace,amma sabanin haka a fili y tabe baki yace duk bata wa mutane lokaci da kikayi ma ko kyau ba kiyi ba,banxa tayi dashi domin a rayuwar islam taki jinin tayi kwalliya a ki yaba mata,shiyasa take son sagir koya tayi kwalliya y dinga xuxutata kenan yana daukarta pics a haka har suka futa a gdan yasa key y rufe suka karasa suka shiga mota get man y wangale gate yana a sauka lfy yallabai.
Tafiya sukeyi ba wanda yacewa wani uffan,islam dayake batasan gari ba sai kalle2 take (nikuwa nace wayaga kifin rijiya ??) dai2 shop rite Aslam y tsaya yace bari naje nasiyo wa su kaka tsaraba bakya je hannu na dukan cinya ba,kallan shi tayi tace nima xanje yace toh futo muje futa sukayi y rufe mortar suka karasa shiga mall din hannunsa yasa y rikewa islam hannu.
Sai kallansu akeyi saboda sunyi kyau,Aslam ganin mutane na kallansu sai yaji dama a mota yabar islam saboda yadda yaga hankalin maxan y karkata kanta,tsaki yayi ganin oganniyar ita ko a jikin ta bakinshi yakai dai2 kunnanta yace wlh ki nutsu kikamin rawar kai in muka koma gda saina dakaki,banxa tayi dashi keken xuba kaya Aslam y janyo suka fara xagayawa kurin turaruka suka fara xuwa.
Kicibis Aslam yaji yayi karo da mutum a tare suka dago fuskarsu,wani hadaddan guy ne baki kyakykyawa (black beauty) yana da manyan idanuwa farare tas yana da gira dai2 gwargwado yana da dogon hanci bakinsa yana da dan girma kadan inda kwantaccen sajensa y hadu da xagayayyan gashin baki daya kawata fuskarsa sumar kansa luf,bashi da jiki sam dan Aslam y fishi girma sosai sai dai xasu iyayin tsayi 1 da Aslam danko Aslam xai fishi tsayi to da kadanne, wannan daga gani ko ba'a fada ba dan fillo ne.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:52 AM: ?+49?174?6076805?: (5/12/2016 3:00pm) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*92*
Cikin tsananin mamaki naga Aslam da wannan matashin suna kallan juna lokaci daya suka rungume juna cikin tsananin farin ciki,sakin juna sukayi suka dada tafawa,(bilal class mate din Aslam ne a secondary skul),Aslam ne y kalli matashinnan yace bilal manyan gari bat ka bata a gari dariya wanda aka kira da bilal yayi yace wlh ba haka bane yau 2 days da dawowa ta daga dubai kasan ni nake kula yanxu da business din alhajina dariya Aslam yayi yace lallai Ashe kudi kayi shiyasa kayi wuyar gani,dariya bilal yayi yace ni na isa harnakai captain dariya suka kumayi a tare,bilal yace wlh lokacin auran kama Abdallah y sanar dani to lokacin natafi chaina akan wasu kaya da xa'a kawo mana tun 2 months baya amma basu turo ba shine naje naji dalilin meya hana turo kayan murmushi Aslam yayi yace Allah sarki,bilal yace y amarya Aslam ne y shafa kansa yayi murmushi yace tananan lfy tana gda ma,cikin tsananin mamaki islam tace kallansa a ranta tace lallai hero y rainamin hankali,cikin sanyin murya tace ina wuni cikin xaxxakar muryarta,bilal ne yake daga kai yaji daga ina yaji xaxxakar muryar nan,Aslam ne yadanyi gyaran murya yace 6* dina ce take gaidaka fa sai lokacin bilal idonshi yakai kan islam *tabarakallahu ahsanal kaliqin* shine abinda bakin bilal y furta cikin sakin fuska yace lfy qlau pretty,cikin farin ciki islam tayi wani parr da ido,kallan Aslam bilal yayi yace my friend gaskiya 6* dinnan taka mai kyau ce sosai,cikin yake Aslam yayi murmushi yace wannan mummunar dan Allah kabar fada karka fasa mata kai,turo baki islam tayi cikin shagwaba tace Allah y Aslam nafi matar ka kyau,xaro ido Aslam yayi yana kallan ta da mamaki,bilal kuma ji yayi islam tayi bala'in birgeshi saboda yadda shagwabar tayi mata kyau,bilal ne yace pretty y sunanki,karaf tace Aysha amma anfi kirana da islam,lumshe idonsa bilal yayi yace masha Allah nyc name,Aslam kuwa ji yakeyi tamkar y kurma ihu don bakin ciki, xuciyar sa ce tace meyasa baka fada masa ba itace matar ka,wata xuciyar kuma tace ina ai sai y rainani in yaji wannan yar tsakuwar ce matata,tsinto muryar bilal yayi yana cewa islam xan iya xama abokinki,washe hakora islam tayi tace eh mai xai hana hannunsa y mika mata da niyyar su daura abota islam ma ta mika masa nata,cikin sauri Aslam y janye islam tayi baya y kalli bilal yadan kakalo murmushi yace friend wlh ina dan sauri ne xan mayar da ita gda tun jiya taxo,murmushi bilal yayi yadanyi kasa2 da murya yace nima fa nayi kamun 6* dinnam tamu dftn xaka shikemin gaba,banxa Aslam yayiwa bilal tamkar baiji meyace ba,basket bilal y daukarwa islam yace pretty kema ki xabi abinda kikeso ki dinga xubawa anan cikin jin dadi tace toh my friend,dam kirjin Aslam y buga y maimaita a ransa my friend, jidar kaya ta farayi su chocolate,biscuit,harda yar tsana da kitchen items na wasa,sai surutu,shikuwa bilal yana ta dariya,firgigit Aslam y dawo daga tunanin daya tafi ganin su islam sun kusa bace masa,haka su islam su kaci gaba da xagaye inta fakaici idon bilal saita yiwa Aslam gwalo ??,haka suka gama shopping ran Aslam bakikkirin,da sukaje gurin cashier ma bilal ne y biyawa islam kudin kayanta kusan 30k sannan bayan an xuba a leda shiya daukar mata y rakasu har mota y bude mata gaba ta shiga y xuba mata kayan a baya.
Tsayawa yayi a jikin kofarta yace pretty sai yaushe kuma,dariya kawai tayi dan bata gane meyake nufi ba,kallanta yayi yace shikenan y kalli Aslam yace yayan mu ngd nabar amanata a hannun ka ka kularmin da ita sai munyi waya,kanshi kawai Aslam y daga y tada motar bye2,bilal y fara yiwa islam itama ta mayar masa har sai da yaga motarsu ta bace sannan y shiga tashi motar ranshi fes,sabanin Aslam da bayan tukunya yafi ranshi fari.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:52 AM: ?+49?174?6076805?: (7/12/2016 4:00pm) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*94*