Sashe 13
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*42*
Anayi sallar isha'i su islam suka shirya suka tafi dandali acan suka hadu da hanne,kallan kallo akeyi tsakanin su islam da yan matan kauyen saboda yadda su islam suka dauke hankalin samarin gurin kowa burinsa y samu matsuguni a xuciyar su islam,su islam kuwa sai daukar kai akeyi basu yarda ba yan mata sai yatsina fuska sukeyi samarin gurin kuwa sai kai kawo sukeyi guri su islam suka samu suka xauna hanne ce tace kuxo mu shiga rawa islam ta wani yatsina fuska tace god forbid ni nayi rawa a kurinnan cikin wadannan kucakan (nikuwa nace kamar da batayi ba ??) habule ne dan gdan mai gari yanaho yanata washe jajayen hakoransa yana gabxar rake yaxo yana ah islam dita yaushe kikaxo,wani kallon up & down tayi masa ta watsar a dakile tace daxu naxo yace auho y samu kusa da ita y xauna yace ai ban saniba dana kawo miki xabi,murmushi islam tayi tace Allah sarki xuba yaketa yiwa islam ita kuma tana dauke kai su khausar kuwa sai dariya sukeyi a ciki2 wai wannan garujen ne yakeson islam tab way aga dan dugaji ??,hansai ce ta hangosu dama yanxu da ita akayiwa habule baiko a kufule ta taho baxar2 (nikuwa nace wayaga budurwar kauye ??) taxo ta tsaya kerere tace habule wannan wanne irin wulakancine hine xaka wulakantani akan wada nan nunar ranar tayi tsaki ta murguda baki,cikin xafin rai habule y mike yace ke hansai ina wasa dakene da xaki kawomin raini,dama islam tun xamanta a kauye ta tsani hansai saboda basa ga maciji,wani murmushi tayi na gefen baki a ranta tace inaga kin manta dako wace islam din kaka,wani sanyaya murya islam tayi tace haba habulena y xaka dunga biyewa karya tana haushi ai saiku xama daya,wata dariya habule y kyalkyale da ita yace kumafa hakane y koma y xauna.
Hansai ce ta xabura ta daka tsalle ta dire tace kan ubancan wace karyar aikuwa yanxu xan nuna miki ni karya ce tayo kan islam da sauri habule y tareta yana kina kuwa da hankali hansai,tace bani dashi kyaleni nafara kwada mata haukar tawa hannu y daga y kwakwkwadawa hansai mari aikuwa dandali akadauki ihu da shewa bakin ciki kuwa y gama turnike hansai kawarta tabawa ta kama hannunta suka tafi gda hansai na ihu tana baxata yadda ba,su islam kuwa basu tashi tafiya gda ba sai 10:00pm habule ne y rakasu yanata rawar kai.
Haka su islam sukaci gaba da hutunsu wasan buya ta dingayi tsakaninta da malam tanimu yau satinsu 2 yau suke shirye2 komawa gda islam dai jikinta duk yayi sanyi saboda tasan haduwarta da yaya Aslam baxatayi kyau ba.
Aslam kwance a daki yanata murmushi danya gama planing din punishment din da xaiyiwa Islam wayarsace ta fara ringing.
_*wannan page 41&42 nakune Aysha Marapha & Mmn twice ina ftn xakuyi manage*_??
_*masoyan goyon kaka kuyi hakuri darashin jin posting din goyon kaka kwana 2 hakan y farune dalilin wani uxuri daya tasomin dftn xakumin hakuri*_
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:02 PM] ?+234 703 443 5155?: (1/11/2016 4:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*43*
Aslam kwance a daki yanata murmushi danya gama planing din punishment din da xaiyiwa islam dan wlh y dauki alwashin itama saita dandana axabobinsa masu xauri wayarsa ce ta fara ringing a bed side drower y dauko wayar ganin mai kiransa da sauri y mike,yace sir brk da rana dftn kana lfy,dagacan akayi magana kawai ji nayi Aslam yana cewa sorry sir wlh y fadamin dama so nakeyi a cikin satinnan na taho,aka kuma magana acan,ganin idanun Aslam nayi sunyi jajawur yace dan Allah kayi hakuri ayau insha Allah xan taho kittt aka kashe wayar,wata iska Aslam y furxar a bakinsa mai xafi y cilla wayar tashi kan gado y wani naushi bango(da sauri na matsa ina xaxxare idanu ??)tsaki Aslam yayi yace a takurawa mutum an bashi 4 week amma dududu 3 week yayi ace ana wani nemanshi cikin gaggawa,tsaki yayi yace gaskiya sir ka batamin budget dina naso 1 week dinnan da xanyi Ace nayi dealing din islam har saitayi sanyi kayanshi y fara hadawa acikin trolley bag y xari key din mota y futa danyaje y yanki ticket da xai kaishi photercourt a yau.
Su islam kuwa isya driver yaje daukarsu bayan an gama sassaka kayansu a mota suka shiga,islam ce tace wai isya sojan gidanmu bai koma ba,isya yace eh ko yanxu da xan taho naganshi,islam tace wayyoni su khausar ne suka bushe da dariya sukace da kinajin tsoron kika aikata laifi,islam tace baxaku gane ba kunsan shi mugune to yanxu bansan mai xanje natarar y shiryamin ba,kaka tace toh wai mai kikaiwa Aslam dinne kike tsoron haduwa dashi,islam ce tayi kasa da murya tace kaka kinsan halinsa ko banyi masa komai ba mugunta yakemin,kaka tace kwantar da hankalinki naga inya isa in mun koma yace xai tabaki y gani inxan kyaleshi,dariya islam tayi tace yauwa kaka ta shiyasa nake sonki.
Ticket din da Aslam y samu 4:00pm xai tashi lokacin kuma kusan 2:30pm yana dawowa daga airport direct kasuwa y tafi acan yayiwa daddy da Abba sallama,sunyi masa fatan alkhairi da addu'ar samun nasara akan taimakon gaggawa da xasu kai somalia dan kwantar da wata tarxoma amir ma yanacan saboda yanason kasuwanci sannan y wuce gda side din mommy yaje itama yayi mata sallama itama tayi masa fatan alkhairi da addu'a sannan y futa y tafi side din aunty amarya.
Itama y fada masa cikin jinjinawa da karfafa masa gwiwa tace yauwa my son kaga wannan ne farkon aiki da xaka fara futa insha Allah xakuje lfy ku dawo lfy,kuma xakuyi nasara da yardar Allah ai ina alfahari dakai my son murmushi yayi y daura kansa a cinyarta yace ngd aunty na,ta shafa kanshi tace nidai inaso ka xama mai tsantseni akan addininka ka rike sallah sannan duk wani Abu da xai nisanta ka da lahirarka ka gusheshi,tashi yayi yai hugging din aunty amarya yace insha Allah shiyasa nake alfahari daku a matsayin iyayena ngd Allah y saka muku da alkhairi y baku tsahon rai mai amfani,murmushi aunty amarya tayi tace ameen.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:30 PM] ?+234 803 841 7219?: (1/11/2016 4:30pm) *na* *umma* *yahya* *musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON* *KAKA*
*44*
Tashi yayi yace aunty na bari naje nayi wanka kinsan 3:30pm xan futa a gdannan tace to y futa,side dinsu y shiga da sauri y cire kayansa y fada bathroom cikin 15 minute y futo shaf2 y shafa mai y taje sumarsa y mulketa da man gashi tuni tadauki kyalli y dada gyarata da comb ya kwantar da sajensa y fesa body spray dauko wata black din riga tadan matseshi mai gajeren hannu y saka anyi rubutu a gaban rigar da farin fenti white trouser pensil y saka y saka wani boob fari agogon gucci y daura a hannunsa fari,turaren fugg y feshe jikinsa dashi hade da tormford tuni y dauki wani fitinannen kanshi y ratayo jakarshi a kafada y futo yana tafiya irinta xaratan maxa yana wani bada fadi y futa side din nasu,side din aunty amarya y koma cake da dambun nama ta baki pick yayi mata a goshi yace tnx my lovely aunty sannan suka futo gaba daya suka shiga side din mommy.
Lokacin daya futo yayi daidai da shigowar isya driver wani kululu cikin islam y bada sauti yana karasowa da sauri Aslam y karasa y tsaya a gaban motar kaka ta futo su Amira suka futo amma Islam takasa futowa,hugging din kaka yayi yace my granny yau xan koma saboda an kirani zamu tafi somalia dan kwantar da wata tarxoma kaka tace toh Allah y tsare y kiyaye ya kuma bada sa'a mai gdan,saita fara kuka da sauri Aslam y rungumota yace haba kaka ai saiki sacemin gwiwa habar xani tasa ta goge kwallar fuskarta tace insha Allah zakayi nassara kawai su aunty amaryama suka fara kukan dakyar y lallashesu sukayi shiru,ammafa banda islam da taketa raba idanuwa a mota.
Islam a ranta tace gashinan dai mutum da kyau 100% amma sai cin xali da mugunta y iya ta karashe maganar da murguda haki,(nikuwa nace wayaga harara a duhu baisan kinayi ba)aunty amarya ce tace islam ke baxaki futo va kuyi sallama futowa tayi a motar tana xumbura baki tana kunguni,tace Allah y kiyaye y tsare y bada sa'a,wani dadi yaji a ranshi y sakar mata wani sansanyan murmushi yace ameen,islam kuwa mutuwar tsaye tayi tace a ranta kan ubancan dama yaya Aslam y iya murmushinnan tashin mota taji itace ta dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi.
??????
*mrs* *hamisu* *taura*
??????
[11/12, 9:30 PM] ?+234 803 841 7219?: (4/11/2016 5:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*