← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 58

Sashe 36

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Da gudu y karasa palo y kwantar da ita a three seater despenser y tafi y kunna ruwa a kofi da sauri y karasa y yayyafa mata,wata doguwar ajiyar xuciya taja da sauri ta mike ta kankameshi tana kuka tana wayyo yaya mage banasonta a ka mayar dani gda Allah baxan kara kwana a gdannan ba duk cikin gunjin kuka take magana tabi ta cukukuyeshi ta runshe idonta,a hankali yake shafa bayanta yana sorry my princess kiyi shiru ki bude idonki kinga mun shigo palo ko bata yadda magen xata biyoki ki tayi a hankali yaci gaba da shafa mata baya yana hura mata kunne,ji yayi numfashinta na sauka a hankali,anan y gane bacci takeyi amma duk da haka a makale take a kirjinshi,leka fuskarta yayi yace islam rigima in anga kin nutsu to abinda kike tsorone murmushi yayi yana kallon kyakykyawar fuskarta,a hankali yakai hannu y shafi dan karamin pink lips dinta peck yayi mata a kumatu y dada rungumeta yanajin wani daddadan shauki a ransa daganan bacci y kwasheshi.

Xaune suke acikin lambun gdansu shida princess dinshi tanata yi masa shagwaba shi kuwa sai nan2 yakeyi da ita wasu kyawawan kids ne kuda 2 mace dana miji suka taho a guje ta macen tanamin namijin a baya sai y bata popcorn dinta,shima gudu yake yana cin popcorn din xagaye su Aslam sukeyi macen ganin ta gaji kuma ta kasa kama namijin kawai saita fadi tahau birgima akan grass carpet da sauri Aslam y tashi yaje y dauketa yana meya faru my daughter,cikin gwaranci dayake batafi shekara 2 da rabi ba,tace ba shultan bane ya aukan mun popcorn ina ba ta karashe maganar dason yin kuka,Aslam ne y kalli sultan yace ah haba karka xama babban banxa mana ka dinga saka kanwarka kuka,islam tace oya my son basu abinsu kasan sultana da shegiyan rowa maxa bata in mun shiga gda xan baka ice cream ,xuwa gurin sultana yayi yace ungo marowaciya baxan kara baki chocolate dina ba kuma yanxu in mammy taban ice cream baxan baki ba,da sauri ta kwace tana murguda baki tace eh din kakkabani in ai daddy na xai shiyomin nima ko tana kallan Aslam*

Firgigit y fara daga mafarkin dayakeyi wani dadi yaji a ransa,yace tabbas wannan mafarkin yana nufin my princess kece farin cikina kuma hasken idanuna Allah y nunamin ranar da xaki xama uwar yayana wani murmushine y kwace masa kiran sallar magruba yaji a hankali y fara kokarin kwantar da Aslam a kujera y samu yaje y dauro alwala,firgigit ta tashi tana mitststska ido kallanta yayi yace my princess kin tashi kai kawai ta daga masa,yace to xauna naje na dauro alwala,kafada ta make tace uhm uhm mikewa yayi yace alwala fa xanyi itama xuruf ta mike ta kama hannunsa haka suka shiga daki nan ma kin xama tayi tace saita bishi bathroom rike kansa yayi yace oh babynnan kin fiya rigima y lakuce mata hanci,haka suka shiga bathroom din yace to xanyi fitsari idon ta ta kulle murmushi yayi,sai dayayi fitsarinsa yace toh nagama sannan ta bude idonta itama tayi fitsarin sukayi alwala suka futo a tare,sallah ma sai a gda yayi saboda islam takafa ta tsare sam ta hanashi xuwa masallaci.

*plz kuyi hakuri xakuga na yau kadan chargy ne bani dashi dftn xakumin hakuri*

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:55 AM: ?+49?174?6076805?: (11/12/2016 2:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*99-100*

Bayan sun idar da sallah,ganin da Aslam yayi islam sam ta kasa sakewa shine y sakashi yanke hukunci ya kaita gda yanxu kawai,kallanta yayi yace my princess kina so kije gda da sauri ta gyada kai,yace to ni kuma in xauna dawa?yayi mata wannan tambayar,rau2 tayi da ido alamar sonyin kuka tace dan Allah yaya ka mayar dani gda kaima saika koma can da xama kawai,murmushi yayi jin wautar da tayi yace to naji dama yanxu xa'a turamu wani cause singapore at least xamu iya kai 2 years shine da nakeso mu tafi tare y kika gani,tsare ta yayi da ido yanaso yaga yanayin da xata shiga ko xata nuna damuwarta a kansa tace xata bishi,shiru tayi can kuma ta dago kai tace yaya makaranta tafa,yace acan xan sakaki,daga kanta sama tayi kamar mai tunani can kuma tace yaya kasan mene,cikin sauri yace a'ah saikin fada murmushi tayi tace kawai ka barni a gda ni gaskiya baxan iya tafiya wani garin ba na daina ganin su kaka,wani kululun bakin ciki yaji a ransa yace kaddai ni kadai nake shirmena bama tasan irin mugun sonta dayake fixgar raina ba watako ita duk shakuwar nan da mukayi ta dan lokaci ita batajin komai a kaina,dabara ce ta fado masa yace to yanxu inna tafi baxaki dinga tunani naba ya karashe maganar da kashe mata ido 1,dariya tayi tace eh to xan dinga tunaninka nace Allah sarki yaya Aslam yanacan shi Kasai kowa xai dinga duka yanxu saita kuma dariya tace ammafa ba sosai xanna tunanin kaba tunda kaga yanxu mun daina fada cikin jin haushin shirmen da takeyi masa yasaka shi cewa to naji tashi muje ki hada kayanki cikin farin ciki ta tashi harda rawarta shikam tsayawa yayi kallanta mamaki fal fuskarsa,harararta yayi yace to in kin gama dariyar saiki taho muje ko wlh ki fasa tafiya gdan nasamo miki mai tayaki kwana,dariya tayi tace Allah y baka hakuri yayana suka haura stair.

Da kanshi y harhada mata kayan ganin irin rawar jikin da takeyi shine y dada kular dashi hautsina gashin kansa y fara a ransa yace ai laifinane dana amsawa general xanyi tafiyar nan gashi son yarinyar nan yana son haukatar da da karfi yace oh god y xanyi,saurin dafashi islam tayi tace lfy yaya notting kawai yace mata,tabe baki tayi shi yaja mata katuwar trolley bag din ta don baxata iya dauka ba shima y shiga nashi bedroom din y dauko yar madaidaiciya wadda kayan ciki basufi 4 set ba,islam ce ta karbi nashi suka futa a bayan booth suka xuba kayan suka shiga suka tafi.

Islam ce ta shiga part din kaka da gudunta tana kwalawa kaka kira,kaka da take palo ta kalli Amira tace wa nakeji ne kamar isla.………kafin ta karasa rufe baki islam ta shigo da gudu ta fada kanta,kaka ma cikin farin ciki kaka ta rungume ta tace kece tafe,dariya islam tayi tace eh ai yayan ma y dawo dani gda cikin mamaki kaka take kallanta tace saboda me,islam ce tace kai kaka wlh kin fiya tambaya to ki jira yayan yaxo saiki tambaye shi,kaka tace to naji yar nema ina mijinnaki,murguda baki tayi tace ni ban……bata karasa ba tayi saurin rufe baki tace yaje masallaci (nikuwa nace yarinya ta tuno mutuwa ??).

Bayan Aslam sun dawo masallaci dasu daddy anan yakeyi musu bayanin tafiyarshi,amma y boye musu cewa shine yanaso yace xabarshi akayi,sunyi masa fatan alkhairi da addu'ar Allah y bada sa'a.

*Dan Allah kuyi hakuri xakuga yau 1 nayi typing wlh hakan y farune sakamakon wutar nepa din mu data Lalace,nikuma banayin typing din dare saboda oga dftn xakuyimin uxiri*

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:55 AM: ?+49?174?6076805?: [12/12, 6:52 PM] ?+234 810 411 9612?: (12/12/2016 12:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*101*

Lokacin da Aslam y futo daga part din daddy direct part din kaka y tafi,lokacin daya shiga tarar dasu yayi a xaxxaune suna kallo islam na kwance a cinyar kaka,kararsawa yayi y xauna a daya side din y daura kanshi a kafadar kaka yana ina wuni uwar gda sarautar mata,islam ce tayi tsalam ta mike tace yaya dama kaka ce matar taka harkake cewa tafini kyau tab wayaga chakus,aka kyalkyale da dariya dukka palon,Aslam kuwa kallanta y shiga yi da tsantsar mamaki,kaka ce tace islam waya ke fadawa nice matarsa da sauri islam tace.…………ganin da Aslam yayi xata yi baran barama shine y sakashi yin gyarar murya,da sauri islam ta dawo nutsuwarta ta yatsina fuska tace wai fa ni yake fadawa yana da mata kyakykyawa wai hartafini kyau da gashi ashema kece,kaka tace to ai nafiki kyau dinne da sauri islam ta tashi ta mike ta juya ta karkada gashinta tayi wani farr da ido tace a hakan kika fini kyau,Aslam kuwa sakar baki yayi yana kallabta yadda take kada eyes balls dinta tayi bala'in burgeshi kamo hannunta yayi yace haba my wife yama xa'ayi kaka ta fiki kyau kawai tsokanarki nayi ai duk duniyar nan babu matar data kaiki kysu,da sauri ta dada kada idanuwanta tace da gaske yaya,tsareta yayi da ido y kada kai wani ihu ta saki hade da tsalle ta fada kanshi ta rungumeshi hade dayi mishi peck a kumatu,bashi da yayi mutuwar xaune hatta kaka sakin bakin tayi tana kallan islam yaran palon kuwa sun sunkuyar da kai suna dariya kasa2,islam kuwa mikewa tayi ko a jikin ta taci gaba da abinda takeyi,kaka ta kalleshi tace da gaskene wai ka dawo da yar rigimar nan gda,kansa kawai y kada y kwantar da kansa a kan kujerar y lunshe ido,kaka tace saboda me anan yakeyi mata bayanin tafiyar data taso masa,tayi masa fatan alkhairi daga nan sukaci gaba da kallo,Aslam kuwa idanuwansa suna kan islam yana kallan duk wani motsi da tayi mugun sonta yana fuxgarsa.
Chapter 36 · 0% Book details