Sashe 44
Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru yayi kaka ta tashi ta kawo masa fura duk kaunarsa da ita kasa sha yayi juya ludayin kawai yakeyi acikin furar ganin yana bata lokacinsa shine yasaka shi mikewa kaka tace bakasha furar ba eh yace mata xanje masallaci ne naji ana kiran sallah sai dai inna dawo futa yayi direct paet din samarin gdan y shiga dakin Amir y wuce y dauro alwala y futo masallaci yaje yayi sallah bayan sun dawo daga masallaci Abba da daddy y tarar a compound din gdan karasawa yayi suka gaisa yayi musu y gda sunayi masa ftn y dawo lfy shikuwa sam hankalinsa baya wajensu burin shi kawai yaje part din kaka y gani kosun dawo, tashi yayi ya wuce part din kaka, ko sallama babu yace kaka sun dawo kuwa,haidar ma yana gaisheshi ko kula baiyi ba a'ah tace masa tambayarta yayi wai har inane gdan bikin?kaka tace ko inane ma kallan haidar tayi tace kaine ka kaisu inane gurin biki?,haidar yace gdan dan hausa, kallan haidar Aslam yayi yace bani mukullin motar dayake gurinka mika masa yayi yana karba yayi gaba kaka tana kai yanxu binsu xakayi nasan fa duk inda suke yanxu suna hanya ko sauraronta baiyi ba y fice mota yaje y shiga y bata wuta yayiwa mai gadi horn y bude masa gate y fice a gdan a 360.
Su islam kuwa bayan an tashi a kamun wajen 6:00pm futowa sukayi suka tsaya a bakin titi wayarta ta dauko xatayi kira ganin miss call tayi sunfi 20 da sauri ta xaro ido tace kunga uban miss call din da akamin a gda anya lfy kuwa khausar da Amira ne suma suka dauko nasu wayoyin suma miss call suka gani rututu har islam xata kira kaka Amira tace gaskiya karki kirata muje ta fada mana abinda xai tashi hankalin mu kawai mutari napep y kaimu gda haka suka fara tarar keke napep duk wanda suka cewa rijiyar xaki sai yace baxa shiba nan fa hankalinsu y fara tashi,kuma basaso su kira yan gda ko mutum 1 a fada musu abinda xai tashi hankalin suna tsaye a titin wata kawarsu taxo wucewa itada mijinta a mota har sun wuce tasaka mijinnata yayi reverse y tsaya a gabansu harsun dauke kansu saboda gajiya da sukayi da masu tsayawa sunaso su basu lift suka ki ganin Asma'u ce yasa islam murmushi dan yar unguwar suce sunsan xata rage musu hanya bayan sun gaisa tace ku shigo mu tafi ko wani kuke jira islam tace a'ah wlh tun daxu muke jiran napep sunki daukarmu shiga sukayi suna barin gurin baifi da 5 minutes ba Aslam y karaso gurin.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:21:00 AM: ?+49?174?6076805?: [12/27, 7:39 PM] ?+234 703 361 6737?: (27/12/2016 3:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*119*
Goge kwallar data xubo a kuncinta tayi tayi masa kallan up & down duk da girman daya dadayi y tsorata ta amma haka ta xage ta fara masa rashin kunya tace to tsaya kaji bansani ba kuma baxan fada ba inhar ka damu da sanin wanda y sauke mu ai da saika bi bayan motar shi bakaxo nan ba kanamin jan ido ta karashe maganar da jan siririn tsaki hade da murguda dan karamin bakin nata a ranta tana watako shi hero baxai taba canja hali ba kenan nida naso dawowar nan tashi ace mun gina sabuwar rayuwar aure amma shine xaixo da wani sabon salon to wlh nima xan koma masa asalin islam dita dan ba xoronsa nakeji ba.
Aslam kuwa duk abinda take fada sam baiji taba sakwamakon shagala da yayi da yayi da kallanta shi sai yanxu ma ya kula da canjawar da tayi ta wani cika ta xama babbar mace ashe ma pic dinta dayake kallo yake susucewa baiga komai ba kurr y kurawa boobs dinta idanu yana kallon dukiyar fulaninta da sukayi wani fum2 acikin riga tamkar an hura balon islam kula da tayi baimasan mai take cewa ba dan y riga y shagala da kallanta shine y sakata tafa hannunta firgigit y dawo yace amm uhmm mema kikace wani far2 tayi da idanu tace shafa kaji murmushi yayi yace me kikace murguda bakinta tayi tace naje shafa kaji shafa kansa yayi ya wani yi murmushin gefen baki hade da taune lebensa na kasa y wani tande baki cak taji y dagata tamkar y dauki yar baby y sabata a kafada ya fara haurawa stair da ita.
Cikin tsoro islam ta xaro ido ta kwallah kara tace haba hero menene haka dan Allah ina xaka kaini yace kefa kikace na shafa naji shine xan kaiki daki dan xanfi jin dadin shafawa kinga sai nagane matar tawa ta girma ne dahar tayi wannan furucin lokaci 1 cikinta y bada kara kululu tare da kwalla kara tana wayyo Allah kaka ki taimakeni na shiga 3 dan girman Allah hero kayi hakuri wlh subutar bakine Allah baxan kara ba banxa yayi mata yaci gaba da haura benen da ita wasu ma 2 yake hadawa ganin bai san ma tana rokon shiba shine y saka ta fara dukan bayanta da hannu bibbiyu ganin wannan ma ba mafita bace,har sunkai palon sama bashida niyyar direta gani tayi y farayin dakinsa da ita daidaitar wuyansa tayi ta gantsara masa cixo mai xafi bakaramin ratsashi cixon yayi ba saboda on expected yaxo masa da sauri y direta yana auch y shafo gurin ita kuwa ganin haka tace kafa mai naci ban baki ba ta bawa wandanta iska sai da taje daidai kofa ta juyo tayi masa gwalo tare da juyawa tayi rawa ta kada masa hips dinta ta shige dakin tasa sakata.
Aslam wata doguwar ajiyar xuciya yaja hade da fadawa rajab kan kujera yana mai da numfashi dan yau dinnan yaso cimma burinsa akan yarinyar nan haka y tashi jiki a sabule y shige bedroom dinsa, islam kuwa tana shiga daki bayan ta sakawa kofarta key kan gado ta fada tana mai da numfashi can kuma ta kyalkyale da dariya tace lallai ma hero dinnan da mai yake nufi lallai da kuwa abinda nake tunani yayi tunanin aikatawa da yaga hauka tashi tayi ta shiga bathroom ta dauro alwala dan ko sallar magruba batayi ba.
Bayan ta idar da sallah wayarta ta dauko acikin pose dinta ta bude data ta fara whatsap Amira ta gani online,tuni ta tura mata da massage
" _to da kuka gudu kuka barni bai kasheni ba banxaye_"
Amira turo mata tayi da sakon dariya
" _Hhhhhhh_" tace kuma " _dama munce xai kasheki ne_"
Cikin jin haushi islam tace " _bansani ba shiyasa naga kun gudu ba_"
Rabuwa tayi da Amira ta tafi ta yiwa khausar ma jaraba sannan ta koma grp dinsu na *classic lady* sukaci gaba da hira su khausar suna ta tsokanarta a grp khausar ce tace ga *topic* tuni kowa yace muna jira tuni hausar ta rubuta *topic* kamar haka" _wata saboda yar dadi mijice shekara 2 bata ganshi ba amma saboda dauki tana ganinsa ta bisa dan dauki ko kowa y fadi ra'ayinsa_"
Tuni aka fara comment wasu suna cewa tayi dai2 wasu nacewa tayi rashin kunya sai 11:00pm islam ta sauka online cire kayan jikinta tayi ta daura towel ta shiga bathroom wanka tayo ta futa xama tayi ta shafa mai ta fesa body spray wata sleeping dress ta dauko gown mai kauri tasaka saboda weather din garin sanyi ne nan fa taji cikinta y fara kugi alamar yunwa kasa xaune tayi ta kasa tsaye dan tasan kota kwanta baxata iya bacci ba saboda yunwar da takeji shahada kawai tayi ta tafi ta bude kofarta da niyyar tafiya kitchen dan ta samu abinda xata sakawa cikinta.
Taku har kullum *sisin mama*
??????
*mrs hamisu taura*
??????
[12/27, 7:39 PM] ?+234 703 361 6737?: (27/12/2016 4:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*120*
Lokacin data futo tana xuro kafarta tayi tuntube da lader da sauri ta dauka tambarin chip plus tagani a jikin ledar cikin jin dadi ta dauko ta koma dakinta xama tayi a kasa ta baje lader din pounded yam tagani da agusi soup sai kuma pepper soup na caw leg sai kuma lemo da ruwa murmushi tayi tace Allah sarki hero nasan baxai banni da yunwa ba bathroom ta shiga ta wanko hannunta ta futo xama tayi taci abincinnan sosai ta daura sauran kan fridge tasha lemonta da ruwa bathroom taje ta wanke wannunta hade dayin brush ta futo tabi lafiyar gado taja blanket ta lullube kanta bata yi 5 minute ba bacci yayi gaba da ita.
Bangaren Aslam kuwa lokacin daya shiga dakinsa shima cire kayansa yayi ya daura towel y shiga wanka bayan y futo you shafa Mai y fesa body spray shaf2 y shirya cikin brown troser hade da milk din shirt key din mota y dauka yaje y siyo abinci a restaurant dan yasan islam bata wasa da cikinta dire mata nata yayi a bakin kofarta dan yasan dole xata futo ta dauka shikuma yaci nasa a palo haka yayita xama a palon ko xaiga futowarta amma sam bata futo ba xuwanshi bakin kofarta 3 da niyyar yayi mata knocking sai y fasa yanxu ma bai dade da shiga daki ba lokacin daya futo yaga harta dauke abincin ta koma yaso y kara kallan koda face dinta ne haka y koma daki jiki a sabule y kwanta amma ko yaya y rufe idonsa surar islam ce takeyi masa yawo a idanuwansa pillow daya y janyo y rungume yanata kissimawa a ransa ace princess dinshi ce rungume a jikin shi haka dayasan yau baccin daxai yi na dabanne.