← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 58

Sashe 45

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washe gari 8 o'clock Aslam y futa direct gdansu y wuce yanayin packing part din kaka y wuce dan har lokacin idanuwansa y manta irin murmushin daya ga islam tanayi wa wanda y saukesu a mota ganin baiga kaka a palo ba yasan sanyinnan ne y hanata futowa direct dakin Amira y wuce murda handle din yayi sai y jishi a bude danna kansa yayi cikin dakin kwance y hangota akan gado tanata sharar baccinta karasawa yayi kusa da kanta bubbuga pillow din da take kai y farayi cikin bacci Amira taji ana buga mata pillo xumbura baki tayi tace haba kaka da sanyinnan ma baxaki bar mutum yayi baccin safe ba ko bude ido batayi ba ta karajan blanket ta lullube kanta ji tayi ance ke baxaki tashi bane firgigit ta bude idonta dan ta gane muryar wane lokaci daya ta mike a gadon tana raba idanuwa jikinta na rawa, kallanta yayi fuskarnan tashi tamau tamkar bai taba dariya ba yace ke nutsu banason shirme sonake ki fadamin wana gani jiya ya saukeku a mota, cikin barin baki Amira tace bkwa tsawa y daga mata yace karki rainamin wayo mana ko munafuka kikeson xama ne jiya da idona naga an saukeku a mota shiru tayi dan sai yanxu ta tuna ma tsabar tsorone y mantar da ita, wata tsawar y daka mata wadda tafi ta daxu yace badake nake magana ba kikayi min shiru koni din sa'an wasanki ne, da sauri tace wlh ba kowa bane kawar muce itada mijinta suka rage mana hanya lokacin da suka gammu a titi mun rasa keke napep kirr y tsare ta da ido yanaso y gano gaskiyar maganarta jan iska yayi y furxar yace kin tabbatar da sauri ta daga kanta tace wlh da gaske nake juyawa yayi y fice a dakin yana ki hadamin kayan islam.

Wata muguwar ajiyar xuciya Amira taja ta dafe kirji tace tab lallai islam ba karamin namijin kokari takeyi ba da take iya mayarwa da yaya Aslam magana inya fada mata mara dadi tab ta kama haba tace ni gashi yanxu daga tambaya na rikice komawa tayi ta kwanta a gadon ta runtse idanuwanta saboda har yanxu tsoron bai sake taba,mikewa tayita ce bari dai na tashi na hada kayannan karya dawo y tarar ban hada Ba.

Aslam yana futa daga bedroom din Amira na kaka y wuce xaune y tarar da ita a bakin gado y karasa gaisawa sukayi kaka tace shine jiya ka dauke matar taka ko sallama baka bari munyi ba sosa kansa yayi yace ai kaka wlh amm uhm dariya kaka tayi tace kaji dannema watako yau ni kakejin kunya dariya yayi yace ah haba kunyar lafiya kin taba ganin miji yaji kunyar matarsa itama dariya tayi tace to daga ina kake da safennan dan daga ganin alamu ko wanka bakayi ba cewa kaka yayi eh wlh abinci naxo daukar mana kinsan ko kayan abinci ban siya ba tace eh ai kana rawar jikin ganin matarka ko tunanin babu abincin a gdanku bakayi ba ka dauke matarka tashi yayi yace kai kaka ni bari na barki inajin kishi ma kikeyi tunda naga kinata taso da maganar y fice.

Part din aunty amarya yaje y gaisheta murmushi tayi tace my son yau dai kaje ka karasa gyaran gdan kadan dudduba abubuwan da babu dan anjima kadan Xa'a kaimaka matarka murmushi yayi yadan sosa kai yace ai aunty na a gda islam din ta kwana kallan mamaki aunty amarya tayi tace bangane ba cikin kinkina yace amm ehh jiya ai natafi da ita yayi maganar kansa a sunkuye murmushi aunty amarya tayi tace aika hutashshemu yace amm aunty amarya kinyi break fast da yawane daukar mana naxoyi eh tace ta shiga kitchen ta hado masa acikin basket ta mika masa godiya yayi y karba y fice.

Part din mommy yaje y gaisheta itama amsawa tayi amma batayi masa maganar islam ba dan batasan ya dauketa jiya ba part din kaka y koma y dauko kayan islam daya saka Amira ta hada y xubasu a mota y fice xuciyarsa fess dan dama abinda y dagula masa ita yanxu yaji ba gaskiya bane.

*wannan pages din 119 & 120 sadaukarwa ne ga maryam ngd sosai da kulawarki a gareni nakin gajiyawa da kirana a waya kiji lfyta sannan kiji ko nayi posting*

*dan Allah inaso nayi amfani da wannan damar ga masuyimin magana ta private na tura musu goyon kaka daga farko ko kuma wasu pages din wlh kunyi yawa nagaji kullum saina turawa mutane sunfi a girka kuma gashi nayi nisa dan Allah duk mai neman buk dinnan ta dinga cigiya a grp din da take nasan xata samu dftn xakumin hakuri*

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:21:00 AM: ?+49?174?6076805?: (29/12/2016 10am) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*121*

Lokacin da Aslam yaje gda bayan yayi packing bayan motarsa y bude y dauko basket din abinci da trolly bag din kayan islam direct cikin gda y wuce da sallama y shiga palon bayan y tura kofar ai numfashin shi saura kadan y dauke sakamakon islam daya gani xaune a palo sanye take da half best iya breast dinta kawai ta rufe ta kamata sosai dayake roba ce pusher pink colour ce a gaban ta an rubuta *PRETTY* da bakin painty da manyan baki hade da dogon wando black colour yayi mugun kamata ta sama inda ta kasa y bude sannan anyi tsaga ta gefe tundaga gwiwar ta har xuwa kasa akwai wasu buloli ajikin tsagar wandon inda akayi wata igiya pusher pink akayi xarge a tsakanin bulolin,gashin kanta kuwa ta rabashi 2 ta kamasu da pusher pink roboms tayi kalba a karshen gashin, tana reto har kafadarta kunnenta kuwa wani dan kunne ne mai O shape pusher pink shima simple makeup tayi a face dinta daga powder sai kwalli sai pusher pink lipstick sai kyalli lips dinta suke amma ba karamin kyau tayi ba kafarta sanye take da sosa baki ta daura kafarta daya kan daya tana chatting.

Wani yawu y hadiya kutt a xuciyarsa yace naga fa alamar yarinyar nan haukatani takesonyi ji wata muguwar shiga da tayi da kyar y tattara nutsuwar shi guri 1 y karayin sallama a palon firgigit ta dago kanta saboda chatting din da takeyi y tafi da hankalinta bataji shigowar shiba wani malalacin murmushi ta saki hade da mikewa tana ur wlcm back hero sai data wani karkada jiki sannan ta fara tafiya Aslam kuwa mutuwar tsaye yayi ganin yadda take tafiya komai na jikinta na motsi shi gani yake tamkar da gayya take tafiyar harta karaso kusa dashi bai sani ba saboda yadda y shagala da kallanta y saki baki da hanci hade da tsareta da idanuwa ko kiftawa bayayi iskar bakinta ta hura masa a ido wata ajiyar xuciya yayi yace pretty kinaso ki kasheni da salonki tsare shi tayi da idanuwanta masu daukar hankalin wanda ake kallo farare tas sannan sanye take da kwalli ta daidaita shi acikin idanuwanta tace ammm magana kake? girgixa kansa yayi dan baiyi tunanin maganar ta futo fili ba y xata a xuci yayi karbar basket din abincin tayi ta juya tana tafiya tana wani kada hips Aslam kuwa binta yayi tamkar rakumi da akala hannunsa yana janye da trolly dinta yanajin wani masifar son islam hade da sha'awarta yana fixgarshi ji yakeyi tamkar yaje y rungumota ko xaiji sassauci acikin ransa.

Dining area ta karasa ta daura basket din akai ta tafi kitchen ta dauko plate da cup dayake harda kunun gyada aunty amarya ta sako musu, bayan sun gamacin abincin Aslam jiki duk a mace y tashi y haura stair dan xuwa yayi wanka,islam kuwa tattara kwanukan tayi takai kitchen ta wanke wadanda sukayi amfani dasu sannan ta dawo palo ta kunna kallo.

Xuwa can anjima khausar ta kirata tsokanarta takeyi tana amarsu a gdan captain a.u anjima kadan muna hanya xamuxo muci ragowar kaxar amarci dannasan yaya Aslam baxai barki ba jiya dole ki biya kaxar nan dan bakyaci bulus ba sai da islam ta kyalkyala dariya tace haba yarinya wai waya fada miki kin manta nace baxan bawa hero kaina ba har sainayi candy duk da nasan xuwa lokacin ma kawai karfin hali xanyi nayi rayuwar aure dashi amma nasan baxan taba son hero ba don da kiyayyarshi y horeni tun tashina dariya khausar tayi dagacan bangaren tace gaskiya karki cutar da yayanmu kawai yarinya ki bada kai bori yahau dariya islam tayi tace nikarki dameni da xancen banxa sai anjima din in kunxo ta katse kiran ta ajiye wayar taci gaba da kallanta.

Abinda islam bata sani ba tun lokacin data fara waya Aslam y taho amma jin abinda take fada shine y dakatar dashi bai karasa sakkowa ba bakaramin mawuyacin hali y shiga ba lokacin dayaji tana fada a waya haryanxu bata sonshi runtse idanuwansa yayi xuciyarsa na kuna yanajin wani irin xafi a ransa danshi yaji a kumatunsa shafawa yayi yaji ashe hawaye ne suka xubo yace a ransa ashe nikadai nake haukata nake fama da dakon sonta ashe shirme nakeyi da nake tunanin islam tana sona goge fuskarsa yayi yace kinyi kuskure da kika bari najiki nikuma nadauwa kaina alkawarin koda lokacin da kika diba xaki bani kanki yayi baxan taba kusantarki ba harsaina tabbatar nakoya niki axababbiyar kaunata wadda xata kasance duk bugu na numfashinki saikin tunani sakkowa ya farayi fuskarsa a sake tamkar baiji komai ba (nikuwa nace namijin duniya kenan).

*_Tom jama'a kundaiji wannan batu na Aslam da islam ko a cikinsu waxai gaji y sakko daga dokin xuciya kudaici gaba da biyoni danjin yadda lbrn xai kasance*

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:21:00 AM: ?+49?174?6076805?: (29/12/2016 11:00am) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*122*

Daya sakko ko kallan inda take baiyi ba saboda bayaso ta fahimci wani abu a tare dashi,kitchen y wuce yana shiga y tafi store dubawa yayi yaga akwai kayan abinci kuma basuyi komai ba futowa yayi a kitchen din hanyar kofa yayi yana bari naje kasuwa nadawo Allah y kiyaye tace masa da amin y amsa yasaka kansa y futa.
Chapter 45 · 0% Book details