Sashe 39
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin hargowa da tsantsan bacin rai Aslam y ruko kolan rigan bilal wanda ba bilal ba hatta safwan dayake a xaune a kujera sai daya tsorata,Aslam yace ka tafka babban kuskure saboda kabar xuciyarka ta afka a kokin dana sani ka san da cewa islam tayi maka nisan da baxaka iya kamota ba,y hankada bilal saura kiris y fada amma y tsaya,idanuwan Aslam kuwa yayi ja jikinsa sai rawa yakeyi,y nuna kansa yace saboda islam matata ce!,wani dummm bilal yaji ga duhu daya dan gifta ta idanuwansa,wani kallan up & down yayiwa Aslam sai kuma yayi wata dariyar yake yace haba Aslam yanxu har saboda bakason nayi soyayya da kanwarka shine xaka cemin itace matar ka,bilal yace ina wannan xancen kanxan kurege ne,duk wanda yaga islam y ganka yasan ku yan'uwa ne na jini,amma shikenan tunda bakason narabu kanwarka xan tafi na koyawa xuciyata hakuri da juriyar rashinta duk da nasan abune mawuyaci ya kalli Aslam da xuwa lokacin jikinsa yayi sanyi yace ngd xan tafi.
Safwan da sai a lokacin y fahimci xancen ya gane bilal islam ce yarinyar da yakeso,murmushi yayi ganin tsan2 kishin daya gani lokacin daya ke masifa,da sauri y dakatar da bilal ganin har yakai kofa xai futa,yak bilal y tsaya amma y kasa juyowa sakamakon radadin da xuciyarsa takeyi masa sam bayason yayi toxali da Aslam,danji yakeyi kamar y shakeshi koxai ji sassaucin halin daya saka shi.
Safwan ne y karasa y dafashi yace abokina duk abin bai kai haka ba kamata yayi ace kowa y fahinci dan uwansa bakai ka tafi kanajin haushin saba shima kuma yanajin naka haushin,murmushi bilal yayi y juyo xuwa lokacin idanuwansa yayi ja saboda tsabar bacin rai,y kalli safwan yace haba abokina wanne fahimtar juna y rage mana bayan y nunamin bayaso jinina y hadu da nasa,kana kallo fa kuma kanaji saboda y haramtamin shi da kanwarsa har har danganta kansa yayi a matsayin mijinta,wlh billahillaxi bantaba jin soyayyar wata mace ba bayan pretty,Aslam jin kalaman bilal yakeyi tamkar ana xuba masa garwashi acikin ransa musamman yanxu dayaji y dada kiranta da pretty,bilal yaci gaba yan mata ke bibiya ta sunamin tayin soyayya ina ja musu jan aji Ashe haka sukejin xafi toni bama wadda nakeso ceba take wulakan tani wantane to yaya kakeso nayi y karashe maganar a hankali tamkar xai fashe da kuka.
Safwanne yaja numfashi yace tabbas abin da ciwo amma kayi hakuri ka dawo muyi magana komawa yayi y xauna amma har lokacin Aslam yana tsaye karasawa safwan yayi y riko hannun Aslam,aikuwa y bishi xungwi2 suka karasa suka xauna.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:57 AM: ?+49?174?6076805?: (17/12/2016 2:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*106*
Bayan sun xauna safwan yace to kuyi hakurin dukkanku ku sassauta xuciyarku daukar wayarsa safwan yayi datake a gefenshi y bude gallery pic dinsu Aslam da islam ne y futo na biki mikawa bilal yayi yace inaso dan Allah ka nutsu ka kalli hotunannan nasan sune kawai hujjar da xaisa ka yadda da abinda xan fada maka,karba bilal yayi lokaci daya komai nasa y tsaya cak sakamakon pic din islam da Aslam daya gani kuma ko ba'a fada ba yasan wannan hotunan bikine,kallansu yakeyi a hankali jikinsa duk yayi sanyi lokaci daya yaji wata muguwar kunya ta kamashi mikawa safwan wayar yaji jikinshi duk y mutu.
Safwan y karba yayi murmushi yace nasan ko pic dinnan daka gani y isheka shaidar cewa Aslam shine mijin islam,amma bari nakara maka bayani islam cousin sister din Aslam ce,anyi musu aure sam duk cikinsu babu wanda yakeson dan uwansa kai barima kaji nafada maka ni dinnan nine silar da islam ta xama matar Aslam,cikin shock Aslam y dago kai yana kallan safwan,murmushi safwan yayi yace eh kalleni dalili kuwa anan shine anan y fara bawa bilal lbrn irin rashin jituwar da Aslam da islam basayi,har yaxo kan lokacin da Aslam y fara cuta shine y fadawa su daddy Aslam duk duniya islam yakeso shiyasa yaki fitar da matar aure,dariya bilal yayi sosai dan harya manta da bacin ran dayake ciki yace tabbas safwan ka kyauta kuma ka xamto aboki na gari wanda kowa yake burin samun irinsa,anan y fadawa safwan yadda akayi suka hadu dasu islam a shoprite da kuma yadda Aslam yace masa kanwarsa ce,kuma da yadda islam ta saki jikinta dashi dukkuwa da yana kula da irin yanayin da Aslam din yake a lokacin amma shi bai kawo komai a ransa ba,da kuma yakan kama islam tanawa Aslam gwalo dariya suka dada tuntsirewa da ita Aslam kuwa sai wani shan kanshi yakeyi,bilal ne y kalli Aslam yace captain kayi hakuri ni bansan matarka bace da duk haka baxata faru ba,Aslam cikin jin kunya yace nima kayi hakuri da abinda nayi maka nasani duk laifinane amma na runtse ido nadinga yi maka rashin mutunci,dariya bilal yayi yace bkmai ai ko yanxu safwan y tabbatar hakarshi ta cimma ruwa saboda tun kafin aje ko ina ka tafka kokin kaunar islam saboda yadda ake ganin tsantsan kishin islam a idanuwanka,dariya suka dada kwashewa da ita safwan y mike yace y xama dole na kwashi shokki saboda alkawari ne nadaukarwa kaina duk ranarda abokina y fara son islam sainayi rawa y fara kwasar rawarsa,cikin kufula Aslam y dauki pillow din kujera y jefawa safwan dariya suka kumayi,kiran sallar magruba ne y tashesu suka tafi masallaci.
Bayan sallar isha'i xaune suke su Aslam a palo,safwan y kalli Aslam yace nifa abokina nayi mamaki da aka sakaka acikin jerin masu tafiya singapore dinnan dan naga kai kana hutun angwanci,tsaki Aslam yayi yace duk nine na jawowa kaina lokacin da general y kirani yace xan iya xuwa nace masa eh saboda a ranar princess taban haushi anan y basu lbrn drama din da sukayi akan abinci,dariya suka dingayi safwan harda rike ciki,safwan yace watako ita jerry dinnan taka bata yadda ayi 1-0 ba tafiso atashi 1-1,hade rai Aslam yayi yace banason wulakanci in baxaka kirawo sunanta ba ka barshi ba'a dole dan wulakanci matar tawa xaka dinga hadawa da beran cartoon,dariya safwan yayi yace gwandani da beran cartoon na hadata wani kuwa cikin jinsin mutanen boye yake hadata dasu,duka Aslam yakai wa safwan y goce,dariya suka dada kyalkyalewa da ita.
Washe gari 7:30am suka kai bilal airport y wuce kanon dabo??,su Aslam kuwa 10:00am jirginsu y daga xuwa singapore,ina yiwa su Aslam fatan sauka lfy da daukacin dukkan fans dinsa Allah y dawo mana da Aslam muji wanne irin xama xasuyi da princess dinshi(karku manta tadauki alwashin yana dawowa xai saketa don baxata iya xama da dan is....ba ??).
Islam kuwa tsahon 3 days ta dauka tana fushi da mutanen gdan ta koma wunin daki,after 3 days ta ware fitina da rashin ji sai abinda y karu dan kaf gdan inka cire kaka,daddy,mommy,Abba da aunty amarya tofa bawanda take ragawa musamman dasu haidar suke dada fasa mata kai suna kiranta matar babban yaya,kunsan islam dasan girma to saifa ta fara gwalli da iyayi,Abu 1 ne yakeci mata tuwo a kwarya hanata futa da akeyi sakaka sai ace ita matar aurece tofa wannan abin yana mugun bata mata rai dan ita yanxu ma mantawa takeyi da wani Aslam.
Yau satin Aslam 2 da tafiya amma ko sau 1 basu tabayin waya da islam ba saboda sam da rana bashi da lokacin kiran waya,saboda aiki a gda ma suke barin wayar,da daddare kuma kafin y kira tayi bacci,duk da abin yana damunsa,islam kuwa ita sam bata damu ba cikin dare islam tana bacci ta fara mafarki gata itada Aslam akan gado yana fada mata wadansu kalamai masu rikitarwa daganan y fara kissing ita kara ta kwallah inda lokacin yayi dai2 da kiran assalatu firgigit ta farka jikinta sai rawa yakeyi gumi sai karyo mata yakeyi,lokaci 1 ta fashe da wani irin kuka tunowa da mafarkin da tayi wani irin haushin Aslam taji y kamata a ranta tana shikenan hero y cuceni kara ta kwalla saboda wani irin murdawa da mararta tayi mata,da sauri amira ta mike tana lfy islam menene y faru,ta kunna fitila,islam ganin jini akan shinfidarta shine y dada tsoratata luuu ta fada kan gadon a sume,Aslam ne yaji gabanshi y fadi da sauri y dafe kirjinshi yace wani Abu y faru da princess dita,Amira kuwa da gudu ta kwasa ta fita a dakin tana kwalawa kaka kira.
Taku har kullum *sisin mama*
*I LUV U ALL MY FANS INAH TARE DAKU ADUK INDA KUKE*????
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:57 AM: ?+49?174?6076805?: (20/12/2016 2:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*107*