← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 58

Sashe 50

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tundaga kan xara-xaran yan yatsun kafarta y fara kallan ta har xuwa santala santalan cinyoyin ta wani lumshe idanuwan sa yayi yanajin wani bakon al'amari yana tsirga masa islam kuwa tana xuwa gaban dressing mirrow ta saki towel din y fadi kasa jikakken gashinta ta barbaxa ruwan ne y sauka kan fuskar Aslam dayake kwance bude idanuwansa yayi ai saura kadan numfashin sa y dauke saboda toxali da idanuwansa sukayi da surar islam,da sauri y mike daga kwancen da yake nan fa islam ta gano hero tacikin mirrow ta xaro idanuwa tayi tace hero sai kuma ta kalli kanta kara ta kwalla ta dauki towel dinta da sauri ta daura Aslam kuwa daya shagala wajen kallan dukiyar fulanin islam karar datayi ce ta fargar dashi cikin tsiwa ta karaso gabansa tana wata girgixa Aslam kuwa wata irin muguwar sha'awar islam yaji tana fusgarshi ji yakeyi tamkar yaje y rungumota,tsare Aslam tayi da idanuwanta na rashin kunya tace hero menene xaka daki ba neman excuse ta wani karkace baki eh nama gane dama so kakeyi kaga jikina kuma ka gani to dan haka dan Allah malam ayi waje ta karashe maganar da nuna masa hanyar waje,murmushi yayi cikin wata wahalalliyar murya yace eh naganki ai koyamin kikayi ke sau nawa kina ganina ba kaya y tsareta da idanuwansa,murguda bakinta tayi tace eh amma lokacin ina yarinya neko yace ok to ai shikenan yanxu ma xaki iya gani belt din wandansa y fara xamewa ai islam ganin abinda yake shirin yi shine y sakata kwalla kara tashige bathroom din ta a 360 ta sakawa kofar key tana mayar da numfashi a ranta tana lallai hero sai fatan shirya tunda yake kokarin iya cire wandon sa a gaba na sai da taji futarsa sannan ta futo a bathroom ta sakawa kofarta key ta fara shiryawa.

Aslam kuwa lokacin daya shiga daki kasa xaune yayi y kasa tsaye yana neman mufuta can naga y saki wani sasanyan murmushi yace yes wannan shawarar tayi futowa yayi daga dakin shi xuciyarsa fes tamkar ba abinda ke damunsa.

Washe gari bayan yakai su khausar gda lokacin daya dawo peter y kira yace ina magunan nan naka peter cikin barin jiki yace wlh oga tun ranar daka ce nafita dasu a gdannan naje na bayar dasu dafe kansa Aslam yayi yace oh god ka samomin mage nan da xuwa bayan sallar magruba ko axomin kayi toh peter yace cikin barin jiki.

*dan Allah kuyi hakuri da rashin ganin posting dina kwana 2 hakan y farune saka makon biki da xamu fara yanxu haka sai nan da 4 days sannan xakuga wani posting din nawa dan yanxu haka ina hanyar jigawa,da wannan nake so namika sakon gaisuwa gareki BINAFA sakonki y iso gareni na ari bakin yan uwana domin miki sakon gaisuwa ta hade da agare ki godiya mungode3 sosai Allah yabar xumunci daduk masoyan GOYON KAKA ina gaishe a duk inda kuke kuma nima ina sonku*

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/12/2017 7:36:15 AM: AysherhAdnan: (9/1/2017 1:00pm) *Na Umma that's Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*131-132*

Cikin farin ciki Aslam y shiga cikin gda xuciyar shi fes a kitchen y tarar da islam tana hada musu dinner sai sauri takeyi saboda tana shirin yin dare a girkin nata da fara'arsa y karasa y sakalota y sakata acikin Hannayensa y hadeta da girjinsa yana shinshinar huyanta wata irin kasala taji ta dirar mata turo baki tayi tace haba hero y xa'ayi ka rikeni ka hanani karasa aikina kana ganin ina shirin kai dare murmushi yayi y cika ta y fara tattara hannun rigarsa yace bari na tayaki kinsan yau ke ta daban ce,kallan shi tayi da alamar tambaya tace bangane ni ta musamman bace,kanshi yadan shafe yace amm ba komai ai ke kullum ta musamman ce kinji ma kiran sallah akeyi bari natafi masallaci y futa yana kissima abubuwa da yawa a ransa.

Sai dayayi sallar isha'i sannan y dawo gda tarar wa yayi peter y samo masa magen mai kyau kuwa cikin farin ciki y karbeta xuciyar shi fes a wani kwali y sakata sadaf2 y shiga cikin palon jin motsin islam a kitchen shine y bashi damar hayewa stair cikin sauri dakin islam direct y wuce bathroom dinta y bude y ajiye magen y futo da sauri y shiga dakinsa y boye kwalin acikin wardrop y sauko kasa.

Kitchen y leka yacewa islam princess ki futo kiyi alwala kiyi sallah bari naje nadawo amsa masa tayi tana adawo lfy ka tahomin da abin dadi murmushi yayi yace toh y fice.

Gurin siyar da gasassun kaji yaje y siyo guda 3 manya2 sannan y siyo ice cream y siyo kayan fruits kuma y dawo gda hannunsa niki2 da kaya.

Islam y gani tanata saurin hada kayan abinci a dinning area dan yau ko wanka bata samu damar yi da wuri ba birinta yanxu ta gama jera abincin akan dinning taje tayi wanka kafin lokacin cin abincin su yayi.

Aslam ne y shigo hannunsa rike da kaya ganin islam da yayi y tabbatar bata je dakinta ba shine y saka shi jin dadi yace ah princess y akayi bakiyi wanka ba har yanxu yana karasa xama kan kujerar dinning dan tsaki tayi tace wlh yau aikinne yakai min dare gyada kansa yayi yana bubbude warmers din tace amma yanxu kafin lokacin da xamuci abinci yayi xanje nayi wanka kanshi ne y bugi hancinsa yace ina kawai kixo ki xuba mana abincin mu muci nima yau bacci nakeji in mun gama kyaje kiyi wankan dirdira kafafuwanta ta farayi alamar shagwaba tana haba hero ka kyaleni nayi wankan mana tunda yanxu kaurin girki nakeyi shima kwaikwayonta yayi yace uhm uhm nikuma yunwa nakeji dariya ta kyalkyale da ita tace toh xubawa ma'u tayi ta kwala mata kira taxo ta karba ta wuce dakinta ita kuma ta xuba musu nasu.

Aslam yace ki xuba mana kadan fa kinga kayan dadinki nasiyo amma sai kinyi wanka saiki futo palon sama muci to islam tace, bayan sun gama a tare suka debe kwanukan suka kai kitchen sai data dauraye kwanukan Aslam kuma y dauki nasu peter yakai musu lokacin daya dawo har islam ta gama rufe kofar gdan yayi ya taho suka haura stair rungume da juna a palo y ajiye ledar kayan yace nima bari naje nayi wankan y shiga dakinsa itama ta shige nata.

Aslam yana shiga da sauri y cire kayansa y daura towel ya xauna a bakin gado yana sakin murmushi dan yasan yanxu xai jiyo ihun islam,islam kuwa tana shiga daki harda murxa key tayi ta cire kayanta ta daura towel bathroom ta nufa a hankali ta farajin kukan mage cikin tsoro ta xaro ido waje tace mage sai kuma ta basar tace mema xai kawo mage gdannan bayan an fitar dasu balle harta shigo dakina karasawa tayi ta bude bathroom nan fa idanuwanta dukayi toxali da mage da sauri ta kwalla kara ganin da tayi magen nashirin futowa shine sakata janyo kofar cikin xafin nama ta rufe magen a bathroom ihu take kwalawa tana kiran hero tana tsalle ta kasa gaba ta kasa baya jikinta kuwa sai rawa yakeyi gaba daya tunaninta y tsaya a wuri 1 takasa tabuka komai sai ihu da take kwalawa Aslam yana daki yajiyo ihun islam jallabiyaya y saka da sauri y futo y tafi dakinnata ya tura amma y kasa budewa saboda a rufe yake sannan yana jiyo ihun islam sunanta y fara kira da karfi yana jijjiga kofar sai lokacin islam taji kuxari da gudunta ta taho jikin kofar tana kokarin nudewa amma ta kasa saboda yadda jikinta yake rawa ga gunjin kuka kuma gashi hankalinta yana bakin kofar bathroom dan gani takeyi kamar magen xata futo Aslam jin da yayi islam takas budewa shima cikin kidima yace ki nutsu ptincess ki budemin kofar mana dakyar ta samu ta bude masa kokarin shigowa yake tana kokarin futa nan sukayi gware saurin kankame shi islam tayi tana kuka muryarta harta fara dashewa har wani shidewa takeyi tana hero mage cikin wani tausayin islam yaji y kamashi ganin yadda take kuka sai yaji dama baiyi amfani da mage ba amma ba yadda xai yine domin itace kawai mafuta a gareshi da xai futa daga halin dayake ciki kamar gaske cikin kidima y maimaita mage kanta kawai ta gyada masa tambayar ta yayi tana ina bathroom kawai take nuna masa da hannunta bathroom din y nufa yana magana garin yaya mage ta shigo gdannan eh lallai yau sai su peter sunyi min bayani magen y dauko islam nayin toxali da ita ta xube a sume da gudunsa Aslam yayi stair ya sauka yaje y bude gdan y kira peter da sauri y mika masa magen yace kayi sauri ka mayar da ita inda ka karbota y koma da gudunsa.
Chapter 50 · 0% Book details