← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 58

Sashe 32

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tarar dasu yayi kowa da abinci a gaba yana juyawa y kasashi,murmushi yayi yace a'ah yan matan kakan ya naga kun tasa abinci a gaba kun kasa ci,islam ce cikin jin haushi tace abincinne kwata2 baiyi dadi ba dariya yayi yace koh to ku jirani kitchen y wuce y dauko katon try y futo juye abincin yayi acikin try din harda wanda suka xuba a plate ya dauka yace ku taso ku biyoni table mat y shinfida akan center carpet yace oya bismillah maxa kafin na kirga 3 ku faracin abincinnan,xaro idanu sukayi suka hada baki sukace me yaya,yace abinda kunnuwanku y jiye muku,da ubanwa y saka baku iyayin abinci ba ku dafa dan haka wlh sai kunci,islam ce tace Allah innaci abincinnan amai xanyi daga kafadanshi yayi y karasa jikin fridge y bude y dauko lemon shani na gwangwani y balle yace wlh ko xaki amayar da hanjin cikinki sai kinci abincinnan,y karasa yace start mana kuka tsaya kallona ganin sunki xama shine y sakashi dire lemonnashi akan center table ya hade rai tamkar bai taba dariya ba,cikin wata irin kakkaurar murya data xoratasu yayi magana yace baxaku cibane sai jikin ku y fada muku baxan dauki asara axubar da wannan abincin ba belt dinshi y fara kokarin cirewa da gudu suka xauna suka faraci ganin sun faracin abincin shine y sakashi murmushi a xuciyar sa yace wannan hukunci shine daidai daku komawa yayi y xauna akan kujera ya dauki lemonsa yana sha cikin jin dadi y dauki remote y kunna t.v.

Su islam abincinnan sukeci tuni suka fara hawaye harda majina saboda yadda daddanon abincin yake rikita musu ciki,Aslam kuwa ko digon tausayin su baiji ba lemonsa ma yakesha yana kada kansa saboda selection din dasu islam suka saka yake kallo,su islam har sunci rabin plate din tuni kukan da sukeyi na xuciya y fara futowa kallan try din yayi yaga sunci rabi,murmushin jin dadi Aslam yayi yace y bakwacin naman da sauri suka dauki naman suka faraci,tsananin karnin namanne y saka xuciyarsu tashi da kudu suka tashi bedroom din kasa suka shiga,basu tsaya a ko ina ba sai a bathroom tuni suka fara sheka amai tamkar xasu amayar da yayan jikinsu dakyar amannan y tsaya ammafa duk sun galabai ta kuskure bakunansu sukayi suka futo,kan gadon dakin suka baje suna mai da numfashi.

Kausar ce tace gaskiya yaya Aslam bashi da tausayi,islam ce tayi tsaki tace ku sai yau kuka sani,Amira ce ta nuna islam tace eh amma ai duk ke kika jamana,cikin masifa islam tace danayi uban me,tsaki Amira tayi tace wanene y sakamu dole sai munyi girkin,murmushi islam tayi tace naji kuyi hakuri,sai kuma tace kunsan Allah baxaici bilis ba wlh saina rama mana wahalar da mukasha,cikin jin dadin abinda islam tace khausar tace me xakiyi masa,dariya islam tayi tace haryanxu tunani nakeyi amma ayau xan rama baxqi kai gobe ba kunsanni bana yafiya,khausar tace gaskiyane,itakuwa Amira gani takeyi islam karya takeyi ba wani rama musu da xatayi.

*tofa ko wanne irin hukunci islam xata yanke dan ramuwa oho kudaici gaba da biyoni danjin yadda xata kaya*

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:50 AM: ?+49?174?6076805?: (2/12/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*87*

Safwan dayake xaune yana jira yaji wanne irin mataki Aslam xai dauka kawai sai yaji yace,cikin kasalalliyar murya to shikenan naji dama safwanne xai tafi yace yanaso yaxo kuyi sallama,amma bayan wannan y kamata ku gyara palonnan,cikin tsantsar mamaki safwan yake kallan Aslam a ranshi yace tabbas nan da 2 years islam xata ladabtar da Aslam,dariya safwan yayi yace toh amaryarmu ni xan wuce,xumburo baki gaba islam tayi tace nifa gaskiya ba amaryarku bace,dariya safwan y karayi yace to amaryar captain A.U sai munxo suna,cikin masifa tace Allah y sauwake nifa ba xama xanyi a gdannan ba xamana na temporary ne,permanent yana gdan sagir,cikin jin hsushin kalaman safwan da kuma abinda islam tace yasa xuciyar Aslam xafi cikin hargowa y danko islam lokacin idanuwansa har yayi ja yake banyi miki warning akan karna karajin kinyi xancen banxannan ba,buge hannunsa tayi tace wlh sagir ba banxa bane kaje can kanemi banxan ka kwafa yayi ganin kallan dasu Amira sukeyi masa y kalli safwan yace tashi mu tafi,safwan y ciro 20k y mikawa islam 10k y bawa su khausar ma 10k yace su raba kowa yadauki 5k,godiya sukayi masa suka fice.

Amira ce tace islam gaskiya abinda kikeyi sam2 bai kamata ba,kin daisan yanxu in kika yiwa yaya rashin kunya to xunubi kike debarwa kanki,bama wannan ba ai naxata yanxu y kamata ace kin manta da yaya sagir saboda ke yanxu matar aure ce,khausar tace gaskiya kuma kinsan annabi yace *aljannar mata tana karkashin diga2 mijinta idan tayi masa biyayya y daga mata ta wuce in kuwa sabanin hakane to dama tasan inda makomarta take* y kamata kidinga tunani saboda kin sani kin karanta hakkokin miji akan mata harda dadadan kalamai in tayi masa lada xata samu,jikin islam ne yayi sanyi tace ngd da tunatarwar ku 6*s insha Allah xan kiyaye,sai kuma tayi rau2 da idanuwa xatayi kuka tace wlh ko kadan banason hero saboda tun tashina bai taba nunamin soba,ko laifi nayi da duka xai yimin gyara,Amira ce tace kiyi hakuri a hankali xakiji sonsa a ranki.

Su Aslam kuwa suna xuwa suka shiga mota,dariya safwan yake yace abokina irin wannan soyayyar da kake nunawa islam tana birgeni,a gaskiya na dade banji lbrn masoya irin kuba,kaga wani tsantsan kishin islam dana gani a idanuwan ka,cikin jin haushin kalaman safwan yace to wai innayi kishin ta haram ne naga dai mata tace,dariya safwan yayi yace haka nakeso abokina,gajiya Aslam yayi da surutan safwan y kunna kira'ar sheik sudes cikin suratul maryam yahau bi,ko xaiji saukin radadi da xugin da xuciyarsa takeyi masa.

Gyaran palon su khausar suka fara,islam kuwa takasa yin komai tunani kawai takeyi yanxu inta mutu wuta kenan xata shiga,ganin batada amsar tambayar ta yasa ta kalli su Amira tace 6*s bari naje nayi wanka nacire jikakkun kayannan nawa,sukace toh ta wuce stair.

A bandaki ma haka tayita tunane2 dakyar tasamu tayo wanka ta dauro alwata,data futo mai tashafa sai powder ta xixara kwalli sai lipstick ta mulke jikinta da sihirtacciyar humra ta kara da body spray,wardrop taje ta bude tadauko swiss lace purple blouse & skirt saida ta busar da gashinta da hand dryer ta mulkeshi da mai tuni gashinnata yadauki shinning saka kayannata tayi das naga sun xauna mata,kama gashinta tayi da ribbons purple ta dada fesa turare takalmi ta xura tafita a dakin,amma bata daura dan kwali ba.

Lokacin data sauka su khausar harsun gama gyaran palon abinci sukaci suna gamawa,aka danna bell Amira ce taje ta bude isya ne yace su akace yaxo y daukesu,komawa palon tayi tafadawa khausar anzo daukarsu,jin haka islam tayi rau2 da ido xatayi kuka dakyar suka lallabata ta hakura sukace gobe xasu dawo.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:51 AM: ?+49?174?6076805?: (2/12/2016 3:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*88*

Yau islam kwananta 7 a gdan Aslam amma ko yaushe cikin fada suke domin mai hali baya fasa halinsa,saboda shi Aslam yana ganin islam bata isa tace xata raina shiba,ita kuma koya y fada mata cuta saita fada masa mutuwa,kullum kuma su Amira ne suke kawo musu abincin break fast lunch Aslam y taho dashi dinner kuma isya ya kawo musu.

Yauma su Amira ne suka kawo break fast,bayan Aslam y futo sun gaisheshi yayi break Amira ce tace yaya daddy yace nafada maka wai yau dukkansu sun tafi gwarxo bb na tsauni ne bashi da lfy sukaje gaishe shi,yace OK Allah y bashi lfy,futa yayi y wuce gdan abokanan sa sukuwa suka fara wasa.

Da misalin 2 o'clock islam tace kuxo muje muyi girki tunda yau baxa'a kawo mana ba,khausar tace nidai ban iya girki ba saboda ko a gda mammy da masu aikine sukeyi,Amira tace wlh nima ban iyaba,tsaki islam tayi tace a haka xamuyi ta xama ne baxamu iya ba ni wlh yunwa nakeji in baxaku xo muje mudafa ba inna dafa ni kadai xanci,tashi sukayi suka shiga kitchen din gas cooker suka kunna aka daura ruwan shinkafa daya tafasa kamar gaske aka debo shinkafa aka wanke aka xuba dadi duk y ishesu yau suna girki (nikuwa nace lallai yau manya suna aiki) sannan aka dora tukunyar miya a dayan gas din dayake mai 4 ne,kaxa nagani an dakko a deep frizer an yayyankata aka wanke aka xuba a tukunyar aka dauko kayan miya nan ma aka xuba aka saka mai aka barbare maggi duk aka xuba an xuba maggi cube yakusa 30 sannan aka saka gishiri 1 spoon har xa'a kara islam tace a barshi haka in an gama anji gishirin bai isaba a kara dora tukunyar akayi a wuta,kitchen din kuwa yayi kaca2 dan komai aka dauko akayi amfani dashi to anan ake barinsa xama sukayi aka fara musu wannan tana tafiyin kokari a girkin wannan tana tafita,kansu ankara sukaji shinkafa ta fara kauri da sauri suka tashi sukaje suka kashe,bude tukunyar shinkafar sukayi suka ganta wani batso2 alamar bata dahu ba,khausar ce tace shinkafar ma ai bata dahu ba,dariya islam tayi tace ke dahuwar turawa ce,dariya suka tuntsire da ita gaba dayansu suna ihu suna eh kuwa,food flask suka dauko suka juye shinkafar kuwa in banda kauri babu abinda takeyi,miyar suka bude sukaga takusa dahuwa Amira ce ta dafa kai tace af mun manta ba'asa albasa ba islam tace aikuwa da gudu suka shiga store suka debo albasa manya guda 5 suka bare cikin sauri suka raba kowacce 4 peaces suka wanke suka xuba,baifi 5 minute da xubawa ba sukaji miyar na kamawa da sauri suka dauko corry da thyme roba daya2 suka juyesu a miyar ko minti 1 baiyi ba suka kashe gas din miyar ma juyeta sukayi a flask islam ce takai abincin kan dining ta koma suka fara gyara kitchen din.
Chapter 32 · 0% Book details