Sashe 55
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan y futo y shirya suka futa sukayi break fast Aslam dai kallan islam kawai yakeyi ganin yadda take cika yaji a danwaken nata ga tumatir da albasa da cabbage duk ta saka hakura yayi dacin yam balls din shima yaci dan waken bayan sun gama y dauketa y kaita skul 3 hours suka dauka suka futo dayake paper 1 xasuyi kuma hausa daganan aka futo anata celebrating din candy sai 2:00pm Aslam y koma makarantar y daukota sun raba invitation card na waleemar da zasuyi,islam ce ta dinga hada Aslam da Allah akan y bata tayi driving dunsu haka kuwa y bata su khausar suna dari2 suka shiga wai karta kifar dasu nidai danasan rai 1 gareni kin shiga nayi natari keke napep nabi bayansu ??.
Sai da suka je suka sauke su khausar suma suka yada xango a gdan sai bayan sallar isha'i suka tafi kaka sai nan2 takeyi da islam kula da tayi tana dauke da ciki su mommy ma ba'a bassu a baya ba wajen kulawa da yar tasu mai gayya mai aikin kuwa batasan wainar da ake toyawa ba.
Yaune walimar su islam sanye suke da wani tsadadden lace maroon colour mai stones sai kyalkyali yakeyi fuskarsu tasha makeup kamar ka sacesu ka gudu, Aslam safwan Amir kuma sanye suke cikin ash din shadda sai hula dara ja da suka saka anyi walima ta kayatar anci ansha sai dai fatan Allah sa ilimin y amfanesu.
Yaufa ake yinta cikin islam yakai 4 months yau tashiga wanka taga cikinta y kunburo a guje ta futo daga bathroom din tana kwalawa Aslam kira hero3 hawaye ne shabe2 a fuskarta wani yana bin wani cikin tashin hankali yake tambayar ta meyake faruwa saida ta tsaida kukanta kadan tace ai bafada maka kada kamin ciki kada kamin ciki kaki ji to gashinan yanxu naje wanka kawai naga cikina y kara girma bara ka gani ta yaye towel din hade da barkewa da kuka wata muguwar dariya ce ta kama Aslam amma y danne dan yasan yanayin dariyar nan xai ballo ruwa marairaicewa yayi hade da rungumota y fara buga bayanta yana rada mata magana a hankali yace kiyi hakurin princess nima bada sani na nayi miki ciki ba da nasan yadda xanyi da baxan bari kiyi ciki ba, amma kiyi shiru kije kiyi wankan kixo muje asibiti sai dr y tabbatar mana in cikinne sannan y fada mana yadda xamuyi hawayen fuskarta ta goge tana Allah2 in cikinne sai dai ka karbi kayanka ta shige bathroom ai tun a gurin Aslam y fada kan gado y fara kyalkyala dariya harda fadowa kasa yana rike ciki yace lallai princess rigima tasan taxo shimfidar miji amma kuma tayi ciki tace zata yiwa mutane rigima bari bafara kiran dr safwan naji y xa'ayi dialing number din dr safwan y fara ringing 2 y daga
Aslam yace " _hello likita bokan turai_"
Daga can sai da sameer yayi dariya sannan yace " _na'am soja maxan fama sha gwagwarmaya y amarya_"
Aslam shima dariya yayi yace " _tana lfy y madam da baby?_"
Sameer yace " _duk Lfyrsu qlau_"
Aslam yace " _dr wani favour nake nema a gurinka_"
Sameer yace " _Allah yasa xan iya_"
Sai da Aslam yayi murmushi sannan yace " _xaka iya mana wlh princess ce ta tada daru akan tana da ciki wai ita bata yadda ba sai dai na karbi cikina nayi renonsa kuma ina tunanin cikin yayi kwari yanxu_"
Sai da sameer yayi dariya yace " _lallai kan taxo da daru to yaya kukayi da ita tunda batasan tana da cikin ba sai yanxu da yayi kwari_"
Aslam yace " _ai baxata gane ba kasan akwai kuruciya a tattare da ita sannan bata amai ko xaxxabi kawai sai dan karan kwadayi yanxu haka nace mata ta yadda tamin rainon cikin in ranar haihuwa taxo xan karbi kayana_"
Sai da dr sameer yayi dariya yace " _lallai kaxo da dabara watako ranar haihuwa ai dole ta haife maka abinda ka dura mata_"
Dariya Aslam yayi yace " _eh mana nidai kawai alfarmar da xakamin shine ka nuna mata matane ke rainon ciki amma haihuwa maxa suna iyayi kaga daganan xataci gaba dakular min da baby na har xuwa ranar da xata haifemin shi da yardar Allah_"
Dr sameer yace " _to shikenan sai kunxo_ suka katse layin
Islam ce ta futo a bathroom sai wani kumbure 2 takeyi Aslam kuwa danne dariya kawai yakeyi haka ta shirya mai da powder kawai ta shafa sai kwalli ta xura wata arebian gown pink ta yafa mayafinta suka futa, direct asibitin dr sameer suka wuce bayan gaishe2 dadan wasanni da suka sasabayi anan yasaka akayiwa islam pregnant text nan result y futo tana dauke da ciki 4 months 2 weeks kuka tahau yimusu wiwi ita sam bata yadda ba yama xa'ayi karamarta da ita ace wai xata haihu salon ta mutu ai sai dai AslaAslam ita kawai acire cikin ajikinta a sakawa Aslam bataso dr sameer ne y kalleta yace ke yanxu bakyaso ki haifi yara suna kiranki mama cikin jin kunya tace inaso dariya yayi yace to ki daina cewa acire miki asawa oga kinga kece mace kuma matane suke rainon ciki in kin haihu sai oga yaci gaba da raino kinji kanta ta gyada tana dariya kasa2 hangota kawai takeyi dauke da baby kuma wai natane na kanta kallanta yayi yace promise kanta ta dada gyadawa yace a'ah magana xakiyi saboda inaso kiyi magana da bakinki domin kinsan darajar alkawari murmushi tayi har dimple dinta suka lotsa tace i promise dariya yayi yace yauwa islam y kalli Aslam yace rigima ta kare ta yadda xatayi maka rainon cikinka sannan ta haifa maka daganan kai kuma kaci gaba daganan toh Aslam yace hade da godiya suka tashi har mota dr sameer yayi musu rakiya.
*_kuyi hakuri naso nayi muku typing yafi haka wayata ta fara hooking dawannan nakeson mika gaisuwa a gareku fauxalo, zainab yusuf ramlatu idris & mmn shukura ina gaisheku ina kaunarku gaba daya masoyan ```goyon kaka```a duk inda kuke a duniya Allah yabar kauna ameen ngd,wannan page din sadaukarwa ne a gareku_*
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
?1/16/2017 9:27:46 PM: ?+234?803?560?7375?: (16/1/2016 2:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*141-142*
Lokacin da suka koma gda a palo suka yada xango a three seater islam ta xauna ta mike kafafu Aslam kuwa yasa hannu y fara daddanna mata kafafu dadin tausar da yakeyi mata shine y saka bacci y kwasheta kura mata idanuwa Aslam yayi yanajin wani mugun son islam acikin ransa a hankali rayuwarsu tada ta fara dawo masa irin rikici da artabu da sukayi murmushi kawai yayi yace princess rigima inason jarumtar nan taki Allah y barmu tare shima y kwantar da kansa akan kujerar bacci y suresa.
Yau Aslam xai koma bakin aikinsa dan hutun da aka dibar masa nacin amarci y cika sun shirya tsaf danshi da princess dinshi xasu tafi dan yace kafarsa kafarta baxai kara barinta a kano ba tunda tayi candy haka sukaje gdan su mommy sukayi sallama dasu daganan Amir,Amira da khausar sukayi musu rakiya xuwa airport suka hau jirgi y daga dasu photercort.
Bayan sun sauka safwan ne yaje y dauko su nan fa y tuke Aslam yana masa tsiya dariya Aslam yayi yace wlh ka dinga girmama ni domin nan da 5 months insha Allah ni baba ne islam ce ta xungure shi hade da tura baki gaba tace Allah hero ka bari banaso ko kuma ka karbi kayanka dariya yayi kasa2 yace sorry my princess abokin nawa ne y kasa gane na girma dariya safwan y kyalkyale da ita yace kaga baban twice & mmn twice a tare suka kyalkyale da dariya haka suka karasa gda suna barkwanci.
A photercort rayuwa sukeyi mai dadi domin islam wannan karan shine xuwanta na farko photercort wanda suke shiri da Aslam shiyasa takejin xuwan yafi mata duk wanda tayi a baya bangaren soyayya kuwa ji sukeyi tamkar xasu cinye junansu dan wani mugun tattali sukewa junansu tare da lallabawa ko kadan islam batason abinda xai batawa hero dinta rai ta bangaren Aslam din ma haka domin sam idanuwansa basa kallar masa ko wacce mace sai princess dinsa.
Haka islam taci gaba da rainon cikinta har yakai 5 months nan fa y fara girma tamkar ana hura balon wataran in taji y mata kabebe y hanata sukuni saita sakawa Aslam kuka wai ita ta ajiye alkawarin wlh y karbi kayansa sai yayi mata dabara hade da wayo y samu tsimmokara y cika a cikin shi yana kwaikwayon ta sannan kuma xata koma dariya, haka kuma duk lokacin daya samu sarari a office ko week end haka xai dauketa sufita xagaya gari basu xasu dawo ba sai dare daganan kuma suyi wanka suci abinci y matsa mata jikinta suyi bacci.