← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 58

Sashe 31

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Cikin jin dadi suke kallan gdan can idansu yakai wajen sweaming pool da sauri suka karasa (islam nagani tayi wani tsalle ta fada ruwan da sauri na xaro ido nace nashiga 3 harna bude baki da niyyar ihun a kawo dauki kawai naganota tana iyo tamkar kifi harwani tafiyar baya takeyi),cikin tsantsan mamaki su khausar suka kallanta domin basu taba xaton islam ta iya ruwa ba ita kuwa cikin farin ciki taci gaba da wankanta sukuwa xama sukayi a bakin sweaming pool din suka xura kafarsu a ruwan sai da islam ta dauki kusan 10 minute sannan ta futo tana matse gashinta daya jike,khausar ce tace islam dama kin iya ruwa,dariya tayi tace sosai ma ai lokacin a kauye har gasar tsere mukeyi dasu hanne a rafi,tayi wani farr da ido tace kuma nice nake xuwa ta 1 don duk nafisu iya ruwa kuma in kunaso mukoma in koya muku,xaro idanu sukayi sukace a'ah xoro mukeji,tsaki tayi ta hararesu tace waya fada muku in xa'a koyi Abu anasa tsoro a rai ai indai xaku na saka tsoro a ranku baxaku taba iyawa ba,Amira tace eh munji an fada miki kowa ne irinki mai wasa da rayuwarsa dariya islam tayi da gudu sukaga ta kwasa tayi cikin garden mara mata baya sukayi,suna shiga da sauri tayi ta kama bishiyar goba ta dare tamkar yar biriya xama tayi akai tafara cin goba khausar ce tace haba islam ki tsinko mana mana muma,cikin masifa tace baxan tsinko ba nice nahana ku hawowa kuma sai da taci guda 3 tana cillo musu kwallayan sannan ta tsinko guda 10 ta jefo musu tana wlh 3,3 xaku diba ku ajiyemin 4 ehe ta sakko taraf naga ta haye bishiyar mangwaro nace tofa.

Su Aslam bayan sun dawo daga sallar la'asar dayake tun 3 sukayi lunch xuwa yayi part din aunty amarya y dauko abincin daxai tafiwa dasu islam yaje yayiwa mommy da kaka sallama suka fice saboda yadda safwan ke axalxalarsa,tafiyar 15 minute takaisu gdan Aslam saboda yadda Aslam din yake gudu yana xuwa gate man y wangale gate yanayi masa sannu da xuwa,bayan yayi packing motar sun futo da sauri mai kulada flowers yaje yana fada masa irin ta'asar dasu islam sukayi,cikin jin haushi Aslam yake tafiya dan harya manta ba basket din abincin sai safwanne y dauko,yana mamakin saurin fushi irinna Aslam.

Turus Aslam y tsaya a bakin kofar palon ganin irin yadda su islam suka canjawa palon kamanni,a lokacin safwan y karaso ganin yadda palon yayi kaca2 shine y saka shi yin dariya,yace lallai kannan amarya sunyi aiki kamar yadda mai kulada flowers yace kannan amarya ne guda 3 suka futo suka tsinki flowers,cikin jin haushi Aslam yahau sama da gudu nemansu amma kwata2 y duba bai gansufa,sai daya sakko y sannan y duba dakunan kasa nan ma basanan,shikuwa safwan sai dariya yake masa,cikin jin haushin dariyar safwan yace dallah malam ka damu mutane da dariya kamar wani sabon kamu,dariya safwan y karayi yace nifa bani nakar xomon ba,guku Aslam y rike yana karewa palon kallo yama rasa ta ina xai fara gyarawa,dariyar su islam y jiyo ta kitchen cikin tsantsar mamaki yake kallan kitchen din,hannayensu y gani dauke da mangwaro da goba,islam tana kyalkyala dariya tana danma kun samu nasan muku shine xaku raina wanine y hanaku ku iya hawa bishiyar,tsilli2 sukayi da ido sakamakon ganin Aslam da sukayi,kallansu yayi a tsawace yace ubanwa y sakaku bata palonnan haka bama wannan ba wane y baku ikon xuwa ku tsinkemin flowers,shiru sukayi dukkansu,tsawa y daka musu yace badaku nake ba,islam ce ta tura baki gaba tace to nagama ko bamu tsinka ba dole iska ta kadata ta fado,sai kuma ta shagwabe fuska tana kallan cikin idanshi tana kada idanuwan ta tamkar yar tsana tace Allah hero karya yakeyi ba tsinka mukayi ba a kasa muka debo,ta kalli su khausar tace ko 6*s cikin rawar jiki sukace eh eh a kasa muka debo,Aslam kuwa ji yayi jikinshi duk y mutu saboda yadda idanuwan islam suka saukar masa da kasala,safwan dayake a xaune yana jiran yaji matakin da Aslam xai dauka kawai sai yaji yace.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:49 AM: ?+49?174?6076805?: (4/12/2016 3:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*90*

Da misalin 7:30 o'clock Aslam ne a kitchen yana girki hadaddiyar jellop rice yake dafawa datasha vegetables sannan yayi pepper soup na kifi tarwada,islam da take xaune a kan kujera sai binsa takeyi da idanu,Aslam sai da y tabbarar y gama hada abincin y juye su a warmers tuni gda y dauki daddadan kanshi,kallan islam yayi y harareta yace oya dauki kikai min kan dinning murmushi tayi masa tace toh sai daya tabbatar daya gyara kitchen din tas sannan y futo,kallan islam yayi yace jirani naxo nayi wanka sai muci abincin tunda ke kinyi toh kawai tace masa.

Islam tana ganin Aslam yahau sama da gudu ta tafi kitchen container din gishiri ta dauko har xata xuba acikin abincin sai kuma tayi tsaki tace gaskiya inna xuba gishirinnan xai gane,kuma ni kaina xanwa kaina bakin cikin cin abincinnan dan da alamu yadda y dumame gdannan da kanshi ba karamin dadi xaiyi ba,tsaki tayi ta koma ta mayar da gishirin,futowa tayi ta rafka uban tagumi ta saka wannan taga baiyi ba tasaka wancan har Aslam y sakko y xauna batasan y sauko ba,tafi yayi mata a fuska firgigit tadawo daga tunanin data tafi,yatsina fuska yayi yace tunanin me kikeyi sai dataja numfashi tace kaka nakeson gani ta karashe maganar tamkar xatayi kuka,janyo plate yayi y fara xuba abincin yace kibari gobe na kaiki tunda yanxu dare yayi dariya tayi tace Allah y kaimu.

Aslam ne y faracin abincin da alamu abincin yayi masa dadi ganin yadda yake lumshe ido,har islam ta janyo plate xata xuba abincin sai kuma ta fasa murmushi tayi a ranta tace alhmdllh idea taxo kura masa ido tayi Aslam yaci abincin rabin plate y janyo flask din pepper soup y xuba y faraci anan y lura islam bataci abincin ba,dago lumsassun idanuwan sa yayi y saukesu akan islam yace y bakiji abincin ba,murmushi tayi tace y xa'ayi naci abincin danasa dakakken kyankyaso aciki,cikin tsoro Aslam y xaro idanuwansa yace what,murmushi tayi ta kada idanta tace kyankyaso nace nasan xaka iya kin yadda amma nidai nasan nasaka lokacin daka sakani daka maka tafarnuwa to a lokacin nahada da kyankyason ta karasa maganar da tuntsirewa da dariya.

Ai Aslam bai jira ta karasa magana ba y tashi da kudi y fada kitchen y tsaya ajikin sink yahau kwarara amai islam ganin haka ta kyalkyale da wata shu'umar dariya ta mike ta fara kwasar shoki tace yes anyi 1-1 da sauri tabi Aslam kitchen ganin y takarkare yana xura hannu a baki shine y sakata shekewa da dariya harda faduwa da rike ciki,Aslam ganin ta tasa shi gaba tana dariya,Shine y saka shi jin haushi a ranshi yace wannan yarinya anyi bakar muguwa watako ita komai akayi mata saita rama,kuskure bakinsa y fice y barta a kitchen din,islam kuwa sai da tayi dariyarta wali ishi sannan ta mike itama ta futa xaune ta tarar da Aslam a palo y dafe kansa,murmushi tayi ta wuceshi dinning area ta wuce ta debo abinci memakon ta xauna taci acan saita taho palo danneman magana.

Kallanta Aslam yakeyi da mamaki ganin yadda take cika cokali tana danna loma harwani lumshe idanu takeyi,tace kai yaya anya daka tafi aikin soja bakuwa bangaren catering ka tafi ba,ta karakai loma tace kai inaga kai dai Kirchner din sojoji ne,murmushi yayi yace ba wannan nakeson jiba.

Katse shi tayi ta hanyar cewa aff ai karya nakeyi maka daxu,kawai ramu gayya nayi kasan ance ramuwar gayya tafi ta gayya xafi,kawai banbancin 1 ne mu daxu ta dole kasamu mukaci abinci daga baya muka amayar,kai kuma cikin farin ciki kakeci daga baya nasa ka ka amayar tayi dariya tace kaga yanxu munyi 1-1 ko,Aslam kuwa in banda mamakin islam babu abinda yake yace anya yarinyar nan mutum ce kuwa,ranshi yaji y baci ganin rainin wayon datayi masa,hannu yakai y danko ta kara ta kwallah lokacin yayi dai2 wayarsa tahau ringing.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:49 AM: ?+49?174?6076805?: (4/12/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*89*

Islam ce ta kwantar da murya kamar mai shirin yin kuka tace,abincinne baiyi dadi ba,wani kallo y jefeta dashi data kasa fassara me yake nufi,tsam y tashi y haura stair direct dakinshi y wuce brush da maclean y daura y dinga wanke bakinshi,sai da yaji y dainajin dandanon abincin a bakinshi sannan y daina,tsaki yayi sai yanxu ma yake ganin wautarshi yama za'ayi yaci abincin kaxaman yarannan wani murmushi ne y kufce mishi da sauri y futo daga dakin yayi down stair.
Chapter 31 · 0% Book details