Sashe 6
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*17*
Bayan yaran gda sun dawo daga makaranta misalin 4:00pm suka shirya suka tafi islamiyya inda baxasu dawo ba sai 8:00pm.
Wajen 5:30pm sannan aslam y shigo yace islam taxo suje kamar abin arxiki tasaka hijab suka tafi,har sukaje makarantar bawanda yacewa wani ci kanka office din head master sukaje bayan sun gaisa aslam yace, yarinya y kawo head master yace eh munyi waya da alhj dama yace xa'a kawo yarinya kallan islam yayi yace yaya sunanki tace islam yace masha Allah nagaskiya xaki fadamin tace Aysha Aliyu Umar yace suna masu dadi yasa wani malami yayi mata interview anan fa akeyinta domin islam ko ixu daya bata kai ba,aka janyo mata acikin suratul nab'i xaro ido tafarayi malamin ya canja suratul naxi'at itama bata iya ba dakyar dai aka samu takawo suratul a'alah itama sai da akaci gyaranta aka dada tambayarta wasu surorin ta karanto ammafa a kowacce sai anci gyaranta amma dai kira'arta da dadi da akaxo sauran littattafai kuwa duk bata iya ba (karku manta anu kori islam daga islamiyya a garinsu saboda rashin jinta allo takeyi itama sai taga dama take xuwa kuma a makarantar allo dama qur'ani kawai akeyi),haushi da bakin ciki kuwa duk y turnike aslam,head master y kalli aslam yace sai dai mu sakata aji 1 saboda kasan makarantar nan tahafix ce in muka sakata aji 2 sun wuceta baxata taba gane karatun ba,ihu tahauyi tana wlh ita baxa a sakata aji daya ba salon yara su rainata harda birgima takeyi a kasa tsawa aslam yayi mata yace ta tashi amma tace baxata ashi ba sai indai xa'a sakata a aji 2 head master ne yace toh taso kiji tashi tayi tana kade jikinta tana goge hawaye.
Head master yace xa'a saki a aji 2 amma kin yadda duk randa baki iya hadda ba xa'a dakeki shiru tayi da taji xancen duka murmushi head master yayi yace kinyi shiru dago kanta tayi tace kuma dukan da xafi murmushi y sakeyi yace eh mana bakince aji 2 kikeso ba tace eh nayadda yace toh shikenan littattafai y debo y bawa aslam yace ranar asabar ta fara xuwa godiya aslam yayi suk a tafi.
A hanya aslam yace dakikiyar banxa dakikiyar hofi dama nasan ba abin da wannan kwakwalwar taki xata dauka mai kwakwalwar kifi kawai,murguda baki tayi tace wlh niba dakikiya bace kuma karka kara cemin mai kwakwalwar kifi kuma wlh indai nice sai kayi dana sanin maganar nan daka fadamin bakinta y buge yace kin dade bakiyi ba murguda baki ta sakeyi tace kuma Allah y isana dada buge bakinta yayi ta saki ihu har sukaje gda tana kuka.
??????
*daga* *sisin* *mama*
??????
[11/12, 8:56 PM] ?+234 703 443 5155?: (11/10/2016 5:00pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*18*
Suna shiga part din kaka ta dada wage murya tana ihu,da sauri kaka ta futo a daki da sauri tana nenene y faru islam,cikin shashshekar kuka kamar wadda akayiwa tsinannan duka ta fara magana dakyar saboda yadda numfashinta yake sama da kasa,tace toh ba yaya islam bane tunda mukaje makaranta akayimin gwaji saboda ban iya wani abinba ya karbi bulalar malamin makarantar ya dinga dukana yana kwallo dani yayi ta xagina yana cemin mai kwakwalwar kifi sannan tayi shiru.
Shidai Aslam tsayawa yayi kallonta kamar t.v ya saki baki saboda yadda yaji tana masa sharri tana hado xancen gaskiya da karya bai gama tsinkewa ba sai da yaga kaka ta janyo akwatin kayansu tana goge hawaye tana indai dan mun dawo gidanku kake mana wulakanci yau xamu koma inda muka futo,to dama in banda islam ma taso mu dawo me xai dawo dani,amma saboda ka rainani kafin ku tafi sai dana ja maka kunne akan kada ka sake ka daketa amma dayake ka rainani ni ban isa nace ba shine sai daka daketa da sauri Aslam y tafi yana kaka dan girman Allah kiyi hakuri wlh ban dake taba in baki yadda ba to kije makarantar ki tambaya amma ni bandake taba,kaka firr taki ita dole sai ta koma gwarxo yau Aslam cikin rawar murya yace kaka ki rufamin asiri kiyi hakuri insu daddy sukaxo nasan rainane xai baci,tsaki kaka tayi tace ai gwanda su in sukayi maka magana kaji amma ba abinda xai hanamu tafiya.
Tsilli-tsilli islam tayi da ido tuno irin kyawun makarantar da akaje aka sakata ga liluna a ranta tace ina wlh baxan koma kauye ba ban hau ko lilon bama da sauri tace to shikenan kaka ki mayar da kayanmu karmu tafi insu daddy sunxo saiki fada musu suyi masa duka shima kaka tace shikenan.... Kafin ta rufe baki sai gasu daddy nan sun shigo kululu cikin Aslam y bada kara saboda bayasan bacin ran iyayensa,bayan sunyi sallama sun shigo bayan sun gaishe da kaka,Aslam kuma y gaishesu daddy yace hajiya yana ganki da jaka kuma dukkanku a tsaye nan ta fara ai da tuni mun dade a tasha,daddy yace innalillahi meya faru me xakiyi a tasha nan ta fada musu abinda Aslam yayiwa islam kuma sai da taja kunnensa kafin y tafi kaita makarantar,Abba dai shiru yayi dan yasan karya islam takeyi,daddy kuwa fada y shiga yi ta inda y shiga batanan yake futaba,Abba ne y tausheshi akan yayi hakuri,daddy y kalli Aslam yace kuma ka shirya domin admission dinka y futo xaka tafi skul of army din kuma ka gama hada komai yau saboda gobe xaka tafi,godiya Aslam yayi y futa.
Islam murna kuwa kamar anyi mata bushara da gdan aljanna saboda tasan ko banxa xataci karanta ba babbaka domin yaya ameer ba ruwansa.
??????
*daga* *sisin* *mama*
??????
[11/12, 8:56 PM] ?+234 703 443 5155?: (11/10/2016 5:30pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*19*
Aslam yana shiga daki gado y fada jin ransa yayi yana kuna,duk da shiyakeson skul of army dinnan amma yau sai yaji bayaso haka y dinga juyi har bacci barawo y saceshi.
Washe gari da misalin 11:00am ya shirya tsaf y futo cikin shirinsa part din momynsa yaje bayan y gaisheta anan tayi masa nasiha sosai mai ratsa jiki,sannan tayi masa fatan alkhairi kuma Allah yasa y samu abinda yakeso godia yayi mata daddy ma yayi masa tasa nasihar tashi yayi yace bari yaje yayiwa aunty amarya da Abba sallama y futa.
Lokacin daya shiga part din aunty amarya itama a xaune y tarar da ita itada Abba taslem kuma tana wasa,y gaishesu suka amsa suma sunyi masa nasiha da fatan alkhairi sannan y tashi yace bari yaje part din kaka.
Yana shiga a lokacin islam ta futo daga daki sleeping dress ne a jikinta riga da wando cotton pink colour gashinta ya barbaje a fuskarta da bayanta kallo daya yayi mata y dauke ido karasawa yayi ya gaida kaka ta amsa,yace toh kaka naxo miki sallama ne,tace au mai gidan harka futo to Allah y kiyaye y tsare yace ameen itama tayi masa nasiha sosai.
Islam ta kalla tace baxaki yiwa yayannaki addu'a ba yau xai tafi makarantar aikin soja xumbura baki islam tayi tace toni ina ruwana in yaje ma karya dawo dan duk gidannan yafi tsanata tunda shi yake dukana ta karashe maganar da murguda baki,kamota kaka tayi ta daura ta a cinya tace haba islam din kaka yanxu inya tafi ba shikenan ba kiyi masa addu'a kinji kinga jirgi xai hau,xabura tayi ta tashi daga cinyar kaka tace jirgi fa kikace kaka,kaka tace eh islam ta kara cewa mai tafiya a sama ko,girgixa kai kaka tayi,shidai Aslam kallanta kawai yakeyi,murmushi Islam tayi ta matsa kusa da Aslam ta kama hannunsa biyu tace yaya Aslam Allah y tsare y kaika lafiya,wani dadi yaji a ransa shima murmushi yayi yace ameen Islam dan Allah ki daina fitina ki maida hankalinki a karatu kinji.
Kurr ta kura masa ido a ranta tana tabb ai yanxu xan bude shafukan rashin ji sainayi suna akaf unguwarnan,ganin da Aslam yayi ta tafi tunani shiya sakashi girgixa mata hannu firgigit ta dawo daga tunanin da take tace eh mekace ya Aslam murmushi yayi yace Allah y shiryaki tace ameen.
Tashi yayi yace toh kaka ngd nixan tafi har wajen mota Islam ta raka Aslam hannunta na cikinnasa su mommy suka futo daddy da Abba ne suka kaishi airport y yanki ticket y wuce photercort sai muce Aslam Allah y kaika lfy y bada abinda aka tafi nema ameen.
??????
*daga* *sisin* *mama*
??????
[11/12, 8:56 PM] ?+234 703 443 5155?: (11/10/2016 6:00pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*20*
Islam abin nema y samu tana komawa dakin kaka tahau rawa harda wakarta itama kaka dadi takeji saboda tasan yanxu islam xata sake saboda badan takurarta.
Da yara suka dawo islam har party ta hada kaka ce ta bata kudi taje tasiyo biscuit da alawa a gaban layinsu ta dawo lokacin akwai wuta ta kure kida sukayi rawa ta rabawa yaran biscuit da alawa sannan tace yaune ranar da Islam ta samu yanci nayin abinda takeso ihsan ce take fadawa aunty amarya sakawa tayi aka kira mata Islam tayi mata fada aikuwa tahau kuka tana dama itace kadai bataso tafison su ihsan dakyar aunty amarya ta lallabata tayi shiru saboda tana tsoron masifar kaka,dan bata da hakuri akan duk wanda y taba islam.
Yau thursday malamin da yakewa su amera lesson yaxo yau harda islam a gurin lesson din ma bata xauna ba ta tsokali wannan ta xunguri wannan a haka aka gama musu malamin y tafi.
Sai dare lokacin da zasu kwanta ta takura Amira saita koya mata karatun aikuwa haka Amira tayita nuna mata har sai data iya,dariya islam tayi tace Amira kinsan meyasa nakeso na iya karatu yanxu sosai girgixa kai Amira tayi kwafa islam tayi irin maganar da xata fada tayi mata ciwo tace yaya Aslam ne yacemin mai kwakwalwar kifi dariya Amira ta tuntsire da ita Islam tace to dallah malama menene na dariyar wlh saina fasa fada miki,Amira ce ta gimtse dariyarta tace to nayi inaji Islam tace to shine yanxu na wanke kwakwalwata nayi alkawarin saina bawa yaya aslam mamaki duk randa y dawo,Amira tace ai hakan yana da kyau suka kwanta.