Sashe 38
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Safwan ne yaxo daukarshi ganin irin annurin da yake fuskar Aslam tare da tsantsan farin ciki shine y saka shi murmusi,yace watako abokina duk farin cikin rabuwa da jerry din takane yasa ka har yanxu kake cikin farin ciki,wani banxan kallo Aslam yayiwa safwan yace babu abinda y shafeka da farin cikin da nake ciki yayi dan karamin tsaki yace dan sa ido kawai y shige mota,murmushi safwan yayi yace ina tausaya maka abokina shima y shiga motar.
Islam kuwa koda suka koma gda direct part din kaka ta wuce bedroom ta shiga ta kwanta kawai tunanin Aslam takeyi in ta rufe idanuwa ma shi take gani,wani mugun kewarshi takeji dan a dan 1 week din da sukayi suna shiri bakaramin shakuwa dashi tayi ba,yadda taji xuciyarta tana axalxalarta shine kawai y sakata kuka dan baxata iya tolerating radadin da xuciyarta yakeyi mata ba,Amira ce ta shigo dakin jin shashshekar kukan islam tayi da sauri ta hau kan gadon tana 6* lfy meya faru,islam rasa abin cewa tayi kawai taci gaba da kukanta,murmushi Amira tayi tace kodan yaya yayi tafiya shine kikeyin kuka,cikin masifa da borin kunya islam ta hayayyakowa Amira tace Allah y kiyaye kawai dan hero yayi tafiya saina dinga kuka,Amira ce tace in bashi kikewa kuka ba saboda me kikeyin kuka nifa dama tunda akayi aurannan naku nafahinci kuna mugun son juna,jikin jin haushin kalaman Amira Islam ta dauki pillow tahau dukanta tana Allah y sauwake naso wannan mugun,dariya Amira tayi ta tashi tace in tayi wari dai maji ta fuce a dakin,islam kuwa kwanciya tayi tana kuka kasa2 daganan bacci y dauketa.
Aslam kuwa bayan ya isa gdan shi y shiga bedroom dinshi kwanciya yayi y dau pillow y rungume shi tsam a jikin shi yana tunano daddadan kanshin turaren islam shima daganan bacci y daukeshi.
Aslam sai misalin 10:00am y farka sakamakon wayarsa da take ringing cikin tsaki y janyo wayar saboda bakaramin dadin baccin yakeji ba ko sunan wanda y kira bai duba ba kawai yayi picking yasa a kunne muryar da yajine yasaka ranshi baci da sauri y mike y xauna akan gado.
Bilal yace: _brk da safiya yayanmu_
Yatsina fuska Aslam yayi tamkar wani mace yace: _brkn mudai_
Bilal: _y gda y amarya?_
Aslam: _duk lfy_
Bilal: _dama kiranka nayi naji y amanata dftn kana kularmin da ita sosai?_
Tsaki Aslam yayi yace: _bangane ba wance amanar taka?_
Murmushi bilal yayi yace : _haba abokina yanxu harka manta amanar islam dana danka maka?_
Murmushi Aslam yayi wanda kana gani kasan na yakene yace: _eh yanxu natuna amma nikam bana kano nakoma photercour_
Bilal yace: _eyya to yanxu y xa'ayi naga flower ta saboda nayi mata ban ruwa,kasan dalilin daya saka tuntuni bankira kaba dana dawo gda natarar da iyayena sunyi min mata,amma sam nanuna musu bana sonta inada wadda nakeso dakyar na shawo kansu suka amince yanxu sunce nabasu address din gdansu yarinyar xasuje nemamin auran ta gashi bansan address din gdanku ba narasa yadda xanyi wlh ina mugun son islam y karashe maganar tamkar xaiyi kuka_
Aslam cikin bakin ciki da takaici a ransa yace lallai kuwa xaka mutu,yacewa bilal kawai kayi biyayya ga iyayenka shine shawarar daxan baka ya katse kiran wani mugun wulli yayi da wayar ta daki jikin bango a take ta tarwatse jifa y farayi da komai y dauka a dakin y barbaxa gashin kansa idanuwansa sukaji jajawur gashin jikinsa duk suka mike da karfi da karfi yake sauke ajiyar xuciya.
Bangaren bilal kuwa ba karamin tashin hankali da firgici y shiga ba musamman daya sake kiran Aslam yaji ance is not reachable dafe kanshi yayi da hannuwa 2 yake na shiga 3 mai kenan yake nufi da hakan ko xaicemin shi baisan radadi da xafin soyayya ba haka yayi ta try din number din Aslam amma sam bata shiga da sauri y xari key din motarshi y fice.
Aslam kuwa dakyar y samu nutsuwa y mike tattara kayan daya warwatsar a dakin y farayi lokacin dayaxo gurin wayar dada takata yayi simcard da memory card y cire xai taune simcard din y tuna tsohon layinsa ne y bashshi amma y dauki alwashin duk ranar da bilal y kara kiranshi sai yayi masa rashin mutunci yana gama tattara kayan dakin y fada bathroom y sakarwa kanshi shower.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:56 AM: ?+49?174?6076805?: (14/12/2016 2:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*104*
Islam kuwa sai 11:00am ta tashi bathroom ta shiga tayi wanka da brush bayan ta futo ta shirya palon kaka ta futa amma sam fuskarta ba annuri a murtuke xama tayi taci abinci ta koma daki,kaka ce ta kalleta sai tayi murmushi tace tab lallai yau xa'ayi ruwa da kankara kenan,Amira da take xaune tace wlh fa sukaci gaba da hirarsu suka manta da babin islam.
Bilal kuwa yana futa direct airport yaje y yanki ticket xai tashi 5:00pm cikin murna y dawo gda dasa ran yau duk wadda xa'ayi sai dai ayi amma tabbas Aslam sai y bashi address din gdansu.
Misalin 5:00pm Aslam y futo sanye da blue jeans da black t.shirt sai y saka black shoe mai dan yatsa kanshi yasha gyara jikinsa sai baxa kanshin perfumes yakeyi,safwan y tarar xaune a palo yana kallo kallanshi yayi yace bari naje nasiyo waya,safwan y maimaita waya kuma Aslam yace eh safwan yace ina wayoyinka yatsina fuska Aslam yayi yace daya ta fashe ne daxu,kallansa safwan yayi yace ta fashe kamar yaya,tsaki Aslam yayi yace dan Allah malam ka fiya tambaya kamar dan harida tunda nace maka ta fashe ai shikenan ko? yasa kai y fice,tsaki Aslam yayi yace banxa mutum sai bakar jaraba Allah y nunamin randa islam xata gyaraka wlh na kwashi shoki.
Lokacin da bilal y sauka a airport taxi y tsare yace plz barrack xaka kaini na sojoji to mai taxi yace tun daga nesa da gate din barrack din mai taxi y tsaya yace to yallabai anan xan iya tsayawa dan inna wuce nan tofa tsallan kwado xanyi dan sojojin can ba imani ne dasu ba,murmushi bilal yayi yace to ngd yadauki kudin shi y bashi,futa yayi yana karasawa cikin barrack din a hankali,yaje dai2 xai shiga wani soja yace hey man ina xakaje,cak bilal y tsaya yace ni abokin captain A.U Abdul ne,da sauri wannan sojan yace sorry sir Ashe kai abokin ogane tuba nakeyi ai bansani ba nayi maka tsawa,murmushi bilal yayi yace bkmai yanxu y xa'ayi naje gdannashi saboda yaune xuwana na farko kuma tun ina kano nayita trying din number shi baya shiga,da sauri sojannan yace muje na rakaka yayiwa abokan aikinsa inkiya da hannu yanxu xai dawo.
Dai2 kofar gdan Aslam yace ga gdannan oga,godiya bilal yayi masa y dauko 10k y bashi cikin rawar jiki sojannan y karbi kudin yana y gode,murna kuwa fal a ranshi yau xaije club,bell din gdan bilal y danna,safwan da yake xaune yace watako man dinnan harya dawo ko yaje y bude,ganin bakuwar fuska da safwan yayi shine yasaka shi cogewa y kalli bilal yace sannu ko,da sauri bilal y mika masa hannu sukayi musabaha,bayan sun gaisa bilal yace dan Allah gdan captain A.U nake nema shine aka kawoni nan sai kuma naga bashi bane dan Allah kayi hakuri,murmushi safwan yayi yace ai nanne gdannasa yanxu y futa shigo ni abokinsa ne sunana safwan cikin jin dadi bilal y shiga palon ganin baisha wahalar samun gdan ba.
Kitchen safwan y shiga y dauko ruwa da lemo y sako akan try da cup y futo,direwa yayi a gaban bilal y janyo center table y daura masa,godiya bilal yayi y tsiyayi ruwa yasha,kallansa safwan yayi yace amma a abokanan bilal dana sani sam baka cikinsu,murmushi bilal yayi yace eh gaskiya ni abokin shine na secondary skul kuma rabona dashi tunda mukayi candy dan ko lokacin bikinsa bana kasarnan,gyada kansa safwan yayi alamar gamsuwa,suna cikin hira Aslam y shigo dayake a bude safwan yabar kofar sallama kawai Aslam yayi ko kallan inda su safwan suke baiyi ba y fara tafiya xai shiga bedroom,safwan ne yace bako fa kayi Aslam kuma naga kana kokarin wucewa cak y tsaya yana tunanin toshi wama y sani a photercort da har xaixo gurinshi.
Lokacin guda annuri da farin cikin dayake fuskarsa y gushe tamkar wanda yayi gamo da abokin gada,sakamakon bilal daya gani a xaune.
*_ina godiya a gareku masoyana masu kirana da masu yimin magana ta whatsap ina gaisheku a duk inda kuke a duniya_*
*I LUV U ALL MY FANS*????
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:56 AM: ?+49?174?6076805?: (17/12/2016 1:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*105*
Lokaci guda annuri da farin cikin dayake fuskar Aslam y bace,tamau y shade girar sama data kasa,tamkar wanda yayi gamo da abokin gaba,duk saboda ganin bilal dayayi.
Bilal ganin haka shine y saka jikin shi yayi sanyi,bai taba tunanin xai tarar da wulakanci kwatankwacin wannan ba,amma y sakawa xuciyarsa cewa kome Aslam xai yi masa xai xamto mai juriya da hakuri,tashi yayi fuskarshi dauke da murmushi y karasa y mikawa Aslam hannu su gaisa,dauke kai Aslam yayi tsahon 2 minute har bilal yayi shirin mayar da hannunsa kome Aslam y tuna,kawai sai y mikawa bilal hannu suka gaisa,bilal cikin sanyin murya yace dan Allah captain ka daurareni kaji da abinda naxo ina cikin wani hali soyayya tana neman illatani,basan haka dandanon soyayya yake ba sai ta dalilin afkuwa da nayi acikin bege da shaukin kaunar kanwarka kaji tausayina koxan samu sassaucin radadi da xugin da xuciyata takemin.
Safwan dai sakar baki da hanci yayi yana ganin ikon Allah,ganin abin yakeyi tamkar a film shidai y tausayawa bilal daga gani y xurma a soyayyar wadda yakeso da yawa,daga ganin alamun yadda yake jure duk wani wulakanci da Aslam yakeyi masa,duk da ana ganinsa ansan dan babban gda ne,tunani yakeyi to wacce kanwar Aslam ce tayi tasiri wajen tafiya da xuciyar wannan matashin dabai Santaba,muryar Aslam ce ta dawo dashi daga tunanin daya tafi.