Sashe 29
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Rinannun idanuwanta ta dago ta kalleshi ta daka masa wata uwar harara ta murguda baki ta mayar da kanta kan pillow taci gaba da kukanta tana kiransu mommy,jikin shine yayi sanyi lokaci daya tausayinta y dirar masa abinda bai taba jiba a iya tsayin rayuwarsa duk da islam ta wuce 2 years,a hankali y buda baki y kira sunanta islam! wani dam islam taji girjinta saboda yadda taji Aslam y fadi sunanta ita bada ban kartayi karya ba da tace duk duniya yafi kowa iya fadin sunanta saboda yadda yake fitar da kowanne harafi (nikuwa nace to fa) sai kuma tayi tsaki ta karkatar da baki tace kila dan ban saba jin y kira sunanta bane daga yace *ke* sai *aljanar yarinyarnan* ko *banxar yarinyarnan*,shine y katse mata tunanin nata yace kukan me kikeyi,da kamar baxatayi magana ba saboda haushinsa da takeji tunda shine dalilin daya saka yau aka rabata da yan'uwanta,sai kuma can ta budi baki tace mommy ce ta tafi dasu Amira ni ka mayar dani gda ta karashe maganar da kuka,tsaki yayi yace ke a ina kika tabajin a ranar da akakai yarinya gdan miji a daren an mayar da ita,kallanshi tayi shekeke tace to ka sakeni bashikenan ba,kallanta yayi da mamaki yace watako hartasan saki shine abinda xai rabasu,murmushin yake yayi wanda yafi kuka ciwo,yace baki fini son mu rabuba amma hakan baxai yiwu ba saboda su daddy ne suka hada auran kinga su suke da alhakin rabashi,idan har kina ganin xaki iya xuwa kisaka suce na sakeki fine y daga kafada yace hanya a bude take,shiru tayi dan tasan baxasu taba yadda yaya Aslam y saketa ba domin da xasu yadda da tun ranar da akace an daura musu auran yadda ta tubure tace batason shi da an rabasu,tsaki tayi ta tashi daga kan gadon tana wlh komai daren dadewa sai mutum y sakeni na auri wanda nakeso,jikin jin haushi da gajiya da bakaken maganganunsa yayi kanta y daukota yace da uban wane yace shi yana sonki,kuma inna karajin kinyi xancen wani kina gdannan to wlh ranki sai yayi mugun baci y hankadata gadon y fice a dakin yaja kofar da karfi,tashi tayi tace aikin banxa ba wanda y isa y hanani hirar masoyi na kuma farin cikin rayuwata,karasawa tayi ta dauko kaxarta xama tayi ta cita sosai,dan rabon data nitsu taci abinci tun randa aka sanar mata itace matar Aslam bayan ta gamaci ta nade ragowar ta daura kan dan karamin fridge din dayake dakin,ta bude ta dauko fresh milk tasha bathroom taje ta wanko bakin ta da hannunta,ta kwanta kan gadonta taja blanket bata dade ba,bacci mai dadi y kwashe ta saboda kukan dataci a hankali take sauke ajiyar xuciya.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:44 AM: ?+49?174?6076805?: (28/11/2016 1:00pm) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*82*
*washe gari*
Aslam y futo xai tafi masallaci har xai shige dakin Aslam kawai yaji a ransa y kamata yaje y tasheta tunda yanxu hadda hakkin kula da addininta ne a kansa kofar y tura kawai saiya jita a bude,can y ganota kudindine acikin blanket tana ta sharar baccinta hankalinta kwance tashinta y farayi yana ke,ke,ke a hankali ta fara bude idonta tarr ta saukesu akan Aslam xumbura baki tayi ta mayar da kanta gefe tace menene,harararta yayi yace dallacan tashi kiyi sallah kin saki baki da hanci kina bacci kin cikawa mutane gda da munshari,murmuda baki tayi tace wlh ni bana munshari,harararta y kumayi yace nayi karya kenan,ta yatsina fuska tace eh kusan hakanne,xaro ido yayi yana kallonta ita kuwa ta diro daga gado tayi mika hade da salati ta tattara gashinta daya barbaje garin bacci tashige bathroom ta barshi baki sake,tsaki yayi y juya y fice,islam tana futowa wardrop ta bude ta dauko hijab kato har kasa da sallaya ta shimfida sai da tayi raka'atanul fijri sannan tayi sallar asuba,axkar tayi takaranta qur'ani kusan ixu 2 sannan tayi hasbunallahu wani'imal wakil kafa 450 taci gaba da istigfari sai 6:30am ta tashi ta karayin nafila raka'a 2 sannan ta koma kan gado bata dade ba bacci mai dadi yayi gaba da ita.
9 o'clock ta farka a hankali tayi salati ga annabi sannan tayi addu'ar tashi a bacci kamar haka *bismikallahumma amutu wa ahya* *alhmdllhillaxi ahayana ba'ada ma a matana wa ilaihinnushur* sannan tayi mika dirowa tayi daga kan gado ta karkadeshi duk da ba datti yayi ba ta gyarashi tsaf (nace kai Ashe islam din kakan ta iya gyara ??) tana gamawa ta fada bathroom ta sakarwa kanta shower 10 minute ta dauka ta futo tana tsana jikinta da towel xama tayi gaban dressing mirow mai kawai ta shafa sai powder sai ta saka lipstick jikinta ta mulke da humrah sai ta fesa body spray sai ta shafa roll on,abinda nayi noticing da islam ita sam bata kwalliya ko iyawa ne kuma batayi ba oho ??,wani three quarter wando baki ta saka sai body hug datasa purple colour mai gajeren hannu ta taje gashinta ta fesa hair spray na olive ta tufke gashinnata da purple ribom jelarshi ta sauko har gadon bayanta tana reto (nikiwa nave amaryar xamani watako bata tunanin baki tasaka englis wears) wani daddadan turare ta dauko ta dunga feshe jikinta tana gama kintsawa ta tsaya gaban mudubi ta karewa kanta kallo sai kuma tayi murmushi jin cikinta yana mata kugi shine y sakata shagwabe fuska tace wash yunwa nakeji y xanyi kawai sai tayi nasai2 da ido tana shirin yin kuka sai kuma naga ta xura takalmi ta fita karewa palon kallo tayi tace wow gaskiya palonnan yayi kyau a hankali ta tafi sadaf Sadat ta tura kofar dakin dayake opposite nata aikuwa a bude yake turawa tayi wani daddadan kanshine y dakar mata hanci har sai data lumshe ido a hankali ta karewa dakin kallo komai need kayan furniture din ma irinna dakintane kome ta tuna kuma sai ta tabe baki taja kofar ta rufe,kofar kusa da dakinta taje ta tura sai tajita a ride,tsaki tayi kome ta tuna kuma sainaga ta koma dakinta da sauri gwangwanin air freshiner ta bude ta fesawa dakinnata kusan kala 3,tana eh nima mutum baxai nunamin tsafta ba ta karashe maganar da murguda baki sannan ta futo tajanyo kofar ta sauka kasa.
Xaune ta ganshi yana kallon lbrai shima yayi wanka yana sanye da shadda light purple kanshi ba hula amma gashin shi sai kyalli yakeyi sajensa kuma y kwanta luf,hannun shi daure da agogon gucci na fata light purple,kafarshi sanye da slippers milk colour na fata sai xuba kanshi yake saikuma ta tabe baki lokacin data gama kallansa,hararta yayi yace menene kika xubamin wannan manyan idonnaki kamar na mayu kina kallona,murguda baki tayi tace kai da wanne idon kasan ina kallanka,kuma in manyan idone ai ka fini kaga saika tantance idon waye yafi kamada na mayu ta karashe maganar tana harararsa,cikin jin xafin maganganunta y tashi da niyyar kwade ta dan baxai iya cika alkawarin daya daukarwa aunty amarya ba,ita kuwa ganin abinda yake niyyar yi y sakata tashi da sauri shirin runtumar na kare takeyi taku daya yayi y dankota kwallah kara tayi tana wayyo Allah nashiga 3 xai kasheni daga hannu yayi da niyyar buge mata bakin sai yaji an danna bell.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:45 AM: ?+49?174?6076805?: (30/11/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*83*
Daga hannu yayi da niyyar bige mata baki,ita kuwa ta tattara hannuwanta ta rufe fuskarta saukar mari kawai take jira sai sukaji karar bell,hankada ta yayi ta fada kan kujera,hararar bayanshi tayi tace Allah y isa.
Xuwa yayi yana waye muryoyin su Amira yaji suna mune yaya tsaki yayi y bude y coge ba bakin kofar,cikin rawar jiki sukace yaya ina kwana,sai daya gama shan kanshinsa sannan y amsa da lfy,y yatsine fuska yace uban me kukaxo min gda da sassafennan cikin rawar murya sukace break fast muka kawo muku,kallansu yayi yace waya kawo ku sukace isya driver amma y koma sai lokacin y matsa musu hanya suka wuce,islam da take xaune kan kujera tana tacin magani saboda lokacin da Aslam y hankada ta kan kujera ta buge kanta ganin wadanda suka shigo gdan da gudu ta tashi tana murna hade da tsalle taje ta rungumesu,suma cikin jin dadi suka tungumeta suna ta murna,Aslam kuwa ganin shirmen da sukeyi y saka shi tabe baki yayi tsaki basket din da sukaxo dashi y dauka yakai dinning kitchen y shiga y dauko cup da plate da tea spoon da pock y futo y wuce dinning area domin yaci abinci.
Su islam kuwa bayan sun gama tsalle2 nasu ta matsa gefe ta rike kugu ta karkace baki tace meyasa jiya kuka gudu kuka barni,shikuwa Aslam dayake dining area murmushi yayi yace wannan yarinyar bata da hakuri watako duk murnar ganinsu da takeyi amma sai tayi mita,Amira ce tace wlh mommy ce tace mu tashi mu tafi gda,islam tace toh amma yau Allah sai kun kwana khausar tace a'ah mommy tace anayin magruba mu koma,tsaki islam tayi ta kufa banxayene ku tashi muje muyi break,Amira ce ta xauna a kujera tace nidai nakoshi bansan kausar ba,itama tace ta koshi islam ta juya tace nikam yunwa nakeji dama tun daxu kamar naci babu ta wuce.