Sashe 10
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A kwance ta tarar da Amira tana kuka wiwi da sauri islam ta karasa ta dagota ta rungumeta tana haba 6ter dan Allah kiyi hakuri indai ni nabata miki rai kuma wlh naci alwashin saina daukar mana fansar abinda yayi mana kamar yadda yasaka mu a wahala muma saimun rama ko baikai yadda mukasha ba da sauri Amira ta tashi tace me xakiyi masa sis islam tayi wani shegen murmushi tace kawo kunnenki,Amira ta mika mata kunne ta rada mata magana.
Da sauri Amira ta xabura ta matsa daga kusa da Islam tace gaskiya sis inajin tsoro,harararta islam tayi tace kefa banxace kinfiya tsoro wlh kina nufin wahalar daya bamu yaci bulus kenan islam ta girgixa kai tace ina baxai yuwu ba saina rama kuma hardake xamu hada plan din.
_*to*_ _*jama'a*_ _*ko*_ _*wanne*_ _*mataki*_ _*Islam*_ _*xata*_ _*dauka*_ _*wajen*_ _*daukar*_ _*fansa*_ _*kudai*_ _*biyoni*_ _*danjin*_ _*yadda*_ _*xata*_ _*kaya*_ _*tsakanin*_ _*Islam*_ _*da*_ _*Aslam*_.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
(20/10/2016 3:30pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*32*
Dakyar islam ta tashi ta shiga bathroom ta hada ruwa mai xafi ta gasa jikinta ta,sannan ta hadawa Amira ta dauro alwala ta futo tashin Amira tayi tace itama tashiga ta gaso jikinta tana shiga ta saka sleeping dress purple mai santsi doguwa ta feshe jikinta da turare ta shimfida sallaya tasa dogon hijab ta tada sallar magruba dayake basuyi ba data idar tayi sallar isha'i tayi shafa'i da wuturi lokacin Amira harta futo itama ta shirya ta tada tata sallar,ta futa ta dauko musu kayan da sagir y siyo musu lokacin da Amira ta idar da sallah xama sukayi suka faraci.
Islam ce ta kyalkyale da dariya tace sis kinga idanun yaya sagir daxu yaji shaka,dariya Amira tayi tace yaushe nakula dashi nima ina cikin wani hali bayan sun gamaci Amira ta bude bedside cabinet ta dauko pracitamol ta balla tasha ta mikawa islam tace sis kisha saboda ciwon jiki,yatsina fuska islam tayi tace baxan shaba kinsanni bana shiri da magani balle uwa uba allura Amira tace kin huta ta maida maganin cikin locker din sukayi light off suka kwanta.
Washe gari da safe su islam ne xaune a palo sunayin break fast Aslam yayi sallama y shigo y gaida kaka,Amira cikin rawar jiki ta gaidashi,y amsa islam kuwa datayi masa kallon up & down ta wani dauke kai,ganin da Aslam yayi islam batada niyyar gaisheshi yasa y hade girar sama da kasa yace ke baki iya gaisuwa bane,wani shekeke ta kallesa tace au yaushe ka shigo ai banji shigowarka ba wani bakin ciki yaji a ranshi tuni xuciya ta debeshi ya tashi yayi kanta da karfi ta kwala kara ta kwasa da gudu tayi bedroom dinsu shima y kausa da gudu y bita kokarin saka key takeyi y danna kofar cikin xafin rai yana shiga yasa key yasan kaka xata iya biyosu,ihu tasa ta kwalalo ido tace nashiga 3 ta kwasa a guje tayi bathroom taku 2 yayi y dankota ta saki wata raxananniyar kara tace dan Allah kayi hakuri,kaka yajiyo tana buga kofa tana wai meyasa Aslam katakurawa yarinyar nanne tamkar ita kadaice yarinya a gidannan tahau buga kofar tana wai baxaka bude ba,tsaki Aslam yayi y kwakwkwade islam ya kalleta yace idan har baxaki shiga hankalin kiba to baxan gaji da dukanki ba y tunkudata kan gado yaje y budewa kaka kofar shikuma y futa,islam sai da taga fitarsa tace Allah y isana mugu kakace ta shigo har tana hardewa tace meyayi miki kike ihu dariya islam tayi tace babu abinda yayimin yajiki da dukana xaiyi shine y fasa,kaka tace y naimawa kansa lfy dan data dakeki dayau y gane kuransa da ubansa xan hadashi murmushi islam tayi tace shiyasa nake sanki kakata ta kaina kaka ma murmushin tayi.(nikuwa nace ita kakannan kenan baxata taba ganin laifin islam ba saina Aslam dukkuwa da rashin kunyar da islam din tayiwa Aslam)
Da karfe 4:00pm su islam suka shirya suka tafi islamiyya har gidansu khausar suka biya mata,islam tace ina yaya sagir ne khausar tace mommy ta aikesa,khausar tace tab lallai wannan wannaku bakar xuciya ce dashi wai dama dan gidanku ne bantaba ganinsa ba,islam ta karkatar da baki tace shinefa yaya Aslam daya tafi makarantar soja to jiya y dawo,xaro ido khausar tayi tace tab kice jiya Allah ne y taimakemu baxan kara xuwa gidanku ba saiya tafi dariya suka tuntsire dukkansu a haka harsuka karasa makaranta.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:00 PM] ?+234 703 443 5155?: (22/10/2016 2:30pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*33*
Washe gari da misalin 1:00pm islam ce take cewa Amira wai baxaki shirya mu tafi ba,Amira ce tace nidai gaskiya tsoro nakeji tsaki islam tayi tace shiyasa baxaki tabaci gaba ba a cuceki kice baxaki iya ramawa ba to wlh saikinxo munje hijab Amira taja ta saka islam ce tace yauwa kaka bari muje gdan su khausar jiya a islamiyya an bamu assignment to yaya sagir ne xaiyi mana,kaka tace Allah sarki dan albarka ya kuwa kyauta ku gaishemin da mmnsu islam tace xataji suka futa a hanyama Amira sai lallaba islam takeyi akan tayi hakuri amma islam ji takeyi tamkar ana xugata (nikuwa nace to kome islam takeso tayi oho).
Gdan su khausar suka shiga a palo suka tarar da mammy dinsu khausar suka gaisheta dakin khausar suka shiga bacci suka tarar tanayi duka islam ta daka mata firgigit khausar ta tashi tana mutsitstsika ido tsaki tayi tace gaskiya besty kin shammaceni yama xa'ayi ina baccina mai dadi ki tasheni ki katsemin bacci harararta islam tayi tace ke har wani lokacin baccine dake kin manta niyyar daukar fansarmu da sauri khausar ta diro daga kan gadon bathroom ta shiga tayo brush tace mu tafi dama yanxu na kwanta murmushi islam tayi tace yauwa besty hijab khausar ta saka suka futa.
Khausar tace mammy bari mudanje gidansu islam,mammy tace toh ku gaishemin dasu kaka islam tace au ta kama baki tace mammy kaka mafa tace na gaisheki murmushi mammy tayi tace ina amsawa,futa sukayi islam tace kuxo ku rakani nagano yaya sagir khausar ce tace dan Allah kixo mu tafi ta kamo hannunta fisgewa islam tayi tace Allah sainaje nagan shi jiya mafa danaxo bayanan tayi hanyar dakinshi a palo ta ganshi a daune y dukufa yana danne danne a laptop daga gani abinda yakeyi mai muhimmanci ne sadaf2 ta tafi ta kwalla mai kara a kunne firgigit y tashi saura kadan ya yarda laftop din islam tana ganin haka tahau dariya harda xama sagir ganin haka yasashi bata rai harda juya baya wai yayi fushi,da sauri islam ta daina dariyar ta tafi ta kamo hannunshi tace haba yayana fushi xakayi dani murguda mata baki yayi yace eh din da sauri ta toshe bakinta saboda wata dariyar ce take shirin fitowa tace toh kayi hakuri murmushi yayi yace toh na hakura kallanta yayi yace my pretty wanene wannan na last yesterday din kallanshi tayi tace yayana ne,sagir yace pretty naga kamar kishinki a idanunsa dan Allah karki yadda a rabamu ina sonki cikin xuciyata da dukkan jikina,dariya tayi dan ita bata gane meyake nufi ba.
Khausar ce ta shigo tace wai baxaki xo mu tafi ba kin shanyamu,sagir ne y kalli islam yace ina xakuje tashi tayi tamasa kiss a kumatu tace wani guri ta sheka da gudu ta kama hannun khausar tace muje,sagir kuwa murmushi yayi y shafo kumatunshi inda islam tayi kissing dinshi yana murmushi.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:01 PM] ?+234 703 443 5155?: (22/10/2016 3:00pm)na umma yahya musa
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*34*
Sai da sukayi tafiya mai nisa sannan suka futo wajen getto area saboda su area dinsu g.r.a ne abinda suke nema baxasu samu acan ba saboda kowa cikin kwaton gda yake da gate ga kuma mai gadi.
Wani yaro suka gani da sauri islam tace yauwa dan Allah kai a ina ake siyarda kayan miya bushashshe wani gda dayake kallansu y nuna musu yace canne godiya islam tayi masa suka karasa da sallama suka shiga gdan suka gaida matar ta amsa islam tace abada karkashi (nikuwa nace toh mexatayi da karkashi ??)matar tace na nawa islam tace na 50 naira matar ta karba tasaka musu a bakar leda suka karba suka futa.
Islam ce ta sheke da dariya tace kunsan Allah yanxu jin xuciyata nakeyi fara tas nasan ko banxa xan fanshe takaicin da yaya Aslam y kinsamin khausar tace shiyasa kike birgeni bakya barin ta kwana Amira kuwa shiru tayi.
Tafe yake a cikin mota yanajin kira'ar sheik sudes cikin suratul maryam a hankali yakebin kira'ar y shiga titin daxai sadashi da unguwarsu ya gano wasu yara kamar su islam yana xuwa daidaisu y dinga horn islam ce ta juyo a tsiwace ganin wanda yake cikin motar shine yasa ta hadiye rashin kunyarta yaya Aslam ne,cikinta y bada wani kuuu,cikin daurewar fuska y kallesu yace daga ina kuke Amira ce ta bude baki xatayi magana da sauri islam ta katseta tace umh amh gidan kawarmu mukaje dubata batada lfy,girgixa kanshi yayi yace Allah y taimakeku ku shigo mu tafi,islam har wani jannunfashi tayi suka shiga y karasa dasu,duk suka futa da sauri khausar ta futa tace sai anjimanku suma part din kaka suka wuce har Aslam dakin suka shiga da sauri Amira ta shige bathroom islam kuwa saurin tusa karkashinta tayi a kasan gado,Amira ce ta futo tace wash wlh 6ter sai Allah y sakamin saboda tsabar fargaba kar yaya Aslam yaki yadda da maganar da xaki fada har gudawa nayi dariya islam tayi tace gaskiya sis ke xabuwa ce to wlh ya xamar miki dole ki cire tsoronnan indai xakici gaba da xama dani,cikin hayayyakowa Amira tace eh aikuwa madinga cin dan banxan duka tafice fuuu daga dakin murmushi islam tayi itama ta bita.