← Book details Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 58

Sashe 41

Goyon Kaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mommy bayan ta futo a bathroom din knocking din dakin akayi taje ta bude Amira tagani rike da leda karba tayi ta koma dakin ciro pad 1 tayi tasaka ajikin pant ta ajiye,after 10 minutes islam ta futo tana tafiya a hankali tanata harhade kafa tamkar wadda kwai y fashewa aciki idanuwanta kuwa sai tsiyayar da kwalla yakeyi mommy ce tamika mata pant tace ungo maxa ki saka karba tayi tana kallan wandan tace mommy a haka xansa,hararar wasa mommy tayi mata tace Allah islam kin fiya shirme kisa mana,hawayen daya xubo mata ta goge tasa pant din,bakin gado ta xauna ta shafa mai doguwar riga ta atamfa ta saka lemon green da kwalliyar pink ba karamin kyau tayi mata ba dukkuwa da yar ramar da fuskarta tayi mommy ce ta kira sunanta tace islam.

Cikin nutsuwa islam ta amsa tace na'am mommy kanta mamakin islam takeyi saboda yadda taga duk ta nutsu,tace inaso ki bani hankalinki sosai kinga wannan jinin da kike gani ba jinin jiinki bane har kike tunani wai xaki mutu,islam rinannun idanuwanta ta dago ta daurasu akan mommy da alamar tambaya a fuskarta mommy tace eh wannan jini shi ake kira da jinin haila,wata muguwar kunya islam taji ta rufeta hannunta ta saka ta rufe fuskarta dariya mommy tayi tace naji ja'irar kaya yanxu kuna kunyata akeji bayan an gamamin kuka,dariya islam ta kyalkyale da ita tace Allah mommy naxata mutuwa xanyi,dariya mommy itama tayi tace a'ah nasan basaina yi miki bayani akan jinin haila ba saboda kunyi a makaranta ko akwai abinda baki gane ba a kansa,girgixa kai islam tayi tace duk na gane mommy kuma dama inayin wankan tsarki duk ranar friday mommy tace toh shikenan Allah yayi miki albarka,islam tace ameen.

Su daddy ne suka shigo Amir da Amira kuma dauke da basket a hannusu,islam kuwa sai wani sussunkuyar dakai takeyi wai ita kunya,bayan su daddy sunyi mata y jiki ta amsa a kunyace har xasu futa saiga dr sameer y shigo bayanshi nurse ce dauke da try da magunguna aciki.

Bayan sun gaisa dasu Abba y kalli islam da takecin chips yace ah Ashe pacient din tawa ta warware shiru islam tayi ta sunkuyar da kanta,murmushi yayi yace nagama jikinnata da sauki xuwa an jima xa'a iya sallamarta yanxu dai ga magungunanta,sai lokacin islam ta dago kanta ta kalli dr cikin muryar shagwabba kamar mesonyin kuka tace dr bayan allura har magani xansha,eh yace mata y ballo magungunan y mika mata,karba tayi hade da xumbura bakinta gaba tana kunkuni ita batasan magani baxata shaba,murmushi yayi yace toh ai shikenan y kalli nurse yace jeki debo injections tunda batason magani,da sauri ta kurbi ruwa ta watsa magungunan a baki ta dada korasu da ruwa,dariya duka yan dakin sukayi,ita kuwa islam runtse idanuwanta tayi hade da tabe baki alamar daci.

Dr ne y kalli su daddy yace ku biyoni office y futa su daddy ma mara masa baya sukayi.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:58 AM: ?+49?174?6076805?: (21/12/2016 3:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*110*

Xaune dr sameer yake akan kujera su Abba kuma suna xaune a wadda aka tanada domin masu ganin dr,sai da y daidaita farin gilashin da yake fuskarsa yadanyi rubutu a file din da yake gabanshi sannan y fara magana,alhj ba komai ne yake damun yarinyar kuba illah menses data fara to dama mata halitt2 ne wadansu in lokacin menses dinsu yayi xakuga suna bala'in yin ciwon mara wannan ba komai bane illah wadansu kwayoyin halitta da suke a marar mata to in lokacin al'adarsu yayi sai kwayoyin halittarnan suna dan cixonsu to shine yake haifar da ciwon mara,suman da tayi kuma bkmai bane illah firgici data shiga a lokacin da taganta a cikn bakon yanayi wannan shine bayanin kawai.

Jan numfashi Abba yayi yace toh dr kana iya ganin xata iya daina wannan ciwon,dr yace eh to alal hakika gaskiya yanxu dai magunguna xatana amfani dasu wadanda duk lokacin da menses dinnata yaxo innatayi amfani dashi to xai lafa mata,amma hanyar waraka 1 ce shine in Allah yasa tayi aure da xarar namiji y kusance ta to xata iya dainawa,numfashi Abba yaja yace to mungode dr ammafa yarinyar nan tanada aure yanxu haka watanta 2 da sati 2 da aure kenan da tsantsan mamaki dr sameer y kalli su Abba harda cire glass din idonshi y mai2ta aure kuma,Abba yace eh mijinnata ma y tafi wani course ne xaiyi 2 years kafin y dawo,sai da dr sameer yaja numfashi,Abba yace amma yanxu muna ganin kawai xamu tura masa ita tunda lalurar tasu duk iri 1 ce,anan Abba yayiwa dr sameer bayanin cutar Aslam a lokacin dr fu'ad ne y dubashi,shiru dr sameer yayi a ranshi yana tunani tabbas aka tura yarinyar nan gurin mijinta to ba karamin cutuwa xatayi ba dan da dukkan alamu mijinta xaiyi jaraba,daddy ne yace dr kayi shiru,firgigit dr sameer y dawo daga tunaninshi yace a gaskiya shawaran da xan iya baku shine kubar islam saboda tayi yarinta da yawa baxata iya daukar lalurar mijinta ba xata iya cutuwa amma shawara ta ku kyaleta taci gaba da karbar magani duk lokacin menses dinta har mijinnata y dawo toh suka cewa dr sukayi godiya suka futa.

Da misalin 4:00pm aka sallami islam suka koma gda ranar dai haka ta wuni sukuku jinta takeyi tamkar sabuwar halitt.

7 days islam ta dauka tana menses sannan tayi wanka nanfa rashin ji y dawo,duk wanda yayi mata Abu a lokacin da take menses sai data rama ranar kuwa kaka wuni tayi tana raba fada.

*A GURGUJE*
Yau su islam suka koma makaranta,lokacin da xasu tafi sai da kaka tayi mata nasiha sosai akan ta kula banda kula maxa domin ita matar aurece bayan haka yanxu kuma ta girma koya ta bari namiji y taba jikinta tofa xata iya daukan ciki islam ta xorata sosai da maganganun kaka haka suka tafi makaranta a hanya islam sai da tayiwa su Amira warning akan duk wanda y sake y fadawa yan ajinsu anyi mata aure wlh in sun dawo gida mai rabata dasu sai Allah ta kalli khausar tace musamman ke nasan kinfi rawar kai,khausar cikin masifa tace saina fada din,wani kallo islam ta jefeta dashi tace Allah y baki iko(islam abinda bata sani ba Abba y riga da yaje makarantar y sanar musu),haka islam ta dinga dari2 a makaranta wai dan kartayi ciki??,su khausar kuwa bawanda yayi gigin fada dan sunsan halin islam batada m.

Haka rayuwa taci gaba da tafiya wani lokacin dadi wani lokacin rashin haka to hakance ta faru da Aslam ganin har yayi 9 months da tafiya amma bai taba waya da princess dinshi ba duk y damu,safwan ganin damuwar da Aslam yake ciki tanason shafar aikinsa dan in yana tunani in xa'ayi tayi masa magana to baji xaiyi ba harsai an tabashi shine kawai y bawa Aslam shawara yasa amir y siyawa islam waya ko chatting ne su dingayi,cikin jin dadin shawarar da safwan y bashi a take y turawa amir text massage yanaso asiyowa islam waya,lokacin da Amir y tashi da asuba yaga sakon Aslam reply yayi masa da to.

Su Islam ne xaune a palon kaka,mamakin girmansu nakeyi musamman islam ta taxatama budurwa kirorin budurci sosai suka futo a jikinta dan in ba fada maka akayi shekarunta 15 ba saika xata yar 17 years ce saboda yadda kirjinta yake a cike tamkar xai fasa riga,ga wani irin hips mai daukar hankalin mai kallo.

Amir ne y shigo palon da sallama yace little 6 mijinki y bani Sako gurinki hannunshi dauke da leda,cuna baki islam tayi tace Allah ni ba little bace y Amir ni big ce hararar wasa yayi mata yace to gyanbo sarkin son girma baki tambayeni sakon mijinnaki ba sai korafi kanta ta juyar gefe tana nifa y Amir bani da miji ehe ta murguda baki tsaki yayi yace ke kika sani ledar hannunsa y xaxxage wayoyi ne 3 suka fado dukkansu iphone 6+ akwai pink,white,sai yellow yace xaki dauki 1 da sauri ta juya washe hakora tayi lokacin da tayi toxali da wayoyin pink din ta dauka ya kalli Amira yace kema xaki dauka yellow din ita ta dauka,yace to wanna? kuma ku bawa kausar duk akwai sim card a ciki Amira y jefa da wani kallo yace saura ki bawa samari number dinki duk randa naji kona gani seizing din wayar xanyi murmushi tayi ta sunkuyar dakai shikuma y fice.

Taku har kullum *sisin mama*

??????
*mrs hamisu taura*
??????
1/8/2017 10:20:58 AM: ?+49?174?6076805?: (22/12/2016 3:00pm) *Na Umma Yahya Musa*

????????????
????????
????
??
*GOYON KAKA*
*112*

Amira ce tace takice,khausar ce tace banason wasa dan Allah ki fadamin gaskiya,islam tace abinda yafi bakyason wasa to wa kike tunanin xaiyi miki karya,khausar tace to masifaffiya bake nake tambaya ba,Amira sai da tayi dariya tace Allah takice yaya amir ne y siyo mana guda 3 kowa 1 cikin murna khausar ta fuce a palon da gudu taje ta nunawa mammy ta tayata murna dftn alkhairi da gudu ta fice ta tafi part din sagir.

Kwance ta tarar dashi kan 3 seater yana tunanin islam tafiyarshi harya manta da ita amma yanxu ganinta dayayi y taso masa da kikin xaxxafar soyayyar da yayi mata,wata xuciyar ce ta kwabeshi tace haba sagir y xakana aikata haramun karka manta matar wanice istigfari y farayi khausar ce ta shigo tana my bro kaga wayata ta mika masa karba yayi tare da yin murmushi yace to my 6 waya siyo miki,dariya tayi tace yaya amir ne y siyamin nida su islam murmushi yayi yace y kuwa kyauta nima an jima xan futo muku da tsarabobin da nayo muku cikin murna ta runguneshi ta bashi peck a kumatu ta fuce murmushi yayi y tashi y shiga dakinsa katuwar trolley y janyo y futo da ita xuwa palon mommy.
Chapter 41 · 0% Book details