Sashe 46
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A mota ma haka y dingajin ranshi a jagule harya karasa kasuwa rago y siya y bayar a gyara masa sannan y tafi gurin saida kaji da xabi nan ma y siya yace a gyara y karasa gurin kifi y siya shima sanan y wuce gurin masu kayan miya hade da vegetables y siya komai dai yaje y siyo species suma y siya kala2 daganan y harhada komai yayi gda yana xuwa yayi packing y furfuto da kayan joseph mai gadi da Peter mai gyaran flowers sune suka taho da sauri suka debar masa kayan a bakin kofa yace su jirashi sai daya shiga cikin gdan yacewa islam ta tashi a palon xa'a shigo da kaya tashi tayi ta shiga dakin kasa su joseph suka shigo da kayan sannan Aslam y kirata kallanta yayi yace ga kayan amfani nan na siyo sai kuma yace aff ashefa ba abinda kika iya niyanxu xanje gda nadauko kayana dana taho dasu jiya ki jirani inna dawo na dafa mana abincin ko kallansa batayi ba ballantana yasaka ran xata bashi amsa a ranta tana lallai hero y rainani yana nufin kullum jiya iyau xan xauna aikuwa yau xan baka mamaki xan xame maka dan hakin daka raina sai daya kai kofa y tsinko maganarta tana Allah y kiyaye ka gaishemin dasu kaka murmushi yayi kawai yasa kansa y fice.
Fara xuxxuba kayan tayi komai a muhallinsa sannan ta gyara gurin shiyawa tayi ta fara dafa fried rice wadda tayi carrot,green beans, pease da kuma hanta da koda gashi taji speses da corry tuni gda y dauki kanshi sannan tayi chicken pepper tana gamawa ta daura xobo wanda yaji kayan kanshi sai sannan ta yanka abarba cocumber kankana ta xubasu a blander ta markada ta tacesu juye xobon nata tayi akan ruwan tayi syrup din sugar ta xuba hade da flavor da foster clack painapple & coconut ta juyesu a jugs ta xuba a fridge tattara kayan datayi amfani dasu tayi ta wanke tayi moping din kitchen din tuni y dawo tamkar ba'ayi amfani da komai acikinsa ba futowa falo tayi ta dada gyarashi tayi morping ta kunna boner tasaka turaren wuta tuni palon y bada wani daddadan kanshi gana girki sannan gana turare duba time tayi taga 2:30pm da sauri ta haura stair sai data farayin sallah sannan ta shiga wanka.
Bayan ta futo a wankan xama tayi a gaban dressing mirrow ta tsantsara makeup tamkar wanda xata tafi gasar xabar sarauniyar kyau sannan ta mulke jikinta da sihirtacciyar humra hade da dadawa da body spray akwatin da Aslam y dauko mata kayanta ta janyo wani maroon swiss lace ta dauko mai touch din green blouse & skirt ta saka yayi bala'in yimata kyau gashi yabi shape din jikinta y kwanta ta taje gashinta ta xubo da wani ta gaba tayi packing din ragowar a baya ta daura dankwalinta tamkar nadin gwagwgwaro ta dauko fashion din sarka da dankunne silver da stones din green ta saka wow aituni ta futo tamkar xara acikin wata dada fesawa jikinta turare tayi ta dada kallan kanta a mudubi ai ita kanta sai data godewa Allah wayarta taji tana ringing daukowa tayi number din Amira ta gani saurin picking tayi, Amira tace gamufa a bakin kofarki tun daxu munata knocking islam tace eyya sorry 6*s nashiga wankane amma ganinan futowa yanxu da sauri ta xura takalmi ta sauka taje ta bude musu.
Suna shigowa suka wani lumshe ido hade da jan numfashi sukace wannan kanshinfa, khausar ce ta taba Amira tace ke kanshin amarcine bakiga harda wani kyallin amarci takeyi ba dariya suka kyalkyale da ita har islam duka ta kaiwa khausar tace wlh ke yar air ce karasa shiga palon sukayi suka xauna khausar ce tace kai nifa wlh yunwa nakeji murmushi islam tayi tace toh acici khausar tace naji kitchen ta shiga ta dauko warmers din data xuba abinci ta futo dasu ta koma ta dauko jug 1 da cups da plate da spoon da serving spoon ta futo abincin suka xauna sukaci sunata buga saniti islam kuwa sai babaka dariya takeyi kiran sallar la'asar akayi kitchen islam ta shiga ta kuskure bakinta taxo ta saka hijab ta shimfida sallaya ta tada sallah suka bedroom din kasa suka shiga sukayo alwala suka futo.
4:30pm Aslam y dawo knocking yayi islam taje ta bude masa da sauri y kareta yacewa su joseph su ajiye masa trolly bags din anan sai daya lumshe idonsa a ransa yace y rabb a koda yaushe pretty canjawa kikeyi tamkar kullum canja miki halinta akeyi hannunshi ta kamo tace wlcm my hero haushi yaji a ransa yace watako yarinyar nan baxata daina kirana da sunannan ba kirkixo murmushi yayi yace tnx janyo trolly daya yayi da hannunsa daya hannunsa kuma yana cikin na islam baisan lokacin daya fara murxa hannunta ba saboda taushin sa tamkar nayan jaririyar xirrr islam sakamakon jin wani bakon yanayi da yake bakuntarta Aslam kula da yayi islam ta fara shiga cikin wani yanayi shine y saka shi cigaba da murxa hannun nata islam ganin in sukaci gaba da tsaiwa ahaka komai xai iya faruwa shine y sakata yin magana cikin shagwaba hero akwai su Amira fa a dakin da sauri shima y saki hannunta cikin jin kunya yadan shafi keyarsa y koma y debo sauran trollies din guda 3 y dawo.
*_Alhmdllh today it's 4 years my wedding anniversary i need ur prayers sisters_*
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:21:00 AM: ?+49?174?6076805?: (30/12/2016 3:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*123-124*
Su Amira ne sukace ina wuni yaya cikin daurewar fuska y amsa murya ciki2 tabe baki islam tayi yana kokarin haurawa stair islam tayi amfani da wata irin murya wadda har cikin kwanyar kai Aslam yajita tace my hero ga lunch dinka canfa akan dinning tsintar kansa yayi da juyowa daga stair din ya nufi dinning murmushi islam tayi ta karasa itama dinning din.
Food flask ta bude tafara serving dinshi lokacin dayaji kanshi y daki hancinsa da sauri y lumshe ido ji yayi gaba daya ransa y biya da abincin dan tundaga yadda yaga fried rice din tayi wara2 colour dinta y futo sosai vegetables din cikinta yayi shar aciki tuni yaji yawunsa y cinke har wani tande lips yakeyi, islam tana gama serving din abincin a plate ta tura masa gabansa ba wani dar ya saka cokali y fara ci harwani kada kai yakeyi saboda yadda dadin abincin yake ratsashi murmushi islam tayi ta dauki wani plate din ta xuba masa chicken pepper shima ta tura masa gabansa kitchen ta koma ta bude fridge ta dauko jug din xobon data saka ta daura a try hade da cup ta futo, tararwa tayi Aslam yanata xura loma dariya ce taso kwace mata dai ta danne ta karasa ta dire try din hade da xama a kujerar opposite din tasa.
Sai da Aslam y cinye abincinnan tas bai kula ba sai daya saka chokali yaji babu dariyar da islam take kunshewa ta kyalkyale da ita tace kai hero ashe haka kake dacin abinci cikin jin kunya yadan sosa keya hade dayi mata kallan kasan ido amma bai tanka mata ba islam cikin dariya tace ko a dado ne dago fuskarsa yayi da take a tamke yace wai ina wasa dakene koni abokin wasanki ne da sauri ta toshe bakinta tana girgixa kai dan tagane wannan muxuran da yakeyi duk borin kunya ne,plate din chicken papper din y janyo shima y cinye tas sannan yadauko jug din xobo ai lokacin daya fara sha wani mugun dadi yaci y gauraye masa kwanya tamkar xai tsinke kunne haka y dinga tuttulawa cikinshi xobonnan sai daya shanye rabin jug sannan y hakura badan xobon y isheshi ba sai dan jin dayayi cikinsa tamkar xai fashe.
Mikewa yayi dakyar saboda yadda yaji cikinsa yayi wani mugun cika a ransa yana tunani shidai yasan a iya rayuwarsa bai taba cin abinci mai yawan haka ba amma maimakon y yabawa islam ina saima wani yatsina fuska da yayi yace gashinan narufawa abincin naki asiri nacishi dan maggi ma yayi yawa aciki sannan cikin pepper din tayi yaji da yawa,xobon kuwa suga yayi yawa,islam duk da taji haushin kalamansa amma sai ta danne tayi dariya tace kadai fada ne kawai amma nasan a iya rayuwarsa baka tabacin abinci mai dadin haka ba ta karashe magana da murguda baki yatsina fuska yayi amma bai ce komai ba dan yasan abinda islam ta fada gaskiya ne, y wuceta yahaura stair.
Kwance yake akan gadonsa sai juyi yakeyi hade da murmushi daga hannunsa yayi yace alhmdllh Allah ngd maka daka cikamin burina ka bani irin matar da nakeso kyakykyawa ga tsafta gason kanshi uwa uba iya girki Allah ka sanya mata sona acikin ranta dannasan shima abune mai sauki a gareka y ubangijina y shafa addu'ar hade da lumshe idanuwansa yana kissima abubuwa da dama daxai faru acikin rayuwar auransu shida princess dinshi.
Sai dayaji kiran sallar magruba sannan y tashi y shiga bathroom y dauro alwala y futo y kalli su Amira yace ku jirani nadawo daga masallaci saina kaiku gda to kawai sukace shikuma y fuce.
Islam kuwa kitchen ta shiga ta daura tuwon semovita miyar danyar kubewa wadda taji bushashshen kifi hade da naman rago sai fruit salad data hada da taimakon su Amira ta gama hada abincin cikin 2 hour nasu joseph ta xuba acikin wani food flask sannan ta haura stair dayake tayi sallar magruba da isha'i a kasa bathroom kawai ta shiga ta sakarwa kanta shower cikin 15 minute ta futo simple makeup tayi sannan ta shirya cikin yellow top mai dogon hannu hade da bakin skirt dogo har kasa ya kamata ta sama sosai ta bayanshi kuma akwai tsaga a tsakiya sosa ta dauko yello ta saka hade da nada yellow veil ta riko after dress a hannunta ta sakko.